Sashe 26
Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To Ni me ma zanyi dashi har duniya ta nade ba zan Aure shi ba .
oyayyen masoyi na nake jira,don sai a yanzu nake jin son shi ta ko ina yana zagaye jinin jiki na....
Shiru Aisha tayi tana magana a sarari da cewa " To ko yana nan da Miskilancin nasa ko ya daina Oho.!
A'isha Ki zo Part
in Hajiya Kubrah yanzu tana jirar ki a rest falour nata .
Jin Maganan Jimmalo yasa A'isha Farida juyowa tana cewa " To gani nan zuwa yanzu .
#MAMANTEDDY
E...!
#Romantic
#Erotic
#Sympathetic
#Story
Littafin f
e na ku
i ne ban yarda Wanda bai biya ba ya karanta Don Allah...Masu bu
atar book din Regular group
500...Vip group
1000...
Special
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.
Good morning dear Fans
_MASU FITAR MUN DA LITTAFI NA GODE
MASU KARANTA MUN A BATI KUMA GODIYA NAKE
DON TAKAICI MA DA HAUSHI BAN SAN ME ZANCE MAKU DA YA WUCE GODIYA BA...KU CIGABA AMMA DUK ABUN DA MUTUM YAYI KUSANI FA KANSA YAKE MAWA
MAGANA CE WANNAN TA
ARSHE IN-SHA-ALLAH BA ZAN KUMA BA DON ALLAH A BAR FITAR MUN DA LITTAFI DON ALLAH._
Maganan A'isha ne ya tsaya a fatar la
anta Ganin yanda ta Juyo taga Jimmalo na bin ta da Wani irin kallo mai kama da gargadi ko wani manufa ta daban .
Cike da Tsiwa kunsan A'isha bata barin ta kwana bare har tayi tsami ta wurga ma Jimmalo kallo sama da
asa tana watsa mata harara tare da cewa " Lafiya ? .
Ta
are magana tana kama kwankwaso .
A zuciyar Jimmalo ne tace " A'a ba zan tsaya fa
a dake ba , Ga Super Ma'ams can suna jirar ki yau zasu sauke miki duk wani Hayakin Kai da Rashin kunya .
Su yi maganin Rashin mutuncin ki da kika addabi kowa a cikin gidan nan , ana Miki ko ba'a yi Miki sai kin ci ma mutum mutunci .
Lafiya Malama Da'allah dan
ara gaba .!
A'isha Farida ta
are maganan tare da yowa gaban Jimmalo wacce tayi Saurin cewa " Allah ya baki Ha
uri bafa komai .
Mtswww To koma dai akwai Ni nan da kika ganni na zama ciwon ido , idan ma ke mayya ce to kurwa ta tafi
arfin ki nama ta da
aci nan Gani nan bari ,
ara Gaba ki rufa ma kan ki asiri .!
Juyawa Jimmalo tayi tana ficewa kitchen din tare da girgiza Kai .
Dawo Ki fa
a abun dake Ranki yar Rainin Wayo kawai .
Haushi ne ya kama Jimmalo ganin Yanda A'isha ke damunta da cika baki da Tsiwa kuma tasan Irin su a iya cika bakin suka tsaya tana ganin Abin ta shin hankali da wanda yafi
arfin ganin ta sai ta riga kowa Guduwa .
Waigowa Jimmalo tayi tana kallon A'isha kana tace " Ke kar fah ki nemi Raina mun Wayo kina jina ?
Wallahi ba don Na samu labarin Nawaaz na Son ki ba da sai nayi
asa dake .
Tsayawa A'isha tayi tana juya maganan Jimmalo " badon Nawaaz na Son ki ba da sai nayi
asa dake.
Nawaaz kuma ?
Abun da tace kenan tana
ago idanun ta wanda nan taga Tuni Jimmalo ta bace da ganin ta .
