Sashe 49
Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka Daddy tun ranan da aka
aura Auren A'isha da Aaaryaan bai kuma maganan ba , Duk da Abun na nu
usan sa a zuciya .
Kuma hakan bai So ba , bai so Sam a daura Auren da Aaaryaan ba , a cewan shi yanda ya gudu da A'isha sai dai ya dawo da ita .
Kuma yana Gani Ayi Auren ta da Naawaaz babu yanda ya iya .
Sam basu da ce ba .
Abun da yake Fadi kenan a zuciyar shi don yasan Waye Aaryaan yasan Lalatan sa da yake da Manyan Hajiyoyi don abun nasa ya Wuce
ammata wanda yasan duk iskancin dan iska Da iya yara mata yake ,to shi nashi gogewar ya wuce nan da Sa'oin Iyayen shi yake yi .
Muryar Nawaaz ne ya katse su yana cewa " Daddy Dama nasan Aaaryaan shirun da yayi ba na haka kawai bane , Aaryaan shi ya fara nuna soyayyar A'isha , amma Saboda Mu ma muna Son ta sai muka yi masa karfa
a tunanin mu dama ba wani son ta yake ba .
Ina tsoron Allah ina tsoron naga Aaaryaan na Son Abu kuma kuna temptation akai amma ya nuna ba komai ba zaka ji ko da bakin sa ba , Shirun Aaaryan abun tsoro ne ,don ga abun da yayi nan .
Sai dai Alhmdlh Daddy Babu Abun da Aaryaan zai nema ba zan iya basa shi ba , Har matata wacce naso misali ma ba zai dauka ba ,kuma Daddy na bar masa A'isha Bari na Har Abada .
Amma Abu
aya ne nake Tsoro shine Aaaryaan kar ya azabatar da A'isha Bazan iya Jurar ganin Hakan ba .."
Muryar Hajiya Kaka ne ya katse su wanda a sanyaye ta furta " Allah sarki Ha
a ake Son babba , Nawaaz Allah ya saka maka da Mafificin Alheri, ALLAH kuma ya baka mata ta Gari .
Shi kuma Aaaryaan Allah ya bashi ikon kulawa da A'isha kaman yanda kayi kuduri amma Allah cika maka ba .
Ya kamata Ku sanar masa cewa A'isha yanzu matar sa ce , Gudun da yayi da ita , don Allah ya dawo mana da Yarinya su zauna anan hankalin kowa ya kwanta .
Mommy Lubnah ce ta ce " Kwarai kuwa ,ya kama ya dawo da ita ,don idan shi ya saba da Tafiya Abroad A'isha bata Saba ba , su dawo su tare a gidan su suyi zaman Sunna .
Jin haka yasa Mama Numfasawa Wanda tun da Ake maganan bata tsoma baki ba ,don Aikin gama ya gama ,yanzu komai ya rage tsakanin ta da Aaaryaan ne .
Girgiza Kai tayi tana furta " A'a Nifa A'isha bata isa Zaman Aure ba , Kuna Ganin yarinya
arama Kamar Yar shekara Sha hudu a sal
in jiki sai na dauke ta naba Katon saurayi Kaman Aaaryaan ?.
Gaskiya sai takara girma ,Ni dai kawai ya dawo mun da A'isha ,idan kuma bai dawo mun da ita ba Wallahi Ran sa sai ya
aci .!
Ba wasa A Fuskar mama ,don sosai Aaaryaan ya kaita bango , kuma ita magann ta har cikin zuciya take yi , don a ganin ta Aaaryaan Kashe A'isha zaiyi duk ranan da ya sadu da ita .
Dariyar yake Hajiya Kubrah tayi kamin tace " A'a inshallah Babu abun da zai faru ma ,kuma yar ki tana cikin lafiya , amma fa yanzu A'isha matar sa ce,bamu da sauran iko da Ita ,sai shi kadai .
Don haka yanzu idan na shiga Part Dina zan kara kirar sa na Jaraba ko Allah zai sa na same shi .
Humm to Allah yasa .!
Hajiya Kaka tace , yayin da duka wurin suka amsa da Amin .
A hankali A'isha ke kallon gidan da suka sauka tun daga Farfajiyar Gidan take kallo har ta iso Falo .
Hoton frame ne ta gani dan madaidaci mai dauke da kyakyawar Fuskar Aaaryaaan cikin shiga irin tasu ,wanda a zuciyar ta cewa tayi dama kafi kama dasu ai mtswwww har rashin imanin , to ke wai ma me ya aike ki biyo shi ne ? , Nan take Wata zuciyar ta bata amsa da " Saboda kina Son shi a rayuwa , kuma saboda shine
oyayyen masoyin ki .
Humm Numfasawa tayi tana kuma cigaba da cewa" To Mama tana Wani Hali ne?...
Tana tsaka da Wannan maganan ne taji yayi Hugging din ta ta baya yana mannata da
irjin shi ,idanun sa yana akan Hoton Sa da take kallo .
Kee wannan kallon Haka kaman zaki cinye Ni?
Gani kiyi ta kallona , Don nasan kina mun son da ba zaki taba gajiya da hakan ba.
Saurin janye Jikin ta tayi daga nasa tana kokarin kauce masa taji ya ri
o hannun ta yana juyo da ita tana facing din sa .
Kallon Sa take tamkar ta wanke Fuskar sa da Mari take ji ,amma ta gagara yin hakan .
Wani irin murmushi yayi kamin ya ce " Wannan kallon na Meye sai kace mayya?.
