← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 67

Sashe 39

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Don haka a wannan page din zakuji dalilin da yasa Wa'annan mata da suka kashi biyu suke zina da Auren su .

Taku har Kullum mai kaunar ku Ayshatou Mamanteddy, da kuma bazarku masoya nake taka Rawa har na juya , na gode ...!

Idanun A'isha Farida ne a wannan sa'ilin yayi dulu
Na tsaban kuka da tayi har ta gode Allah, kuma har a wannan lokacin idanun nata basu daina tsiyayar da Hawaye ba .

Hannun sa ta kama tana masa Kallon
urilla na Anya kai ne?

Girgiza Kai tayi tana
ane Hannun sa tare da Fashewa da Kuka tana Fa
in " Kai ne
oyayyen masoyi na , Amma ka bar Ni ?

Me yasa ka tafi baka Dawo ba ?

Me yasa ka tsane Ni a yanzu bayan ka san nice A'isha Farida. ?

Me yasa ka lalata mun Rayuwa da tarbiyyan da Mama ta bani tun ina
arama?.

Dafe kan ta tayi da ke sara mata idanun ta na ganin duhu ,Wanda Ganin Hakan yasa shi Saurin Tallabo ta yana
arin Hadata da jikin shi ne tayi Saurin yin baya .

Na tsane ka Ya Aaaryaaan , Bana Son ka .!

Ba zan taba Son ka ba har sai ka fa
a mun dalilin ka na keta mun haddi ,bayan kana tare da Mazinata.?

Ta
are maganan cike da Karaji .

Kallon sa tayi wasu irin zafafan
wallah na Zuba mata , wai dama kai ne ?

Ashe dama
oyayyen masoyi Mama Gaskiya take fa
a mun akan kar Na yarda da ko wani Namiji wannan abun da kayi mun shine Mama ke yawon fadamin lalata?

Wanda ban taba fahimta ba sai a yau .

Me nayi maka ?.

Kayi mun magana.....!

Ta
are maganan a zafafe idanun ta na Rufewa na komai zai faru ya faru .

Gani tayi ya tako zuwa Gaban ta , A hankali ya sunkuya a gaban ta Gwiwowin sa ya sanya a
asa yana ha
awa da tiles .

Idanun sa ne taga yana fidda zafafan Hawaye ,wanda tun da take ko tashin hankali bata ta
a Ganin sa a cikin irin wannan yanayi ba , amma kuma a yau ne yake Hawaye .

A'isha Kar kice bakya so na .

Tun baki iya Fadin kalmar So ba Nine koya miki.

Ko zuwa inda kike nayi furucin ki na farko shine ....Saurin katse shi tayi tana cewa " Shine
oyayyen masoyi ina Son ka , Amma kuma ada baya ne , A yanzu bani da makiyin da ya wuce ka .

Malamin can ya fada mun komai , duk wanda yayi mun abin da kayi mun bani makiyin da ya wuce shi a duniya .." Rintse ido yayi kan sa na sara masa Babu shakka a yanzu yasan yaga likita to zai iya ce masa Jinin sa ya hau ko yayi
asa .

Rintse ido yayi da
arfi , Hannun sa yasa yana goge mata Hawayen fuskar ta . motsa la
an sa yayi yana cewa kan sa tsaye "To muyi Aure .

A'isha zaki Aure Ni.? .

Cike da jin zafi Duk da idan ta tuna alherin sa sai zuciyar ta yayi mata ba dadi , A'a Ni bana Son ka Wallahi .
oyayyen masoyi nake so , Amma kuma a yanzu na fahimta kaine , Kuma ba zan taba Son wanda ya lalata mun Rayuwa ba .

Kwantar da murya yayi
asa Yana cewa " A'isha ba'a son raina bane ,
addara ce , kuma Sannan Kaman taimakon ki nayi A wannan lokacin .

Sakin baki tayi tana kallon sa ,jin furuncin taimako da yace yasa ka ta Daga Hannun ta tana
aurawa a ka tana yanka uban ihu tare da Fadin " Wayyo Mama zai mun sharri.

Hannun sa yasa yana Dam
o ta tare da kwantar da ta jikin sa yana matse ta , gam hannun sa
aya yana rufe bakin ta .

Ni kika kira mazinaci bayan taimakon ki nayi ? .

Kan A'isha Ne ya kulle , Taimako kaman ya kenan ?

Yana nufin Nine na kawo masa kai na , nina ce ya lalata dani kaman yanda sauran matan ke yi dashi haka yake nufi?.

Ba kuma zan fa
a Miki dalili ba , Amma dole ki So Ni , dole ki
i kowa , Idan na kuskura na Ganki da Wani Da sunan so gaba daya kamannin ki zan sauya .

Tashi ki fice ki bani Wuri...!

Ya kare maganan yana Mi
ewa tare da mi
ar da ita yana nufar Hanyar ficewa daga Rest Room
in .

Tsayawa tayi tana kallon sa idanun ta na cigaba da fidda
wallah .

Kaman mai Jinnu gani tayi ya tako inda take cikin sanyi yana saka hannayen sa tare da share mata Hawayen idanun ta .

Bana Son kukan ki ,ki dai na shi Kinji?.

Kallon sa take yi tare da tunani iri
.

Me ke faruwa ne ? .

Muryar Mama ya katse su ,wanda basu san lokacin da ta shugo ba sai dai Muryar ta da suka ji .

