Sashe 46
Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kare maganan cikin Wani irin Salo na babu yanda zata yi dashi .
Hannun ta tasa tana share Hawayen fuskar ta kana tace " Zamu saka Mama da kowa Naawaaz , Aslaam in tension .
Wannan Su ya shafa , Rayuwa ta kece .!
Yayi maganan tare da yi ma moton sa key yana hayewa saman
walta .
Wani irin
acin Rai kawai Taji ya taho mata dangane da shi .
Cikin tsayayyar murya ta furta " Ni kuma ba kai ne Rayuwa ta ba , Na tsane ka tun daga lokacin daka ci mun mutunci Yah Aaaryaan baka SO na .!
Kuma a yanzu ma na Fahimci inda zancen naka ya nufa , Wato Jiki na kake So kuma kake bi , Idan da babu da ba zaka Kauna ce Ni ba .
Kallon ta yayi amaimakon taga Wani sauyi daga Garesa sai Gani tayi ya sakar mata Wani
ayataccen murmushi yana daga mata Gira irin na tacewa wato maganan ta banza ,abun da ya tsara babu mai Hanasa .
Dafe kan ta tayi tana bu
e baki tare da Kwarma masa ihu ko a tunanin ta Zai tsaya ,amma sai Gani tayi ya kunna Ac mai dadi da sanyi yana Ratsa Bargo tare da kunna Sanyayyar music na Johnny drill .
Mai taken Wait for me ." Haushi ne ya gama cika ta , Cikin Muryar kuka take Fadin na cuci kai na dana kuma Amincewa da kai a karo na biyu Aaryaan.
Wai Anya ma kai ne
oyayyen masoyi na kuwa?.
Ka saka Ni na bar wanda suka shirya rayuwa dani tsaka Ni ga Allah.
Bana son ka ..!
Juyowa yayi yana mata Wani irin kallo ,wanda yasa ta kame bakin tana cigaba da Matsar
wallah .
Bana Son Hayaniya kin sa hakan ?.
Shiru tayi masa tana cigaba da Sharce Hawayen fuskar ta , tun tana saka Ran ya koma da ita yanzu har ta ga sun fara nisa .
Sanyin Ac din moton mai kama dana Snow mai dadi yasa ta fara Lumshe ido a haka bata san lokacin da barci yayi Awon Gaba da ita ba .
Kallon ta yayi a haka karfe 12:pm moton shi na shiga Airport din Garin Abuja .
Da ganin sa sun san lambar moton sa don haka cikin Sauri masu tukin jirgin suka nufo inda moton shi yake.
A hankali ya zuge window Glass din shi yana kallon su tare da amsa gaisuwar su .
Motsa bakin sa yayi cikin rashin Son magana da Miskilanci yace " Private Jet nake bu
ata .
Ok sir .
Abun da suka ce kenan , kamin kaman mintuna Goma sai gasu sun dawo .
Komai ya kammala Yalla
ai wata Mace daga cikin su tayi maganan .
Fitowa yayi yana
aukar brief case din shi , Yana rufe moton ne Ma'aikaciyar Airport din tasa Hannu tana Amsan brief case nasa , yayin da shi kuma ya zagaya maxaunin A'isha dake shan barcin ta sam bata san da Sun iso Airport ba .
Fuskar ta ya tsaya yana kallo Ganin Yanda duk suka kumbura Kuncin ta da idanun ta .
Hannun sa yasa yana
aukar ta cak tare da Sumbatar Saman Goshin ta kaman ya dauki Teddy yaji wannan yasa shi nufar Step din Jirgin suna shiga .
A hankali yake bin fuskar ta da kallo tare da jin zazzafan Kaunar ta da kuma tausayin ta a zuciyar sa .
Ina Son ki A'isha ta ..!
Ya furta maganan tare da gyara mata belt
in ta wanda har a lokacin bata San ma yanayi ba .
Kaman Wanda akayi mata Allurar barci .
A hankali jirgin nasu ya fara
agawa zuwa
asar America hankalin shi kwance zuciyar sa na masa Wani irin sanyi da Dadi .
A yanzu sai naga Wa kuma Za'a daura mata ."
urrr yake bin ta da Wani irin kallo mai tattare da dabaibayin sihirtacciyar
auna.
Rungume ta yayi da Jikin sa yana Lumshe idanun sa tare da Tunanin
azu da yazo Tafiya da ita , Tabbas ya dawo ya tadda ta tana Rubuta a wani takarda wanda tana Ganin sa tayi saurin Ajewa a saman Bed
in ta .
Murmushi yayi yana shafa Gyefen Kuncin ta tare da cewa " Zamu dawo Wata rana ,zaku ma kiga Mama ba zan Raba ku ba , Amma sai na tabbatar dana Aure ki kamin na yarda mu dawo Nigeria .
11:30 na Safiyar Juma'a ne Mama ta shigo Bedroom din A'isha Farida don a tunanin ta barci take yi har iya Wannan Dogon lokacin Bata fito ba.
Don haka ta shigo don ta tashe ta daga barcin don Ango da Abokan su su uku suna Falo suna jirar fitowar ta , Sadeeq ne sai Abokanan sa Nawaaz su biyu , da suka kosa suga Amaryar da yake ta yarawa yana fa
in kyawunta .
Aslaam kuwa Zazza
i ne ya rufe sa matsananci jin da yayi za'a yi ma A'isha Farida aure da Nawaaz .
Sosai a daren jiya ya shiga tashin hankali , Wanda tun a daren shima ya yanke shawarar barin Nigeria ko zai samu salama a zuciyar sa .
