← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 67

Sashe 42

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai kuma mene Mommy , kin nuna kina son ki aura Na Ya Naawaaz ita , to Wallahi tayi kuskuren Auren Jinina ta shiga Uku , Saboda na tsane ta ba zan taba Son ta ba .

Mara Asali yarinya kawai .

Tayi maganan tare da juyawa da sauri tana hayewa Stairs ranta a bace idanun ta sun rufe .

Girgiza Kai Mom Lubnah tayi kurum tana kuma ji a zuciyar ta a yanzu ne taga lokacin da zata amince da Wannan Auren .
angaren su Mama kuwa suna can awa da wanni wai A'isha tana barci don Ba'a bar su sun shiga ba .

Daga karshe sai da Su Nawaaz suka gama yayin zaman su , suka tashi don fara
irar sallar la'asar da akayi.

Daddy ne da Hajiya Kaka suka nufo gida , ya rage saura mama Lantana .

Bayan Aaaryaan ya dawo da Mom Kubrah gida ne ya kwanta ya huta Na dan awanni kana ya fito don tafiya masallaci anan kuma ya tadda dai dai su Daddy na isowa .

Hajiya Yau ba sandar ne? .

Kaji mun Shakiyi Ai dama da karfi na .

Dariya Aaaryaan yayi yana tahowa tare da masu Barka da Dawowa .

Sai da suka
an ta
a Tsokanan su ta jika da kaka , kana Ta kama hannun sa tare suka nufi sashen ta .

Yanda Falon Hajiya kaka yake k a rantse na sabuwar Amarya ya ce .

A saman Carpet ta zauna shima yana zama a gefen ta , dai dai Wata Sajida mai kula da ita tana tahowa tare da mata Barka da Dawowa .

Sajida dauko mun Ruwa na sha .

To Hajiya ." Bayan tafiyar Sajida ne Hajiya kaka ta kalli Aaaryaan tana cewa" Oh Wai kai kuwa Aaaryan ban ta
a jin kayi zancen Aure ba .

Yau fa A gaban ka Nawaaz ke maganan Aisha Farida, Kuma mun gama magana da Alh Abdu yanzu kaminmu
ariso .

Zamuyi magana da A'isha indai ta amince to a watan nan za'a daura Auren don ayi da ran mu ba sai mun mutu ba .

In yaso daga baya a tare.

Wani irin buga masa
irjin sa yayi , wanda yayi saurin dafewa , Idanun sa na juyewa .

Kai to idan kana da Wata Nasan ka dama tun tuni da shegen tara
ammata ,to ka fidda daya ranan da muka zartar za'a daura Auren A'isha da Naawaaz to sai a daura da naka a hade .

Ganin yayi mata shiru yasa ta cewa " Aaryaan dafa kai nake yi .

Shiru Aaaryan yayi kamin cikin wani irin yanayi ya furta " Hajiya bani da lafiya ne .

Abun ka ga tsofaffi masu jira su cafe irin Hajiya kaka .

Cikin sauri ta bude baki tana cewa " A'a haba dama dama ai lamarin ka da walakin .

Ni na dade ina tunanin kana fama da karancin Sha'awa , shiyasa har yau baka tattara wacce zaka Aura ba .

Amma ka kwantar da hankalin ka mijin , Zuwa yamma kazo nan zan baka Wani magani sai kasha inshallah komai zai zama dai dai .amma haka ai ba zai yiwu ba .

Tun da Dai Hajiya ta fara maganan da ido yake kallon ta , har ta gama Dariya na son kamasa amma sai ya dake.

To Hajiya Bara nayi sallah na dawo .

To Aaryaann Allah yakaro lafiya maza jeka kayi.

Ficewa yayi yana Dariya har ya isa farfajiyar gidan ,idon sa ne ya sauka akan malamin A'isha Farida , wanda lokaci guda ya gimtse fuska .

A zuciyar shi yana cewa " Duka shine ya jawo wannan husumar , da wannan matsalar .

Hannu malamin yake bashi amma kallon sa baiyi ba sai ce masa da yayi " A'isha bata da lafiya yanzu haka .

Don haka kaje kar ka dawo sai na neme ka ." Jikin malam a sanyaye ya ce " To kamin Aaaryaan ya juya bai bukatar jin ma na bakin shi.

Bayan ya dawo Gidan ne Hajiya Kubrah ta aiko masa da Basket na Abinci na ma jinyata tare da sanar masa ayi ma A'isha ya jiki .

Sosai yaji dadin hakan , don duk mai Son A'isha son sa yake yi.

Wannan yasa shi nufar moton sa daga shi sai jallabiya ya nufo Asibitin hankalin sa kwance don shi yasan A'isha tana lafiya likita ya tabbatar masa da hakan .

A reception ya tadda mama tana kallon sa tare da cewa " Aaryaan Yauwa kaga gwamma da kazo ,ina so zanje nayi Alwala na yi sallah ne .ka tsaya akan A'isha , Doctor Yace kar Wanda ya shiga Dakin ta samu barci .

Murmushi yayi tare da cewa " To Mama ga Abinci ma Momy tace a kawo maku .

Kallon sa Mama Lantana tayi cike da rashin Fahimtar wacce Mommy kana tace " Wace kenan ciki ?.

Momy na mana .!
irjin Mama ne ya buga amma sai ta dake tare da cewa " Ta dawo kenan .

Eh mama .

