← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 67

Sashe 2

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yauwa yau ki dawo da wuri ,ban da Wasa ban da kuma tsayawa Tsokanan fa
a a hanya .

Kin san yamma idan yayi baki cika gani ba ko ?.

Mama yau ba zan yi fa
a da kowa ba kuma zan dawo gida da wuri .

To Muje
ar maman ta .

Daukar school Bag din ta tayi yayi da Lantana ta dauki Lunching Boxes din har biyu tana ficewa Daga Gidan nata Wanda ta siya da ku
in ta .kuma a ciki
warata ke biyo ta suyi
wartancin su ,su biya ta kudin ta don a yanzu ta
ara farashi .

A'a Madam Kuma nazo Naga kina shirin fita .

Cewan Garba dake shigowa Gidan .

Kallon Sa Mama Lantana tayi tana dan murmushi don da taga Garba taga Kudi .

A'isha na na samu Maki abun hawa yakai ki makaranta ?

Idan an tashi sau Nazo na Dauko ki? .

Kallon Mama Lantana A'isha Farida tayi cikin narke fuska irin ta yara tana shirin sa mata kuka tace " A'a Mama Ni dai Ke zaki kai Ni da kanki ,idan an tashi Na dawo da kai na .

Tom shikenan mu tafi na kai ki .

Cikin
aurewar kai da jin Haushin A'isha Farida Garba yace " Meye Haka Lantana? wannan Agolar yar zaki bi ta maganan ta?.

Wani irin
acin Rai Mama Lantana Taji Wanda cikin Tsawa da masifa ta fara ce masa " Kai Garba ya ishe ka ,wannan ya ta ce ,kuma Rayuwata na dauke ta , zan iya sadaukar da komai don ganin rayuwar ta ya inganta .

Zaka iya tafiya ,idan baka da lokacin jira na ,amma a yanzu lokacin yata ce a gaba na bana ka ba .

Kamin Garba yayi wani magana tuni Lantana ta kama Hannun A'isha Farida Suna Barin Wurin tare da tsallakawa Titi tana tarar Abun hawa .

Kullum A'isha Farida cikin haza
a take duk da kasancewar bata gani sosai , idan kuwa yamma tayi
ufff take Gani tamkar Makauniya , A hakan kullum Mama Lantana rarrashin ta take yi akan zata Yi mata magani indai ta samu kudi , don a tunanin ta A'isha Cikin yammaci zuwa dare rayuwar ta yafi shiga
unci ,nan kuwa bata san a dai-dai Wannan lokacin take jin Dadin Rayuwar ta fiye da ko wani lokaci ba .

Yaya na...!

Sunan da ta furta kenan tana murmushi Wanda kamin tayi wani magana taji Muryar sa mai Amo na cikakkun maza Yana cewa " A'a
oyayyen Masoyi dai." Dariya tasa tana
yatawa kana tace " jiya kace yau zaka zo da rana na ganka,amma kuma me yasa baka zo ba sai da Daddare kullum kake fa zuwa .

Na bari sai kin
ara girma ne .

Ga wannan ki ba Mama abiya Miki kudin makaranta .

Laa Masoyi kasan meye kaman kasan Kuwa Mama bata da kudin makaranta na ,gashi an koro Ni jiya .

Shiru yayi bai ce mata komai ba ,hakan yasata cigaba da magann ta don inda da sabo to ta saba da shirin Miskilancin sa .
oyayyen Masoyi kullum kana da dinga
amshin Turare Mai Da
i Nima ka kawo mun .!

Dariyar sa taji yana yi wannan yasa ta cewa " Ya.....A'isha ...!

A'isha Farida ...!!

Cikin Sauri A'isha ta amsa Mama Lantana tare da cewa " Mama gani anan tare da Masoyi ne.

Jin haka yasa Mama Lantana da gudu fitowa tsakar gidan tana Fa
in Ina yake A'isha yana ina? .

Murmushi A'isha Farida gashi nan kusa dani .

A'isha Babu kowa ai ban ga kowa ba.

Garba ne ya fito yana gyara mazagin Wandon sa daga Dakin mama Lantana .

Nace maki ba wani
oyayyen Masoyi fa ,Aljani take Gani ,me yasa ba ta ganin shi da rana da take gani sai da dare?

Dama ai lokacin ne lokacin fitowar su .

Ba wani Mama
oyayyen Masoyi na mutum ne , Gashi har kudi ya bani A kai kudin makaranta na , Me kuma Wannan mutumin yake Yi a gidan nan ?

Shi ba Baba na bane , Kar ya kara zuwa na Mama .

A'isha Farida tayi maganan cikin surutu da Tsiwa ta yara .

Kamin Lantana tace Wani Abu ne Sai kuma Aisha Farida tace " Mama ina baba na yake ina son na ganshi.

Huhmmm Numfasawa Mama Lantana tayi kana ta Dan sunkuya tana rage tsawon ta dai dai na A'isha kana tace " Mama na Ba gani ba , Me baban ki zai Miki?

Zan Miki komai fiye dashi ,ki manta dashi kinji ?.

Ko bakya so na ne?.

Saurin Girgiza kai A'isha Farida tayi tana cewa " A'a Mama ina Son ki ...

Yauwa taho muje ki Kwanta .

Kallon ta Garba yayi tare da cewa" Ni kuma fa Lantana? .

Mtswww Tsaki taja kamin ta nufi Dakin ta ko magana bata yi masa ba.

Yana a tsaye yaji ta wurgo masa Rigar sa .

Hannun sa yasa yana lalubar kudin da zai biya ta .

Sai gani yayi ta rufe kofa tana cewa " Tafi Abun ka ai duka na kwashe .