Kallon sa tayi tana cewa " Sai kace Mayu dai , Ai kai ka fara ." Kallon ta yayi cike da mamakin mayar masa da maganan da tayi kamin yace " Ohhh bieby bakin bai mutu ba ashe Har yanzu ." To kwantar da Hankali ina Son Wannan Tsiwar taki , kin tuna farkon Ha
uwar mu da dare Tsiwa kika yi abun ka ga kin saba , yara suka biyo ki zasu daka ki ,ki ka
oye a baya na ?
Dana Sani na bari su gama jibgar ki tukuna sannan na kwace ki , wai amma har Nine Don ina Son ki kike mun Rashin kunya , Cox bakya SO na , kin shirya Auren Wani bani ba, bayan kin san ba zan iya Rayuwa bakya ba .
Hummm Ya sauke Numfashi kamin ya kai Hannun sa yana shafa Fuskar ta tare da cewa " I love You much m Bieby , Ki shirya yau Rana ce ta Musamman pls make me Happy ,kar kisa na ji na tsani Wannan Ranan a rayuwar mu , Saboda Wannan shine farkon jin dadin Rayuwar tamu ,mun bar kowa don mu rayu tare , kar kisani zubar da Hawaye a wannan Ranan.
Gani tayi ya juya yana cewa " Ina zuwa yanzu .
Shiru tayi jikin ta na Sanyi tausayin shi ne taji ya kama ta.
Bin bayan sa tayi da kallo Ganin ya nufi Wani Corridor .
A hankali ta fara tana matsawa tare da zama a daya daga Kujerun falon .
Hannu biyu tasa tana rafka ta gumi .
Sauke Numfashi tayi tana Lumshe idanun ta tare da fara tunanin Aaryaan farkon Shigowar shi cikin Rayuwar ta .
Cikin dare ne Mama bata nan , hakan yasa A'isha fitowa da fitilar Touch light din hannun ta .
Hijabin Wuyar ta take gyarawa kana daga bisani ta sako silipers tana nufar Dandalin sayar da Gyada na yaran layin nasu .
Kun san lalurar ta sam bata Gani da kyau wannan yasa ta a daren yanke Shawarar Salamtu mai gyada ta za
a mata na Ashirin kokko
aya .
Nigerian People komai sai anyi cuwa
nan take Salamtu ta rairaye Gya
a sannan kuma ta bata Ruwa
duk Tarkace ne .
A'isha bata ce komai ba tasa Hannu ta amshi gyada ta koma gyefe ta cinye tassss sannan taba Salamtu Gwangwani .
A'isha Farida kudin gyaran kawo mana .
Wani irin Dariya A'isha Farida tayi na Rainin Hankali kana tace " Salamatu kenan .
Banda bakin iskanci Nine zaki ba Ruwa ruwan Gya
a kina tsammani na baki kudi .
Kin bani Tarkace wanda ina zuwa Gidan ku Mama Zubar da irin su take yi shine Ni kika bani .?
A Nigeria fa muke , in this money
scarcity , Kema kin fito nema and You are expected ni na baki kudi .
To naci gyada bulus babu kobo ko Naira da zan baki .
Kama
ugu Salamatu tayi tare da cewa " Kutumelesi." Ai wallahi Uban ki yayi ka
an .
Yau zan maganin Rashin kunyar ki , Dama mai Hali baya Fasawa kin manta duk
arfin ki yanzu bakya gani ne da kyau . ?
Juyawa Salamatu tayi tana cewa " Ku kashe mun Hasken Wurin naci Uban Yarinyar nan .!
Jin haka yasa A'isha Jin tsoro don tasan a yanzu fa Sai dai Salamatu ta jibga ta .
Saurin kara Hasken Fitilar tayi da Hannun ta ,tana Jah baya tare da Rugawa da Gudu Salamatu na bin ta .
Sam bata san ta shiga Kan Titi ba sai dai karar Horn taji a gigice tare da jan burki .
Cike da tashin hankali ganin har a lokacin tana tsakiyar titin bata sauka ba yasa Aaaryaan Saurin fitowa daga moton nasa yana nufo inda take .
Hannun ta ya kama cikin Tsawa yake kallon ta , Ke baki da hankali ne ?
A wannan daren zaki tsaya a titi?
Idan wani Abin Hawan ya buge ki ya kashe banza , wuce ki tafi Gida.!
Ya kare maganan yana saukar da ita akan Gyefen Hanya .
Saurin yin bayan sa tayi tana cewa " Yaya na Don Allah kar ka barni, Salamatu ne zata Bige Ni.?
Juyawa yayi yana kallon Gyefen sa , don yaga Wanda suka taho taren tun fitowar sa ta gudu , wannan yasa shi Cewa wacce Kuma wannan ?.
Gata nan tana bina .!
Tayi maganan tana
ara shigewa bayan sa abun ka ga yarinta har da Ri
o masa Riga tana cukwikwiye shi .
Huuuuhhh Iskan bakin sa ya furzar tare da juyowa yana kallon ta , Rage tsawon sa yayi sosai don tayi masa kasa da yawa .
Ai ta tafi tun
azu baki gan ta bane .?
Gyada masa kai tayi tana Cewa" Ai bana Gani da dare, Itama shiyasa ta samu daman zuwa tace zata Bige Ni inda da Rana ne wane ita...ai ko gidan su duka ne basu ishe Ni ba ." Ta
are maganan yana kallon kuri irin nata , zuciyar sa ne yaji ya tsinke masa ,kalmar ta na farko ya dawo masa ,Ni bana Gani , murmushi yayi yana cewa " Meye Sunan ki ? .