Jirgin karfe 8:am yabi zuwa Kasar Lebanon Don a can yayar Mahaifiyar sa ke Aure ." Wannan yasa a wannan tafiyar sam babu shi a abokan Ango .
A'isha..." Mama ta fara kirar sunan ta a Hankali tana nufar Privacyn ta amma nan taga Wayam Babu ita .
irjin ta ne ya buga da Karfi ,kawai sai taji jikin ta bai bata ba .
Dawowa tayi tana shirin fitowa ne suka yi kici
uss da Nawaaz wanda jin shirin Mama ya biyo bayan ta .
Nawaaz Ta kira sunan shi ganin sa tsaye da Takarda a gyefen Gadon A'isha .
Cikin Wani irin yanayi ya kalli Mama kamin tace ' Ban ga A'isha ba ko tana can sashen Hajiya ne .?
Girgiza ma mama kai yayi tare da Cewa " Mama A'isha ta tafi , Tabi Aaaryaan sun bar kasar nan .
Innalillahi wainna ilaihir raji'un Mama tace cikin sauri da Girgiza, Saurin nufar sa tayi tana amshe takardar da ta Gani a hannun sa .
A hankali ta fara Karanta maganan A'isha Farida kaman haka " Mama ina Son ki Sosai , Ban SO na tafi na barki ba , Amma sai dai kun kasa fahimtar Soyayyata da
oyayyen masoyi na , Kiyi Ha
uri mama , Ki ba Nawaaz Ha
uri ya Aslaam , Daddy da Hajiya kaka , kunyi mun halarci da bai dace nayi maku hakan ba .
Amma kuma ina Son
oyayyen masoyi dole yasa zan bishi .
Lahaulaaa walaaaa kuwata Illah billah .
Furuncin da Mama tayi kenan tana kallon Nawaaz wanda Jiri ke
ibar sa , juyawa yayi yana fitowa zuwa Falon da Su Sadeeq suke .
Saurin Mi
ewa Sadeeq yayi tare da kallon Nawaaz yana cewa " Lafiya ? .
Mama ne dake baya ta bashi Amsa da " Aaryaann ya gudu da A'isha....!
Maganan Mama ne ya bugi Zuciyar Nawaaz a karo na biyu , Jiri ne ya dibe sa yana yin baya tare da ganin duhuwa Numfashin Sa na
aukewa nan take ......!
#Mamanteddy
Bana jin Dadi ne yau duka na shiyasa kuka jini shiru bana online , Amma ga wannan nan ....'
Mu tare a Night update inshallah
*Littafin F
e na ku
i ne...
Regular group
500...
VIP group
1000... special
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...Don Girman Allah idan baki biyani ba kar ki karanta mun wannan littafi .*
```F
E.!```
*(Erotic and Sympathetic Story)*
Ayshatou Mamanteddy
***39-40***
*SUFY'S PRINT GRAPHICS DESIGN*
PROVIDING A RANGE OF CONTEMPORARY AND TOP NOTCH CREATIVE DESIGN.....
OUR SERVICES*
LOGO DESIGN
LOGO PACKAGE
FLYER DESIGN
BIRTHDAY FLYER
INVITATION CARD
ADVERT VEDIO
DIGITAL INVITATION
STICKERS DESIGN
AND LOTS OF
DM NOW....TO GET A TOP NOTCH ATTRACTIVE AND PROFESSIONAL DESIGN
Whatsapp:07045125150
Thanks you for choosing us nd we appreciate refferals
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Kalmar da Mama ta furta kenan cike da Tashin Hankali yayin da Sadeeq da Sauran Abokanan sa suka yi saurin taro Nawaaz .
Hankali a matu
ar tashe suka tattaye shi Tare da nufar Farfajiyar gidan , Moton Su suka shiga dashi , yayin da Mom Kubrah ke daga Saman benen ta tana Hango Abun dake Faruwa a
asa .
Cikin Sauri ta juyo cike da za
uwa da kuma San Sanin meke Faruwa da Angon da A yau za'a Daura masa Aure da Yar Aikin ta wacce tafi tsana a duk ma'aikatan ta , a yau gashi ta zama yar gida tana neman Aure yaron Gida , a cewan ta kenan , don Wannan Aure na Nawaaz da A'isha yayi bala'in
ata mata Rai , Amma abun ka ga tana neman Gindin zama a cikin Gidan wannan yasa ta kwantar da kai don tasan a dosane take bata son Abin da zai ballo mata duk Wani Rikici, Sai dai Har a yau akwai yan kunya tsakanin ta da Aaaryaan sam bata iya ha
a ido dashi ,ko da kuwa Gaisuwa ce sai dai ta yi kasa da kan ta.
Haka nan shi kuma ya dauke kafar sa a bangaren ta , Don kwana biyu kenan Hajiya kaka ta kira shi tana masa Fa
a akan mene yasa Baya shiga Part
in Hajiya Kubrah? .
Amma kuma jin hakan sai Hajiya Kubrah tayi saurin katse Hajiya kaka tana cewa " A'a Hajiya yana fa Shigowa , Kin san Kwana biyu baya cika zama bane ba.
Jin Wannan zancen na Hajiya Kubrah ya kashe bakin Hajiya Kaka .
Fiddo da idanu Hajiya Kubrah tayi tare da saurin bin Stairs tana sauka .
Mama ne dake gyara mayafi tana shirin shiga Mota Taji Hajiya Kubrah na cewa" Hadiza Lafiya kuwa ?.
Cike da damuwa da tsananin tashin hankali Mama ta kalle ta tana cewa " Aaryaan ya Gudu da A'isha Farida, Wannan Wani irin Yaro ne a yau da za'a Daura mata Aure da Naawaaz ne zai mana Haka ?.