← Book details Fyade Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 67

Sashe 1

Fyade Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
E...!
(Romantic love N sympathetic story)
*Wannan littafin na ku
i kaman yanda kuka sani ,kuma a wannan karon free page biyar 5 zanyi inshallah , ga masu bu
atar shiga Paid Group ga yanda tsarin yake , Regular group
500...Vip group
1000...

Special
1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.*
Nayi magana nace Don Allah Wannan littafin kar yar kasa da shekara
ta karanta wannan labarin kada yarinyar da ta karanta mun littafi indai bata kai 18 ba don ALLAH.

Masu bu
atar na tallah ta masu hajar su zasu biya 3k .

Fellow my YouTube channel domun samun Audio books na marubuciya Mmnteddy....@Mamanteddy YouTube channel.

Page 001
*Before the beginning*
Nigeria ( Kaduna state 2005)
Hayin Rigasa unguwa ce ta marasa
arfin Wadata , a
wai dattawa Tare da Malamai
warai a Wannan unguwa .

Dare ne sosai Don baka ganin kowa saboda duhu da kuma nesan Dare ga damuna da Gari ya narke sosai .

Misalin
arfe Sha biyu na Dare 12:00am Wata napep ne ya tsaya a mararrar bar layin Yayin da Wata Mata ta fito hannun ta Ri
e da Mayafin ta , tun saukowar ta babu Abin da kake ji Tana yi sai aikin taunar Chewing gum.

To
an Samari Gashi ko na gode ." Ta
are maganan tana mi
a mawa mai Adaidaitan Ku
in sa .Kallon ta mai adaidaitan yayi yana Ta
e baki tare da cewa " Wai dama a wannan unguwar gidan mahaifin ki yake amma kike yawon Karuwanci?

Gaskiya mahaifan ki ko da ban sani ba suna nadamar Zuwan ki Duniya Allah ya
yauta kuma ya shirya ,Amma Ni ba zan
i Ku
in Zina ba..!

Wani irin kallon Sama da
asa Lantana tayi masa Kamin tace " Allah sarki Yaron nan , ko wa da ka gansa a
wai kallon
addarar sa ta Rayuwa , kaje Ku
i na tayi Auki , da safe na Sayi
osai gidan magajiya .

Mtswwwww Dogon Tsaki Mai Adaidaitan ya ja kana yace " Ai ko kin dinga Afkawa kaddarori inshallah Yanzu kika fara Gani , marasa tarbiyya .

Kamin Lantana tayi masa Wata magana Tuni ya ja Adaidaitan sa ya bar Inda take tsaye .

Shegen tantirin Yaro , ko da ban sani ba ,Nasan iyayen ka basa Jin Da
in ka
an Asara .

Gyara ledar Hannun ta tayi Wanda ba wani Abu ne a ciki ba da ya wuce Naman Balango da Wani Alhajin
warton ta da ya saya mata .

A hankali ta kunna fitilar Wayar ta na baby Nokia tana fara tsallaka
watamin Layin tare da nufar hanyar da zai sada ta da gidan mahaifin ta .

Wal Wal Taji Haske ya dallare mata ido dai dai tana tsallaka wani
wata , Wanda ya sata Tsayawa cike da tsiya da Tsiwa irin na karuwan titi marasa ilimin boko bare na Mahammadiya ta kama
ugu tana cewa " Wani Matsiyacin ne yake Kashe mawa mutane ido ?.

Tayi maganan da
arfi cike da Amsa kuwa .

Gani tayi Moton na Jah baya tare da yin reverse suna shirin fita Layin .

Dogon Tsaki Lantana taja tare da cewa " Makowa suka yi kenan , dama ina attajirai irin Wannan zasu shigo wannan matsiyaciyan layin talakawan ,da babu abun da suka iya Sai gulma da munafurci ,ka zauna a gida ace shekarun ka 35 ba Aure , Ka fita neman sana'ar kai wanda zai rufa maka asiri ace Maka Karuwa , Don haka ne na kasance karuwar a zage Ni babu abun da zai dame Ni tun da ina Samu .

Duk wannan surutun a sarari take yi kuma tana yi tare da cigaba da Tafiyar ta .

Bumsssss Taji tayi Karo da Wani babban leda wanda taji Abu kaman nama a ciki .

Meye Wannan kuma?

Miwwwww Taji
an kuka tamkar na mage.

Kai samarin layin nan Al
ur'an
arayi ne , Yanzu abun nasu ya wuce Satan Tumakai da kaji ,har maguna suke kamawa ?

Humm ko dai mazurun Gidan malam Babagana ne , don dama suna yawon farmakar sa . hannun ta takai tana bu
e ledar inda taga An kuma saka Wani leda babba fari an rufe ,jini na bin ledar .

A'a gaskiya wannan yara na layin nan Allah ya kaimu Safe Sai nasa An kira mun Iluwa na zage su Tassss wannan masifa zasu ja mana .

Yaga Ledar tayi da
arfi Tana fiddowa anan taga Bandeji An rufe tun daga Farko har
arshen Abun .

Jikin ta ne ya hau Rawa kar
Fahimtar wannan babu shakka Jaririya ce .

Ihu ta fasa tana fa
in La'ilah ha'illallah Tana warware bandagin tare da juyawa tana kallon Moton da ta fice daga Layin wanda babu shakka sune suka aje Wannan jaririyar .

Hasken Wayar ta ta dallara a fuskar Yarinyar tana Fincike wani Farin Abu da suka rufe idon yarinyar .

Wani irin Numfashi Yarinyar ta ja da
arfi tana fasa Ihu na jarirai Hasken Fitilar Wayar Lantana har a lokacin shi ka
ai take Gani , Wanda wannan shine mafarin
addara ta Ni Aysha Farida .

