← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 67

Sashe 63

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Irin na manyan Family din nan .

Cigaba da kai kawo suke tare da Jirar Isowar Su A'isha Farida .

A hankali ta zuro
afafun ta daga moton wanda sam bata tsaya jirar Su Aaryaan ba ta nufo cikin gidan da Sauri tana nufar falon Mama .

Mama...!

Mama..!!

Na dawo.!!!

Cikin sauri mama ta saki wani cube na sugar tana fitowa falon daga kitchen , da Gudu A'isha ta nufe ta tana Rungume ta , hawayen da ta dade tana dannesu ne suka kwaranyo mata .

Nayi kewar ki mama...

Shafa Bayan ta mama keyi a hankali ba tare da tace komai ba ,tana jin Zuciyar ta na mata sanyi .

Shigowa Falon su Aaaryaan suka yi dai dai Yusrah na saukowa daga stairs don taji hayaniyar yayi yawa .

Hannun ta dauke da wayoyin ta da laptop .

Wani irin dage Hanci take yi na tijara kamin ta juya tana kallon Su daya bayan daya .

Tana tsaye kusan mintuna hudu su Mama da A'isha suka
auka Rungume da junan su ba tare da sun
ago ba .

Sauke Ajiyar zuciya mama tayi tana
ago A'isha da Fuskar ta ya kacame da Hawaye .

Mama kuyi hakuri don Allah ki yafe mun.

Kallon ta Mama tayi tana sakin Murmushi kamin tayi magana Yusrah tace " dama na fa
a maku itace tasa Ya Aaryaann ya Gudu da ita ,saboda tana Son shi , ta kuma yi zaman bariki shiyasa....

Keeeee Mom Lubnah ta daka ma Yusra wani firgitaccen Tsawa .

Yusrah kina da hankali kuwa ?

Wannan fa A'isha ce .

Na sani Mommy , Nasan itace and so what?

Ai abun da ta nuna shi ne wannan ake kira da brain washing , rainin hankali da Wayo .

Da kuma nuna mana zallar Bariki ,banda iskanci kin gudu dashi yanzu kin dawo kina Wani kuka tare da cewa " Mama ta yafe Miki , uban ki da Iyayen duka da yafewan .

Cikin jin zafi zuciyar sa na tafasa Aaslaam ya juya zai bar falon yayin da Nawaaz ke nufar Yusra yana shirin kai mata cafka .

Hannu Aaryaan yasa da Sauri yana dakatar dashi yayin da A'isha Farida ta juya jiki a sanyaye tana barin falon tare da nufar bedroom din ta .

Ke wacce irin masifaffiyar yarinya ce ?

Nawaaz yayi maganan ?

Dai dai Aaslaam na dakatawa da tafiyan yana Juyowa .

Eh koma mene zaku ce sai dai kuce , Aikin banza mtswww....!

Tayi maganan tare da jan dogon Tsaki tana juyawa tare da Hayewa sama .

Dafe kai Mama tayi yayin da Hajiya kaka take furta ' Na rasa sanin Wannan wani irin hali ne na Yusra.?

Har na fara tunanin kawai ko Aaryaann zai amince ne ya ha
a su biyu ko za'a samu zaman lafiya .

Gagafgaf Kirjin Aaaryaan ya buga , wanda cikin Wani irin murya Nawaaz yace " Wannan ba zai yiwu ba ,A'isha ita kadai zata zauna da mijin ta , wannan masifaffiyar ne zata Auri Aaryaann kuma ta barshi zaman lafiya da matar sa .?

Jin salatin Da Mom Lubna keyi yasa su duka kallon ta .

Kallon su tayi cikin sauri ta furta " Yusrah tabi bayan A'isha ne fa .!

Fiddo da ido Duka suka yi yayin da cikin Sauri Su Aaaryaan da mama da Mom Lubna duka suka nufi Stairs din suna hayewa
tare da nufar bedroom din A'isha .

A tsakiyar Bedroom din ne suka tadda Yusra tana kode A'isha da Mari tare da duka ta ko ina .

Ganin shigowar su yasa ta kai mata duka bai sauka a ko ina ba sai a cikin A'isha .

Wani irin janye numfashi tayi tana ganin duhu mal
.

Marar ta na Wani irin Daurewa .

Innalillahi wainna ilaihir raji'un A'isha ta furta tare da yin
asa tana silalewa .

Cikin wani irin zafin Nama da Gudu Aaaryaan ya isa inda suke yana taro A'isha da idanun ta suke a rufe Numfashin ta ya dauke .

Girgiza za ta yake tare da kirar sunan ta ,amma ina ma tasan yana yi .

Duk Ihun da su Mama suke da sallami bai ma jin su ,
aukar A'isha Farida yayi cak yana saurin Fita da ita daga Falon .

Hajiya kaka ne ta furta mun shiga uku Yusrah zata kashe Yar mutane, Jini ne fa ke bin ta .

Kallon kafar A'isha Su kayi inda Suka ga Jini na ratata .

Cafko Yusra Nawaaz yayi yana marin ta gau
har sau biyu , nan take Bakin ta ya fashe da jini .

Muguwa azzaluma .

Kuma Wallahi Allah dake Zamu je Asibitin nan , indai A'isha wani Abu ya same ta sai na damkaki hannun hukuma .

Kuka Yusraht ta fashe dashi don marin nasa ba karamin gigitata yayi ba .

Janta yayi kiiiii yana nufo Farfajiyar gidan da ita tare da Wurga ta cikin moto yana nufar Asibitin da Aka tafi da A'isha .

