Sashe 31
Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hayaniya ne yasa Hansa'u lekowa ta windown t tana fadin Lafiya meke Faruwa ne?.
Hajiya don Allah ki fito babu lafiya .
Cewan Wata daga Ma'aikatan ganin yanda Hajiya Rahmatu ke zabura tana fa
in Gidan Hajiya Kubrah zan tafi , zan Fa
a mata yanda mukayi da bokan ne don iyayen ku ku sake Ni , rirrike suka
ara yi suna cewa " Hajiya Don Allah ki fito babu lafiya .
Suna tsaka da Fa
in haka ne Hansa'u ta fito cikin sauri dan
wali a hannu .
Hajiya lafiya ? .
Wani irin muguwar kallo Ramatu tayi mata tana mai cewa " Ke kuma a wane zaki tare Ni kina tambaya ta lafiya? .ko zaman ki nake yi da sai na fa
a Miki inda zan tafi?
To ko shi mijin nawa bai ishe Ni ba a tafin hannu na yake bare ke da kike karkashin sa ...' duka maganan tana yin shi irin na mahaukata sababbin Kamu daga Ni kasan
walwa babu lafiya .
Kasa magana Hansa'u tayi sai tsayawa da tayi tana kallon ma'aikatan tare da goge Hawayen dake kwaranya mata .
Suna tsaka da Hakan ne moton Alh.
Samad ya shigo cikin gidan wurin ne yayi tajun
ganin Isowar mai gidan , Wanda Ganin Haka yasa Alh Samad saurin fitowa daga moton yana Nufo inda suke a tsaitsaye .
Lafiya meke Faruwa ne anan Wurin?.
Yayi maganan cike da murya irin tasu na manya , da kuma iya taku irin na police .
Don shi Babban
an Sanda ne ,Kuma shanyayye ,don Hajiya Ramatu ta shanye tasss da sihiri ba
aramin Wahalar ta Hansa'u tasha ba .
Kamin kowa ya basa Amsa ne Muryar Ramatu ya katse shi tana she
ewa da Dariyar irin na mahaukata, To ke Hansa'u Ga Sa'a na Nan bake ba...ei..ei ta
are maganan tana Kame kame wanda da gani kasan babu lafiya .
Cigaba tayi da cewa " Kin gani ko?
Har sakin ki ya ta
a yi kuma nice na san sirrin , kina so ki sani?
Wurin boka na kai sunan ku wani irin tsalle tayi tana kokarin sauke dankwalin jikin ta da Suka rufa mata jikin ,wanda Ganin haka yasa Hansa'u fashewa da kuka tana rike Hajiya Ramatu tare da ri
e ta tana fa
in Allah ya isa tsakanin mu da Wanda ya zalunce ki Hajiya Rahmatu .
Ya isa...!
Cika ta Hansa'u..!
Alh Samad yayi maganan tare da Dakatar da ita .
Allah ya isa dai tsakani na da ita, kin cuce Ni Rahmatu kuma kije Ni na sauwake Miki na sake ki ki koma Wurin bokan da kuke tare .
Wani irin Dariya Ramatu ta she
e dashi kana tace " Ai kwana uku da shi nayi a jeji muna tare.....
Innalillahi wainna ilaihir raji'un Alh Samad yayi maganan yana cire hular kan sa .
Kallon Hajiya Rahmatu yayi tare da Cewa " Muje ki kaini wurin Bokan.
Yayi maganan yana daga Wayar tare da daga Wayar sa yana kirar Jami'ai don a yau ya lashi takobin kama bokon ko da kuwa shai
an ne sai yayi masa lalas sai ya ga bayan sa , zai nuna nasa a duniya ya zama izina ga masu biye mawa Bokaye ,zai nuna masu bokan ba kowa bane Fache makaryata masu fakewa suna zina da mata ....!
Mmmnteddy
E ....!
#Romantic
#Erotic
#Symphatetic
#Story.
WRITTEN BY: MAMANTEDDY
*#MRS UTHM*
*Littafin f
e na ku
i ne Regular group
500...
Vip group
1000 SPC
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932*
25
Yanda yaga Ya fasa Ihun yasa shi dakatawa daga Tunkarar nata da yake yi , Jah yayi ya tsaya yana kallon ta
asa-
asa kana daga bisani ya sakin mata Wani irin murmushi wanda yafi kama mata dana mugun ta .
Juyawa yayi kan sa tsaye yana nufar Dressing mirror tare da fara kimtsa kansa wannan yasa A'isha Farida saurin juyawa tana kallon
ofar fita tare da juya masa Baya .
Bata ko son Ido biyu da shi Don tsoro ne ya kamata , A zuciyar ta tana tambayar kanta mene ya kawo ta anan
in ?
Sai ku wani zuciyar ya bata amsa da : Koma Meye ai maganin ki , ke kika kawo kanki , maganin ki kenan ...
A hankali ne ta furta " Wayyo Mama na kizo ki taimake Ni .!
Dariya ce ta kusa
wace masa Amma kuma sai ya danne yana mai cigaba da kimtsa kan sa .
Har ya kammala bata sani ba ,ita dai Taji hannun sa ne yana juyo da ita tare da Fuskar ta shi .
Kallo
aya tayi masa tayi
asa da kanta tana sha
ar Daddadan Turaren sa , Sanye yake cikin shigar da bata ta
a Ganin sa dashi ba, Wanda yayi mata masifar kyau , Shiga ce jikin sa irin na cikakken
an Hausa Fulani.
