Sashe 38
Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya baka Komai na Halal sharrin dake ciki Allah kar ya baka Amin Mama .
A kiyaye taimakon na kasa marasa karfi da kuma bayin Allah talakawa .
Jin kalmar Talakawan da mama tayi yasa Yusrah gimtse fuska tana cabe baki tare da kau da kan ta gyefe .
A haka Aaaryaaan ya fita don ta kasa Ha
a Ido da shi bare kuma har ta maida masa da magana duk rashin kunyar ta bata yi masa , don tasan Halin sa ba tun yau ba .akwai shi da zafi ga Saurin hannu .
Yasha zane ta tana
arama kuma har yanzu bai sha wuri ba tana yi masa ya dauki mataki .
Bin bayan sa tayi da kallo har ya fice kana mama ta kalle ta tana cewa " Kayan sunyi kyau yanda kikayi list din su .
Amma kin manta da Abu
aya .!
Mama ta
are maganan tana kallon Yusrah wacce ta fa
a Duniyar tunanin Aaaryaaan .
Yusrah ...!
Mama ta ambato sunan ta tana taba ta ,wanda hakan yasa Yusrah saurin kallon Mama .
Mama ne ta
an kalle ta tare da cewa " Tunanin me kike yi .?
Hummm Mama Abubuwa da yawa Dangane dani da kuma Ya Aaryaann .
Kallon Yusrah mama tayi a idanun ta ta fara fahimtar Abubuwa amma sai ta dake tana
aryata zuciyar ta cikin Sauri .
To mu dawo maganan mu ." Okay Mom".
arfe Uku na yamma A'isha Farida Suka fito Cikin school
in , Tuni ta shige cikin Group din su Khadija don yayi dai dai da ita , Sam basa ji , sai dai dukan su yaran masu fa
a aji ne a
asan namu .
A'isha Yayan ki bai zo daukar ki ba ? .
Kin san gida ki shigo moton driver na ya kai ki sai ya wuce dani gida .
Kallon ta A'isha Tayi tana Girgiza kai Alamun A'a kamin tace " Ban san Gida ba daga nan Gaskiya .
Meye sunan gidan ku ?
Zee ta tambaya tana kallon A'isha .
Marshal Abdu Kareem .
Aaaa Kice Daddyn ki babba ne , Kinga Daddy na Soja ne amma general kin ga baban ki yafi baba na matsayi .
Kamin A'isha tayi magana ne Khadijah tace " Hala ba anan nigeria kika yi karatu ba ,shiyasa baki san hanyar ko mawa Gida ba ,baki dade da Zuwan nan bane ?.
Kamin A'isha tayi magana ne ta fara Hango moton Aaaryaaan Wanda ya dauke hankalin daliban Wurin .
Kai Khadijah kin ga irin moton da Mommy na tasa a shigo mata dashi ta Ruwa .
Kin san milliyan nawa yake kuwa ?.
Kamin Khadijah ta ba ma zee Amsa ne A'isha tace " Oya Bye bye Ya Aaryaann yazo.!
Muje mu gaishe shi .
Da sauri suka nufi side din Aaaryaaan Wanda dawowan sa kenan daga Companyn sa .
Ya Aaryaann Ina Wuni." Kallon su yayi yana juyawa Gyefen da A'isha Farida Ke shigowa cikin moton .
Dan sakin fuska yayi yana murmushi tare da amsa su .
Daga ma A'isha Hannu suka yi Aaaryaaan na jan moton tare da barin Farfajiyar parking lot din .
Shiru A'isha Farida tayi ba tare da ta kalle sa ba , ta juya kan ta .
Muryar sa Taji yana cewa " Amsa Nan .' Juyowa tayi cikin Sauri tana kallon karamin cup din dake dauke da Ice cream .
Wow thank you Ya Aaryaann .
Juyawa yayi yana kallon hanyar gaban sa tare da cigaba da Driving
in sa .
A hankali ya furta ' Wacece Wannan Matan?
Ya akayi tasan Ni Tasan Rayuwa ta , har ta iso Company na?
Haaaliii..." Ya furta cikin Wani irin jin daci da zafin Rai .
Cabe baki A'isha tayi a zuciyar ta tana cewa "
waratan ka ne mana .
Shigowar Kira ne ya sa ta saurin kallon wayar sa dake kusa da ita , Sunan Aslaaam ta Gani , Wanda
azu tunanin shi ta gama da kuma son Ganin shi .
Amma a wannan lokacin har ya katse bai daga ba .
A haka har suka kai Gida Aslam na kirar Wayar sa yana kin
agawa .
Daga karshe ne ya turo masa sakon zan zo Gida yanzu , fatan Baby na Tana cikin koshin lafiya?
Ka kular mun da ita sosai .
Kallo Daya Aaaryaaan yayi ma sakon yana
ago da Lulun idanun sa suna ha
awa da A'isha ,wacce tayi saurin ficewa daga moton .
Keee .!
Taji ya kira ta .
Cakkk ta tsaya ba tare da ta Juyo ba .
Nan da awa daya malamin Islamiyya zai zo ya koyar dake ki shirya .
To .
Tayi maganan tana Nufar cikin gidan .
Zaune A'isha Farida take a gaban Malamin Islamiyya nan a can Gyefen farfajiyar Gidan .
Yayin da Sauran Ma'aikatan kowa ke mamakin Wai A'isha ce ta zama yar gida ,wanda ada baya take cikin su masu Aiko ana wula
anta su da cin masu mutunci .
Fiqihu yake mata babin tsarki inda Anan ne yake mata fada akan Samarin zamani tare da fa
a mata illolin su .
