← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 67

Sashe 32

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani irin kallo Aaaryaan yayi mata , Wanda ya fi nata shahara da tacewa .kamin A'isha Taji mai zaice ne tayi Saurin jirgawa tare da barin Wurin tana nufar inda Isreal yace mata su Mama na can .

Bin bayan ta Aaaryaan yayi da kallo , a zuciyar shi yana cewa " Wannan Yarinyar wani tsiyan taje kulla maka .

Saurin mi
ewa yayi tsaye yana ma Bie-bie wani irin kallo na ke shashasha ce .

Wuce ta yayi yana nufar falon Mama da Sauri tare da kirar Sunan A'isha duka don ya dakatar da gulman shi da a cewan shi zatayi......!

Mrs.....usm
#Mamanteddy
E....!
***Romantic love Sympathetic and Erotic Story.***
*SHATOU MAMAN TEDDY
***26***
*Don Allah kar ki karanta mun Idan baki biyani ba , Littafin nan na ku
i ne Regular group
500...

VIP group
1000...

Special payment
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...Idan VTU transfer ne sai ki tura ku
in ki kai tsaye ta Wannan number 09061467409*
```~Tallah~```
To babban magana ina iyaye mata masu san kasancewa da mazajen su har Abada da'iman?

Ina macen da matsaloli na Jinnu ko Sihiri yayi mata katutu ya addabi Zaman Auren ta ke dama Rayuwar ki baki
aya ...to Allah nacewa tashi in taimake ka .

Mata masu fama da Rashin aure shekaru 30 ko sama da hakan duka a gaban iyayen ki abun tun bai damunki a yanzu dole ya fara damunki...
maza garzaya taskar Empire domin warwarewar duka matsalolin ki ...na duba kuma na gani , Maganin ta babu
ata sam , da Ayar al
u'ani take magani ba tsafi kawai Kunsan Magani da Ayar Allah , Allah na saurin amsa kamar yankar Wu
a .

Bhuzuwa Empire Aikin ta ya ha
a ta Hanyar al
u'ani ,tana ma
ammata marasa farin jini magani da zallar nono ,
wai ... mallaka babu irin wanda bata yi , na suratul yaseen, Rahman , Izaja'a , jauharatul kalam da dai sauran su ...masu bu
atar
arin bayani ga nombobin su kamar Haka 08139762831 Allah ya taimaka Amin .
*Second Round advert for you mah love*
Ina mata yan
walisa masu son Ado na kece raini dan gane da saka suturu....kun sai dai sutura itace mace ,
warai kuwa kaya kike bu
ata ?

To kin samu .

Dangane da Atampha , lace , materials, Shadda Galila & Gezna .Hand bag's, Takalma na yara da manya , Dubai or foreign duka zaku same su a wurin Hajja Fatima a nan birnin Zaria .

Ina masu bu
atar mayafai na alfarma da kuma na
ammata acafai acafai?

To duka zaku same su
arin da
i harda Abayas Arabian Gown duka zaku same su a wurin Hajiya Fatima kai abin sai Wanda ya gani , ga tsaruwa
yau da rahusa ku dai kawai ku tuntu
i Wannan number domin
arin bayani
Hankalin Aaaryaan idan yayi dubu ya tashi ,nufar falon su Mama yayi kansa na sara masa Wannan yarinyar wai me take nufi?

Ta mai dani kaman sa'an Wasan ta?

To Meye ma taje tayi ta fa
a ai ko Daddy ma yasan me nake yi and so what don ta fa
a mawa Mama itama ta sani A yau.?

Mtswwww Dogon Tsaki yajah yana mai maida
afarsa baya da zummar Ya juya inda Bie-bie take , Wata zuciyar ne tace masa " Ka shiga kayi mata baraza sannan ka fito , at least ai tana tsoron ka , rashin kunya ne da girgiwa yayi mata yawa .

Saurin Amincewa da shawarar Da zuciyar sa ta basa yayi yana nufar Falon Da su Mama suke ita da Inna Hansai A dai dai lokacin ne yaga Mama na zaune idanun ta na tsiyayar da
wallah mai tattare da tsananin damuwa ..?

Hankalin sa ne ya tashi Wani irin Tsawa ya daka mawa A'isha dake Tsugunne Gaban Mama itama tana kukan , shi duk a tunanin sa Ta fa
a mawa Mama ne zuwan Bie-bie da duniyar cin sa da yake yi da
ammata da matan Aure duka bai bari ba .

Baya tunanin lahira .

Keeeee....!

Okay You told her?.

Kin fa
a mata ko?.
agowa Sukayi mama Lantana da Inna Hansai , haka itama A'isha dake rarraba ido tana kallon sa tare da saurin Girgiza masa kai .
urrr yayi mata yana bin ta tare da watsa mata manyan idanun sa kaman mai son Gano Gaskiya , gyefe daya na zuciyar sa na harba masa da Sauri da Sauri kawai sai yaji baya Son Mama tasan Ba
alar da yake aikatawa .

Masu karanta mun littafi bati Allah ya isa fa kuke karantawa
gwara Don Allah ku bari ki daure ki saya ki wuce wurin let's us back to Our Story .

Mama ne ta bu
e baki xata yi magana amma sai Inna Hansai ta riga ta , A'a Aaaryaan Wani magana kuka yi ne?