Okay sannun ta da dawowa ai kila zuwa gobe ma mun koma kaga sai itama na Gaishe ta da jiki .

Kallon Mama yayi irin na okay kamin ya juya yana nufar hawa na uku inda A'isha Farida ke kwance a private room
in ta ita kadai .

Da gudu Yusra ta sauko daga benen tana kwala kirar Momy Lubnah tare da fadin " Mommy...!

Cikin sauri Mom Lubnah ta furta " Yusrah wannan kirar kuma fa meke faruwa ne? .

Mommy kiyi farin ciki , Mom Kubrah ta dawo yanzu haka Gidan Daddy zan tafi .

Kallon sama da
asa Mom Lubnah tayi mata kana tace " A'a Ba zaki tafi ba a yanzu .

Sai dai zuwa Gobe ,
azu fa naji kince kuna da test da misalin 5pm yanzu kuma ai lokacin yayi .

Mom ai ko a can Gidan ta zan iya yi .

Ban san Wannan ba .

Mommy tayi maganan tare da ha
e fuska ,ganin Hakan yasa Yusra juyawa a hankali tana wucewa duk da ranta bai so hakan ba .

Shigar Aaaryaan Dakin da Take Kwance yasa shi tsayawa yana manna bayan sa da kofar da ya rufe .

Ajiyar zuciya ya sauke yana bin gadon da take kwance da kallo zuwa kyakkyawar fuskar ta wanda sunan tana barci ne amma Kuma ka
auka murmushi take saboda smiling face din nan nata .

Murmushi yayi yana takawa tare da ake Basket din yana sunkuyawa Gwiwowin sa kasa .

Hannun sa yakai yana shafa fuskar ta zuwa zagayayyen dan mitsulin bakin ta , Kiyi Ha
uri A'isha , Ni ne na janyo duka Wannan , But I'm so sorry .

Hummm Iska ya furzar tare da cigaba da zagaye bakin ta da dan Yatsar sa .

Wanda sam bai san lokacin da ya sunkuya yana kissing din la
an nata masu she
i ba .

Kusan mintuna Uku Ya
auka a haka kamin A hankali ta fara bu
e idanun ta tana sauke su a saman Sumar kan sa .

Bu
e baki tayi da Sauri tana shirin saka masa ihu duk da babu kwari a tare da ita nan taji ya Zura Harshen sa .

Yana
ago da Lulun idanun sa , Tare da mata kallon kukan zaki yi?.

Gumm tayi tana kallon sa hawaye na fara saukowa daga
warmin idanun ta .

Jah baya yayi tare da zare bakin sa daga nata , dai dai mama Lantana na murdo Handle Door
in tana shigowa .

ALLAH Alhmdlh .

Sannu A'isha na kin tashi .

Kallon Mama Lantana A'isha Farida tayi wacce take tahowa zuwa inda Gadon nata take .

Kuka ta fashe ma mama Lantana dashi tana fa
in " Mama...!

Saurin zama mama Lantana tayi a gyefen ta tare da kamota tana Rungume ta , Hannun ta tasa tana shafa bayan ta alamun Rarrashi .

A'isha bani da abun fa
a Miki a yanzu ,kin san komai sai dai nace mu Rungumi
addara .

Ni har abada mama ce a wurin ki ,kece ka
iyata .

Domin kuwa wannan Na dade da barin ma Momy Kubrah .

Mama ta
are maganan tana nuna Aaaryaan da Hannu .

Kallon sa A'isha tayi kamin tace " Mama Amma ai ba zaki daina So na ba ko?.

Kuma ma ina Iyayena suke ,me nayi masu suka.....ya isa , Mama Lantana tayi maganan tare da rufe bakin A'isha da Hannun ta . kar ki
ara fa
in Ha
a A'isha , kuma ina so ki manta da komai ko na sanin ke din Wacece ?

Nice dai Mahaifiyar ki kuma ba zan chanja ba .

Mama Kina da labarin Auren A'isha kuwa nan da Wata guda ?

Ina jifa Hajiya kaka ?

Shin baki fa
a mata abun da na fa
a Miki ba Mama ? .

Bazan ...

Aaryaan ka manta da cewa " Akwai Aure tsakanin ka da A'isha , Dauke ta tamkar kanwa ta jini .

Naawaaz shine zai Auri A'isha inshallah , Aslam kuwa dan uwan kunne amini , zai fahimci komai Ni da kai na zan masa magana kuma na basa Ha
uri .

Yanda bugun Zuciyar A'isha ke har bawa da sauri
ta dauka ranta ne zai bar gangar jikin ta .

Cikin sauri ba tare da sani ba ta furta " Mama
oyayyen masoyi na fa ?

Ni shi nake so ...

Lumshe ido Mama Lantana tayi tana budewa tare da furta " Ki manta dashi A'isha ,na dade ina fa
a Miki ba mutum bane Aljani ne , idan ba haka ba , ya akayi bakya ganin sa sai cikin dare .

Kiyi Ha
uri ki manta da
oyayyen masoyi ,kisa Naawaaz a zuciyar ki .

Kallon Aaaryaan tayi suna ha
a ido ,kawai sai ta fashe da kuka .

Tana furta " Tom mama na amince .

Shiru Mama tayi tana dafa ta kana tace " Naawaaz miji ne kuma Nasan zai kula dake sosai fiye da kowa .
Chapter 42 · 0% Book details