← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 67

Sashe 41

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani irin kallo Aslaam yayi masa kamin yace " A'a ba maharramata ba ce , Amma Kuma duk lalacewa ai ban ta
a yun
urin bata mata rayuwa ba.

Wani irin fusata Aaryaann yayi yana
arin magana ne Mama da Hajiya kaka suka shigo .

Cikin rudu Hajiya kaka ke fadin ku sata a moto , Kar mu rasa Rayuwar ta .

Fincikar A'isha Farida Aaaryan yayi daga Hannun Aslaam yana yin waje da Sauri da ita tare da nufar Farfajiyar Gidan .

Motoci ne suke tashi kowa na shigar moton sa tare da nufar Asibitin da Aaaryan ya nufa da A'isha .

Tafe yake yana magana Kamar mai sambatu ,Niko nace sambatu soyayya.

Sam bai san me yake fadi ba .

A'isha zaki iya tafiya ki bar Ni?

Kin san ba zan taba Rayuwa ba babu ke .!

Bazan iya ba.

A haka suka shiga wani
ayataccen kuma tsadaddan Asibiti wanda da isan su ,gadon marasa lafiya suka iso suna gungura A'isha tare da shuga da ita dakin taimakon Gaggawa...

Kaiwa da komowa duka suke yi zaratar maza hudu kowa da abun da take Fighting akan mace daya Wato A'isha Farida.

Sun tsaye wata nurse ta fito tare da kallon Su Tana cewa " Kuyi hakuri inshallah zamu ceto rayuwar ta .

Keeeee malama ina Doctor yake ?.

Kallon sa Nurse din tayi tare da cewa ' yana Hawa na uku yana yin tiyata. . kallon Banza Aaaryaan yayi mata tare da budar hawar yana nufar daki na uku .

Bude kofar yayi wanda sai da suka firgita .

Saurin Rufewa wata nurse tayi tare da fadin " Sir Aaaryan meke faruwa?

Muna bakin Aiki ne fa ?.

A wani irin fusace ya kalle ta yana cewa " Wannan ku ya shafa , Rayuwa .!

Rayuwa ta ce take cin garari , Rayuwa ko mutuwa .!

Doctor Lawal ne ya kalli Aaaryan cike da tashin hankali bai taba ganin Aaaryaan cikin wannan yanayi ba .mutumin ma da yake yin komai a mulki da Miskilanci amma yau yazo masu a zauwace.

Sir Aaryaan meke faruwa ?

Tana kasa kuje ku ceto mun rayuwar ta ....maganan nasa ne ya dauke dai dai idanun sa na sauka a fuskar mace wanda ba kowa nace face Haali ,anyi mata Allurar Doguwar suma ,da'alama Surgery ake mata .

Bin ta yayi da kallo yana Fiddo ido cike da tsoro da
aurewar kai.

Gani yayi ana mata Surgery tare da matso mata nono a fiddo mata dashi .

Alamu ya nuna ko shafi malera ce ko kuma kunkuma ko mata maza .

Kalaman ta ne suka fara dawo masa zuwan ta Companyn sa.

Buedar gadon yayi yana yaye Rigar jikin ta da
arfi ,inda
irjin sa ya buga rassss don da badon da kwana gaba ba yanda zuciyar sa ya buga mutuwa zaiyi nan take .

Ganin Zabgegiyar Gindin maza irin nasa ya gani a tare da ita .

Innalillahi wainna ilaihir raji'un.

Wannan wacce irin masifa ce ?

Ina wannan rayuwa zaki damu?

Wacece Haaaliii...?

Hummmm masoya na dama na fa
a maku labarin nan yazo maku da sabon al'amari wanda da yawa al'umma basu san da hakan ba .

To a page na gaba ma ji shin wacece Hali? , masu lesbian kuma ku rinka bi dai a slow .

