← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 67 OF 67

Sashe 67

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Danna harshen sa yake yi ciki yana karkado dadin ta yana Lumshe idanun sa...Humm Mr.&Mrss Aaryaan fatan Alheri da fatan nasara zaman Lafiya mai dorewa abadan da'iman .
*Final*
Moton su ne ya tsaya a Farfajiyar Companyn yayin da Aaaryaan ya fito cikin shigar sa ta suit wanda yayi masifar kyau .

Zagayowa yayi ta gyefen inda take yana kallon ta itama shi take kallo Ganin yanda ya
an Risina ta glass din moton .

A hankali ya bu
e mata Murfin Moton tana kallon sa tare da murmushi tana mai sa hannun ta tare da kama Sajen fuskar shi tana dan ja masa da karfi .

Sai da ya furta " Ashhhh. dariya tayi masa tare da masa wani irin kallo mai kunshe da zallar so da kulawan juna .

Jakar Hannun ta handbag ya ri
e Mata tana mai gyara zaman Mayafin ta na Jallabiyar da tasaka tsadar ta ta haura 85k .duk da cikin ta ya fito amma bai hanata saka dan takalmin ta mai karamin tudu ba .

A hankali suka nufi lift don komai na Companyn ya sauya idan kana ciki zaka dauka a kasar waje kake .

Shigar su Office ke da wuya Manager ya shigo yana Gaishe su tare da bashi sakon liliey yana fa
in "sakon Na miss Lieliy ce .

Ok you can Go..." Ok sir juyawa Manager yayi yana ficewa daga office din .

Kallon shi A'isha Farida tayi tana murmushin yake da nuna kishi kamin tace " Tsohuwar soyayya ta motsa.?

Saurin kallon ta yayi kana yace " Aaa ban fa san Meye a ciki ba .

I'm sorry My luv Bara na bude a gaban ki ki gani .

Aaaa nifa bai dame Ni ba .

Hannun sa yakai yana Tallabo Fuskar ta yana mata kallon kaman Wanda yayi mata laifi duk ya diriri ce .

Please Eashha ta bana Son fushin ki .

Bu
e envelope din yayi yana Fiddo da takardan ciki tare da warwarewa .

Na gode Sir Aaryaann bisa suka Ni da kayi nayi ta dakon soyayyar ka .

Sai dai naji labarin Aure .

To Nima zan tafi zan yi Aure .

Ina maku fatan Alheri da zuri'a dayyiba
Your Sectary
Miss liliey.

Kallon shi A'isha tayi tana kai bakin ta tare da kissing lips
in shi .

Lumshe ido yayi yana ware su a hankali gani yayi tasa masa dariyar nan nata dake
ara mata kyau matuka.

Ina Son ka Har Abada Ya Aaaaryaaan .

Hannun sa yasa yana Rungume ta jikin sa tsam tare da furta " Nima haka Har abada abadan Abada Soyayyar ba zata gushe daga zuciya ta ba...!
*Tammat bi hamdulillah.*
Allah ya sauke su A'isha lafiya , su Nawaaz kuma da Aaslaam Sadeeq Allah yasa ayi taro a kuma watse lafiya .

Taku har kullum mai maku fatan Alheri a koda yaushe Aishatou mamanteddy .

Kura kuren dake cikin wannan labari Allah ka yafe mun wanda muka yi dai dai Allah ya bamu ikon aiki dashi .

Special greeting to my Husband Ina godiya da yanda kake karfafa mun gwiwa a duka harkokina .

Allah ya kara haske da wadata ya kuma
ara mana zaman lafiya .

To sai kuma Kunji Ni da sabon littafi na da zai zo maku nan kusa b da dadewa ba .
*#MAMANTEDDY*
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
b6bfe1e0caea43faaa213ef0fdeba02b
Chapter 67 · 0% Book details