← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 67

Sashe 59

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daddy ka yafe ma Momy Don Allah.
67-68
Kallon sa Daddy yayi yana Cewa " Nawaaz a yau na yafe ma Hajiya Lubna Allah ya yafeta ya kuma yafe mana Baki
aya.

Mom Lubna ce ta sa hannu tana share Hawaye fuskar ta mai tattare da nadama akan Abin da ta Aikata ,kana tace " Na gode Alhaji Allah ya
ara Girma .

Amin ya Amsa yana mi
ewa tare da Kokarin barin Dining din ne Yusrah tace " Daddy yanzu shikenan mun Hakura da Baby kenan ? .

Kallon ta duka suka yi kamin Nawaaz ya amshi zancen yana cewa " So what are we going to do now?.

Hakuri zsmuyi shekaru goma sha takwas ba wasa ba Yusrah.

Kila ma bata Duniyar .

Idanun Yusra ne ya fara tsiyayar da Hawaye , Ciza la
an ta tayi tare da
aura Hannayen ta saman Dinning Table, Tana karka
afarta na Son Ganin Ta samu mafita .

Dad , Mom , Zanje Kaduna , tun daga gidan Radio duk wata kafa na sada Zumunta zan sa a bincika a kuma sanar da Batar Baby a shekara ta 2005 uku ga Watan September .

Kallon Ta Mom Lubnah tayi kamin tace " Yusrah is impossible for you .

Mom zan iya kuma indai Baby na raye a dorar
asa inshallah zan nemo ta .

Mi
ewa tayi tana barin Wurin tare da nufar bedroom din ta .

Yayin da Nawaaz ke fadi a zuciyar sa tabbas Ba zamu taba mantawa dake ba Baby , Amma ki yafe mana bisa abun da ya faru .

Mi
ewa shima yayi yana
aukar wayar kirar sa tare da barin wurin .

Da ido su Daddy duka suka bi su .

Kamin Mommy ta kalli Daddy tana fashewa da Wani irin kuka mai karya zuciya .

Rintse ido Yayi yana jin Babu da
i don yasan zafin da take ji a yanzu a zuciyar ta ba ka
an bane .

Lubnah Kiyi Ha
uri ki bar Wannan kukan , kin san ba lafiya ne dake ba .
ago da idanun Ta Mom Lubna tayi tana sauke su akan Daddy kamin tace " Daddy wannan yaran kana ganin zasu yafe mun ?

Ka duba idanun su dukan su kishin yar
anwar tasu ce kwance tare da Soyayyar ta .

Shiru Daddy yayi kamin cike da son kwantar mata da hankali yace " Sun yafe mana Lubna duka komai da ya faru sharri da kaidin shaidan ne .

Mu kara du'ai wurin ganin shaidan bai samu kafa wurin tunzira zuciyar musulmi har ya sa
a ma Allah ba .

Allah yayi mana katanga da sharrin shaidan .

Amin ya Rabil rahman .

Mommy tace tana matsa idanun ta da suka ciko da
wallah .
1)Lesson na farko a wannan labarin nawa shine mata masu zina da Auren su ,kun ga yanda Karshen su ya kare kama ga irin su Bie Bie da Haaali , Bayan wula
antar duniya ga kuma can na Lahira na jirar su.
3)Hajiya Turai kuma Kunji dai Karshen ta a wula
ance a idon duniya ta mutu cikin izaya,wanda itama muna mata Addu'ar Allah ya yafe mata xunuban ta .
3)Shi kan shi Boss din Aaaryaan gashi yayi
arnar amma kuma at the end ya kamu da Soyayyar dake azabtar dashi a rayuwa .
4)Hajiya Lubna tabi Son duniya da daukar tsarin da bana Allah ba tsarin Bature ta salwantar da Rayuwar gudan jinin ta ,amma kuma daga karshe wa cutan ya dawo mawa?

Ita ce ,don ta shekara 18 bata
ara samun kula daga mijin nata da take so ba .

Wallhi mata mu dubi Allah mu tuna da lahira da kwanciyar Kabari .

Mu bi Allah mu kaurace ma duk wani banna da zunubi .

Rayuwa fararra kararra .

Wasu tun a d
uniya suke Ganin Abin da suka aikata wasu kuma sai anje can .

Allah kasa mu wuce cikin salama.

Don Allah duk wacce na
ata mata ko nayi mata kuskuren da bata so ba a cikin Wannan labarin nawa na FYA
E ina mai bata Ha
uri ,kun san idan kai ya
au zafi
komai yin sa kake yi .

Sai kuma Allah ya ha
a mu a sabon littafi na na gaba mai suna.....MR.XXX (Romantic/Comedian story) .

Hausa Novel ne mai dauke da salo na daban tare da darussan rayuwa .

Ina maku fatan Alheri....Bafa mun gama littafin bane nasan wasu sun fara fiddo ido
to da dan Sauran mu .
arfe 8:00pm kasar America .

Zaune take a Sallaya Hannayen ta na sama tana ro
on mai kowa mai komai .

Addu'a tayi ma Mama sosai kamin tayi ma kan ta , Da motsa bakin ta tayi tana fa
in " Allah ka shirya Aaaryaan , Allah kuma kasa a gobe ya bayar dani Gida , Allah ka rufa masa ka yalwata masa ka kare shi daga sharrin mutun da shaitaan .

