← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 67

Sashe 43

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mikewa Aaaryaan yayi yayin da A'isha Farida tabi bayan sa da kallo , Hawayen idanun ta na Dada tsananta , ina Ruwar mu ta baya zata dawo a yanzu , maganan take a zuciyar ta ,kamin tace " Shi ne yace yayi mun Al
awari ba zai barni ba har Abada , Amma kuma a yanzu mama ya sadaukar kenan?

Mama dai bata fahimci zancen nata ba ,don wannan iya shi da ita ne zasu gane me suke fadi , hannun sa yasa yana mur
a Handle Door tare da barin Dakin Zuciyar sa tamkar..........

Tom pah yau ake yin ta , Shin Auren zai faru nan da Wata guda kenan ko kuwa dai mu cigaba da cewa " Allah yaba mai rabo Sa'a .

Team Nawaaz Wannan page naku ne
Sai mun hadu a Night update .

Wannan pagen bonus ne ,zaku iya yawata dashi duk inda kuka so.
*Littafin F
e na ku
i ne ga masu bu
atar biyan tasu ga tsarin yanda yake...

Regular group
500 vip group
1000...

SPC
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 ,idan VTU transfer ne zaki tura ta Wannan number 09061466409 .*
Taku ce
MAMANTEDDY
```F
E.!```
*(Erotic and Sympathetic Story)*
Ayshatou Mamanteddy
***33/34***
*SUFY'S PRINT GRAPHICS DESIGN*
PROVIDING A RANGE OF CONTEMPORARY AND TOP NOTCH CREATIVE DESIGN.....

OUR SERVICES*
LOGO DESIGN
LOGO PACKAGE
FLYER DESIGN
BIRTHDAY FLYER
INVITATION CARD
ADVERT VEDIO
DIGITAL INVITATION
STICKERS DESIGN
AND LOTS OF
DM NOW....TO GET A TOP NOTCH ATTRACTIVE AND PROFESSIONAL DESIGN
Whatsapp:07045125150
Thanks you for choosing us nd we appreciate refferals
Tamkar zata tsarwatse ya fito sarari saboda tsaban Tashin hankali , Mama ta amince kenan da Auren A'isha da Nawaaz,amma me yasa tayi hakan?Ba su duba bane , A'isha Dana kadai ta dace , zan kula da ita fiye da Naawaaz .

Duka maganan Zuci yake yi kamin zuciyar sa ta cigaba da cewa " Baka nuna kana Son ta bane , Miskilancin ka shike kokarin raba ka da Farin cikin ka na Har Abada .

Asibitin baki Daya ya bari don kuwa a wannan Rana yaji sam baya bu
atar Tafiya Gida , don ko zama yayi to tunanin ta Zai rinka yi .

Lumshe Lulun idanun sa yayi kamin ya bu
e su yana hade Girar sama da
asa , tamkar Wanda zai ba wani Umar Ni .

Wrist watch din hannun sa ya kalle yana Ganin
arfe biyar da Mintoci . 6:pm ma'aikatan sa suke barin Aiki .

Wannan yasa shi
aga Wayar sa yana latsa nombobin Sectary
in shi Miss liliey .

Zaune take tana ta
e ta
e a computern dake saman table din ta , Fuskar ta cikin Shadow Space mai launin transferent irin Jah amma ba mai Turi ba .

Jikin ta cikin English wears ne Mai kyau kaman jikin kura , yarfi yarfi sai light make up dake fuskar ta .

Kallon wata karamar Ma'aikaciya tayi tana ya tsina baki tare da kallon takardun gaban ta da ta kawo mata tana cewa " Wannan duka shine today's Profit? .

Yes ma'am .

Okay Jeki zan kira ki idan da wani Abu .

Ok thank you Miss liliey .

Sauke Numfashi tayi tana hada hannun ta biyu tare da daurawa a saman Table Din tana Tallabo Kuncin ta .

Mtswww Dan tsaki tayi tare da cewa " I'm tired of this ....na gaji Kullum ina yi don dalili
aya amma har yau na kasa archving abun da nake so dan gane da Sir Aaaryaaan .

Huhhhuuuhhh Dole cikin biyu zan yi daya .

Ko kissa na ya fuzge sa , ko kuma Na fa
a masa da Baki na .

Saboda ....Kirar wayar ta da taji ana yi ne ya katse mata Tunanin mafitar nata .

Wanda Ganin Numbern Sir Aaryaann yasa Ya saurin cire Shadow Space din fuskar ta , a kuma dai dai Nan manager na shigowa .

Miss liliey kin amsa takardar Profit na yau na Wannan....

Cikin daga murya da masifa ta kalli managern tana cewa " I beg Mr Man baka ganin Daya kira zanyi ne?

Ka bari mana idan na gama then we will discuss later .

Sakin Baki managern yayi tare da cewa " Amma kin san Wannan shine lasisin zaman ki ma'aikaciyar wannan Companyn ko? .

Ka iya bakin ka A yanzu yalla
ai ne da kansa yake kira na Malam...

Sir Aaaryaaan..?

Yayi maganan cike da mamaki don yasan waye Aaaryaan baya kula Sabgar liliey sam , shi baya kaunar mace mai rawar kai to liliey kuma fa sai Dai Ha
uri .

Jin da Oga Sir suke magana yasa Manager yin shiru yana kallon yanda liliey jiki ke rawa kaman yana a gaban ta ..

