← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 67

Sashe 52

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lebanon
Tun bayar isar Aaslaam yake gashi nan dai babu Walwala Bare fara'a dama shi ba ma'abocin Fara'ar bane amma kuma a fuskar sa kana kalla zaka tadda damuwa na yi maka Sallama .

Kullum kokarin Auntyn nasa
aya shine taga ta sanya shi nisha
i duk da ba yara take dasu sosai ba , Duka yaranta Biyu ne Mata ,
aya Tayi Aure Mubeena itace ka
ai a gaban ta a halin yanzu .

A matsayin karatu kuma tana mastering deegre
in ta .

A hankali Mubeena ta shigo inda yake ba tare da tayi masa Sallama ba ,don tasan Damuwar tasa baya Wuce Abu
aya shine tunanin A'isha Farida .

Isowan ta ke da Wuya ta gan shi zaune Gaban Drowing bord Din sa , yana kallon Kya
yawar fuskar A'isha Farida .

A hankali Zuciyar Mubeena ya raya mata ,wannan itace A'isha Farida babu makawa.

Cikin nuna Murna da za
ewa Tace" Wow , Aslaam Wannan itace A'isha Faridan,?.

Gaskiya tana da kyau sosai . ba tare da ya kalli Mubeena ba ,kuma ba tare da ya dauke idanun sa daga kallon Fuskar A'isha Farida ba ya sakin mata Murmushi tare da cewa" A zahiri ta fi haka ,ina ma zaki Ha
a .

Amma kuma a yanzu tayi mun nisa , Na kasa jin zan iya daina Son ta a zuciya ta .

Idanun sa ne sukayi Jah , Fuskar sa na sauya na nuna zallar damuwa da
acin Rai .

Wannan yasa Mubeena kai Hannun ta tana
aukar zanen A'isha Farida tare da kaudarwa daga Gare sa .

Mashaallh shine furucin da tayi a kuma karo na biyu da idanun ta ya sauka a kan Fuskar A'isha .

Cikin tausaya ma
an Uwan nata kuma yaya A gare ta , ta furta " Aaslaam Kayi Ha
uri , Zan cigaba da Maka Addu'a Allah ya baka Wacce ta fita a zuciyar ka .

Ita kuma Allah ya bata zaman lafiya tsakanin ta da mijin ta .

Wani irin banzan Kallo ya Watsa mawa Mubeena , yayin da zuciyar shi ke cewa " Wannan kaunar sa take yi ko
in sa ?.

Hannun da yakai yana amshe zanen Daga Hannun ta kamin cike da bacin rai da Tsawa yace " Ta shi ki fice mun Daga
aki, Uban me ma ya kawo ki?.

Jikin Mubeena na ne ya hau Rawa kar
daga Addu'a ya zama mata matsala .

Mara tunani ke kina ganin har akwai wata macen da zan so kamar A'isha Farida , To babu ita a rayuwa , a ganin farko Murmushin ta halayyar ta naji ta burgeni kuma tun daga nan ta samu kya
yawar masauki a zuciya ta .

Ba zan taba dai na Son A'isha ba har iya
arshen Rayuwa ta , Oya fita ki bani Wuri. jikin Mubeena na Rawa
wallah na ciko
warmin idanun ta ta mike tare da zummar fita , Sai jin Muryar sa tayi yana cewa " Ina bukatar Cofee kisa a kawo mun yanzu .!

Tom .

Ta furta tare da ficewa jiki babu karsashi .

Idanun sa ne ya sauka akan screen
in Wayar sa , Wanda ran sa yaji yayi wani mummunar
aci Ganin sunan Nawaaz da yayi yana masa Kaikawo a saman Screen
in Wayar sa ,cike da Rashin mutunci ya daga kirar cikin Muryar marasa kirki ya furta " Yaaaaa......!

Mu karya da Wannan
#MMNTEDDY
E..!*
49-50
Maman Teddy!

I really congratulate you on your third anniversary as a Hausa novelist, specifically for your book "Bafulatanar Ruga" which has been widely read and appreciated.

Today, we celebrate the first steps taken in your journey as a writer and the success you have achieved thus far.

I praise Allah for granting you the knowledge, resources, and perseverance to produce excellent literature that reflects the Hausa culture and language.

Your work, "Bafulatanar Ruga," and all your other writings, have been a source of inspiration and enlightenment for many readers.

I have enjoyed reading your book and appreciate the way you have captured the essence of Hausa culture in your writing.

I look forward to be reading more of your works in the future.

May Allah continue to bless you with good health, knowledge, and creativity in your writing career.

I pray that your works will continue to touch the hearts and minds of many readers, and that you will remain a beacon of inspiration to aspiring writers in our community.

Congratulations once again on the third anniversary of "Bafulatanar Ruga" and all your other literary achievements!

Best regards from Fatima Muhammad Buba ( a future poet)
*Ina Godiya
warai bisa Ga Addu'oin ku na cikar shekaru uku da kammaluwar littafi na mai suna Bafullatanan Ruga, Na gode sosai Allah ya bar zumunci ya bar
auna @muhammad fatima buba sai a yau na ga sakon ki ina godiya
Yanda Naawaaz yaji Muryar Aslaam Sam bai damu da jin Hakan daga Gare shi ba ,don yayi expecting dama Jin hakan daga Garesa .

Ya kwana biyu? .

Naaawaaz yayi maganan cike da Share Maganan Aaslaam yana kawar dashi a zuciyar sa don komai yasan SO ne yasa Su aikata Hakan ,har rabuwar nasu da suka yi wanda basu ta
a kwana biyu ba tare da sunga junan su ba.

