← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 67

Sashe 28

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kuma ko shekara biyar ba'a yi ba kika ce mun yace Ya mutu shiyasa Asirin da mukayi mata na tashi duniya tana karuwanci ya
arye ya koma Kan
an ta Aaaryaan yanzu .....Cikin Sauri Rahmatu ta katse ta cike da rashin Fahimtar maganan wace take yi .

Hajiya Kubrah wai maganan Wacece kike yi ?.

Wacce banda Wannan yar bokayen Hadiza Hadiza nace mahaifiyar Aaaryaan.....

Cakkk maganan nata ya tsaya tana Dauke Wuta juyowan da tayi sukayi ido biyu da Tsayayyen Namiji yana Wani irin huci kaman Damusa ...bakin ta na Rawa hannun ta na makerkyata bata san lokacin da Wayar hannun ta ya fadi hasa ya tsarwatse ba .

Idanun ta ne suka fara Cikowa da Wasu irin
wallah na tashin hankali Aaaryaan....!

Wani irin numfashi ya sauke idanun sa na ka
awa kaman jan Gauta .

Aaaryaan...!!

Ta kuma kirar sa a karo na biyu .

Naam Momy." Cikin Wani irin murya mai sar
ewa tace " Kaji mai nake cewa yanzu ?.

Aaaryan kaji ...???

Kallon ta yayi yana mata
urrrr kamin cikin wani irin murya yace " Eh duka Naji komai Mommy.

Kiji dadin Rayuwar ki ." Yana fa
a mata haka ya juya yana barin Falon tana
a kirar sa amma a banza don ko sauraren ta ya kasa yi .

Farfajiyar gidan ya fita inda kowa yayi taga
na mamakin wai dama Alh Abdu Kareem yana da wata mata bayan Hajiya Kubrah?.

Moton sa
ya nufa kai tsaye yana shigewa korar benza dai dai yana fita Daddy na shigowa gidan ,ganin yanda Aaaryaan ya fita daga Gidan yasa shi a jikin shi jin Wani Abu tamkar babu lafiya .Ya furta a sarari .

Sukam
angaren su Aslaam tun fitar su basu ga Su Mama Lantana ba kaman Walkiya sun ne mesu sun rasa .

Sune Har Wajen layin daga Karshe ne Aslaam ya Juyo cikin sauri don ya
auki moton shi su banzama neman A'ishan shi da Kuma Mama Lantana .

Ya Juyo ne yana sauri Yaga moton Aaaryaan na isowa Hannu yasa masa yana tare sa ,amma sai ya wuce shi bai ko tsaya ba .

A karshen Road din ne yaga Nawaaz wanda shi ma haka yayi masa bakin Wula
ancin har da hade sa da
ura.....!
#MAMANTEDDY
E...!
#Love
#Sympathetic
#Romantic&
#Erotic
#Story.
***21***
*Don darajar Allah kar ki karanta mun littafi idan kin san baki biyani ba*
*Littafin f
e na ku
i ne ban yarda Wanda bai biya ba ya karanta Don Allah...Masu bu
atar book din Regular group
500...Vip group
1000...

Special
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.*
WRITTEN BY:MAMAN_TEDDY
Bin sa Da kallo Naawaaz yayi ganin yanda ya
ara gudun moton ma da yazo Dab dashi Alamun baya bu
atar wata magana tsakanin su .

Shiru Naawaaz yayi a zuciyar sa yana Tunanin Ai Dole Aaaryaan Kishi yake taya Momyn shi Kubrah .

Yana Wannan tunanin ne Moton Nawaaz yazo Dab da shi yana cewa " Ya dai shigo Mu wuce da Sauri .

Da kuma Sauri Nawaaz ya nufi moton yana Shigewa tare da cewa " Yanzu mu nufi Hanyar da masu Adaidaita suke ne , kila mu same su anan .

Aslaam ne ya kalli Naawaaz yana cewa " Eh Hakan kuwa ya kamata .