Ok sir , I will wait for you."
Datse kirar tayi tana kallon Manager tare da ficci tana cewa " Sir Aaryaann yana hanyar zuwan sa yanzu , sannan yace " Yana da magana damu duka , PA sani Sectary sai kuma kai Manager zamu tsaya.

Ok abun da Manager yace kenan tare da juyawa Yana barin mata office din .

Wani irin irin farin ciki miss liliey keji har bargon jikin ta .

Ohhh Allah komai da lokacin sa , Wai yau nice Sir Aaryaann ya kira , har da fada ....wani dan ihu tasa ki tana fa
in saura kirisssssss ."
angaren A'isha a Washe gari da Safe aka sallame su inda Duk yanda taso taga Aaaryan bata gansa ba , Driver ne ya taho ya dauke su , da mama da Kuma Mom Lubnah don itama tun safe ta taho duba jikin A'isha , sai dai muce Alhamdulillah don jiki ya warware .

Koda suka iso Gida kai tsaye part Din Mama Lantana suka nufa , tare da Shigewa zuwa
ayataccen falon ta .

Mama ne ta dafa Saman Goshin A'isha tana cewa " Bakyajin komai ko ?.

Lumshe ido A'isha tayi tana budewa tare da cewa " Mama barci kawai nake Son yi .

Assalamu alaikum." suka ji wani Sanyayyar murya an yi sallama ,wanda a tare suka juya suna kallon Inda Mom Aslaam ke shigo Fuskar ta Dauke da murmushi .

A'a Hajiya kune Da Hantsi .?

Mom Lubna tayi maganan don sun san juna
awaye ne Sanadin yaran nasu.

Murmushi Mom Aslaam tayi tana takowa ,inda A'isha Farida ta tsaya tana sakin baki tare da tunanin Wannan matan Bahaushi ya ce kuwa ?

Yanayin ta da yanayin surar ta bai kama dana yan Nig
eria ba .

Kuma wacece ita ?

Tambayar da take ga mawa kan ta kenan a zuciya ita kadai .kana mama Lantana tace Sannu Hajiya Da zuwa ga Wuri .

Yauwa Sannu Ya
iyar tawa da jiki . ?

Mom Aslaam tayi maganan tare da jan jiki tana zama a daya daga Cikin kujeran falon .

Cigaba da Kallon ta A'isha tayi tana lissafin dukiyar da yayi kuka a jikin ta .

Ko murmushi tayi hasken Gold din wuyar ta da hannayen ta su suke haskakawa .

Ko ba'a fa
a maka ba ,boko ne da kuma Gayu a hade .

Sai dai shigar Hausa Fulani ne jikin ta ,wato wani satin lace mai launin Milk da red a hadee Babu Tarkacen da yawa .

Wanda tsadan ta ta haura Miliyan guda .

Banda gwalgwalan data jera .

Mayafin jikin ta ta cire tana ajewa a Gyefe tare da kallon A'isha tana fa
in " Taho
iyata...!

Kallon Mama da Mom Lubna A'isha tayi kamin taji Muryar Mom Lubnah tana cewa " Momyn Aslaam ce , jeki ku gaisa ,tazo duba ki ne.

Murmushi Mom Aslaam tayi tana cewa" Kuma suruwar ta , duk da idan ta Auri Aslam aje surukutan zamu yi a Gyefe ki dauke Ni mahaifiyaaaa.

Wani irin bugawa
irjin A'isha Farida yayi
wallah na ciko idanun ta .

Su Mama ta kalla wanda suma kaman yanzu ne sukaji al'amarin sabo tabbas da matsala abun da ko wannen su ke fadi a zuciyar sa kenan .

Shiru A'isha Farida tayi a ranta tana fa
in " Tabbas inda dacewa ne za'a bi Aslam ne ya cancanta , bai taba nuna mun ki ba , duk da ya taso a baiyi zaman Nigeria ba , bare kuma yasan yanda zai zauna da mutum iri na , Amma a haka soyayyar zuciyar sa bai karaya ba akai na .

Shine mutum na farko da ya fara nuna mun sakin jiki da goyon baya akan duk abun da nake yi .

Lumshe ido A'isha tayi tana tuno da Haduwar su ta farko a Trading Company na Naawaaz da yanda kwace ta ta hanyar bata jakar maggi .

Wannan kyauta ce yayi mun wanda tun da nake babu wanda ya taba mun ,tsakani na da kowa hantara ne ,masu so na
alilan ne saboda hali na da rashin ji .

Shiru tayi tana mai tunano Nawaaz da kuma haduwar su a mall , ni ba matan Shahararre bane , Mr Xxx , Wanda ya dauki iskancin ruwan sa Abincin sa.

Come on my baby girl
, Muryar Mom Aslaam ya katse ta ,inda a hankali ta taka tana nufar inda take .

Hannu Mom Aslaam tasa tana kama A'isha tare da Rungume ta tana furta " Nice to meet you my daughter ya jikin naki, Ya warware ko?.

Zama A'isha tayi a hankali a gyefen ta tare da murmushi tana fa
in " Alhamdulillah Mommy .

Good Mashaallh " .

Juyawa Mama Tayi tana cewa " Bari a kawo maki Lemu da Ruwa Hajiya .

Kamin su cigaba da fira da Momy Lubnah suna dan ta
awa sama sama tare da Dan darawa .

Murmushi Mom Aslaam tayi tana cewa " Kin tuna Shakiyin Yaron nan Aaaryaan shekarun baya yazo yana cewa " Yayi mata .!
Chapter 43 · 0% Book details