Sashe 8
Auren Hadi Part 1 Complate Hausa Novel · about 8 min read
Yanda ya ganta cikin bargo ya k'ara k'ona mashi rai matuk'a, bai ko tsaya Haye bargon ba ya fara tsuga mata belt kin nan, ba tayi wata Kara ba sai kuka daya sak
kubce mata mai tsanani yana cikin dukanta amai ya taho mata haka ta fara kelayashi dole ya tsaya yana kallon ikon Allah, duk ta b'ata gadon dan haka ta rairafa ta dawo k'asa ta rakub'e tana kuka, tsaki ya mata ya fita daga d'akin dole ya fita nemo madara da magani da abinda zai ci.
27/02/2019
17:34 - Mamar Latif
AUREN HA'DI
_Samira Harouna_
```dedecated```
```To```
*ZAMAN AMANA WRITER'S*
_(Gidan zaman lafiya da_ _amana insha Allah)
*Page*
Yana dawo ya sameta in da ya barta, da kanshi ya zubo mata madara a cup da abincin ya kawo mata mik'a mata yayi kawai sai tak'i amsar ta cup d'in sai ta cikin gorar, tana karb'a ta kafa kai saida ta sha fiye da rabi sannan ta aje tana maida nunfashi a hankali, Salman zaune yayi yana kallonta baki bud'e ganin zata kwanta yace" ke tashi dan Allah kici abinci" da k'yar ta koma ta zauna ta d'auki abinci saidai ba taci sosai ba ta aje ya bata magani nan fa aka sha fama, yana mik'a mata ta ya tsina fuska tace" a'a ban sha" kwance tayi ya fizgota yana fad'in" tashi Dallah malama, wato magani ne ba zaki sha ba, amma abun dad'i kinci kinsha ko maza karb'i kisha nan" ganin ba zata sha ba yasa ya d'auki cokalin da taci abinci da shi ya k'wandara mata akai dole ta karb'a tasha tana kunkuni.
Baifi minti biyar ba bacci ya d'auketa, kujerar da ke fuskantar ta ya zauna ya fara cin abinci yana tunani iri iri, inda wata zuciyar ke saka mashi ya horata ta hanyar yi mata wasa da madara, wata zuciyar kuma na fada mashi kar yayi hakan tunda tana shiga matsala in bata sha ba.
Ana sallah la'asar ta farka, wanka tayi sannan tayi alwala tayi sallah ta shiga cuisine dan gabatar da abincin dare, tana d'orawa ta shiga d'akin shi ta fara gyara masa duk da b
wani datti yayi ba haka ta gyara shi tayi turare sannan ta rufe d'akin taci gaba da sauran ayyukanta, sai bayan Magriba ta kammala komai tana shiga d'akinta wanka tayi ta saka riga da wando na bacci ana kiran sallah isha'i ta saka doguwar riga tayi sallah sannan ta kwanta saboda gajiyar da tayi, dan tunda take bata taba aiki mai yawa kamar na yau ba.
Bacci mai dad'i ya d'auketa, amma shigowar Salman ya mata wani hargitsantsan tadi da ruwan sanhi saboda ta fito ta zuba masa abinci, haka ta fito tana kuka tana zuba abinci, tana idawa ta ajiye masa ta koma d'aki ta kwanta ta dinga shek'a kuka tana fad'in" shikenan haka rayuwata zata k'are, an rabani da iyayena da yan uwana da kowa nawa ba'a barni nayi ban kwana da su ba, gashi wannan mugun yana neman kashe ni, wallahi ba zan zauna gidan nan ba dole na barshi in ba haka ba to zai kashe ni ko ni na kashe shi" tunda ta fara kukan Salman ya tsaya k'ofar d'akin yana sauraranta yana jin tace ko ta kashe shi ya bud'o k'ofar da k'arfi ya shigo dab da ita ya tsaya ya kama kunnanta yace
"Wallahi karki bari zuciyar ki ta fara raya maki ki kashe ni, dan kafin ki kashe ni ni zan kashe ki, kuma zama daram a gidan nan babu inda zaki je kuma dolenki kiyi abinda na saki in kuma ba haka ba" k'wafa yayi alamar tasan mi zai biyo baya.
Iya k'arfinta ta sa ta tureshi da sauri ta mik'e daga kan gadon tana k'ok'arin guduwa, yaji zafin turar data masa dan haka yayi saurin rik'ota duk da yayi nasarar rik'o k'ugunta a tare suka fad'a saman gadon inda Salman ya fad'a samanta da gaba d'aya nauyinshi, k'ara ta saki lokaci guda kuma ta soma kici kicin k'waceya, d'agata yayi yana kallonta kafin ya juya ya fita daga d'akin.
Haka ta takure taci gaba da kukanta tsawon lokaci, duk da bata manta da Tea d'in shi ba amma tayi niyar ba zata kai b
saidai ya kasheta.
Tunda yaga 00:30 tayi ya tabbatar ba zata zo ba shi kuma yana so ya canzata dan haka ya shigo d'akin hannunshi rik'e da belt, yana ganinta kwance duk da baccin bai jima da d'aukarta ba haka ya ware iya k'arfinshi ya zabga mata belt d'in nan, a gigice ta mike zaune tana dube dube tana ganinshi ta fashe da kuka lokaci guda kuma ya soma tsula mata belt d'in, duk in da ta nufi saiya tarota ta shige cikin bargo ya yaye shi da k'yar ta samu ta rik'e belt d'in tana fad'in" dan Allah kayi hakuri, kayi hakuri wallahi ba zan sak
ba na daina daga yau, zanyi duk abinda kace wallahi ko, dan Allah kayi hakuri."
