Sashe 65
Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wanda shi kam Daddy marshal kan sa ya
aure , ba'a maganan mama wacce
walwar ta ta tsaya cak .
Muryar Aaryan ne da su Nawaaz ya katse su , suna cewa " Hajiya Mama lafiya.?
Ina Mommy Lubnah take .? .
Numfasawa Mama tayi tana cewa " Naawaaz A'isha
anwar kace ...!
Wani irin baya yayi yana fa
in " Mama ban gane ba.?
Eh A'isha
anwar ka ce , ban san komai ba ,ban kuma san ya Akayi hakan ta faru ba , amma a magana likita da kuma yanda Hajiya Lubna tayi ya tabbatar min akwai sakayayya ,wanda a yau ya wargaje.
A yanayin yanda kake son A'isha da yanda kake yi a kan ta mai hankali yaci ya sa Alaman tambaya a Soyayyar ka da ita .
Ashe Soyayyar Jini ce ,jini daya ba wasa ba ."
Kallon Mama Aaryaann yayi tare da cewa" Mama Wai me kike cewa ne ?.
arikowa Mom Lubnah da Su Daddy yasa Mama kallon su jiki a sanyaye Idanun Mommy ya kada Wasu irin narkakkun
wallah ke zubo mata kai da kai .
A'isha tace.!
Furucin da tayi kenan Wanda ya Girgiza su Daddy marshal da Hajiya kaka , haka su Aaryaan..." Mommy wai me kike nufi.?
Murya a sar
e Yusrah tace " Ya Nawaaz A'isha itace Babyn mu , Wallahi itace ." Itace fa .
Kawai sai ta rushe da kuka tana cewa " Shikenan na shiga uku na , Momy kar ta mutu Daddy .
Daddy Ina tsoro na Bugeta a ciki Daddy kar baby ta mutu , Wallahi ina Son ta .
Daddy ina son baby kar ta tafi ta bar mu Batasan A halin ta ba .
Mama ne ta Rungume Yusra tana rarrashin ta ,yayin da Daddy ke goge Kwallahn idanun sa da hankie . ba zata mutu ba Yusrah A'isha zata tashi inshallah .
Kallon su Hajiya kaka tayi tare da cewa " Wai yaya hakan ta faru.?
Ni na rasa gane al
iblar wannan kwamacala .
Zama Daddy yayi a Kujeran wurin yana kallon su tare da cewa " Ku zauna duka na baku labari .
A hankali jiki a mace suka zauna , Aaryaan kuwa duk ya
agu yaji wai meke faruwa ne , Tayaya Aisha zata kasance Yar Momyn Nawaaz,
anwar mahaifin sa .
Auntyn sa kenan .
A hankali Daddy ya fara labarta masu abubuwan da suka faru a shekarun baya .
Da kuma yanda Sailuba ta sanar masu a Kaduna ta yarda yarinyar .
Dafe kirji Mama tayi tana tuno da yanda ta tsinci A'isha Farida .
Wasu irin marayun
wallah ke zubo mata ,tana furta " Allahu Akbar .
ALLAH sarki A'isha na , kin ga Rayuwa , amma Allah ne ya tsara haka a cikin
addarar rayuwar ki .
Kallon su Mama tayi tana basu labarin yanda ta tsinci A'isha da kuma yanda ta samu nasarar ceto Rayuwar ta .
Kuka Hajiya kaka tasa tana cewa ' Lubna kinyi kuskure ne yasa Lubna.?
Kalla fa yanda rayuwar yar ta taso .?
Da wani ido zaki kalli A'isha Farida ,ki furta mata kece mahaifiyar ta?
Kuma itama wani tambaya zata fara Miki.?
Cikin kuka Hajiya Lubna tace " Ban sani ba Hajiya , ban san Ni ba .
Amma nasan inshallah A'isha zata yafe mun .
Wata nurse ce ta fito tana cewa " Majinyaciyar ta Farka yanzu zaku iya shiga ku gan ta .
Tashi suka yi duka suna nufar Dakin da A'isha take .
Budo
ofan da Aka yi ne yasa ta
ago idanun ta tana kallon shigowan su .
A zaune suka tadda ta ,wanda da Ganin su Ta saki masu murmushi Mama ne taja ta tsaya tana kallon Mommy Lubnah tare da cewa " Kije Lubna ki ga Yarinyar ki .
Kuka Yusraht take yi sosai ,wanda jin shashshe
ar ta yasa A'isha kallon inda take ".
Yusrah.!
Ta kira sunan ta Fuskar ta babu alamun nuna
acin rai kan Abin da yusra tayi mata .
A hankali Yusra ta motsa inda A'isha take zaune.
Hannun A'isha ta kama tare da ha
awa da nata hawayen idanun ta na
ara zuba mata .
Kallon ta A'isha keyi tare da son mata magana akan ta daina kukan amma kuma kaman an ri
e Mata baki .
Baby Ina son A'isha, Kiyi Ha
uri akan abun da nayi Miki .
Shiru Yusra tayi tana kasa kare maganan Sakamakon zuwan wani kuka da ya kubce mata .
Hannu A'isha tasa tana Goge mata hawayen idanun ta .
Baki komai ba Yusra ,koda kin mun na yafe Miki a matsayin ki na gaba dani tamkar yaya kike a wuri na , ai ba wani Abu da yaya ta hukunta
anwar ta .
Ki daina kuka Kinji.?
Su Ya Nawaaz zasu yi Miki dariya fa ."
Dariya ne ya kubce masu banda Mommy dake jin zazzafan tausayin Yar nata .
Nawaaz kuwa jin maganan A'isha yasa zuciyar sa tsinkewa , Hawayen da yake ta mai dawa ne suka sauko ma Kuncin sawanda a hankali yasa Hannun sa yana gogewa.
