← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 67

Sashe 37

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Idan kuma a
asan page Sau
aya ne ana yin shi akan
500
Idan kuma
asan page ne sau Uku
1200
Idan kuma har a kammala book ne a
asan page
3500
Zaku iya tuntubar nombobina domin
arin bayani 08081202932/ 09061466409 .
#Mamanteddy
E....!
***Romantic love Sympathetic and Erotic Story.***
*AISHATU MAMAN TEDDY
Book...3
***29***
*Don Allah kar ki karanta mun Idan baki biyani ba , Littafin nan na ku
i ne Regular group
500...

VIP group
1000...

Special payment
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...Idan VTU transfer ne sai ki tura ku
in ki kai tsaye ta Wannan number 09061467409*
```~Tallah~```
To babban magana ina iyaye mata masu san kasancewa da mazajen su har Abada da'iman?

Ina macen da matsaloli na Jinnu ko Sihiri yayi mata katutu ya addabi Zaman Auren ta ke dama Rayuwar ki baki
aya ...to Allah nacewa tashi in taimake ka .

Mata masu fama da Rashin aure shekaru 30 ko sama da hakan duka a gaban iyayen ki abun tun bai damunki a yanzu dole ya fara damunki...
maza garzaya taskar Empire domin warwarewar duka matsalolin ki ...na duba kuma na gani , Maganin ta babu
ata sam , da Ayar al
u'ani take magani ba tsafi kawai Kunsan Magani da Ayar Allah , Allah na saurin amsa kamar yankar Wu
a .

Bhuzuwa Empire Aikin ta ya ha
a ta Hanyar al
u'ani ,tana ma
ammata marasa farin jini magani da zallar nono ,
wai ... mallaka babu irin wanda bata yi , na suratul yaseen, Rahman , Izaja'a , jauharatul kalam da dai sauran su ...masu bu
atar
arin bayani ga nombobin su kamar Haka 08139762831 Allah ya taimaka Amin .
*Second advert*
*SUFY'S PRINT GRAPHICS DESIGN*
PROVIDING A RANGE OF CONTEMPORARY AND TOP NOTCH CREATIVE DESIGN.....

OUR SERVICES*
LOGO DESIGN
LOGO PACKAGE
FLYER DESIGN
BIRTHDAY FLYER
INVITATION CARD
ADVERT VEDIO
DIGITAL INVITATION
STICKERS DESIGN
AND LOTS OF
DM NOW....TO GET A TOP NOTCH ATTRACTIVE AND PROFESSIONAL DESIGN
https://wa.me/message/NM3LPR5VMCG6P1
Thanks you for choosing us nd we appreciate refferals
Don Allah kuyi hakuri na jina shiru Kwana biyu abun namu sai a hankali , Amma inshallah yanzu zamu cigaba babu sanya
Dariya ta basa Sosai ,Amma Abin ka ga ba Gwanin Yin Dariyar ba , Sai ya dake yana kai Hannun sa tare da bu
o Murfin moton yana Fitowa , Gate
in Makarantar ya nufa Inda da isan sa masu Gadin suka Fara Gaishe sa cikin Girmamawa Don babban mutum A ido ana Gane shi , Bare kuma Irin su Aaaryaaan da Rayuwar su Rabi suna
asashen Waje Kabi suna
asar su Wato Gida Nigeria , Dole Al'amarukan su zasu sha Banban da mutanen mu Na gida Nigeria .

Wuce Masu Gadin yayi Amsa masu ta hanyar
aga masu Hannu tare da isowa cikin Makarantar Wanda Mamaki ne y Kama shi Hango A'isha Farida A can Gaban Layin Class
in su itace ta hudu .

Wata Doguwar Yarinya Mai Dan Jiki tana kama mata kafada Tare da Mata magana Kamar Ha
a " Are You new comer?.

Juyawa A'isha Tayi tana Gyada mata kai Tare da Sakar mata Murmushi .

Your Name ? .

