Sashe 10
Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsautsayin Uban ki Wane kike fa
a mawa Tsautsayi ?
Ki
aga Wula
antaccen Hannun ki ki wanke fuskar
a ta da tafi daraja ta ko ina ,and now ki na fa
a mana Tsautsayi WHO are you?
ar Gidan Uban Waye ke ?.
Hajiya Kubrah ke maganan tana yi tare da mi
ewa daga Zaunen da take tana
arikowa gaban A'isha Farida dake makerkyata a tsugunne ,taga zaratar maza kuma ko wanne cikin su a
wai rashin kirkin da tayi masa .
Cike da kukan zuciya take cewa " Sai da Mama tace na daina Rashin ji ashe irin wannan take gudun mun gashi na jawo ma kaina .
Fizgota Taji anyi ana mi
ar da ita tsaye wanda jin hakan yasa A'isha Saurin mi
ewa tana kallon Yusrah da ta kama Wuyar rigar aikin nata .
Bu
e Baki Yusrah tayi cikin
acin rai ji take tamkar ta sha
e wuyar A'isha ta mutu ko ta ji sanyi a zuciyar ta .
You're Non thing, kefa ba ko wa bace fache House maid , shine har kike da zarrar marin Mai ku
i Bama talaka
an Uwan ki ba .
Wacece ke?
Me kuma kike yi a gidan nan ? .
Cike da Sanyin murya A'isha ta kalli Yusraht kana ta juya ga Su Nawaaz wanda har a lokacin idanun su duka na akan su ,babu wanda yayi wani magana .
Idanun ta ne ya sauka akan Aryaan wanda har a lokacin idanun sa na akan screen
in Wayar sa .
Hajiya Kubrah itama na tsaye akan ta .
Ganin yanda take waige
ara fusata Zuciyar Yusrah wannan yasata
aga Hannun ta ,tana wanke fuskar A'isha da Mari wanda sai da tayi tagal
tana yin baya .
ara dam
o Wuyar rigar A'isha Yusrah tayi kamin tace " Me kike ta
ama dashi ne ?
Iskancin ko haukan Talauci ne ya ta
a Miki
walwa,to yau zan dawo dake natsuwar ki .
Tass-tas-tasss .
Wani irin tartsatsi A'isha Farida ta gani tare da
uffff sai da ta kusan
iban mintuna guda sannan ta fara dawowa hayyacin ta ,don duk sababin da Yusraht keyi da Hajiya Kubrah dake cewa"
ara ma shegiya yar Talaka yan Asara duk bata ji ba .
Ware idanun ta tayi wanda suka fara ganin mata bibiyu tare da ganin duhuwa .
A hankali ta fara Ganin fuskokin su da kyau , Wanda abun mamaki Su Sadeeq da Naawaaz lemu suka ci-gaba da sha abun su , suna kallon su kaman Tv .
Aslaam ne ya yun
ura don shi mutum ne mara son Hayaniya Kuma dukan su Sun
auki kan su tamkar yan uwa , Aslam Sadeeq su family friends ne , Su kuma Aaryaan Nawaaz da Yusraht Cousins ne .
A natse kamar wanda aka masa dole ya fara cewa " Mom pls live that girl .
Ku rabu da ita yarinya ce
arama kome tayi yarinta ne ,sannan ta baku Hakuri .
Ke basu Ha
uri..!
Yayi maganan babu wasa yana kallon Fuskar A'isha Da duk shatin mari ya
ata shi yayi jahh shaidar yatsunta ya
wanta a kuncinta .
A hankali A'isha Farida ta zube a gaban ta Don Allah Mumy kiyi Hakuri, Don Allah kema kiyi Hakuri Bazan sake ba .
Bu
e Baki Yusrah cike da mamakin maganan A'isha Farida tayi ,kana cikin fa
a tace " a'a Ki sake Don Allah , Shegiyar yarinya idanu a tsaotsaye na Rashin kunya .
ace ki ba mutane Wuri .
Mi
ewa A'isha Farida tayi tana dafe da Kuncin ta , ta kalli Aslaam tana cewa ' Na gode daka saka baki suka rabu dani..Wasu kuwa sai kallo kaman Mayu, Wani kuma ko
ago kan sa baiyi ba bare ya bada hakuri , inshallah A haka kan sa zai tsaya ba zai iya
agowa ba har Ayi tashin duniya .
Bu
e baki sukayi ,yayin da Yusrah tayi Saurin rufe baki na tsoron maganan da A'isha ta fa
a mawa Aaryaan , Batasan Waye Aaryaan ba Tabbas .
Jin Wannan maganan nata yasa Aaryaan
ago kan sa ba tare da yaso hakan ba ,kawai don ya
ara mata kallo na biyu .
Ganin yanda ya tsayar da Lulun idanunsa a kan ta yasa A'isha Farida masa kallon sama da
asa tana hararan sa har da murgu
a masa baki tana Wucewa .
Yah Aaryaan Yi ha
uri Wannan Yarinyar Mum bata da Hankali , dama fa duk Wanda ya taso in a poor Condition Mumy Zaki ga
walwar su bata da lafiya .
Humm Numfasawa Aaryaan yayi tare da cewa " Momy Anan take Aiki ? .
Cikin Sauri Hajiya Kubrah tace "
warai kuwa anan take ,amma ban san mara Hankali bace sai yanzu .
No Mom tana da Hankalin ta ,Rashin kunya ke da Tsiwa yayi mata yawa .
Kawai ki kawo ta Part
ina ta rin
a mun aiki acan.
Sadeeq ne ya
washe da Dariya tare da cewa " Wannan Yarinyar fa bata da Hankali ba kusan mene tayi mana bane , Don haka Aaryaan Shawara kar ka kuskura kace akai ta Side
in ka , wata rana zata yi maka
arnar da bakayi zato ba .