Bayan ya isa Asibitin da Aaslaam yace masa suke ne ya nufe inda suke hannun sa rike dana Yusra da har a lokacin kuka take yi , fuskar ta duk shatin mari.

Bakin ta har ya dan kumbura saboda marin da tasha .

Wani irin kallon tsana Mom Lubnah ta watsa mata , haka Aaslaam .

Mama kuwa cike da damiwa don bata so ganin Wannan marin ba ta kamo Yusrah tana rabata da Hannun Nawaaz .

Fitowa Likita yayi zaf
yana kallon su tare da cewa " Sir Aaryaan ya kamata muje Office .

Wani irin duba Aaryaan yayi masa a fusace yana cewa " Kai Da'allah malami ka fa
a mun me yasa mu matata?

Bana bu
atar Wani zuwa Office yanzu .!

Shiru Likitan yayi kamin yace " Gaskiya tana bukatar jini a tare da ita , Kuma Sannan Tana dauke da juna biyu ,amma anyi nasara Cikin bai fita ba , Amma tana bukatar jini sosai .

A yanda blood sample din ta yake yana da matukar wuya samun mai jini irin nata , don Zaku ga tana da kuzari sosai O ne jinin ta , ita zata iya ba kowa ,amma kuma ita bana kowa ne zai yiwu a sa mata ba .

Doctor yanzu me kake nufi?

Aaslaam yayi maganan tare da kallon likitan .

Kallon su likitan yayi yana cewa " Akwai Yan uwan ta ne anan ?.

Mahaifiya ko mahaifi ko dan uwa dai na jini , sune kadai zasu iya bata jini a halin da ake ciki yanzu .

Don duk Asibitin nan babu jini irin nata .

Aaryaan ne yace " Doctor a duba jini na kila a samu yayi mata dai dai da nata .

Kamin likita yayi magana ne su Daddy da Marshal suka
ariko Wurin.....!
*MALLKA MALLAKA MALLAKA*
Assalamu Alaikum al umman annabi.
*Ga mallaka daga company na buxuwa empire sirri kyauta mgn guda ne kawai kina gani kiyi share gwargwadon yanda kukayi sharing da nuna soyayya gwargwadon yanda zan dunga bada sirri to naxuba ido naga soyayyar da ake mawa buxuwa empire mai yin taimako*
Ya allah ka kara taimaka mana Ameen
*duk macen da take bukatar mallaka , na farin jinin na miji ko mace , kiranye , mgnnn kasuwa , mgnnn mata kayan da'a , mgnnn infection , mgnn hips, mgnn breast , shuumin humra , mai aiki ko mara aiki aciki , mgnnn karatu na daliban karatu wato mgnnn kwakwalwa da abun da xaki mashi hajiyata ya dinga baki kudi akai akai , kina zaune buxuwa empire na wa'annan ayyuka akan kudi wanda baitaka kara ya karyaba amakin aikin da sai kin kasa cewa komai sai godiya Allah mun godemaka*
Yanda dai muka ce zamu bada sirri kudai cigabada binmu zaku na gartattun kuma muhimman ayyuka da mukayi bai nabada tsokaci akai buxuwa empire tanayin aiki kamar haka kowanne nafada karki bari abaki labari mata na yi kiga mijinsu nanan nan dasu kije kina magana toga abun da sukeyinan kike ganin kula allah kai mana jagora munayi aiki jama'a kamar haka
*1.

Mallakar suratul yasiin mai yankan babbab dabba dana karamar dabba na babban dabbar mun fiyi akan kiranye ko na daukaka idan kanaso kazama a komai sai kai saurankuma kibini domin samun karukon bayanin..*
2. mallakar kan ragoo da idanuwansa bawata awaje ko wani da xai so konema shawara wlh bashi kece dai bawannan mutanen kece komai nashi sirrinshi komai sauran bayaninsa gamai bukata yabimu private ko tawaya zaki iya kiranmu domin mumaki bayani gashi :08139762831
*3.

Mallaka daga buxuwa empire na layuuu shikanshi hajiyata mallakar iya yin layuuun mah sai wajen buxuwa empire xakiga ga kalolin layuuu wanda akwana biyuu xakigani ammafa da kudi da kuma wanda damungama zaki fara ganin aikin ki shimafa to kai duk mallakar da kikaji na fado ba bashaku bashaku bane masu kyaune sosai....*
4.

Mallaka tahanyar ummul qur'an wato fatiha ,mallaka ta hanyar ayar....

Na daukaka sai kuma mallaka ta hanyar suratul ikhlas , mallaka da daukaka dana farin jini kala kala ta hanyar jauharatul kamal , mallaka tahanyar suratul yusuf na farin jini sa na daukakarsa dadai sauransu domin karin bayani kuna iya tumtubarmu a numbern mu kamar haka:08139762831 buxuwa empire kenan masu jiran sirri karku damu bari mu gama dan bada tsokaci ga wanda bai san waye hajiyata ba wato buxuwa empire muje zuwa......
mallaka na Dajiiii wannnan mallaka na daji kaikai subhanallah maza kuyi adalci kada matanka ta hadu da buxuwa empire wlh tamaka wannan abu baka da tsumi baka da dubara sai fa yayi kuma wanda kukayi aiki a gurin mu kusani fa baya karyewa in har muka cemaki mungama a daji mukaye
Sannan kuma akwaina kiranyen,na farin jini yammata wanda basu tabayin saurayi ba masu matsalar jinnu , wanda sukayi shekara 40 a gida ku garzayo wajen buxuwa empire tana bada taimako irinnaku inshaallh
*6.
Chapter 63 · 0% Book details