Ganin Jaririyar ko Gyarata ba'a yi bare yanke cibi haka wanka a cikin jini da kitsen dattin mahaifa take yasa Lantana
aukar yarinyar da gudu tana aje komai nata tare da bin bayan Wannan Moton .

Gudu take wanda bata ta
a yin irin sa ba a rayuwar ta ,cikin Muryar ta na masifa da karaji take fa
in " Kai Ku tsaya Azzalumai Mugaye wanda basu san darajar
an Adam ba . kai Ku tsaya ...!

Ta jikin madubin Moton suka hango ta tana gudu da jaririyar wanda nan take Wata murya tace " Doctor ki
ara Gudu mu fice daga Nan .

Wai nan ina ne ma?

Dr
in ce ta bata amsa da Ai dole mu tsarece mata Aikin fa millions muka yi ma Hajiya Don haka Nima ban san ina ne nan ba , Cox ba a Kaduna na ke ba ,tare dake muka yanke shawarar zuwa nan mu yarda Wannan Jaririya .

Kai bayin Allah don Darajar Allah ku dakata .!

Gudun da Moton ta sheka yasa Suka yi nesa da Lantana tun tana hangosu har suka
ace mata . a dai dai Tudun Tsallakar moto Lantana ta kifa da Jaririyar a tare suna fa
i nan
asa .

Ihu Lantana tasa tana
ago Jaririyar tare da Girgiza ta ko tana raye ko a mace .

Amma kuma a wannan lokacin bata numfashi .

Keee Keee Yamma yarinya Jaririyar zara mutu Wayyo Allah .

Abun da take fa
a kenan cikin tashin hankali kamin ta kuma juyawa da gudu tana nufar Gidan mahaifin ta .

Bugun kofar Gidan tayi da
arfi sa
atar na fita ta shige .

Malam Ne da yake Alwala irin tasu ta malamai bayin Allah Tsoho ne tukuf ya dallare Lantana da Fitilan tocila .

Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un .

Lantana
auko mana maganan taki ta kai har da cikin shege?

Bani babu ke kije Allah ya isa bamu yafe Miki ba ,dama yau tsawon Wata uku kenan bakya gida ashe Abun da kika tafi kawo mana ke nan .

Ki fita daga Gidan nan ,idan kuma kika kuma dawowa Allah ya isa ban yafe Miki ba .

Cikin kuka Lantana ta bude Baki zata yi magana ,amma sai baba ya katse ta tare da cewa " Kikayi mun magana Wallhi sai na tsine Miki .!

Fashewa da Kuka tayi mai ban tausayi tare da tsuma zuciya a hankali ta juya tana nufar Hanyar fita yayin da Malam babu nadama a tare dashi .

A inda ta bar jakarta ta nufa ta dauka anan ta bar ledojin Balangon da take ta zumudin cin su amma a yanzu bata ko son ganin su .

Wannan shine ka
an daga labari na Aysha Farida .

Kun taba Ganin Wacce Karuwa ta shayar da ita kuma ta raine ta ?

A gidan Ta Gidan
aruwai ne sai dai ita tana kokarin Ganin ta bani tarbiyya fiye da tunanin tunanawa .

Kuma ko da Da Sau
aya ban ta
a sanin cewa ba itace ta kawo Ni duniya ba.

Tun ina da Shekara
aya a rayuwa ta Mahaifiyata ta fahimci bana iya gani sosai .

Wanda a tsorace ta nufi Asibiti dani Don a yanzu duk wani Karuwanci tana yin shi ne domin Ta sani cikin walwala taga ta faranta mun a rayuwa .

Haka ta bar kuma sirrin ta a cikin ta na cewan ita ce ta haifo Ni zuwa wannan Duniyar .

Bayan isan Lantana asibiti da Goyon Aysha Farida kaman yanda ta sanya mata sunan anan Likita ke shaida mata ,idan anyi Sa'a Aysha zata na rin
a gani ko ba sosai ba , Idan kuma ba ayi ba ,zata zama na makauniya wato garara , Ga ido dulu dulu amma kuma babu gani .

Duka kuma wannan ya faru ne sakamakon Wannan fitilar da ta dallara mata tana Jaririya a lokacin da ta tsince ta .

Likita babu wani mafita ko hanyar da
a ta zata taso cikin gani tamkar sauran
a? .

Girgiza Kai Dr Balarabe yayi kamin yace " eh a
wai Aiki ne za'a yi mata ,Amma kudin sa a yanzu yana kaiwa Milliyan Shida .

Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un shine kalmar da Lantana ta maimaita tana sharce gumin fuskar ta .

A haka ta cigaba da Rayuwa Cikin tunanin yanda Zata samu kudin Aikin A'isha Farida .

Babu Wanda yasan sirrin ta sai
awar ta
aya Wato Mama Hansai , Itace tasan komai na Rayuwar Lantana da Farida .wanda itama ta kasance sana'ar su
aya da Lantana . 2012 a hankali take tafiya cikin Jin Da
i da kuzari ,wanda sanye take cikin uniform na makaranta .

Umma na Yau zamu shiga aji biyu a makaranta .

Murmushi Lantana tayi tana kallon kya
yawar fuskar Aysha Farida kana tace " Eh mana Aieeee na ,na sani Ai shiyasa yau Abincin ki na break Lunching Box din ki guda biyu ne kin gansu .

Bu
e Baki Fareeeda tayi tana dariya tare da Rungume Lantana tana cewa " Ina Son ki Mama .

Ina Son ki
ar Mama Lantana .
Chapter 1 · 0% Book details