Ai bata ce komai ba tun Shigowar ta ,ganin Maman nata a wannan halin itama shine fa ta rakube Gyefen ta tana kukan .

Hannun sa yasa yana turbitsawa cikin Sumar kansa tare da Sauke Numfashi a hankali ...Muryar Mama ne yaji tana cewa " Me ya faru?

Meye baka so ta fa
a mana?.

Tsayawa yayi yana
an shafa Sajen fuskar sa tare da kame kame , kana ya kalli A'isha Farida da itama idanun ta na akan sa don ta matsu taji mai zaice kuma.

Dama Mama nace mata ne gobe zan taho mata da school uniform din ta , zata fara zuwa makaranta a gobe inshallah kuma Nine zan kaita .

So i see lyk bata farin ciki ne da hakan .

Kai Allah yayi maka Albarka Mama tayi maganan tana sakin Murmushi wanda faffa
an Hushiryar ta irin nasa sai da ya bayyana .

Gimtse fuska A'isha tayi tana kallon sa baki sake tana mamakin dama ya iya karya haka ?.

Takowa yayi yana isowa tsakiyar falon tare da zama a kasan Carpet yana Daura hannun sa akan giwowin Mama .

To Mama Idan A'isha ba Wani magana ta fa
a Miki ba , me yakawo Wannan Hawayen na saman Fuskar ki Ummie?.

Bana son Ganin Abun da zai
ata Miki ko mun
antanshi .

Wasu
wallah ne suka taho daga
warmin idanun Mama ,wanda cikin Wani irin murya Na ra
i ta fara cewa " Kayi Aaaryaan ban tsaya tare da kai ba , baka san Da
in Samun Uwa ta gari ba.

Fiddo da ido A'isha tayi a Zuciyar ta tana cewa " Tab Ashe nima banyar a
as ba , Tsiwar mama na koya , Yanzu Hajiya Kubrah ba Uwa ta gari bace fa take nufi...Hummm Ai mama da kin san Waye shi da abin da yayi mun , Wallahi da kin
ara Wani kukan akan Wanda kike yi a yanzu .

Duka zancen zuci take yi dai dai tana maida Hankalin ta ga Mama ne taji tana cewa " Amma nayi Rayuwar farin ciki na manta da duk Wata damuwa ta ,da bakin ciki rashin Ka da mahaifin ka a tare dani, kasan Wacece ta dauke mun Wannan Damuwar ?

A'isha ta , Auta ta .!

Itace idan na kalle ta nake jin Zuciyata cikin matsanancin Farin ciki , Samun A'isha A Rayuwa ta alheri ne babba.

Ummie...!

Yayi maganan tare da kama hannun ta yana sar
ewa da nashi tare da gyada Mata Kai Alamun yana Sauraren duk Abin da take fadi kuma yana jin shi a jinin jikin sa.

Aaaryan...

Amsa ta yayi yana furta " Na'am Ummie na
Aaaryan ga A'isha ta nan ko bayan Raina , ka kula mun da ita , tun da muke tare ban ta
a bari hawaye na ba
in ciki ya sauka daga idanun ta ba ,ko laifi tayi Ni abun da nake yi goya mata baya , wannan yasa ta taso cikin walwala da jin dadi .

Ka kasance kana kulawa da ita tamkar Ni , koma fiye ...

A wannan lokacin ne idanun A'isha Farida suka fara fidda Hawayen tausayin kan ta , Wani irin kallo Tayi mawa Aaaryaan a zuciyar ta tana cewa " Yazo ya rabani da mama na".

Kawai sai ta fashe da kuka tana nufar Mama tare da fa
a jikin ta ,tana Rungume ta .

Murmushi Aaaryaan yayi yana danne Karayar da zuciyar sa tayi yana cire hannun sa daga Ri
on da yayi mawa Mama tare da
aura hannun sa a kan A'isha yana shafa Gashin kan ta da ya sauko har gadon baya , alamun Rarrashi .

Stop crying pls , zan kula dake kaman yanda Mama tace ".
ago idanun ta tayi da suka yi duludulu na tsaban kuka kamin tace " Ni kulawa kuma na nawa ,wanda kamin ma ai na gode .!

Tana fa
in haka ta komar da kanta tana
wantawa a
irjin mama .

Shi kadai yasan mene take nufi , Wannan yasa shi dannewa yana matsawa dab da kunnen ta tare da ra
a mata
arikon Rungume ta pls ki koma cikin ta ne da Rayuwa ." .

Saurin
agowa tayi tana kallon sa amma sai gani tayi yayi mata kallon sama da
asa yana watsarwa .

Juyawa tayi tana kallon Mama sai kuma taga ya mi
e tare da cewa " Ummie na bari na koma gida yanzu na taho ma Wannan Small Kid din naki da Uniform din ta
.

Dariya mama Tayi don ta gane Tsokanan A'isha yake yi .
wantawa tayi tana Sauke Numfashi a hankali tare da fa
in " Baka san Wacece Ni ba ,but you will know who I'm i verry soon ".

Ficewa yayi daga Falon dai dai Israel na shigowa hannun sa
auke da tray manya irin bangajin nan asalin babban da Abincicuwa haka yayi ta sintiri yakai ya dawo da kalolin Abinci wani Bowl ya aje wanda yake dauke da Pepe chicken,Lumshe ido A'isha tayi tare da fadin Mama na bari naje ba ba ciki na hakkin sa wallahi yunwa nake ji .

A'isha acici....!
Chapter 32 · 0% Book details