← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 67

Sashe 47

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kama Kai Hajiya Kubrah tayi cike da makirci irin nata tafara matso Hawaye tare da fadin" Mun shiga uku , Innalillahi wainna...kasa
arikawa tayi tana Wani jan Ajiyar zuciya har tana tangadi tare da yin baya Wai a Dole irin ta Girgizan nan sosai .

Juyawa tayi tana Saurin bude moton da suka kwantar da Nawaaz Girgiza Nawaaz Take yi tana kuka na makirci da son Kage .
aga wayar ta tayi tana Saurin latsa nombobin Daddy marshal Abdu Kareem , Wanda bugu Biyu yana tare da manyan mutanen sa da jama'ar sa , Ga wasu irin sojoji da suka cika Tun daga Farkon layin har
arshen sa .

Tana jin ya
aga Bata tsaya jin me zai ce ba , Tace " Daddyn Aaryaan a dakata da Daurin Auren nan .

Aaaryaan ya Gudu shi da A'isha , bamu san inda suka nufa Ba .

Salallami Daddy ya hauyi tare da Sauke Hular kan sa ba tare da ya shirya ba .

Nan take gumi ya hau Karyo masa .

Shi Nawaaz yana Wani Hali a yanzu ?.

Cike da nuna damuwa Hajiya Kubrah tace " Yana Kwance rai ga Hannun Allah,amma yanzu muna shirin wucewa dashi Asibiti ne .

Hayaniyar Gidan yanda Motoci ke fita da wani irin mahaukacin Gudu Yasa Hajiya kaka da bin son kwakkwafi ta fito tana dan kasa da idanun ta ,wanda Rana yayi mata Yawa .

Ganin kuwa Hajiya kaka yasa Cike da kissa Hajiya Kubrah ta nufe ta tana fashewa da kuka tare da Fadin " Hajiya Ta gudu dashi .

Saurin Kallon Hajiya Kubrah Mama tayi kamin tayi magana ne Hajiya Kaka ta furta " Wake nan ?

Ban gane me kike nufi ? .

A'isha da Aaryaan sun Gudu.

Cikin wani irin yanayi irin nasu na tashin hankali na tsufa ta furta "
Ya Ilahi Allah ,garin yaya haka ?

Ban gane ba , Tayaya Aisha....

Kwatse Maganan Mama Tayi tana cewa " A'a Bafa A'isha ne ta gudu da Aaaryan ba , Shi Aaryaan shi ya gudu mun da
a ,kuma Wallahi rai sai ya
aci .

Kallon Su duka Hajiya Kaka tayi kamin tace "
arfi yasa mata ko kuwa da Kan ta ta Bisa?

Suna da Wani alaka ne .

Kamin wani ya bata amsa ne ta furta " Akwai babban matsala , Ayi maza a Dakatar da Auren nan , Domun kuwa komai ka iya Faruwa tsakanin Aaaryaaan da A'isha .

Cikin Rashin Fahimta mama tace me kike nufi Hajiya?.

A kira mun Alh Abdu Kareem yanzu a Waya ina so nayi magana da shi dole a dakatar da Wannan Auren .

Jin Wannan zancen yasa Hajiya Kubrah sakin Wani irin murmushi a sace ba tare da kowa ya Gani ba kana tayi saurin fara kirar Wayar Daddy , a tunanin ta Auren ne duka za'a fasa .

Bugu
aya biyu Daddy ya daga Kirar dai dai Hajiya kaka na cewa " Abdul Kareem ina so a yanzu a dakata da Daurin Auren A'isha da Nawaaz , A daura Auren Aaaryan da A'isha Yanzu .!
irjin Mama dana Mom Kubrah ya amsa a lokaci guda .

Mi
a masa Wayan tayi tana juyawa tare da jin nadaman maganin data ba Aaaryaaan , Tabbas tasan a yau Allah ne zai
waci A'isha Farida a hannun sa .

Allah kuma yasa kada Shai
an ya shiga tsakani ,wannan dalilin yasa ta dakatar da Auren Nawaaz da A'isha tasa........!