Wata harara ya wurga mata yace" nan da minti goma ki kawo min Tea d'akina" yana fad'a ya wuce d'akinshi ya barta nan, ita ma tashi tayi jiki na rawa ta shiga cuisine dan had'a mashi, hak'ik'a yau ta matuk'ar tsorata da al'amarin Salman, yana dukanta ko a gida amma bai taba mata irin dukan daya mata yau ba, dan-danan ta gama ta kai mashi d'aki, harta juyo zata fito yace" ke saurara kiji" cak ta tsaya tare da juyawa tana kallonshi" daga gobe k'arfe 23:00 zaki dinga kawo min Tea, idan kika wuce lokacin dana baki to jikinki zai fad'a maki" saida ta murgud'a baki sannan ta juya da sauri yace" ke wa kike juyama baki?zo nan" tana zuwa yace" gwiwanki k'asa" ba gardama tayi abinda yasata, ta d'auka zai fad'a mata wata magana ne amma wasa wasa sai ga Ummi durkushe sama da awa d'aya, da tayi yin k'urin tashi zai dalla mata harara dole ta koma, shi kuma yana ta latse latse a wayar shi yana dariya, shi kam bai san Ummi raguwa bace daga nan ta d'ora kanta saman gadon sai bacci.
Tunda Salman yaga haka ya gyara kwanciyar shi yana fad'in" saidai ki kwana a haka mahaukaciya kawai" Allah sarki kamar na daddab'ata ta tashi.
02:40 Ummi ta farka ta kalleshi tayi tsaki tace" mugu azzalumi wallahi kai ma sai kaji abinda naji" cup d'in da yasha Tea ta d'auka ta zuba Tea d'in a ciki ta d'ora saman gadon ta ja k'afafunta da sukayi nauyi ga ciwo ta fita ta bar d'akin.
Bata koma bacci ba har akayi sallah, tana idar da sallah ta fito ta shiga d'akin Salman dan ta gaishe shi kamar yanda yace, tana shiga ta same shi akan sallaya kau da kanta tayi daga tsaye tace" ina kwana" kallon banza ya bita da shi yace" bari na tashi sai mu gwada tsawon" ta gane mi yake nufi dan haka ta durkusa ta sak
fad'in" ina kwana" a wahalce ya amsa mata da" lafiya" tashi tayi dan ta shiga cuisine yace" zauna" zaunawa tayi yayin da ya mik'o mata Al-Qur'ani yace" fara daga Hizib biyar har zuwa Al-Nass" karb'a tayi ta fara rera 'kira'a, masha Allah kamar ruwan sama ga tattausan murya Salman sai yaji kamar ya samu kullum ta dinga karanta masa, musamman Suratul Munafiqun kai kace gabanta akayi wahayinta ko wace kalma ko wane harafi yana fita daki daki, tana karantawa yana jin tsantsar abinda surar take magana akai, bai san lokacin da hawaye suka fara zubo masa ba har saida ta kai Suratul K'alam ya d'aga mata hannu yana share hawaye tana d'ago ido su ka sarke dana juna, ashe ita ma kuka ne take haka suka share hawayensu ta tashi ta fara aikin gabanta.
27/02/2019
21:27 - Vous avez ajout
My Meelat
28/02/2019
17:02 - Mamar Latif
AUREN HA'DI
_Samira Harouna_
```dedecated to```
```Fans```
( __Luv you my mom tu est tr
s chers pour moi, ce toi qui m'adonner une bonne
ducation pour devenir comme ca, je te remercie beaucoup bizou
*RABBIR HAM HUMA KAMA RABBAYANI SAGIRAN.*
*ZAMAN AMANA WRITER'S*
_(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)_
*Page*
Tana cikin aiki taji yana k'walla mata kira, da k'asaita ta shigo d'akin tayi tsaye tana kallonshi, dama ranshi a matuk'ar b'ace yake dan haka ya falleta da mari yace" wani rainin wayo ne wannan? ina tsaye kina tsaye kina kallona da idon kinnan kamar na aljanu" k'wallan da suka cika idonta ne ta matso su hannunta a kumatunta a hankali ta zube k'asa, shi kuma ya d'ora da tambayar ta" ya akayi wannan Tea d'in ya zuba akan gadon nan? dan ni dai nasan ban aje ba." kallon gadon tayi ta kalleshi tace" ni kuma ta yaya zan san lokacin da kayi fitsarin kwancen ka" tana rufe baki ya sake d'auketa da wani wawan marin da yafi na d'azu, zafi daya kai mata kawai sai ta mik'e tsaye cikin zafin rai ta d'auki cup d'in da ta zuba Tea d'in ta jefa masa a k'irji tana fad'in" karka sak
dukana mugu kawai azzalumi macuci" dafe k'irji yayi yace" Ummi ni kika jefa?lallai wuyanki yayi kauri, kuma idan banyi da gaske ba to wata rana dukana za kiyi kema, amma bari yanzu nayi maganin wannan tantirancin naki" wayar chargeur d'inshi ya d'auka a gefen gado sai ko ya fara zabga ma Ummi ba 'kakk'autawa, haka Ummi ta dinga ihu tana neman taimako da agaji, amma ina babu haka Salman ya daketa san ranshi ya gaji ya bari, jefar da chargeur yayi ya shiga douche ya barta nan rakub'e da gado tana ruzgar kuka jikinta sai rad'ad'i yake mata kamar zai cire duk jikinta ya farfashe.
Haka ya fito ya shirya saida ya harareta ya nuna ta da yatsa yace" wallahi idan har kika ce ba za ki girmani ba, to wallahi ranki idan yayi dubu zai dinga b'aci, ya zama dole kisan abinda zai dinga fita daga bakin ki sakarya kawai" ficewa yayi ya barta nan tana kuka.