← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 67

Sashe 57

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Juyawa yayi yana nufar Bedroom din ,inda Anan ne ya Sauya Bedsheet din tare da
aura Wani daban .
arar Door Bell din da yaji ne ya fahimci mai kawo masu Abinci ya kawo wannan yasa shi Saurin nufar Falo don ya amsa zuciyar sa Wasai fari kuma kal Fara'ar fuskar sa ya gaza
oyuwa .
wance yake a saman sofa cushine din shi na Bedroom din sa .

Idanun sa a Lumshe yayin da hannun sa ke cikin Sumar kan sa ,da ka gan shi kasan da Akwai Abun dake damun sa ko kuma Wanda yayi loosing a rayuwar sa yake kuma damuwa da Hakan.

Motsin shigowan Mom Lubnah Nawaaz yaji Wanda bai motsa ba face cewa da yayi " , Mommy Are you back?.

Takowa tayi taana zama Gyefen sa tare da
aura Hannun ta a
afafun sa tana cewa " Yeah I'm back now .

Naga Abinci a Dinning Baka ci ba Lafiya kuwa Naawaaz?.

Lumshe idanun sa yayi yana ware su akan Mom Lubnah kamin yace " Mommy I'm Okay.!

Bana bu
ata ne , Na sha Lemu da cake anan sai naji ina son na Huta kadan haka .

Kallon sa Mom Lubnah tayi tana bin sa da irin kallon tausayawa , Cox tasan inda damuwar tasa yake.

Kawai dannewa yake yana sha da
arari .

Naaawaaz Lemu ai ba Abinci bane ba .

Please taso muje ka ci Abinci mai gina jiki .' Shiru yayi kana ya saukar da
afafun sa kasa yana Mi
ewa tare da nufar falo Mommy na bayan sa suka wuce Dinning area .

Zama yayi yana kallon Yusrah dake aikin caccakar Kazan gaban ta tamkar An mata dole ta ci .

Ke malama idan ba zaki ci ba , Ki bar shi mana , Wannan Wani irin abu ne kina caccakar Nama haka?.

Daddy ne ya
ago kai yana kallon sa kamin Naawaaz yace " Daddy Barka da Dare . murmushi Daddy yayi yana shafa Kan Nawaaz tare da furta ' Yauwa my Gentle Son .

Yau baka fita ko ina ba me yasa ?.

Daddy I'm not well at that moment shi yasa amma yanzu naji sau
in jiki na .

Ayya Ya Nawaaz Sorry .

Gyada Yusra kai yayi tare da cewa " It Okay .

Juyawa yayi yana kallon Mom Lubnah wacce ta zauna gyefen Yusra akasin ta zauna kusa da Daddy .

Cike da Miskilanci ya furta Mommy daga yanzu ki rin
a zama a nan inda nake zama kusa da Daddy ne , Ni kuma zan rinka zama tare da Yusraht .

Murmushi Yusrah tayi tana cewa " eh yaya Nawaaz that's good idea .

Mommy jeki Wurin sa , Ni kuma yazo nan abun ma yafi dan kayatarwa .

Mikewa Naawaaz yayi yana takowa inda Momyn tayi mutuwar zaune .

Mommy tashi na zauna anan .

Jiki ba kwari ta mike tana basa wuri ya zauna ita kuma tana zama gyefen Daddy har jikin su na gogar juna .

Gani sukayi Daddy ya mike yana
arin barin Wurin ran sa a bace .

Wanda cikin Sauri Nawaaz ya kai Hannu yana ri
o Hannun Daddy .

A fusace ya Juyo yana kallon Nawaaz ,kana son Ganin
acin raina ne .?

No Dad bana Son Ganin Hakan .

Amma a yau ina so ku fa
a mana Meye musababbin wannan
acin Ran naku ?

Wanda a da baya mun san ba haka kuke ba .

Daddy Mommy bata kwana a dakin ka fiye da shekaru muna ganin hakan tun dawowan mu Nigeria mun san da hakan .

Yusrah ce ta fara kuka tana rera shi a hankali , Daddy mun Gaji Mommy Pls ku fa
a mana menene Wai kuke rufe mana a tsakanin ku? .

Idanun Nawaaz ne ya kada saboda damuwa .

Jikin Daddy ne yayi Sanyi .

A hankali ya furta ".

Koma ka zauna .

Yau zan fada muku komai .

Kuma nasan ku kan ku sai kun tsani Halin Lubna dama kan ta , Da son ran ta da kuma biye ma
awayen ta da tayi suka cutar dani suka cutar da Gudan Jini na ." Kallon sa Yusraht tayi tare da kallon Mommy Lubnah da Hawaye suka fara Zuba daga idanun ta .

All that is mistakes .

Saka ci na ne , Amma Daddy kayi Ha
uri a yanzu Nima ina nadama .

Ba kiyi nadama Ba Lubnah za dai kiyi a lokacin da kika ga yar ki na cikin ki ta nuna tsana da kiyayya a gare ki kan abun da kika aikata .

Ina addu'a a kullum Allah yasa bata.....

Daddy Please ku fa
a mana wai meke faruwa ne?.

Ku saurara Zan fa
a maku yanzu . 2005 a lokacin da muka kasance muna rayuwar farin ciki a kasar Turkiya , Did you remember the special moment for us a wannan lokacin, Lumshe Yusra tayi tana tuno da Rayuwar su , Daddy a lokacin nafi samun kula har a gurin Ya Naawaaz , me kuma zaku iya tunawa?.

Shiru duka suka yi .

Kamin Nawaaz ya Lumshe ido yana cewa " Our sweat baby Daddy .......!
#Mamanteddy
Fyade paid book
Good morning everyone
63-64
Shiru Nawaaz yayi yana rasa gane kan gadon zancen Daddy da kuma inda ya nufa .