Cox she's nonsense .
Kallon Sadeeq yayi kana ya kalli Su Nawaaz dashi suke kallo .
Ina so na dawo da ita Cikakkiyar mai hankali ,zanyi maganin Rashin hankalin ta Mumy na kwana Ki talatin kawai zaki bani ita , zan dawo da ita ta cigaba da Miki aikin .
Jin haka yasa Yusrah bushewa da Dariyar jin Dadi ,don tasan Aaryan Da Saurin Hannu ,A'isha nayi masa Zataci Duka ,ya dakata ya daki banza .
Murmushi Hajiya Kubrah tayi kamin tace " Bari zanyi magana da Maryamu itace shugaban su sai ta fa
a mata komai na aikin da zatayi a part
in naka .
Ammma ina tsoro ." Mom don't mind ".
Maryamu ne ta kalli A'isha Farida dake cin Ragowar Abincin daren da suka yi , Ke A'isha me ya faru
azu da kika fita Falo?.
Kallon Maryamu A'isha Tayi kamin tace " Yaya Maryamu kin san meye Wallahi
azu nasha Mari ,kalla kiga gyefen kunci na har yanzu da shaidar .
Zaro ido Maryamu tayi na mamaki kana tace " Me ya faru haka?.
Nan take A'isha Farida ta fara zayyana mata yanda komai ya faru da kuma silar faruwar abun da har ya jawo mata shan Mari .
Shiru Maryamu tayi kamin tace " Amma Sir Aaryaan fa?
Kunyi wata magana dashi?.
Waye shi dukan su munyi magana amma ai Ni ban san sunayen su ba .
Hummm Sauke Numfashi mai
arfi Maryamu tayi , Yanzu Hajiya ke sanar mun kin koma Part
in Sir Aaryaan da Aiki wanda hakan bai mun dadi ba , Wallahi basa da kirki baya da mutunci yafi Yusrah tijara .
Wani irin bugawa
irjin A'isha Farida yayi ,Wannan fa Wanda ta mare Ni ,kina nufin yafita rashin mutunci da rashin sanin Mutumcin
an Adam .
Girgiza Kai Maryamu tayi kana tace "
warai kuwa shi wani sanin darajar mutuncin
an Adam .
Baya dashi baya da kirki tantiri ,wanda a gidan iyayen sa yake
wartancin sa .
Aje Roban Abinci A'isha tayi cike da tsoro tace " A'a Yaya Maryamu wai kina nufin
an iska ne ,
warto.?
To Hajiya bata Gani ne ba kuma ta hanasa .
Gaskiya Bazan je ba Allah Ni Bazan je part
in sa ba .
wallah ne ya ciko idanun Maryamu , Kallon A'isha tayi wanda a yanzu da
antar shekarunta bai wuce ta zauna tare da iyayen ta taji
umin su ba ,amma talauci da rashi yasa ta fito don dole .
A'isha Ki kwantar da Hankalin ki , Ai bai
warya cin sa ko lalatan sa da Ma'aikata , Wasu ne daga Duniya suke zuwa har gida har kuma part
in sa su gama she
e Ayar su , su fita .
Maganan kuma Hajiya Kubrah ita a ganin ta Abokanan kasuwancin sa ne .
Don manyan Hajiyoyi zaki gani ,mune kawai da ake a gaban mu ,muka san komai .
Ke lalatan Gidan nan yafi na GIDAN
warata tun da yasu yasu sukeyi ,anan kuwa A gaban ki yar Aiki zakiga Ana zina babu yanda zaki yi sai ido .
Kuma baki isa ki motsa daga inda kike ba sai idan shine yace ki tafi , basu dauki
waratanci a bakin bakin komai ba .
Gani suke a rayuwa babu matuqwa sai duniyar kawai.
Abokanan sa suma duka anan suke iskancin su .
A'isha nan part
in da zaki koma da Aiki a yanzu...
Ke da baki san komai ba ko na rayuwar Aure amma a yau zaki fara ido biyu da mazinata .
Hawaye ne ya gangaro Kuncin Maryamu...
Tsayawa A'isha tayi tana kallon Maryamu don ita har yanzu bata san meye Maryamu ke Hango mata ba .
Yaya Maryamu Ki daina kuka inshallah Allah zai kare Ni .
Duk gidan nan ba kowa yasan cewa Bakya Gani ba da dare sai Ni ka
ai .
Mai zai faru idan kin fara masa aiki a bangaren sa ?.
Shiru Aisha Farida tayi kamin tace " Yaya Maryamu ai ina gani kadan kadan , nan gidan da Haske ko ina .
Rashin Ganin nawa kadan ne .
Taso muje na kai ki part Din idan kin fara Aiki Ba'a Dawowa in Zaki Kai Sha dayan dare kuwa sai idan kin tambaye sa shine yayi Miki umarnin dawowa .
Aje sauran Jaloap
in tayi tana mi
ewa tare da nufar Waje A bakin Tanki ta tsaya nasu tana Wanke hannun ta kana tace Yaya Maryamu muje to.*** Zama yayi yana nazarin Profit and debiting da ya saba yi akan kasuwancin sa a ko wani week end.
Shiru yayi yana juya maganan Sadeeq da Naawaaz a kan sa dake masa yawo .
Aaryaan abun da kayi yayi dai dai fa , Saboda Ni da Ganin yarinyar nan naji ta mun , Kaga ka kawo mana ita har
aki .
Kamin ya basu Amsa ne Aslaam yace " eh tayi sosai amma yarinya ce , Bai dace muyi mata wani Abu ba .