← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 67

Sashe 33

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Inna Hansai tayi maganan tana Dariya .
angaren Naawaaz kuwa tun da yaji Wacece matsayin Mama Lantana a wurin Daddy Farin cikin sa ya
asa
oyuwa , Wanda ita ko Yusraht takaici ne ya sa ta tun da ta shige Bedroom
in Hajiya Kaka bata sake fitowa ba har suka gama tattaunawar su tare da debo jiki suna tahowa gidan Aaaryaan inda Su Mama Lantana suke .

A kuma lokacin da suka isa A'isha ta shige Bedroom tana barcin ta don sosai ta mike
afa ta saki jiki abun ta .

Hankalin Mama ya tashi Ganin Wanda bata yi tsammani ba .

Musamman mahaifiyar Nawaaz wanda ta nuna mata soyayya tun bata da Wayo .

Kuka suke yi sosai .

Yayin da su Daddy da Hajiya kaka da Sauran yaran nasu samari ke Hamdala ,don Har Anan Aslaam yana Wurin a wannan karon har da Sadeeq don Aslaam fir ya
i koma gida yace ba zai iya barci ba sai yaga Matar sa don sunan da ya na
a ma A'isha Farida ke nan a zahiri da kuma birnin zuciyar sa .

Bayan faruwar komai ne da ban Ha
uri Daddy da kan sa yaba ma Mama ha
uri tare da ro
on ta a gobe zasu tafi Garin Kaduna don A
ara sabun ta auren su , sannan kuma anan ne Hajiya kaka take tambayar ta Wacece A'isha a gareta .

Shiru Mama tayi idanun ta da fuskar ta na sauyawa wannan shine karo na biyu a rayuwar ta da ta ta
a furta A'isha ba
iyar ta bace.

Girgiza Kai Hajiya da Su Daddy suka yi cike da jin Matsananciyar tausayin A'isha Farida , Daddy yayi Al
awarin Rufe Wannan Sirri na bashi ne mahaifin A'isha ba .

Kuma anan yake rokon su duka akan kar su bari A'isha tasan Bashi ne mahaifin ta ba , yayi Al
awarin kulawa da rainon ta fiye da Mahaifin da yakawo ta Duniya .
aramin da
i matanan Daddy yayi masu ba har da Aaaryan wanda yake ta fushe
ganin su Nawaaz a cewan shi wannan wani irin masifan damu ne ?.

Aslaam kuwa wani irin narkakkiyar
auna da tausayin A'isha ya
araji ya dam
ar masa zuciya , Haka
angaren Nawaaz ma .

Sadeeq dai shiru yayi yana Ganin ikon Allah , a ran shi yana cewa " Meye Na ri
e Yar da ba'a san Asalin ta ba ?

Abun da yafi a kaita Gidan marayu ko kuma ta cigaba da Shara da Goge goge ." anan ne aka rufe Wurin da Addu'a, wanda sai a sannan Mama ke cewa " Ina Hajiya Kubrah . ?

Dafe kai Daddy yayi tare da cewa" Ayyya kin ga Sam na manta mu taho tare da ita ,Ammma kummmmm......Kamin ya
arika ne suka fara Ganin BBC news na Hasko masu Fuskar Hajiya Rahmatu ,wanda cikin sauri Hajiya Kaka da Mommy Lubnah suka hau fa
in 'la'ilah ha'illah .

Hajiya Wannan Ai Rahmatu ne .

Gani sukayi an rife jikin ta da wani wula
antaccen
yalle , fuskar ta kawai ake dauka .

Gyefe guda kuma Gawar bokan tsubbu ne warwasss shi ba a sitirtashin ba , yana Kwance baki
irin bakin shi kudaje sai bi suke , gaba
aya ya sauya ya koma tamkar naman Daji mara kyaun gani .

Babu Abin da yan jarida ke Haskowa Fache Marar shi inda aka datse maxantakar sa .!

Nan kuma take BBC news suka fara fadin Waye shi da kuma ita Hajiya Rahmatu wanda suka ce sun ga Gawar sune A tare da juna daga karshe suka bayyana suna son karin bayani daga Ministan Tsaro .

Dafe kai Mama Lantana tayi tana taxbihi cike da furta Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un.

Yanda ake Haska bokan yafi daga masu hankali .

Cikin Wani irin yanayi Hjy Lubnah tace " Yaya Abdu don Allah kayi saurin kirar wayar Hajiya Kubrah kar Ta ga Wannan Al'amarin hankalin ta ba
aramin tashi zai yi ba .

Cikin Sauri mama Lantana tace " Kwarai kuwa ya kamata yanzu ayi Saurin isa inda Take don kwantar mata da Hankali .

Wannan ne yasa su tashi duka suna sauri tare da nufar Gidan Marshal Abdu Kareem, sai iya Mama Lantana ta tsaya , Wanda bayan tafiyar su ne ta juya tana nufar Bedroom din ta inda Inna Hansai take ,amma itama anan taga Wayam .

Mene hansai ke nufi?

Badai tafiyar dana hanata ba ne shine ta fakaici ido na ta yi? .

Hummm Sauke Ajiyar zuciya yayi tare da cewa " Ban ta
a haduwa da mace ta gari mai so Tsakani ga Allah ba kaman ki Hansai .

Baki na ba zai iya kwatanta Miki godiya ta a gare ki ba .sai dai nace Allah ya saka Miki da mafificin Alheri .

Kuma Nima ina nan zuwa gare ki....!

Hankalin Hajiya Kubrah yayi masifar tashi a wannan Rana , addu'ar ta
aya shine Allah yasa Rahmatu kamin ta mutu bata fa
a mawa kowa itace take mawa Aiki ba .