Kun ga Dai abun da Aaryaan ya gani yanzu game da Haali babban aminiyar she
e Ayar Bie Bie......"
#MAMAN TEDDY
```Fya
e.!```
*(Erotic and Sympathetic Story)*
Ayshatou Mamanteddy
***32***
*SUFY'S PRINT GRAPHICS DESIGN*
PROVIDING A RANGE OF CONTEMPORARY AND TOP NOTCH CREATIVE DESIGN.....

OUR SERVICES*
LOGO DESIGN
LOGO PACKAGE
FLYER DESIGN
BIRTHDAY FLYER
INVITATION CARD
ADVERT VEDIO
DIGITAL INVITATION
STICKERS DESIGN
AND LOTS OF
DM NOW....TO GET A TOP NOTCH ATTRACTIVE AND PROFESSIONAL DESIGN
Whatsapp:07045125150
Thanks you for choosing us nd we appreciate refferals
Juyawa Doctor Lawal yayi cikin sauri ba tare da yabi takan Aaaryaan ba , tun da ya fahimci a sama yake .

Wani irin Ajiyar zuciya Aaryaan yayi yana juyowa cikin sauri tare da kallon Sauran Nurses din Wurin .

Kai tsaye yake tambayar su inda Doctor ya nufa .

Wanda anan ne suke fada masa ya dade da nufar Emergency room inda A'isha Farida take .

Bai kara kallon inda Haali take ba , tun da a kallo
aya ya fahimci Ita ce dai Haali wacce ya sani .

Hankali ya tashi matu
a a wannan Sa'ilin .

Yayin da Mama Lantana ban da du'ai babu Abin da bakin ta ke ambata wa .

Suna tsaye ne Daddy ya halarta Wurin .

Shima sosai hankalin sa ya tashi fa
a yake yi sosai kun san Abun ka ga Soja dan zafi .

Ita dai Hajiya kaka sai taya shi take yi don itama Yusra ta
ata mata Rai sosai .

Ha
uri za'a yi Hajiya Aikin gama ya riga ya gama , Abun dake ake gudu ya riga ya faru .

Mama ce tayi maganan murya a sanyaye .

Kallon Mama Naawaaz yayi yana cewa " Mama Nasan A'isha zata tashi ba zata mutu ta bar Ni ba ." Bu
e Baki Hajiya Kaka tayi tare da furta " Ikon Allah Zamani?

Har yaushe Wannan Abun ya fara Afkuwa ban sani ba . ?

Wani irin kallo Aaaryaan yayi masu duka tare da juyawa Yana basu wuri ba tare da sun sani ba .

Murmushi Mama Lantana tayi tana fa
in " Uhmmm Hajiya Allah dai ya bata lafiya .

Aslaam ne da Sadeeq suka amsa da Amin .

Bayan barin Wurin da Aaryaann yayi kai tsaye moton sa ya nufa tare da shiga yana kwantar da seat din shima yana kwantar da kansa .

Lumshe ido yayi yana tunanin Abubuwa na rayuwar sa.

Dai dai da sakanni daya ban taba yi ba batare da nayi tunanin ki ba .

Dani kika dace ba da wa'ancen shashashun ba .

Rintse idanun sa yayi wanda yake jin suna masa zafi.

Kusan mintuna ashirin yana kisima yanda Zai tsara mata rayuwar ta daga Ita sai Shi .

Hannun sa yakai yana
aukar Wayar da tare da karawa a kunne .

Ya jikin nata yanzu ? .

Ya yi maganan fuska babu yabo babu fallasa .

Ok mashaallh ,kar a bari kowa ya ganta , har sai na dawo ." Yana maganan tare da datse kirar .

Key yayi ma moton yana fara silalawa tare da barin Cikin Asibitin.

"
A kan hanyar sa ne ta komawa Gida ya fara kisimawa a kansa cewa " Dole A'isha Term daya zata yi a school
in nata daga nan tayi exam din ta sai ya bar da ita kasar tayi karatun ta a kasar waje acan zasuyi Rayuwar auren su , hankalin ta zai fi kwanciya zata kuma manta da komai na
acin rai ko damuwa .

Karar wayar sa ne yasa shi kallon side din da ya aje , sunan Mom ya gani wato Hajiya Kubra , ba tare da yayi wani dogon Tunani ba ya kai hannun sa yana daga Kirar .

Hello Aaryaann " .

Na'am Mommy ".

Kan sa tsaye ya amsa ta tamkar wani abu bai taba faruwa ba ko bai san komai ba , wanda tsakanin su kar tasan kar ne , Yasan tasani haka itama .

Aaaryaan na dawo Gida Nigeria yanzu haka ina Airport .

Okay welcome mom , Yanzu zan taho na dauke ki.

" Yauwa Allah yayi maka Albarka .

Amin yace yana datse kirar tare da komawa baya yana
aukar sabon Titin da zai kai sa har Airport .

Zama Yusra tayi gaban Mommy dake ta tsaitsaye ta da fada , haba Yusra Haba , kaman karamar yarinya ?

Wani irin hali kike tsammanin saka A'isha Farida .?

Komai ka iya faruwa da ita?

Why My Yusraht?

Me yasa kika yi mana haka ? .

Mom Lubna ke maganan cike da
acin Rai .

Mommy I'm sorry , ba zan sake ba , i Will never do that again Mom .

Ta
are maganan tana rike Hannun Mommy tamkar zata fashe mata da kuka na tsaban makirci don ta lura Mom Lubnah ka iya mata komai a yanzu .

Ganin yanda Fuskar ta ya sauya yasa Mom Lubnah tunanin tayi nadama ne sosai .

Humm Numfasawa tayi tana sauke Sanyayyar Ajiyar zuciya .

Shikenan Yusraht , Ki kaunaci A'isha , ki SO ta , Wallahi tausayin ta nake ji mara Misaltuwa a zuciya ta .

Ba ta da kowa Yusra da ya wuce ku?

Shiyasa nake farin ciki a yanzu kasancewar Naawaaz na mugun Son ta , wanda Nasan zai kula da ita ba zai taba Wofuntar da ita a rayuwa ba .

Kin ga kuwa ai hakan ya kamata komai tuwo na mai na .

Wani irin sabon takaici ne ya rufe Yusraht amma sai ta danne tana cewa " Mommy Amma fa Aaaryaan da A'isha da Soyayya a tare dasu ,ina Ganin hakan a ayayyakun su .

Ohh ALLAH.!

Mom Lubna ta furta tare da dafe kan ta .

Aaaryaan ba zai taba Son A'isha ta kasance matar sa ba , Cox shi ba mutum bane mai son Hayaniya That's number 1 , sannan na biyu Yana son Gayu da kyale
while ita ba haka take ba .

Baya son surutu ita kuma Akwai shi .

Tayaya zasu yi Soyayya a haka ? .

Ki kalli
ammatan sa fa?

Babu sa'oin ki ke kan ki bare kuma A'isha secondarian .

Hummm kawai Tausayawa ce wanda kema irin sa nake so kina rin
a mata , banda nuna banbanci .

Amma wai Mommy kin san Asalin A'isha Farida ne ?

Yanda kike nuna mata soyayya tamkar wanda kika shayar da ita ?

Mommy a
wayar idanun ki fa neke ganin Soyayyar A'isha kaman yanda kike nuna mana .

Yusra don na nuna mata soyayya ai ba laifi bane ba ?

Kuma a da baya ai bana son ta , na fara son yarinyar tun ranan dana ganta kuma muka yi ido biyu .

Saboda tana da hali mai kyau .

Mikewa Yusra tayi a fusace tana fa
in " And So.?
Chapter 41 · 0% Book details