Takawa yayi zuwa inda Mommy take tsaye yana kama Hannun ta tare da nufar Gadon da A'isha ke zaune .
A hankali Nawaaz ya rage tsawon sa yana kallon A'isha wanda a yanzu tafara shan jinin jikin ta .
Ya Nawaaz meke faruwa ne ?
Hawaye fa nake gani a idanun ka .?
Menene.?
Me yasa Mommy ke kuka da Mama .?
Ta
are maganan tana kallon inda Mama take .
Hannun ta ya ri
e yana kallon idanun ta , Sauke Ajiyar zuciya yayi tare da Cewa " A'isha a yau idan da zaki ga mahaifan ki wanda suka haife ki me zaki yi.?
Shiru A'isha tayi tana tunani tare da jin wani fami a zuciyar ta .
A hankali ta
ago idanun ta na taruwa da zafafan
wallah , Ya Nawaaz tambayar su zanyi me nayi masu.?
Me nayi masu.?
Suka wula
anta mun rayuwa .?
Suka yi mun haka.?
Nayi masu wani Abu ne .?
Duk da ina son na gansu kamin na bar doran duniya ina son naga iyaye na , ko sau daya ne ko da makafi ne ko guragu don naji abun da nayi masu suka Wurgar dani a wula
ance a kuma daidaice...
Hawayen Fuskan ta yasa Hannun sa yana goge mata tare da furta " That's Very Good .
Juyawa yayi yana kallon Mama dake tsaye Da kuma Daddy dake can baya .
Mikewa yayi a hankali yana cewa " A'isha Mommy itace mahaifiyar ki , Daddyn na Daddyn Yusra Kuma shine Mahaifin ki , su ne suka haifo ki duniyar nan kaman yanda suka haifo mu.
Mommy daddy ku amsa ma Baby tambayoyin ta........!
#Mamanteddy
E...!
Mamanteddy
Page 80
Wani irin shiru Wurin yayi tamkar babu
an Adam yanda duka suka
auke Wuta .
Cikin Sauri Aaryaan yace " Kai Nawaaz Me kake kokarin yi anan.?
Zaka saka Mommy a tension .
A fusace Nawaaz ya Juyo yana kallon kowa na Wurin kamin yace " Tension.?
Ita A'isha Tun tasowar ta a cikin shi take ,sai na yau
wana
aya Mom ba zata iya jurewa ba .?
Yau rana ce na fito na fito dole Mommy ta fa
a mata Gaskiya .
Na shiga Uku Ni Lubna .
Tsayawa A'isha tayi tana ganin Allah da ikon sa .abun tamkar a mafarki wai mene suke nufi .
Muryar Daddy ne ya katse su da tako zuwa inda A'isha Farida ke zaune .
Da ka kalli fuskar ta zaka tabbatar da tana a cikin ru
u .
A hankali ta saukar da
afarta
asa tana saurin mi
ewa tare da nufar inda Mama Lantana ke tsaye .
Bayan mama tayi tana saka Hannu tare da Ri
e Hannun ta gam .
Sauke Numfashi Mama Tayi tana Juya baya tare da kallon A'isha wanda idanun ta zaka kalla ka tabbatar da babu abu
aya data yarda wanda suka fa
a mata a yanzu .
Dafata Mama tayi tana cewa " A'isha Da gaske ne ba kowa bane iyayen ki ba face Daddyn Naawaaz da kuma Hajiya Lubna .
Ki natsu a sannu zaki san gaskiyar labarin .
Yanda kike zato da tunanin kan ki a rayuwar ki sam ba Haka bane ba .
Ke
iya ce ta sunnah Da Aure aka Haife ki sai dai Son rai irin na iyayen ki su suka jefa rayuwar ki cikin garari .
Kiyi Ha
uri A'isha ki yafe mun Ni a matsayi na na Mahaifin ki .
ago da idanun ta A'isha tayi tana kallon Daddy da yake maganan shi kan sa cikin tashin hankali yake .
Kuka Mommy Lubnah ta fashe dashi tana cewa " A'isha Yan uwan ki da mahaifin ki basuyi Miki komai ba ,nice nayi komai ba tare da sanin
aya daga cikin su ba amma......
Cike da Rashin fahimta da dashewar Murya A'isha Farida ta katse Mom Lubnah da cewa " Mommy Ban gane ba , ki mun bayani yanda zan fahimta don Allah , menene ki kayi me kuma kika aika ta akai na.? .
Lumshe Ido Hajiya Lubna tayi tana tariyo labarin da ya wuce tun daga faruwar komai har rana mai irin ta yau .
Karashe magaanan tayi tana fa
in " A'isha ki yafe mun na ro
i ba don Hali na ba , Don kasancewa ta ta mahaifiya a gareki .
Kallon Su Mama A'isha tayi wanda suke ta aikin goge
wallah .
Muryar Yusraht ne ya katse su tana takowa zuwa inda A'isha farida take .
Kama Hannun Farida tayi hawaye na tsiyaya daga Idanun su duka .
A'isha Mommy tayi laifi kiyi Hakuri ,munyi kewar ki fiye da yanda bakya tunani .
Gidan mu ya kasance tamkar gidan makoki ne na tsawon shekaru 18 .
Tun a ranan da Mommy ta salwantar mana dake baby, Daddy ya daina fara'a ko raha da Mommy , magana ma sai ya zama dole sannan yake mata , shima idan muna wurin .
Tun daga Wannan rana gidan mu ya dawo tamkar Gidan kiyayya ba soyayya tsakanin Daddy da Momy.
Daddy ya ware Bedroom din sa ma bata isa ta shiga ba tsawon shekaru goma sha takwas muke a haka .