Koda su Mommy Lubnah suka taho kuka ta fasa na makirci har tana shi
ewa tana dawowa wanda hankalin su ya tashi ainun .

Ganin haka yasa Daddy sakawa A fitar da Hajiya Kubrah kasar Nigeriya a yau ko hankalin ta zai kwanta .

Baifi da minti biyar ba , jirgin Yawo ya sauka a katoton farfajiyar gidan wanda yafi filayen jirgi biyu wannan jirgin yawon na sauka .

Wanda mintuna Goma tsakani jirgin ya tashi zuwa kasar London da ita ." Shi kuwa Aaaryaan A wannan Rana ya ga abun mamaki , yanda Hajiya Kubrah ke suma tana farfadowa duka a karya .

Bayan yasan itace shai
aniyar .

Bai koma gidan su Mama ba sai da komai na Kayan A'isha Farida , sannan .

A washe Gari ne yaso yakai ta ta fara zuwa ,amma kuma sai Daddy ya matsa kan cewa " Kaduna zasu fara tafiya dangin Mama don su shaida komai.

Allahu Akbar . malam kuwa mahaifin Mama Lantana a lokacin da suka isa ya ganta Suma yayi gau....Wanda bayan ya dawo hayyacin sa ne yake kuka ido biyu tare da ro
on gafarar ta , ita tana yi shima yanayi .

Daga bisani komai sai dai muce Mashaallh don su Mama na shiga cikin gida ba da jimawa ba su Daddy da Sauran manyan mutane suka taru a zauren Gidan aka maida Auren Mama Lantana da Daddy Marshal Abdu Kareem.....!

Yanzu fa labari aka fara shi dis is just the beginning of the story.

Somumta
i ne wannan .!
*Kar ku manta the Novel isn't for free it's paid book pls idan kin shirya kindly pay
500 for the regular payment while VIP payment it's
1000 special
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Or MTN card via this number 08081202932 ,if it's VTU transfer you will send directly to this number 09061466409 and show your evidence of payment thrw this WhatsApp number 08081202932 .*
*Mrs USM*
*#MAMANTEDDY*
E....!
***Romantic love Sympathetic and Erotic Story.***
*AISHATU MAMAN TEDDY
***27***
*Don Allah kar ki karanta mun Idan baki biyani ba , Littafin nan na ku
i ne Regular group
500...

VIP group
1000...

Special payment
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...Idan VTU transfer ne sai ki tura ku
in ki kai tsaye ta Wannan number 09061467409*
```~Tallah~```
To babban magana ina iyaye mata masu san kasancewa da mazajen su har Abada da'iman?

Ina macen da matsaloli na Jinnu ko Sihiri yayi mata katutu ya addabi Zaman Auren ta ke dama Rayuwar ki baki
aya ...to Allah nacewa tashi in taimake ka .

Mata masu fama da Rashin aure shekaru 30 ko sama da hakan duka a gaban iyayen ki abun tun bai damunki a yanzu dole ya fara damunki...
maza garzaya taskar Empire domin warwarewar duka matsalolin ki ...na duba kuma na gani , Maganin ta babu
ata sam , da Ayar al
u'ani take magani ba tsafi kawai Kunsan Magani da Ayar Allah , Allah na saurin amsa kamar yankar Wu
a .

Bhuzuwa Empire Aikin ta ya ha
a ta Hanyar al
u'ani ,tana ma
ammata marasa farin jini magani da zallar nono ,
wai ... mallaka babu irin wanda bata yi , na suratul yaseen, Rahman , Izaja'a , jauharatul kalam da dai sauran su ...masu bu
atar
arin bayani ga nombobin su kamar Haka 08139762831 Allah ya taimaka Amin .
*Second advert*
Ina mata yan
walisa masu son Ado na kece raini dan gane da saka suturu....kun sai dai sutura itace mace ,
warai kuwa kaya kike bu
ata ?

To kin samu .

Dangane da Atampha , lace , materials, Shadda Galila & Gezna .Hand bag's, Takalma na yara da manya , Dubai or foreign duka zaku same su a wurin Hajja Fatima a nan birnin Zaria .

Ina masu bu
atar mayafai na alfarma da kuma na
ammata acafai acafai?

To duka zaku same su
arin da
i harda Abayas Arabian Gown duka zaku same su a wurin Hajiya Fatima kai abin sai Wanda ya gani , ga tsaruwa
yau da rahusa ku dai kawai ku tuntu
i Wannan number domin
arin bayani 07039577686.

A wannan Rana Farin cikin Ahalin baya Misaltuwa , Mama ta dauki komai na Rayuwar ta
addara da Jarabta ne daga Mai sama'u .

Sai da Suka yi kwana
aya a gidan kana a washe Gari Su dauko Hanyar Abj.

Wanda daga shigar su Kowa moton sa yayi Hanyar Gidan sa ,yayi Saura daga Mama sai Daddy marshal da kuma A'isha Farida Sai Aaaryan wanda a wannan karon shi ke Driving har suma suka isa Gida .

Cike da Nuna Kulawa Daddy ya kama Hannun A'isha Farida yana nufar wani sabon part na daban , Wanda tun da A'isha take a gidan bata ta
a sanin shima wani sasa ne na daban ba sai a yau .

Idanun ta na akan
ofar Falon inda suke Haye Stairs uku kamin su isa Falon ta kalli Daddy tana cewa " Daddy nan ma Wani Part ne na daban?.

Murmushi Daddy yayi yana cewa " Eh A'isha kina son nan ko kin fi son Gidan Aaaryaan can da ya kai ku?.
Chapter 33 · 0% Book details