← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 67

Sashe 34

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Juyawa tayi tana kallon Aaaryaan Wanda shima idanun sa yake akan ta , Yanda yaga tana farin ciki da walwala kawai sai shima ya tsinci kan shi cikin farin ciki ,amma kuma suna ha
a Idanu sai ya gimtse Fuska tare da kallon can Wani
arayi daban .

Sauya fuska tayi tana kallon Daddy tare da cewa " A'a Daddy nan yafi mana ko ba haka ba Mama?.

Murmushi Mama tayi tana cewa "
warai kuwa ai tun da yayi Miki Nima yayi mun Farida .

Falo biyu ne da babba da kuma
an dai dai , ko wanne cikin kayan
awa yake , a
aramin Falon ne na tsakiya Daddy ya kai hannun sa yana nuna ma A'isha Wani
aki tare da cewa " Kinga can nan ne Bedroom din ki Wancen Kum......Kamin ya
are maganan ne tuni A'isha ta nufi
akin Har da dan gudun ta cike da nuna murna ta shiga Bedroom din .

Ihu ta sa cike da Farin ciki tana Fa
in " Wow Dad thank you very much .

Ta
are maganan tana fa
awa Bed
in da yake dauke da Bedsheet mai launin Pink komai na Bedroom
in Pink ne da fari gyefe guda Teddi'es ne masu kyau gaske guda uku wanda wurin ya sake
ayatuwa .
wanciya tayi tana lumshe ido tana Rufewa tare da fara tuno rayuwar ta na baya da kuma yanda yanzu zata fuskanta , wasu irin Zafafan Hawaye ne ya fara bin saman Kuncin ta tuno da ita nata Rayuwar har yanzu Bata san komai akan ta ba .

Ya kamata ta bin cike akan kan ta , tasan su waye iyayen ta wanda suka yi mata Rashin Adalci haka?

Bata damu da ko su su waye ba , Abun da a yanzu ta damu dashi shine ta gansu ido biyu ta kuma ji ba'a sin me tayi masu haka A Rayuwa?.

Wacece Ni..?

Tambayar da take mawa Kan ta kenan
wa'lahn idanun ta na
ara rige
n saukowa tare da bin saman kyakkyawar Fuskar ta .

Kallon su Daddy Da Mama Aaaryaan yayi yana takowa tare da nufo Bedroom din A'isha Farida .

Cike da Arrogant Voice na Babu wasa tamkar Wanda yake magana da Yar cikin sa yace " kije ki watsa Ruwa Ki fito zan kai ki Wani wuri ,but if you're interested?.

Shiru tayi masa ba tare da ta Juyo da fuskar ta ba har wannan lokacin Idanun ta a Lumshe suke a hankali ta furta " Naji don Allah Sir Aaaryaan kar ka dame Ni .

Mamaki ne da takaicin kan sa na mata magana ya kama shi .

Duka Ni naja ma kaina da na bari yarinyar nan tana neman Raina Ni.

Niko Uwar teddy nace raini ai Awo ma .

Cikin sar
iyar Murya mai dauke da zafin Rai yace " Zaki tashi ko sai Nazo nan wurin , Ni tsarar ki ne ina wasa dake ne?.

Shiru Tayi masa bata tanka sa ba bare har ta mayar masa da Amsa .

Ganin Hakan ya
ular da zuciyar sa , Cikin Zafi yakai Hannun sa tare da dam
o Gashin kan ta ,wanda yasa ta sakin
ara tana fa
in Wayyyo mama .!

Keeeee.....maganan nasa ne ya kasa
arikawa ganin yanda yaga Fuskar ta kace
da Hawaye .

Cikin Wani irin murya yace " Kukan me kike yi?.

Shiru tayi masa tana jan Ajiyar zuciya ,wanda Ganin hakan bai fusata ba ya kuma kirar sunan ta tare da Cewa" A'isha magana fah nake Miki no reply? .

Sir Aaaryan na tuna da
oyayyen masoyi ne , Yanzu shikenan ba zan Sake Ganin sa ba?

Ban kuma san a ina yake ba ,dana Bi shi inda yake ...

Wani irin kallo yayi mata Wanda ta kasa fassara na menene.?

Ok Yanzu Idan kina Son
oyayyen Masoyi kawai ki mun biyayya na tsawon wata uku , a wata na Hu
un da kaina zan Fa
a Miki waye
oyayyen masoyi kuma da inda yake ."
Saurin kallon shi tayi tana saka hannun ta tare da goge Hawayen fuskar ta , Sir Aaaryaan ya akayi ka san shi to?

Don Allah ka kai Ni wurin shi ,wallahi zan maka biyayya ko mene kace mun zanyi kokarin yi maka shi .

Hannun sa yakai yana kama dan mitsulun bakin ta wanda tun da take maganan idanun sa na akan bakin nata yanda take motsa shi ji yake tamkar ya kama ya taune .

A hakan kina mun rashin kunya ina kirar ki kina mun banza kike maganan na fa
a Miki Waye
oyayyen masoyi? .

Ya ha
uri i Will never do it again .

Hummm I will not trust you any more A'isha , Sai mun kai Wata ukun nan naga kina mun biyayya sannan ,duk Abin da nace Miki kin kiyaye .

Hannun sa tayi saurin kamawa tana ri
ewa gam tare da saurin cewa " Na amince zanyi maka komai .

Wani irin yarrrrr yaji Tsikar jikin sa na tashi Wanda Rabon sa da yaji irin Wannan chajin batir din ya manta .