Mmnteddy
.```F
E.!```
*(Erotic and Sympathetic Story)*
Ayshatou Mamanteddy
***41-42***
*SUFY'S PRINT GRAPHICS DESIGN*
PROVIDING A RANGE OF CONTEMPORARY AND TOP NOTCH CREATIVE DESIGN.....

OUR SERVICES*
LOGO DESIGN
LOGO PACKAGE
FLYER DESIGN
BIRTHDAY FLYER
INVITATION CARD
ADVERT VEDIO
DIGITAL INVITATION
STICKERS DESIGN
AND LOTS OF
DM NOW....TO GET A TOP NOTCH ATTRACTIVE AND PROFESSIONAL DESIGN
Whatsapp:07045125150
Thanks you for choosing us nd we appreciate refferals
*Littafin F
e na ku
i ne Don Allah Idan baki biya Ni ba kar ki karanta mun ...

Regular payment
500...

VIP group
1000...

Special
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
Cikin Wani irin Hasala na ba yanda Rai yaso Ba Hajiya Kubrah ke fadin " Anya Hajiya Wannan maganan taki yayi dai dai Kuwa? .

Gaskiya a
ara Dubawa wannan Al'amari bai yi ba sam , Aaaryan da Nawaaz yan Uwa ne na jini , Yau ne Ranan da Za'a Daura ma Naaawaaz Aure da matar sa , Sai don Kawai Aaaryaan ya Gudu da ita sai ace da Aaaryaan za'a
aura ba dashi ba .

A duba Fa Halin da A yanzu Nawaaz ke ciki baya sanin kowa a kansa.

To ina ga Kuma ya farfa
o ya sami wannan mummunan Labari ya kuma ...

A'a Hajiya Kubrah Maganan nan taki itama bata Dace ba Gaskiya, Mummunan Labari kaman ya kenan ?

Mama Lantana ta katse Hajiya Kubrah tana bin ta da Wani irin kallo na nasan ki kema kin sanni ,babu Wani Alaye da zata nuna mata .

Cigaba da cewa Mama tayi " Auren A'isha ba zai taba zama mummunar Labari ba , kuma indai nice mahaifiyar A'isha cikin su babu Wanda zata Aura an fasa Auren duka .

Mama ta
are maganan cike da Huci don zuciyar ta tafasa yake , Ji take ina ma tana Gaban Aaaryan a yanzu tabbas da Abun da zata yi masa Yawa ne dashi .

Jin Maganan Mama Lantana dana Hajiya Kaka yasa Ta masu kallon duka baku isa ba .

Bana da lokacin magana daku a matsayin ku na ya
yan ciki na ,kuma surukai na , na Zartar da Hukunci kuma Dole a dauka .

Tana Gama fa
in Haka ta juya tana dan dingisa
afarta da yayi mata tsami , kunsan tsufa , Zufa na Karyo mata .

Wannan wani irin Shakiyin Yaro ne , Wato dama yana Son Yarinyar nan shine yaki magana ya bar mu ,mu gama zartar da komai sai ya tanfatsa mana babban Aiki .

Saurin
aga
afa tayi tana nufar Sashen ta tare da kallon Zabiba Mai kula da Hajiyar .

Zabiba maza
auki waya ki kirawo mun Numbern Alh Abdu Kareemu yanzu .

To Hajiya , Zabi tayi maganan tana Nufar Saman Sallayar Hajiya mai kaman Carpet tana
aukar yar Wayar Hajiya Wanda bata iya amfani da ita ba ,sai dai ta ba yan Aikin nata suyi mata komai take bu
ata .

Hajiya Gashi ." Saurin amsan Wayata tayi tare da Karawa a kunnen ta tana cewa " Abdul kareemu kana Saurara na kuwa .
warai Hajiya ina jin ki ,yayi maganan cike da ladabi kansa a
asa tamkar Wanda yake a gaban ta .