Wani irin takaici ne Ya kama Aaslaam jin furucin Nawaaz da yake tambayar sa ya kwana biyu?. a zuciyar yana fa
in " Wato Kana morewar ka tare da shan Amarci da Wacce na kwadaita Aure shine ka kirani ka fa
a mun?

To kirar na Meye karuwa zaka fa
a mun kun samu ko kuwa ya akayi?.

Humm Sauke nannauyar Ajiyar zuciya yayi mai tattare da
acin Rai yana danne Haushin sa kamin ya furta " Ya akayi .?

I just call to greet.....Kamin Nawaaz ya
are maganan nasa ne Aslaam yayi saurin katse shi tare da cewa " it's Okay bye.

Kai dakata Aaaslaam Wallahi ka kashe mun Kira ran ka zai baci ,duk inda kake sai Nazo ." Dakatawa Aaslaam yayi daga kokarin datse
irar da yayi niyya .

Cikin Fa
a da Daga murya ya fara magana dai dai Mubeena na shigowa hannun ta dauke da Cup din Coffee .

A kusa dashi ta zauna tana ri
e da Cup din tana kallon yanda Yake hura hanci tare da numfarfashi .

Kai wani irin dan Rainin Hankali, Ok ka kirani ne ka fa
a mun A'isha farida na Dauke da juna biyun ka , ko mene?

Ko kuwa ka kirani kayi mun Albishir ne idan A'isha ta Haifo ma Yaro sunana zaka saka ?

Oya I beg Mr Man kar ka sake kira na if not ran ka zai mummunan
aci .

Huhhh Matsalar mu duka Rashin Fahimta .

Nawaaz yayi magana yana kai Roban Swaan bakin shi don bai tsaya bi takan cup ba , kan sa ne yaji ya dau zafi Jin maganan Aslaam da yayi a yanzu .
angaren Aaslaam kuwa wani irin tafasa zuciyar sa ke yi Jin Maganan da Nawaaz yayi a yanzu Wato matsalar su Rashin hadin kai ?.

Yana tsaka da nanata maganan a kan sa ne yaji Muryar Nawaaz yana cewa " Ban Auri A'isha Farida ba .!

What...?

Aslaaam yayi maganan yana saurin sauke
afarsa da ya daura daya kan daya zuwa kasan tiles .

Kallon Mubeena yayi wanda take kallon sa tare da cewa " Aaslaam me ya faru?

A'isha ta mutu ne? .

Ke ga mutuwa munafukar banza munafukar Wofi leave this place before I Open my Eyes , Mai mugun fata .

Aje Cup din Coffee Mubeena tayi a gyefen table din dake kusa dashi , tana gunguni ta fice daga wurin ran ta ya
aci daga zafin kare dangin da yayi mata .

Shiru Naawaaz yayi kamin ya furta " Pls Aaslaam Calm down, me ye na wannan Fa
a haka?.

Mtsw Dan tsaki Aaslaam yayi yana cewa " Okay Ina jin ka , ina A'isha take yanzu ?

I know she's waiting for me right?.

Kallon Gyefe Naawaaz yayi cike da Girgiza Kai yana jin tausayin kan su , No bata Jirar ka , bata SO na And You too .

Cike da ha
e Gira Aslaam yace " ban gane ba .!

Kai ma bata Son ka Nima haka , Aaaryaan ......Nan take ya fara bashi labarin komai wanda Jin hakan yasa Aaslaam mi
ewa tare da Fadin " Wannan Wani irin rainin Wayo ne , Aaaryaan zai nuna mana Bariki ne ?

Who is he?.

Waye shi ne ?

Abun da yake takama dashi ina dashi , kuma daga yau zuwa Gobe zan Wuce America ina zai shiga a can inda ban sani ba.

Sauke Numfashi Nawaaz yayi tare da cewa " A'a Aslaam A'isha tana Son Aaryaann , a bakin Mama Nake jin Shine
oyayyen masoyin ta Wanda ya kula da ita tun tana yarinya , Sannan kuma itace Yarinyar da yake mana maganan ta wanda yace bata Gani da dare .
auke Wuta Aslaam yayi idanun sa na ciko da
wallah , me kake nufi Nawaaz na rabu da A'isha na barta?

Bari na Har Abada ?.

Yesss Ka ha
ura A'isha ba taka ba ce ba kuma nawa bace , ta Aaaryaan ce .

Muyi hakuri mu Rungumi
addara Aaryaan da A'isha ya dace , Shi ya amshi mutum cin ta yayi mata F
E dole zaman lafiya zai dore a tsakanin su inshallah .

Akasin mu kasan Dole wata rana muka tuna sai mun ji zafi ko bamu nuna mata ba .

Kaga Idan ko Har Aaryaan Na Son A'isha hakan yayi dai dai .

Amma kayi Tunani .

Sauke Ajiyar zuciya Aaslaam yayi wasu irin zafafan
wallah na zubo ma Kuncin sa .

Ohhh Allah shine furucin da Nawaaz yayi jin Alamun kuka daga Aaslaam .

Mu maza ne Fa ba mata ba Aaslaam , al
awari
aya zaka yi shine cigaba da kulawa da A'isha Farida tamkar
anwar ka har Abada .

Kasa magana Aaslaam yayi sai cije la
an sa na
asa yayi da
arfi yana damtsewa da Ha
orin sa .

Ina matu
ar Son A'isha Amma nayi secrifice na bar ma Aaaryaan , Amma bafa zan daina Kaunar a zuciya ta ba har Abada .
Chapter 52 · 0% Book details