Saurin juyowa Yayi yana kallon Mama Kamin ya kalli A'isha da Har a lokacin take kuka kaman ranta zai fita .

Muryar Mama ne ya kuma katse su tana cewa " Naga Yanzu wucewar ta da gudu tayo part
in nan a lokacin da suke karatu me ya faru A'isha .?

Cike da matsanancin Kuka Ta bu
e baki tana shirin fada mawa Mama Abun da ya faru , Amma sai kallon ta Aaaryaaan yayi yana hada hannun ta da nashi idanun sa ta kalla , yanda taga tsantsan tashin hankali yasa ta jin wani iri a zuciyar ta .

Mama
oyayyen masoyi wai tazo tana mun maganan shi , tana So Gan shi ne .

Cike da shan Jinin jiki Cikin kuma rashin gamsuwa da maganea nasa mama ta dake dai tana cewa " Ayyya A'isha Ki
ara Hakuri ,za muyi magana da Ya Aaaryaaan akan
oyayyen masoyi n....kamin Mama ta
are maganan ne ta juya da gudu tana ficewa daga Dakin .

Kallon Aaaryaaan mama tayi tana cewa " Ban yarda da maganar ka ba Aaaryaaan, Meke tsakanin ka da A'isha ?.

Fa
a mun yanzu naji daga Bakin ka , idan kuma ka ki to zan ji yanzu daga bakin ta ita .

Kallon Mama yayi yana kai hannun sa tare da sawa a cikin Sumar kan sa yana
an sosa Sumar nasa , Wani irin Ajiyar zuciya ya ja kamin ya ce " Mama Ina mahaukacin Son A'isha Farida.

Mama don Allah ki bani Auren ta , tace bata SO na .' idanun sa mama ta kalla nan take jikin ta yayi Sanyi .

Kasa masa magana tayi tuno da Maganan da
azu Yusrah ta gama fa
a mata , Mama Ina Son Ya Aaaryaaan.!

Tsayawa tayi yana kallon ta tana kallon sa .

Kamin ta girgiza Kai tana cewa " Aaaryaaan wannan ba mai yiwuwa bace ,ka cire soyayyar A'isha Farida a zuciyar ka." Tana Gama fa
in masa hakan ta juya tare da barin sa anan Wurin a tsaye .

Hannun sa yakai yana dukan bangon wurin tare da Furta " Mommy , Mommy Kice kadai zaki iya karba mun A'isha daga Hannun kowa ta so Ni dole .

Komai zai
iya faruwa dani indai ban Mallake ta ba .

A'isha me yasa kika kasa yafe mun?

Ina soyayyar da kullum yake a zuciyar ki a kaina?

Dai dai da rana daya ban taba mafarkin Wata ba da jin son kowa sai ke , me kike nufi ?

Mahaukaci kika mai dani?

Dole ki so Ni....!

Duka maganan yake tamkar zautacce .

Bayan Fitan A'isha Farida kai tsaye Part
in Su Maryamu ta nufa don ta kasa nufar Na mama . hankalin ta a tashe yake , to mene Aaaryaaan zai fa
a mata .?

Tun da ta shiga Dakin Yaya Maryamu ta tadda babu kowa anan ta kwanta taci kukan ta har Gari ya fara rufawa .

Shigowar Maryamu yasa A'isha Farida Mi
ewa jiki a sanyaye tana cewa " Yaya Maryamu bari na tafi Sai da Safe .

"
Kwance Yusraht take a saman
ayataccen Gadon ta .

Idanun ta na akan laptop
in gaban ta da take karatun distance learning.

Mommy Lubnah ce ta shigo Hannun ta dauke da coffee tana fa
in " Har yanzu dai baki fito ba Yusra?

To ga Cofee na kawo miki .

Juyawa tayi tana muskutawa tare da Fuskar Mumy tana kai hannun ta tare da karbar cup din tana furta " Ohhh thnkyou Mom .

Shafa Fuskar Yusra Mommy tayi a zuciyar ta tana tunanin kwalafaci irin Na Daddyn nasu da Har yanzu ya kasa manta rai daya da yake tsitson shi bayan Allah ya bashi yaya har biyu mace dana miji .

Mommy tunanin mene kike yi haka?.

Yusrah ta katse Mommy Lubnah wanda tayi saurin sakin fuska tare da
aro murmushin dole tana cewa " Ba komai Yusrah , Kawai dai
azu na lura kaman bakya cikin Mood me dadi ne ?.

Hummm Sauke Ajiyar zuciya Yusra tayi tare da kallon Hajiya Lubna tana cewa " Mommy ina Wannan yarinyar , wacce ba Maman Aaryaann ta haife ta ba ,wace take ?

A'isha ne ko Farida oho dai .

Shiiii ya isa Yusraht, kar na sake jin wannan magana daga Bakin ki , don wannan sirri ne babba , babu Wanda yasan A'isha ba Yar Daddy marshal bane .

Don haka mu ba kananun mutane bane .

Ki natsu .

Wani irin kallon Cofee din Hannun ta tayi ji take kamar ta she
ar a wurin don
acin rai .

Mommy to kuna shirme ne , don kuwa soyayya ce tsakanin Aaaryaaan da kuma A'isha kun san da haka ..?

Tsayawa Mommy tayi tana kallon Yusrah kamin tace " a'a Yusra , babu soyayya tsakanin su , idan kuma akwai to sai dai idan ita A'isha ke son Aaaryaaan ,shi kuma yasan babu Aure tsakanin su .
Chapter 39 · 0% Book details