Bayan sunyi nisa ne suka hangi moton Aaaryaan can da yayi parking ya mararraba ko zaman mai yake yi Basu sani ba dai .

Aslaam ne yace " Bari mu nufi Gurin Aaaryaan muji shi mafitar sa ....yana
arin Reverse ne Naawaaz yayi saurin dakatar dashi da cewa " Aiko Lallai Kana SO ya sauke Haushin sa akan ka ne , don ko mene Aaryaan yayi maka kaga ai kai ka ja ma kanka .

Cikin Rashin fahimtar magannn Nawaaz din Aslaam yace " Kaman ya kenan ?.

Au Kai baka gane ba ?, To kishin Momy Kubrah yake yi , Tun da shima a iya sani na bai ta
a Sanin Daddy yana da Wata matan bayan Mommy ba .

Shiru Aslaam yayi yana shan Jinin jikin shi kamin yace " Duka Wannan maganan ma da muke is waste of time , mu tafi kawai lokaci na tafiya kar mu ki yin nasarar ganin su .

Idan A'isha ta tafi ban san ina zan ganta ba , kuma hakan zai jawo mun na
asu ga Rayuwa ta .

Saboda ina mahaukacin Son ta....

Wani irin Kallo Naawaaz ya yi masa lokaci guda Abin na neman zama masu rikici .

Allah ko to ai bakai kadai ke son ta ba Nima Ai Son ta na keyi...!

Wani irin kallo Aslaam shima yayi ma Nawaaz sai kuma ya numfasa ba tare da yace komai ba ya cigaba da Driving
in bai kuma kallon Naawaaz ba .
angaren Aaryaan kuwa Securities din layin manya mutum uku ya kira , Wanda yana cikin moton shi suka iso... fitowa yayi don dama tun a waya da ya kira su ya fa
a masu aikin da zasu yi masa shine cire duk wasu CCTV Camera na tun daga Farkon layin har zuwa karshen ta .

Su bincika masa abun Hawan da suka hau da kuma Numbern Abin Hawan .

Koda suka isa Nan take suka fara Aikin su yana tsaye yana kallon komai , da mai amfani da na'uran Computer shima yana nashi ....Minti goma suka Gano adaidaita ne yazo wucewa daga Wajen layin ,Numbern Adaidaitan suka
auka kamin su fara bincike .

A takaice Awa biyu tsakani aka Gano Inda Mai Adaidaitan yake , Yayin da Sam Aaaryaan bai tsaya Wani dogon zance ba yabi bayan mai Adaidaitan.
angaren Hajiya Kubrah kuwa yi tayi tamkar zata zauce , cikin Rufewar kai da kullewar
walwa ta daga Waya tana sanar da Daddy duk Abin da ya faru sai dai bata fa
a masa Maganan ta Da Aaryaann ya ji ba .

Wani irin kabbara Daddy yayi da Hamdala yana godiya ga Ubangiji .

Tun da Hadiza tana cikin Garin Abuja inshallah neman ta ba zai gagare niba yanzu gani Nan dawowa .

Mutuwan Tsaye Kubrah tayi tasa kasa datse kirar sai shi da kan shi yayi hakan .

Tana tsaye ne kirar Hajiya Rahmatu ya shigo mata inda cikin hanzari ta daga tana cewa " Rahmatu komai ya
aci .

Aaaryan duka yaji maganan da nake fa
a Miki .

Kuma yanzu Alh Abdu Kareem wani irin farin ciki yake yi dana fa
a masa Ganin Hadiza da mukayi , farin cikin da rabon da yayi tun ranan da ya Fahimci Hadiza na dauke da juna biyun shi wato tana dauke da cikin Aaaryaan , A yau wannan daukin da farin cikin na gani .

Rahmatu Zan iya komai kar a bari Hadiza ta dawo Gidan nan , daga zarar ta dawo duka wani shiri Na ya lalace .

Na tsani matar nan A rayuwa ta .