Gaban ta ne ya hau fa
i zuciyar ta na tafasa Innalillahi wainna ilaihir raji'un shine kalmar da ta maimaita jin duk Abin da malamin ke fada babu
aya Wanda Aaaryaaan bai yi mata ba .
Saurin Mi
ewa tayi tana nufar Part
in Aaaryaaan inda duk kirar da malamin yake mata bata ji shi ba .
Shiga tayi bata same shi a falon ba , wannan yasa ta saurin nufar Resting Room
in shi .
Kwance ta ganshi ya juya baya yana kallon wani Abu .
Ya Aaaryaaan....!
Ta kira sunan shi cike da Amsa kuwa .
A Miskilance ya Juyo yana kallon ta tare da mi
ewa tsaye .
Da sauri ta nufo sa tare da daga Hannun tana fara Wanke fuskar sa da Mari tasss
har sau uku .wani irin marayar kuka ta fashe masa dashi .
Aryaaan ka cuce Ni ka cuci ne me nayi maka?
Yanzu Malam ....kawai sai ta
ara fashewa da kuka tana saka hannun ta tare da dukan shi ta ko ina tana fizgar rigar sa da sai da ta yayyaga masa .
Na tsane ka .!
Wani irin rintse ido yayi wanda sai a yanzu yaji tashin hankali a furuncin nata .
Kuma yau zan bar cikin gidan nan , amma ka sani kamin na bari sai na fa
a mawa Mama duka Abin da ka yi mun .
Juyawa tayi yana mai Saurin kai Hannun sa yana ri
e ta .
Idanun sa sun kada sunyi Jah .
A'isha Taji ya kira ta cikin Sanyin Muryar da bata ta
a jin sa da irin ta ba .
Zaki iya tona abin dake tsakani na dake .?
Hannun ta takai tana damkar rigar shi cikin zafi da kuma matsanancin kuka take fadin"
Me zai hana mugu azzalumi , bakin Kwarto .!
Amma kuma idan ya kasance nine
oyayyen masoyin ki fah.?
Wani irin faduwa gaban ta yayi .
Zare hannun ta tayi daga rigar sa data cukwikwiye wasu irin hawaye na rige rigen fita mata .
Baya tayi tana zubewa a
asa Gwiwowin ta na haduwa da tiles din wurin .
Idanun sa ta gani ya kada kaman Abun tsoro , a hankali ta furta Karya ne kai ba
oyayyen masoyi na bane .tuno da yanda suke hada Hannu yasa ta Mi
ewa Da gudu tana tsayawa a gaban sa , Hannun ta ta mi
a masa yanda ta saba , Amma sai taji a wannan karon yana Ware yatsuntsa daya bayan daya kamin ya ha
a da nasa Hannun..........
oyayyen masoyi na........"
E....!
***Romantic love Sympathetic and Erotic Story.***
*AISHATU MAMAN TEDDY
***30***
*Don Allah kar ki karanta mun Idan baki biyani ba , Littafin nan na ku
i ne Regular group
500...
VIP group
1000...
Special payment
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...Idan VTU transfer ne sai ki tura ku
in ki kai tsaye ta Wannan number 09061467409*
```~Tallah~```
To babban magana ina iyaye mata masu san kasancewa da mazajen su har Abada da'iman?
Ina macen da matsaloli na Jinnu ko Sihiri yayi mata katutu ya addabi Zaman Auren ta ke dama Rayuwar ki baki
aya ...to Allah nacewa tashi in taimake ka .
Mata masu fama da Rashin aure shekaru 30 ko sama da hakan duka a gaban iyayen ki abun tun bai damunki a yanzu dole ya fara damunki...
maza garzaya taskar Empire domin warwarewar duka matsalolin ki ...na duba kuma na gani , Maganin ta babu
ata sam , da Ayar al
u'ani take magani ba tsafi kawai Kunsan Magani da Ayar Allah , Allah na saurin amsa kamar yankar Wu
a .
Bhuzuwa Empire Aikin ta ya ha
a ta Hanyar al
u'ani ,tana ma
ammata marasa farin jini magani da zallar nono ,
wai ... mallaka babu irin wanda bata yi , na suratul yaseen, Rahman , Izaja'a , jauharatul kalam da dai sauran su ...masu bu
atar
arin bayani ga nombobin su kamar Haka 08139762831 Allah ya taimaka Amin .
*Second advert*
*SUFY'S PRINT GRAPHICS DESIGN*
PROVIDING A RANGE OF CONTEMPORARY AND TOP NOTCH CREATIVE DESIGN.....
OUR SERVICES*
LOGO DESIGN
LOGO PACKAGE
FLYER DESIGN
BIRTHDAY FLYER
INVITATION CARD
ADVERT VEDIO
DIGITAL INVITATION
STICKERS DESIGN
AND LOTS OF
DM NOW....TO GET A TOP NOTCH ATTRACTIVE AND PROFESSIONAL DESIGN
https://wa.me/message/NM3LPR5VMCG6P1
Thanks you for choosing us nd we appreciate refferals
Tambaya ta Farko akan Littafin F
e.!
Me yasa matan Aure da Mazajen su wasu ke bin Maza a waje? .
Duk da akwai banbanci akwai gidadawa wanda
awa ce ta daura ki a wannan hanyar Halakar ?
Kedai Burin ku
i ko da tsoho ko da waye ma , Akwai kuma Wanda tsaban Son duniya ne yasa suke bin yara
anana masu kankantan shekaru daga 20 to 30 .
Ga dukiyar suna da shi ,amma sun gummaci suyi zina da yara matasa masu jini a jika .
Wallahi Wannan babban
alubale ne gare ku matasa , Wannan wallahi babban masifa ne , babba babba ma kuwa .!