Wata irin bowel yard ce ya sanya mai launin Milk da Hula
ube a kan sa , Idanun ta a
asa suke amma babu abun da take Hangowa Fache
yawun sa da take Gani .
A zuciyar ta ne ta furta "
yaun
an maciji mugu .' Muryar sa Taji yana cewa " Oya fice mun Daga Bedroom , ko bana nan kika kara kuskuren shigowa ko Hummm yayi mata kwafa tare da cewa ' Ba sai na bata lokaci na Wurin fa
a Miki mai zai biyo baya ba .
Ke Nasan kin sani ai .
Saurin nufar Hanyar ficewa tayi wanda a wannan lokacin tana nufar
ofar taga ya bude da kanshi ,cikin sauri ta fice tana ganin ta fita ne ta Jah ta tsaya tare da fara cewa " To me ma zai iyan ?
Rainin Wayo kawai , Tana fa
in maganan ne taji Muryar sa a bayan ta daf da ita yana cewa " Me kika ce?.
Cikin Sauri Aisha Farida ta Juyo tana kallon Sa tare da fara in'ina tana mai cewa " Babu komai ,bance fa komai ba .
Matsawa yayi kusa da ita yana kama dan mitsulun bakin ta tare da dan mur
a mata Wanda sai da Ta saki yar
ara .
Dakatawa yayi da hannun sa yana sakin bakin nata kana yace " Cewa kikayi me zana iya ko?.
To bari kiga Abin da zana iya ...!
Kamin tayi Wani magana ne taga gaba
aya ya mata rumfa yana Rufe ta tare da ha
a ta da jikin shi , Da jikin Stairs din ya matseta kam yana jin yanda Zuciyar ya ke Harbawa .
Baki da kunya ko? .
Ina dashi wallahi.!
Waye Ni a wurin ki? .
Oga ." Ta basa amsa kai tsaye ,kamin yace "
arya zaki mun?.
Kuka ta fashe masa dashi tare da cewa " Ni mai aikin ka ce.
Humm sauke Numfashi yayi tare da Cewa" Har yanzu baki san matsayina a wurin ki ba , Ammma......kamin ya
are maganan ne ya kai bakin sa yana
aurawa Saman La
an ta tare da kamawa yana fara tsotsan la
an ta tare da manna mata Wasu irin zafafan kiss Wanda hakan ya kuma daga mata Hankali .
Kusan mintuna biyu ya diba a haka , kamin ya zare bakin sa daga nata , hannun sa yasa yana kama ta tare da Rungume ta tsam a jikin sa .
Wai tsoron kiss din ma kike ji?
Hummm baki san matsayi na ba , amma a gani na Wannan Abin da nayi Miki ya isa ki san matsayi na a wurin ki daga Yanzu .
Kasa masa magana tayi don har a lokacin gumi ne ke sauko mata .
Kafe ta da ido yayi kana yace " Maza fita can farkon Falo kisa Israel ya kai ki Inda Mama da Inna Hansai suke .
Saurin juyawa tayi har tana karo da kujerar gewayen Falon , Amma bata dakata da tafiyar ta ba , da sauri ta fice daga inda yake .
A zuciyar ta kuwa babu abin da take yi sai ja masa Allah ya isan ta .
Motsin Israel taji a kitchen wannan yasata cikin Sauri ta nufi kitchen din tare da Kirar sunan sa " Isreal ." Yess Madam ." Ya furta tare da juyowa yana kallon A'isha yana aje Fraying pan Din hannun sa...
Ka ji mun rainin Hankali." A'isha Farida tayi magann tana kama
ugu cike da fitina .
Cigaba tayi da cewa" Ka ga nayi kama maka da Irin shirga
matanan?
Ko kuma matan Gida?
To Ahir kar ka sake kirana da Madam , just tried to call my name directly A'isha Farida.
Amma kar ka
ara kiran sunana da Madam Bana SO.!
To sorry mah.
Ya furta maganan cike da ladabi wanda jin ya kuma kirar ta da mah ,yasa A'isha cewa " Isreal Are You not seeing me well?.
Baka gani na da kyau ne?
Tayaya zaka rinka kirana da sunan iyaye na .
Shima bana So .
Bu
e baki yayi zai kuma bata ha
uri nan tayi Saurin dakatar dashi tana cewa" Ya isa haka .ina su Mama suke ?.
Takowa yayi suna fitowa daga kitchen din a tare yana nuna mata Hanyar da zata bi taje inda Mama Lantana take .
Motsin shigowan ne babu ko sallama yasa Aisha Farida da Israel juyawa suna kallon Hanyar shigowa .turus A'isha tayi tana sakin baki Galala tamkar yar fari...
Me ya kawo ki nan.?
Suka ji Muryar Aaaryaan ya katse wanda basu san yana zaune a bayan su ba .
Saurin juyawa A'isha tayi tana kallon sa ,kana ta juya tana kallon Bie-bie dake sauke bakar tabarau din fuskar ta .
Cikin Muryar yan duniya ta kalli Isreal tana cewa " Tafi mota na ka fiddo mun da Akwatina na ka kawo mun nan .
Ok Mah.
Yayi maganan da Sauri yana barin falon.
Juyawa Bie-bie tayi tana sakin ma Aaaryaan wani irin murmushi mai tattare da nuna So da kauna .
Laifi ne dan mata tazo gidan mijin ta..?
are maganan tare da maida
bakar tabarau din idanun ta .