A'isha Farida ta tambaya Ta kai tsaye .

Khadija.

" Wow nice ni kuma sunana A'isha Farida .

Wow Sunan
anwata kenan kike dashi .

A'isha Farida To Meye sunan mahaifin ki?.
auke wuta A'isha Farida tayi kana jin
ifff daga Gareta .

Don bata San Da Wani sunan mahaifi take Amfani ba tun tasowar ta , Abu
aya ta sani shine sunan ta A'isha Farida .

Motsi A'isha Farida ta fara yi da Baki alamun zata yi magana , Sai Khadija tayi Saurin cewa " Ga Vp nan yi shiru .

Wani dogon Mutumi ne Wanda tsayin sa ya ba A'isha Farida Mamaki Daga Kai tayi Sosai tana kallon sa Ganin tun da take bata ta
a Ganin Shantalelen mutum irin Wannan ba .

A'isha Abdu Kareem .

Juyowa A'isha Farida tayi tana kallon sa tare da Wasiwasi a zuciyar ta .

Muryar sa ce ta katse ta yana cewa " Wato Har kin yi
awaye ko? .

Muje Office na baki Sauran Kayan sport din ki .

Murmushi A'isha Farida tayi tana fidda kan ta daga Layin tare da bin bayan Vice Principle .

Duk inda ta Wuce bin ta da kallo
aliban da Malaman suke yi , ba wai Yaran Hutu ne irin ta babu ba , Hasali ma akwai wanda suka fita , Amma kyaunta shine Abu
aya dake Dauke masu hankali , ta ko ina ita Kya
yawa ce .

Bayan shigar su Office ne ta tadda babu Aaaryaan alamun ya dade da tafiya .

A hankali take bin sport wear din Da Vp ya bata , Wanda yake kalan blue , Bayan kuma rigar yana Dauke da Tambarin Sunan ta .

A'isha Abdu Kareem .
walla ne ya ciko
warmin idanun ta .

Are You Happy?.

Yayi maganan yana kallon A'isha Farida wacce yaga Jikin ta yayi nauyi duk ta sauya Lokaci daya .

Murmushi tayi tana
aukar kayan tare da Karawa a jikin ta tana fa
in " Thank you Sir ."
Bayan Fitar Aaaryaaan Asibiti ya nufa kai tsaye don A
wana biyu kansa a sama yake , Tun bayan Faruwar Komai tsakanin sa da A'isha Farida har a yau bai
ara lafiya ba .

Don kwana ki da yaje Asibiti cewa akayi bp din sa ya Hau .

Wannan yasa shi Duk Sati yake le
a likitar shi .

Kan sa ya dau Zafi sosai amma kuma idan ya tuna da Rayuwar sa da A'isha sai yaji Sanyi a zuciyar sa .

Tun bayan fitar A'isha Mama ke ta
an Ayukan ta ,don ita bata yi sabo da son jiki ba , ta koma ta saka ma Yan Aiki ido tana kallo .

Mi
ewa tayi suna Aikin tare don mama Na da Zafin Jini .

Bayan Fitan Daddy kai tsaye Bedroom din shi ta nufa tana kara gyara bayan Wanda tayi na farko tare da bin Bedroom din da Room freshener .

Fitowa tayi wuraren 9:am tana isowa Falo inda Ta tadda Yusra tana baza Mulki tana saman
aya daga cikin Royal din falon Wata karamar Ma'aikaciya nayi mata massage .

Ita kuma tana Zaune daga Kasa .

Murmushi Mama tayi tana zama gyefen ta tare da kallon Takardan Hannun ta Wanda duka list ne take yi na yanda birthday din ta zai tafi akan Tsari .

Wanda a zuciyar ta ta shirya mawa A'isha Farida babban tijara.
oye
oyen da suke yi akan ta ,ta dauki Alwashin fasa Komai a wannan Rana .

Wanda mutane da dama zasu Hallara .