A wannan shekarar Mahaifiyar ku ta dawo Nigeria wanda a
alla tayi kusan Watanni Uku idan zaku tuna .

Eh Daddy na tuna ban taba nesa da Mommy ba tare da missing din ta irin wannan lokacin ...Yusra tayi maganan tana mai tunano lokacin a
walwar ta .

Nawaaz ne ya kalli Daddy yana cewa " A lokacin Yusrah tana Primary 4 ne Ni kuma ina SS 2 . exactly Wannan haka yake , Mashaallh da dukan ku kuka tuna da Wannan lokacin .

Numfasawa Daddy yayi tare da fara tuna masu da rayuwar su mai dadi da suka yi a wannan kasar Turkiya .

Hayaniyar Yusrah da Ihun ta cike da nuna farin ciki kake ji tana yi a falon tare da Rungume Mommy mai Photograph yana Daukar su , family ne wanda daka gansu a wannan shekarun cikin farin ciki suke da kwanciyar Hankali .

Mommy Lubnah ce ta kalli Nawaaz tana murmushi tare da Cewa ' Zauna kusa dani anan , Ke kuma Yusra zauna a tsakiyar mu .

Zama suka yi ko wannen su na sauya postion .

Kamin Dukan su cire da Fara'a suka mike daga Kujeran falon nasu da suke kai 3 str .

Daddy ne ya kalli mai Daukar hoton yana amsan Cameran tare da juyowa yana nuna masu yanda yayi
aukan .

Murmushi Mommy tayi tana Rungume da Yusraht tare da cewa " yayi kyau sosai .

Wow Mommy Ya Naawaaz duk yafi kyau.

Mommy idan fa yayi Murmushi kyau yake yi amma shi baya ganewa kullum Fuskar sa a hade tamkar na Spider Man .

Tuntsirewa da Dariya duka suka yi Har da shi kan sa Nawaaz din kamin ya juya yana kallon Mommy tare da Cewa " Mom ya akayi kika haifi Wannan yarinyar mai surutun Tsiya ko Gajiya ba tayi da kun sani sunan Hajiya Kaka aka sanya mata ba Yusra ba .

Dariya Daddy da Mommy suka saka suna mai jin dadin Ganin Yaran nasu a haka .Cuno.

Baki Yusraht tayi tana cewa " Aa Ni ba za'a saka mun sunan Hajiya kaka ba bana So .

Kai me yasa ba'a sanya maka na Mijin ta ba?.

Murmushi Nawaaz yayi yana cewa To naji a canjamun sunana kema a sauya Miki .

Kai kuyi mun shiru Iyayen nawa kuke sawa a Shashancin ku .?

Mom Lubna tayi maganan tana dan ha
e fuska don ta lura Nawaaz da Yusra sun mai da Hajiya kaka Abokiyar wasan su .

Dariya Naawaaz yayi yana cewa " We're sorry Momy .

Mom Dad idan Mommy zata Haihu Mace zata haifa sai a sanya mata sunan Hajiya kaka , anan ne zata goge Nawaaz .

Dariya suka sanya har da Mommy Lubnah a wannan karon ,kamin Mom Lubnah tace " Aaa fa ai Ni kece Auta na ,daga ke babu
ari.

Mom who told you that?

Zaki haifa mana yarinya Kya
yawar karshe duk ta fi mu kyau , kama da Daddy take yi sak Mommy baki kusa Haihuwa ba ma kuwa ?.

Yusra ta
are maganan tana matsawa kusa da Mom Lubna tare da
ara kunnen ta a saman cikin ta .

Wani irin kallo Mom Lubnah ke yi mata kamin ta kalli Daddy wanda yake ta murmushi , Nawaaz kuwa cewa yake " Mom na fa
a Miki Yusrah fa har yanzu bata cancanci Zama a primary 4 ba kamata yayi a dawo da ita pri-2 ko 1 .

Wani irin kallon sa tayi da Sauri tare da cewa " Iyeeee a'a Na
in, ai kokari na ya kai Ni .

To ya isa Haka My Yusra , Kina Son Baby? .

Eh Daddy sosai ma nayi barci jiya nayi mafarkin Mommy ta haifa mun kanwa .

Sannan Daddy ina Son ta sosai .

Cabe baki Mom Lubnah tayi tana Dariya don taga Shashanci na yarinta irin na Yusrah .

Domin kuwa a tsarin rayuwar ta ta rubuta ta gama Haihuwa don har Daurin mahaifa tasa an mata .

Kama kumatun Yusra Nawaaz yayi yana mur
awa saboda subu
n su .

Aaaaahhhhh Ta saki ihu na sarganci tare da kirar sunan Daddy .

Dariya Naawaaz yayi da Sauri yana hayewa up stairs din falon tare da cewa " Yusrah ki shirya there is school tomorrow it's Monday." Ba zanje ba din .

Sai kin je kuwa ki shirya........!

Sorry for the late And small update pls manage it , gobe zamu cigaba da labarin Mom Lubnah da kuma yanda Al'amarin ya kasance , taku maman teddy .

Ku biyo NI a sabon littafi na da zai fara nan kusa mai suna MR .XXXXXX.
65-66
Juyawa Yusrah tayi tana kallon Mom Lubnah da Daddy wanda suke tsaye suna Dariyar ganin yanda Yusrah da Nawaaz suke yi ...Daddy Kaji me yace mun ? .

Eh naji ya
are maganan fuskar sa
auke da Annuri.

Daddy dama ai zanje School Gobe , Amma Mom kiyi ma Nawaaz magana ya daina
aure ma
awaye na fuska .
Chapter 57 · 0% Book details