Ki kashe ko nawa ne kije wurin wannan bokon da shi yayi aikin kar ta ta shiga duniya ,a yanzu ma Ya kuma kar fa suyi nasarar Ganin ta .

Yanzu kuwa Hajiya Kubrah ai kin san shi aikin shi da kin fada masa da Kinga biyan bu
ata yanzu zan nufa jejin silaja .

Zama A'isha Farida tayi tana numfasawa tare da kallon Inna Hansai da kuma Mama Lantana .

Mama Ban gane ba wai da Gaske Ke matar Daddy Marshal Abdu ne , mahaifin Aaaryaan?.

Rintse Ido Mama Lantana tayi kamin tace " A'isha Haka ne , Amma bana Son Wannan maganan da kike yi .!

Yanzu a gobe zamu bar Garin nan don bana son ido biyu da kowa na cikin wannan a hali ko dangi .

Mama me yasa to?.

Kawai saboda Bayyanar su gare Ni , Bayyanar wani tsohon sirri ne wanda ya shafi Ni dake , Sannan bana Son haka ta faru .

Cikin Rashin Fahimtar zancen na mama Lantana A'isha Farida ta kuma cewa " Amma Mama ina so ki Zauna tare da mijin ki ne yasa ke bakya so .?

Shiru Mama Lantana tayi kamin tace " Kina SO ki ga bacin Raina kenan?.

Girgiza Kai A'isha tayi cikin sauri Alamun A'a .Tom tashi ki dauki buta maza kiyi Alwala sai kizo kiyi Sallah , Sannan ki ci Abinci .

To Mama Amma Aaryaan Ai ba
an Hajiya Kubrah bane? .

Sakin cazbihan hannun Mama Lantana tayi da Sauri tana kallon A'isha Farida tare da tambayar ta " Me kika ce ?

Aaryaan naji kin ambata kaman?.

Eh Mama Aaaryan shine ka
an Daddy , Sannan kuma Ni da kunne na naji Aaaryaan na fa
a ma Daddy cewa " Hajiya Kubrah ba Mahaifiyar sa bace to idan haka ne kene?.

Wani irin
offf Mama Lantana tayi kamin tace " A'isha Aaryaan dama yana Raye?

Tabbas shi din
ana ne na ciki na .

Kuma yayanki ne.!

Innalillahi wainna ilaihir raji'un A'isha Farida tayi maganan tare da dafe kai tana dafe
irjin ta dake Harba mata da
arfi
Ganin hazo hazo take yi tare da yinnnnn luuuuu ....Salallami Inna Hansai da mama Lantana suka yi suna Saurin Tallabo ta tare da Girgiza ta suna kirar sunan A'isha Farida Wacce take jin Muryar su a sama.

A nan kuma take take addu'ar Allah ya amshi Rayuwar ta da ta cigaba da Ganin Yayan ta jinin ta a matsayin
warton da yayi nasarar lalata mata rayuwa da karfin izzar sa da ku
in sa .

Hajiya kaka ne da Mom Lubna suka nufo
angaren Hajiya Kubrah da ta kasa Zaune ta kasa tsaye .

Hajiya kaka sai goge Hawayen take da habar zani .

Kubrah
shine Abin da take cewa kenan cikin Tsananin
acin Rai .

Dakatawa tayi da kai kawon da take yi tana fa
in "Na'am Hajiya .

Amma ke kuwa anyi mara imani.!

Yanzu Kubrah shekara Talatin Alh Abdu yana son Ganin matar sa A rayuwa amma ke kuma a yau rana
aya kin korata tazo har Gida ?.

Haba Kubrah anya kina kaunar Aaaryaan kuwa?

Kina kuma kaunar Mijin ki?

Kina kaunar kuma Farin cikin su da Walwalar su da kuma kwanciyar hankalin su kuwa? .

Kai Kubrah baki da zuciya mai kyau .

Wani irin kallo Hajiya Kubrah tayi ma Hajiya kaka kana tace " Me kuma nayi Hajiya?
Chapter 28 · 0% Book details