Murmushi Mama Tayi tana zama a daga Gyefen Yusrah Massage ake yi ne? .

Eh mama naji
afa na tayi mun tsami ne .

Okay ".

Mama tayi maganan tana kara gyara zaman ta kana ta kalli mai Aikin tana cewa" Tashi ke jeki yi wani Abin ,Ni Bara nayi mata .

Mama da kan ki?.

Eh mana to Ai gajiya ce , Ko cikin dare na kan yi ma A'isha na , Don yawon ta kullum sai ina matsa mata kafa , idan tayi barci kaman Mara rai saboda Wahalar da kan ta da take yi .

Maganan A'isha Da Mama Tayi nan take Yasa Fuskar Yusra sauyawa .

Dan gimtse Fuska tayi tana kauda maganan da cewa " Mama Ga list din yanda nake Son Birthday dina ya kasance .

Yanzu the next 2 days zamu tafi Dubai Dake Nasan kwana daya zamuyi ko biyu .

Okay to badamuwa Yusrah Sai dai Kash A'isha A yau ta fara zuwa School ,ba zan katse mata karatun ta ba , Sai dai mu bari zuwa Ranan Friday ko sai mu tafi tare ".

Mama .!

Ta kira sunan ta tare da cabe baki na bangane me kike nufi ba? .

Mama ke kadai nake Son tafiya dake , kuma shirye-shiryen da kike magana visa Ticket all that mu Bama amfani dashi ,muna da Permanent Flight na Ya Aaaryaaan wanda zai kai mu Dubai .

Don haka ba zamu da kowa ba ,dake kadai nake bukata.

Numfasawa Mama tayi tare da cewa " ban saba Barin A'isha nayi tafiya Ni ka
ai ba .

Mama Amma kin san nafi kusa Dake fiye da A'isha Ko?.

Saurin kallon Mama tayi tare da cewa " Me kike nufi Yusra? .

Yeah Mom .

Ai A'isha ba Yar ki bace ba , Amma me yasa kike nuna damuwa da ita fiye da Dan ki Aaaryaaan da kuma Ni kai na?.

Lumshe ido Mama tayi cikin Rashin jin dadin maganan nata tace " ba haka bane Yusrah , ina Son ku duka , A'isha Ban ta
a ji dai dai da sakan cewa ba nice na kawo ta duniya ba .

Sannan kina Son Ganin
acin Rai na ?

To ki taka A'isha , Ina SO ki dauke ta tamkar
anwar ki , A'isha bata da wata matsala .

Mama pls Enough...!!

Yusrah tayi maganan cike da Tsawa na rashin tarbiyya .

Okay idan na Zauna lafiya da A'isha Shine kike sona mama ?

Amma idan kuma na
i fa ?.

Sai ku sauya Jaha..." Muryar Aaaryaaan ya katse su wanda basu san ma ya shigo Gidan ba .

Don tun da ya dawo direct part
in sa na da ya nufa yana shiryawa cikin Shigar sa na track suit Mai masifar kyau da tsada .

Fuskar sa cikin farin gilashi mai
an fadi wanda ya kusa rabin fuskar shi .

Sajen fuskar shi ta kara masa kyau da kwarjini da cikar kamala .

Juyowa Duka Duka yi a tare suna kallon shi wanda yake takowa zuwa inda Suke .

Mama zan tafi Company na , ki mun addu'a , Wani share ne aka zo zan bada amma zuciya ta bata natsu ba .

Sauke ajiyar zuciya mama Tayi tana kallon sa Sak mahaifin sa , Amma miskilincin ta rasa daga inda ya debo .

Jarabar da masifar tasan na Hajiya Kaka ne .

Shiyasa Hajiyar ke bala'in son shi don tasan Wani halayyar nasa ita ya kwaso .

To Aaaryaaan Allah ya kiyaye Hanya , ya kuma dawo da kai lafiya .
Chapter 37 · 0% Book details