Duk Addu'an da take yi sam bata san da Aaaryaan a bayan ta ba wanda tun Shigowar shi ya tadda ita tana sallah , kun san irin tafiyar sa baka jin takon sa,magana kuma kasa kasa yake yi ,wannan yasa ko da yayi mata Sallama bata ji shi ba .

A sofa cushine ya zauna kujera ne mai kama da Rest chair .

Shafa Addu'n tayi tana mi
ewa tare da
aukar sallayan tana shirin lankafewa ne ta Juyo a hankali don nufa mirror side ta kimtsa kan ta tare da shafa mayuka ta saka Sleep dress tayi Barci .

Turuuuuss tayi Zuciyar ta na cinkewa .

Ganin yanda ta kasa motsawa daga inda take yasa Aaryaan kallon ta yana sakin mata
ayataccen murmushi tare da cewa " Na gode da Addu'oin ki my Eashhhh .

Amma kin manta bakiyi Addu'a
aya ba.?

Kallon sa tayi tana sauke Numfashi a hankali kamin tace " Mene shi?.

Kiyi Addu'ar Allah ya mallaka Miki Ni , ki zama ke kadai a zuciya ta ,don kin san
ammatan bin Miki miji suke yi sai kin yi taka tsantsan .

Humm Numfasawa tayi tana dan kallon sa kamin ta wuce shi tana nufar inda zata shafa mayukan ta .

Bayan ta ya biyo yana saka Hannun sa tare da zagayowa ta gaban ta yana Daura su saman Breast din ta ,tare da kwanto da kan sa ta gyefen Wuyar ta .

Jin yanda yayi Hugging din ta baya yasa ta furta " Yaa Aaaryaan.

Bai bata amsa ba sai hannun sa da yasa yana matsa Nonon ta da Sai da
auke Wuta yana jan yaji shiiiiii wanda hakan yasa ta jin wani yarrrr .

Baby na .

Baki bani Amsan abun da nace Miki akan mijin naki ba ,kuma nagani a idon ki akwai Abin da kike son fadi ,but why you make silent . ?

Ya Aaryaann ka cika Ni pls na shafa mai na kwanta barci nake ji . murmushi yayi yana kai la
an sa tare da kissing din Gyefen Wuyan ta .

Wanda yasa ta jin tamkar shocking ya kamata.

Kin manta me na fa
a Miki babu barci yau .?

Yau Ranan ta muce na ango da Amaryar sa , ki shirya.".

Ji tayi ya raba jikin shi da nata wanda hakan yasa ta furta Alhmdlh A Zuciyar ta a tunanin ta Zai tafi ne .

Idanun ta ta fito dasu Ganin ya dawo gaban ta yana fuskantar ta .

Hannun ta ya ri
e yana juyawa tare da fara shafa mata man a hankali cikin Wani irin salo .

Ya Aaaryaan Ni da kai na zan shafa , dama ina kallon ka haka Ake shafa man a jiki?.

Murmushi yayi yana kallon ta tare da Cewa " To ya ake yi .

Hannu tasa tana fara shafa
afafun ta tare da cewa" Shi yasa idan kana shiryawa zaka tafi Company sai kafi 40mins abun da zaka yi in a just 5minute.

Tsayawa yayi yana kallon yanda take shafa lotion din , Dariya na son kubce masa Ganin ita wannan Tsayawan abi ko ina da cream ba tayin shi .

Sai da ta kammala ne ta
ago tana kallon sa tare da cewa " ka gani a minti uku na gama .

Kallon ta yayi yana mata kallon duka tare da kallon tun daga saman ta har
asa .

Murmushi yayi yana matso ta sosai tare da mata alama ta
an sunkuyo .

Matsawa tayi yana
ara matso tare da kai bakin sa saitin kunnen ta yana rada mata " My eashaa Anya ma kin iya Wanka kuwa?.

Wani irin fusata tayi jin tambayar rainin hankalin nasa , in her on think tayi zaton zai yaba mata sai taji wannan maganan wai anya ta iya Wanka kuwa?.

Ganin yanda ta yi kasa da idanun ta tana
ago su tare da shirin magana yasa shi saurin kai bakin sa yana kama saman kunnen ta tare da cizawa .

Haba Wani irin ihu ta sakin masa Tana tsalle Gyefe saboda azaba , hannu
aya yasa yana taro ta tare da Rungume ta jikin sa .

Sorry dear .

Kokarin Kwace kan ta take tana masa kukan Sarganci tare da cewa " Ni sai na Rama ban san Wani Ha
uri ba .

Dariya yake yi sosai don har
wallah na gangarowa Kuncin ta .

Raguwa.!

Yayi maganan yana raba ta da jikin shi .

Cuno masa baki tayi tana cewa" Kazo na rama .

Murmushi yayi yana cewa " daga yanzu da kaina zan rinka Miki Wanka ,har ki iya tukuna .

Idanun ta ne ya firfito . kuka ta fara masa tare da bubbuga
afan ta a shagwa
e wanda hakan yasa shi ja baya yana zama a sofa cushine tare da kallon ta yana jin Da
in ganin ta a hakan .

Don komai na jikin ta Rawa yake yi musamman Nonuwan ta da suke ta masa hello Hi .

Yanda taga ya kafeta da ido yasa ta cewa " Au kallo na ma kake yi ?

Wallahi sai na rama gizo na da kayi .

Alama yayi mata da hannu tare da motsa bakin sa cikin dan Miskilancin nan nasa yace " Taho to ki rama .

Cikin sauri ta matsa inda yake tare da cewa To sunkuyo na Rama .
Chapter 59 · 0% Book details