MALAYSIA CITY 2023 Kuala Lumpur yana cikin Richest State in Malaysia ,Kuma anan ne duk wani tantirin mai ji da giyar kudi da fuzgar Hayakin Kai yake sayan Gidan sa .

Wasu da iyalansu suke zama , Duk da Samari sun fi yawa a wannan birni .

Kuma ya wancin su she
e Ayar su suke da
ammata .

Babban
warto Shahararreee Mara kirkin da kowa su yan iskan kiransa suke da Shahararre shima Anan yake da
ammatan sa .

Idan ya gaji da cin na turawan Malaysia sai yasa A Kawo masa na kasar sa Wato Nigeria , Lalatarsa yayi yawa kuma baya taba Tunanin Ranan goban sa .

ARYAAAN KARIM....wanda suke masa kirari da Shahararre.

Zaune yake a ga
ar Ruwa ( Swimming pool) Hannun sa
auke da Barasa
an Giya ne na kankat .

Gyefen sa kuwa Mata ne Turawa su biyu dukan su babu kaya a jikin su , babu bra sai pants Wanda dashi da babu
aya .

Duk
arfin Barasa bata ta
a bugar dashi kiga yana layi , Lumshe ido yayi yana tunanin Companyn sa na nan
asar Malaysia wanda shi ya ri
e shi tsawon shekaru ba tare da ya dawo
asar Nigeria ba .

Lumshe ido yayi yana furzar da Ruwan barasar bakin sa a hankali yake tuno da murmushin ta dake sanya shi Murmushi ko bai so yin hakan ba .

Dimples
in ta dake lo
awa gyefe da gyefe na
wancin ta ya tuna tare da yanda take rarraba guru-gurun idanun ta .

I miss your smile
yayi maganan a zuciyar sa yana
arin kai Barasa bakin sa ne yaji Hannun Bela tana Rungume shi tare da hada bakin ta da nashi , tana
e Barasar Bakin sa tare da kama harshen sa tana Tsotsa cikin salo .

Ha
ata yayi da jikin sa Tana Wani jan Numfashi tare da motsa hannun tana wasa da Sumar
irjin shi ...harshen sa yasa yana lasar gyefen Wuyan Bela har zuwa
irjin ta inda Nonon ta suke kaman kan dan tsako .

Wani irin rawa jikin ta ya fara Wanda nan take ya Rungume ta suna yin
asar cikin Swimming pool din .

Saboda Jaraba da tacewa a cikin Ruwan
asa basa numfashi suke
wartancin su kusan mintuna sha biyar kana suka
ago a tare Tana kallon sa tare da murmushi , wanda shi kam Ko kallon ta baiyi ba gyefen sa ya kalla inda Joy take tana shan sigari ...hum mace da wannan halin ko da yake ba musulma ce .

Kamin yayi mata magana tayi saurin mi
a masa Barasa tare da Kirar sa Da My Boss cike da girmamawa .

Wannan ka
an ne a rayuwar ARYAAAN KAREEM ...

Yanzu zai lalata dake anjima ya sauya ki sauyi Na har abada .

Baya tsawon zama da mace idan kin dade kuna mu'amala to kuyi sati guda ,da ganan zaki kama gaban ki don korar cin Mutunci zai sa Excouts Din sa suyi Miki .
an kashama ne , kuma Sannan Gogagge Don yayi lalata da mace cewa yake an kawo su duniya ne don suji Dadi .

Kuma babu inda suke jin dadin Nan da ya wuce Jikin mace ....Sauran Yan iskan suma suna a gaba ...bari mu koma Gida Nigeria don muji labarin A'isha Farida .

A haka Rayuwar Farida ya kasance tun tana primary yanzu har ta shiga Secondary school tana SS 2 a dai dai Wannan shekarar ta 2023.

A kuma Wannan shekarun baya tun da Mama Lantana ta fahimci A'isha Farida bata son Karuwancin da take yi yasa Duk wani Abu da take ta daina ,ta kama sana'ar ta don ta ga ta rufa masu Asiri .

A yanzu Resturent Take dashi inda take sayar da Abucucuwa ,tana kuma da Masu tayata aiki idan A'isha Farida bata nan .

Kan mama Lantana y dauki zafi Wurin ya cika da masu jirar Abinci kowa da kalon type din da yake bu
ata.

A'isha.....!

Ta
a Kirar A'isha Farida don ta tayata Aikin .

A hankali ta fara shigowa Inda gaba
aya kallon mata da mazan Wurin ya koma a kan A'isha Farida . wanda take sanye cikin Wata atampha mai karamin kudi mai launin Fari da Zanen blue .

Baby face take dashi ,
yatawa budurwa wacce a shekaru ba zata haura 17 ba .

Macace da ta amsa sunan ta , Ga ido ga hanci mai
an tsawo da yayi dai dai da fuskar ta,bakin ta kuwa idan ta bu
e shi Tana motsa la
anta da sunan magana tsayawa ake ana kallo .

Inda
awayen ta ke Tsokanan ta wai Tayaya take saka cokali idan zata ci abinci .

Sumar kan ta har
a a
wance irin na shuwa duk da kallabi a kan ta amma sai da ya bayyana saboda Tsawon su da cika .

Allah ya bata sama da
asa ,Hips Bakyace na yar shekara 17 bane ba .

Na'am Mama Gani .

Juyowa Mama Lantana tayi tana kallon inda A'isha Farida take ,sai taga Ashe tana Dauke da tray ne Wanda Yake dauke da Ruwa pure Water tana bin ko wani table dashi .
Chapter 2 · 0% Book details