Hummmm ....Wani irin numfashi ta sauke kamin ta juya tana rage
arfin Gas din zuwa can
asa tana Gyara Rigar Aikin ta tare da fitowa tana nufar part
in Hajiya Kubrah .
Tun a falon take ganin Sauyi daga Ma'aikatan don kowa bin ta yake da kallon da ta kasa fahimta .
Mtswww Tsaki taja masu tana nufar rest Room inda take jin magannn Su Hajiya Lubnah wacce bata ta
a Sanin ta ba.
Mom me zaku yi da Wannan wayar bulalan haka ?.
Aslaam ne yayi maganan yana kallon su Mum Kubrah wacce take ta hamdala da zuwan su , don burin ta bai wuce ta tijara A'isha Farida a gaban kowa ba .
Juyawa tayi tana kallon Jimmalo tare da cewa " Oya yanzu a tara mun duka ma'aikatan Gidan nan mata da maza.
Cikin Sauri Jimmalo ta mi
e tana cewa
Tom An gama yanzu Ranki Yada
e .
Aaaryaan kuwa dake gyefe su kallon Bulalan baiyi ba bare har ya tambayi na menene .
Suna cikin Haka ne A'isha Farida ta shigo Resting Room
in nata .
Cikin zummar ta don ita bata san mene ake shirya mata ba kai tsaye ta nufi Wurin tana zubewa a gaban su .
ago ido tayi tana kallon Hajiya Kubrah tare da cewa
Barka da warhaka Hajiya
.
Ban za Hajiya Kubrah tayi mata sai cabe baki da tayi tana cewa
Sauke idon ki
asa.
Da'alama baki da kunya da Tarbiyya kina kallo na ido cikin ido ke ga shahararriya ko
Sunkuyar da kan ta
asa A'isha Farida tayi yayin da Aslaam yake kallon Mum yana shirin magana ,shi kuwa Aaaryaan har a lokacin idon sa baya akan su yanda kasan baiji da ganin komai .
Kiyi Ha
uri Don Allah.
Banza Tayi ma A'isha tana kauda kan ta , Nan A'isha ta juya tana kallon Momy Lubnah wacce tun shigowar A'isha Farida idon ta ke akan ta har a wannan lokacin .
Ganin kallon da take mata yasa A'isha jin tsammm duk ta damu a sanyaye tace "Hajiya Barka da Zuwa .
Kamin ta ji na bakin Hajiya Lubna ce Mom Kubrah tace " Tashi mu je biyo baya na .
A hankali ta mi
e tana bin bayan Hajiya Kubrah wanda Nan Itama Mom Lubnah ta biyo bayan su .
Benene na biyu ta ga sun hau na cikin Gidan .
Inda taga Sun nufa can bangaren da idan mutum ya tsaya zai hango komai na farfajiyar Gidan .
Hannun ta Hajiya Kubrah ta danka tare da nufa da ita Wurin zaf
Don a tunanin A'isha Kila fadawa da ita Wurin zata yi .
A dai dai kariyar da ya tare suka tsaya ....nan taga Mutane sun fi Mutum
ari mata da maza .
Wani irin Mari Hajiya Kubrah ta wanke Fuskar A'isha da shi tana cewa kalli can.!
Kalli mutanen nan duka nace .
Dafe Kuncin ta A'isha tayi idanun ta na fara fidda zafafan
wallah masu
umi da Ra
i .
Hajiya me nayi ?.
Uban ki kika yi mun." Alama Hajiya Lubnah tayi da Hannu tana mi
a ma wata Yar Aikin su Hannu ita kuma tana bata Mick tare da fara magana cikin izza da giyar ku
i ta fara cewa " Kunga Wannan Yarinyar da kuke Gani Abun da zamiyi mata a yanzu ya zama makowacce Yar Aiki izina , Ki tsaya a matsayin ki na yar Aiki kaman yanda muka aje ki kar ki kuskura Kice kin kyatare iyakar ki .