Hannun sa yasa yana Rungume ta jikin sa tare da sauke zazzafan Ajiyar zuciya kaman wanda yake dakon Wani Abu a zuciyar sa wanda a yanzu ya samu .

Motsin Mur
o Handle din
ofar suka ji Wanda hakan yasa A'isha Yun
urin tashi daga Jikin sa , amma sai taji ya matse ta sosai wannan yasa ta komawa tana lafewa a saman
irjin shi duk da hakan bai mata ba ,amma tayi al
awarin yi masa biyayya har kan lokacin da zai furta mata inda
oyayyen Masoyin ta yake .

Mama ne da Daddy suka shigo Bedroom din Turus duka suka yi ganin su a irin wannan yanayin ko wannen su yasha jinin jikin sa , amma sai Mama ta kira sunan Aaaryan wanda sai a sannan ya sassauta ri
on da yayi ma A'isha , Aaaryan...!

Ta furta tana kallon Daddy wanda shima kallon ta yake dukan su da magana a bakin su .

A hankali Aaaryan ya raba A'isha da Jikin shi yana mi
ewa daga tsaye tare da kallon Mama yana cewa " Na'am Ummie na ."
Mama ne ba Ummien ka ba" .A'isha tayi maganan a zuciyar ta tana cuno bakin ta gaba , Wata zuciyar ne tayi saurin cewa " Ke kama bakin ki ,kina masa maganan da bai masa ba zai fasa fa
a Miki inda
oyayyen masoyin ki yake ,gwamma kiyi shiru hakan nan .

Kuna fira ne?.

Juyawa yayi yana kallon A'isha wacce itama shi take kallo kamin yayi magana ne ta muskuta tana Sauke
afafun ta
asa tare da cewa " Sir Aaryaan don Allah fa al
awari ka
auka .

Hummm
an Murmushi yayi har Hushiryar sa na bayyana Kamin yace " uhm na
auka ,amma wannan sir Aaaryan din bana son jin shi .

Ki rani da Yayan ki.!

Yaya na ?

Ta furta maganan cike da kokonto kamin tace " Ai
oyayyen masoyi ne ka
ai Yaya na ".

Okay na fahimta yayi maganaetare da jinjinawa kamin yace " To ki kira shi ki tasa kiyi ta kallon sa kina ce masa Yayan naki .

Murmushi Su Mama sukayi suna kallon wannan Drama na Aaaryaan da A'isha .

Jin haka kuwa yasa A'isha Rau rau da ido tana shirin kuka tace " Na Amince amma kace zaka fa
a mun inda
oyayyen masoyi na yake .?

Eh mana nayi Miki Alkawari , Mama kuka fa na ganta y
Tanayi wai
oyayyen masoyi...

Murmushi Mama tayi tana cewa " Shine kace zaka nemo mata shi kenan ?.

Eh Mama yayi maganan yana murmushi tare da ficewa daga Bedroom din .

Takawa Mama tayi zuwa inda A'isha Farida ke zaune , A'isha tashi ki Wanka ki dauro Alwala sai ki fito kici Abinci .

Gyada Mata Kai A'isha tayi tare da cewa To Mama .

Daddy ne yace " Bedroom din yayi Miki ko ?.

Eh Daddy sosai ma kuwa ".

Murmushi duka suka yi suna jin dadin ganin A'isha cikin walwala kuma ba tare da tasan Wani sirri ne daban da suke
oye mata ba a tunanin su .

Washe gari da misalin karfe Bakwai na safe A'isha ta kammala Shirin ta cikin Uniform din ta mai launin dark blue skirt Rigar fari da necktight , Wow kyaun nata sai Wanda ya gani .

School bag din ta ta goya tana nufar Dinning room inda ta tadda Daddy Da Aaaryaan Zaune Mama kuwa tana kitchen.

Gyefe Yusrah ta gani Wacce bata san lokacin da ta iso ba , Kallo
aya Aaaryan yayi mata ya datse Hirar da suke da Bie bie yayin da Yusrah ke maganan zuci da cewa " Yar mara Asali da tushe ta zama yar gida....!

Dama gare ku masu bu
atar Maman teddy ta Tallah maku Hajar ku .

Ko wani irin tallah muna yin shi indai bai sa
a ma shari'ar Muslunci ba .

Yanda tsarin yake...

Tallah Tun daga Farkon littafi har
arshe ana yin shi akan 5k .

Tallah a status for 3 days Ana yin shi akan 2k .

Idan kuma a status ne sau
aya na kwana
aya 24hrs
Idan kuma a saman Page Ne sau
aya
500 .

Idan na Sau uku ne a saman Page
1k .

Idan kuma a
asan page Sau
aya ne ana yin shi akan
500
Idan kuma
asan page ne sau Uku
1200
Idan kuma har a kammala book ne a
asan page
3500
Zaku iya tuntubar nombobina domin
arin bayani 08081202932/ 09061466409 .
*Littafin f
e isn't for Free... pay
500 for the regular payment while VIP payment it's
1000 Nd the special payment is
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Or MTN card thru 08081202932 ,if it's VTU transfer you can send direct via 09061466409 and send evidence of payment thrw this WhatsApp number 08081202932 tnkc u.*
Mrs usm
***Mamanteddy***
E....!
***Romantic love Sympathetic and Erotic Story.***
*AISHATU MAMAN TEDDY
***28***
*Don Allah kar ki karanta mun Idan baki biyani ba , Littafin nan na ku
i ne Regular group
500...

VIP group
1000...
Chapter 34 · 0% Book details