Hayaniyar Mutane Take ji , wanda a yanzu maganan Guduwa da Aaaryan yayi da Amarya ya fara Wade Wurin don haka har An fara Tsegumi da surutai wanda Dole ayi .

Abdu Ni na haife ku , na haife ka ,na kuma haifar Mahaifiyar Nawaaz , don haka nike kara kirar ka tare da cewa " Ayi maza a daura Auren Aaaryan da A'isha Farida kar a tafka babban Kuskure , kar shaidan ya shiga tsakanin su , kunyar tafi wannan .

Hajiya Ki sani mu a kullum bamu da Jah da maganan ki ba sai kin fa
a mana dalili ba.

Abun Da yasa kika ji Ban ma kira ki na shaida Miki daurin Auren ba , Saboda yanzu na gama magana da Momyn Nawaaz ,kuma Tayi na'am itama da maganan na Auren A'isha da Aaaryan .

Sauke Ajiyar zuciya Hajiya Kaka tayi tana furta Alhamdulillah .

Shiru Mommy tayi tana tsayawa a gaban Windown falon ta tare da bin dan Gyefen Harabar Gidan nata da Kallo .

Su Hajiya Madina ne ce da Arch.

Nasiba da suke aminan Hajiya tun safe suke gidan don dan shirya liyafar su da suka yi niyya , Duk Abin da Ake yi basu sani ba , harkar gaban su suke yi , a dole suga Manyan mata ana farin ciki zasu fara Aje surika ta bangaren Namiji , dukan su basu Aurar da Yaran su maza ba tukuna sai a kan Nawaaz .

Yusrah ce ta shigo falon cike da Hargogowa take Fa
in " Momy yanzu kin Amince Ya Naaawaaz ya Auro mana Irin tsintattu? .

Kamin Mom Lubnah ta bata Amsa ne Ta juya Ga su Hjy Nasiba tana fa
in " Mommy ku duba Wannan maganan , Yarinyar da bata da Ahali wacce aka tsince ta a kwararo ne zamu hada Jini da ita ?

Yawanci Duk Wanda aka tsinta wallahi shegu ne marasa Uba , don mai Uba ana tare tsakanin Uwa da Uba ba zasu taba yarda
iyar su ba .

Girgiza Kai su Hajiya Madina suka yi alamun maganan Yusrah ya yi tasiri a zuciyar su .

Wani irin duba Hajiya Lubna tayi ma
iyar nata ,kana ta yi wani murmushi mai ciwo .

Yusrah kenan ,to bari na fa
a Miki Wani sirri da baki ta
a Sani ba , haka kowa ma bai Sani ba , sai Hajiya Madina gata Zaune da kuma mahaifin ki .

Kin daina zagin wanda aka tsinta a kwararo dumin kuwa Ni Mahaifiyar ki na Yarda
ar ciki na , Yar dana Haifa da ciki na tayi Wata Tara da kwanaki .!

Cike da Matsanancin tsoron maganan nata da Firgici Yusraht tace " What .?

Mom ban gane ba .?

Gyara tsayuwa Mom Lubnah tayi kana tace " Ki fahimta Ni Lubna na yarda Gudan Jini na kuma da sanina saboda gudun Wani tashin Hankali wanda dole tasaka Ni yin hakan a rayuwa , Wannan dalilin yasa na so Nawaaz ya Auri A'isha Farida ko Allah ya gafarta mun Laifin dana Aikata .

Tun daga Ranan dana yarda Gudan Jini na Ban
ara zaman lafiya ba har yau.

Kuma karin Albishir kin san Meye bayan rabuwa da Ita sai naji Allah ya jarabe Ni da Soyayyar ta wanda bana yin makamancin irin sa Gare ku .

Momy me kike nufi ?

Kin haifi yar Zina kike so Kice ? .

Hunmm Yusra kenan ,
anwa ce gare ki , kuma mahaifin ki shine mahaifin wannan yarinya , don haka na barki sauran zancen kije ki tambayi Mahaifin ku zai baki labari .
Chapter 47 · 0% Book details