Numfasawa Momyn Nawaaz tayi tana cigaba da cewa " Wannan Yarinya da kuke Gani Ta shiga ta fita Wurin son Ganin ta tarwatsa mana kan Yaran mu .
Nawaaz da Aslaam , ke har Wa ne da zaki da Yaran mu su so ki wai har suyi yunkurin son Auren ki , har da Fa
a duka a kanki .
Don haka wannan bulalace da zamu zane ta iya fanshe Haushin da ta bamu zamu zane ta a gaban kowa ne don wanda yake hari da kokarin yin irin Abun da tayi ya zama masa izina ....Bani Bulalan cewan Hajiya Kubrah tana fa
in Nine zan fara zane ta nayi mata Hukuncin da ya dace
Gyara
aurin Zanin ta take na atampha mai dai dai kudin dan talaka .
Daura kallabin ta tayi tana saka Mayafin ta Cofee brown Wanda ya shiga da Atamphan nata ...
Mama Lantana kenan kun san da da Akwai son Kwalliya Sam bata son kazanta .
A'a Hajiya Lantana Kin ganki kuwa?
Kodai Wani bazawarin aka yi mana kamu ?.
Inna Hansai tayi maganan tana Murmushi ganin yanda Mama tayi kiba tayi kyau sosai .
Wai kin ganki kuwa Wallahi kullum Dada kiba kike yi abun ki , Anya zaki shiga adaidaita kuwa.? .
Gyara Mayafin Mama Lantana tayi tare da cewa " To dama a kullum Damuwa ta Shine Aisha Ta , Naga ta girma ta mallaki Hankalin ta yanzu kuma Alhamdulillah yarinya na ta zama budurwa kin ga mai yayi saura , sauran
arike ne.
Ehm Gaskiya fa , Allah Alhamdulillah .
Yanzu kuma ina kika nufa ne da Hantsin nan ?
Ko zaki leka Resturent
in ki ne .? .
A'a Mama Lantana tayi maganan tana Girgiza kai ,kamin ta cigaba da cewa " Yau na tashi ne ina
ayin son Ganin nayi ido biyu da
iyata ,don haka daga nan sai Gidan Aikatau
in A'isha Farida ta .
A'a To bari mu tafi tare mana ,Nima na matsu naga Farida Kusan kwana nawa ?
.
A tare suka fito daga Gidan Mama Lantana tana saka mawa Kofa
o tare da gangarowa wajen layi .
angaren Su Aaryan kuwa suna zaune ne suka ga Nawaaz ya shigo wurin sam baya ko kallon Gaban sa .
Kai lafiyan kuwa?
Aaryaan yayi masa maganan yana bin sa da Kallo .
A'isha...!
Ya furta sunan tare da nufar Stairs da Sauri yana wuce su .
Ganin hakan yasa Aslaam da Aaryan Saurin bin bayan sa , Don sai a yanzu suka fahimci Tabbas Su Hajiya Lubnah Da Akwai Abin da suke shirin yi ne wanda su basu kawo ba .
Shi kuwa Nawaaz shigowar sa Gidan ne Ganin yanda Ma'aikatan suka taru a wuri
aya ko wa idon sa na akan bene hawa na farko yasa shi shima kallon Wurin ,anan ne Yaga Abin da su Mommy ke shirin Aikata ma A'isha Farida .
Wannan yasa shi isowa cikin hanzari .
aga Bulalan Hajiya Kubrah tayi tana shirin saukewa a jikin Farida Wanda cikin Sauri Aaaryaan da basu san da zuwan su ba ya ri
e Bulalan ta bayan ta .
Mommy meye wannan meye Haka?
Me kuke kokarin yi ne .
Yah Aaaryaan Abun da Mommy ke kokarin yi shine dai dai ...!
Suka ji Muryar Yusraht daga Bayan su tana tsaye tare da har
e Hannayen ta biyu , Idanun ta cikin Black shadow .