Sashe 2
Auren Hadi Part 1 Complate Hausa Novel · about 5 min read
Mahaifiyar Ummi ta nemi Alfarma wajen Alhaji akan ya amince Ummi ta zauna har nanda sati biyu sai ta tare,amma yace sam baiga dalilin da zata zauna gida ba da aure a kanta dan haka sati 'daya ya basu akan sun gama duk yan tsirfe tsirfen su kafin nan.
*To Allah ya kai mu ranar Tariyar nan muga mi zai faru*
27/02/2019
17:29 - Mamar Latif
AUREN HA'DI
_Samira Harouna_
*ZAMAN AMANA WRITER'S*
( _Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)_
*Page*
An nufi da amare gidan mazajensu inda Ummi kuma suka tafi gidan su tare da Mahaifiyar ta, dama gidajen suna kusa ne, suna shiga d'akin ta ta shiga ta soma wani sabon kuka har saida bacci ya d'auke ta duk da La mamma najinta amma ta kyaleta dan yanda ta d'auki Salman bata d'auki Ummi haka ba shiyasa bataga abin daga hankali a ciki ba.
Cikin dare Ummi ta farka ta fito falo ta bud'a frige ta d'auki madarar shanunta wanda Mahaifin ta ya sabar mata shan ta tin tana karama yanzu haka in bata shaba har kan ta ke ciwo, tana sha takoma d'aki tayo alwala tayi Sallah Isha'i da bata yiba ta d'auki AlQur'ani tayi karatu sannan ta kwanta.
tana tashi da safe La mamma tasa aka fara mata gyaran jiki mai zafi dan ba suda lokaci wanda aka basu kad'an ne.
kwana uku aka kwashe har yanzu Basu had'u da Salman ba, Abba ne kad'ai ke rarrashinta da su hajia idan suka zo gidan sai kuma Mamar Salman kin wato Hajia HALIMA, yaou kam Mahaifiyar Salman ta tiso shi gaba akan yazo yaga matar shi ba karamin d'aci yake ji ba idan yaji sun kira Ummi da matar shi haka ya daure ya zo gidan, tin'da tayi Sallah Magriba bata sak
fitowa ba sabida kiran da JAMAL ya mata, bud'e k'ofar da taji yasa ta saurin aje wayar tana muzurai duk alamun rashin gaskiya ya bayyana a tare da ita, Kallan tuhuma Salman ya ke mata har ya k'araso in da take cikin rashin yarda yace,
"mi ki keyi da wa kike waya?" wata harara ta dalla mashi tace" to ina ruwanka da ni miye matsala ka?" hannunta ya fizgo da k'arfi ya karbi wayar ya duba number ce babu suna dan haka yace" da wa kike waya?" cikin b'acin rai tace" a'ah Malam wai miye haka ina ruwanka da ni to?" cikin hassala ya matse mata kumatu yana fad'in" bana ciki da iskanci kar ki d'auke ni sakarai, ni yanzu mijinki ne dole nasan mi kike ai katawa" duk da tayi 'kok'arin fizge hannunta amma ta kasa dole tace" aw kenan kai ka d'auka da gaske ni matar kace, to wannan kishi ne ko mi?" sakinta yayi yace" Allah ya tsareni nayi kishi a kan ki, wallahi ke kinsani in banda darajar aure ke baki isa ba kira ki da matar aure na ba" nunata yayi da wayar yace" daga yaou babu ke babu waya har lokacin da naga damar ki rik'e" wucewa yayi zai fita da sauri ta sauko daga gadon ta tare gaban shi tace" kaga Malam dan Allah bani waya ta sai kace wani kai ka siya min" nuna mata wayar yayi yace" ki k'wata mana idan kina da k'arfi" shiru tayi tana k'are mashi kallo tasan bazai bata ba dan haka tana ganin yasa ta cikin aljihun rigar shi sai ko tasa hannu, cabke hannun yayi ya murd'e mata yan yatsu yana fad'in" marar kunyar banza, sai ki saka ma mutum hannu a cikin aljihu wannan salan halin b'era kenan" duk da tana jin zafin murd'ar da yake ma hannunta bai hana tace" b'eraye dai ai kai ne ma babban b'era gashi kamin gaba da waya" tsaki yayi ya gitta ta ya wuce ya bar gidan.
su Abba ne zaune suna cin abinci kallan La mamma yayi yace" wai ina Ummi take ne?" tab'e baki tayi tace" tana d'aki mana tunda ta d'ora ma kan ta larura" girgiza kai yayi yace" ki dinga hakuri mana kema, kiyi la'akari da yanda nata auren ya kasance ba kamar na kowa ba, itace ta farko a famille nan da aka mata aure babu saka rana bare raba goro sai ki mata uziri ko" k'ara tab'e baki tayi tace" amma miye na damuwa a ciki Salman fa dan uwanta ne tasan shi tunda tare suka tashi to miye saban abu a ciki?" hakane amma kuma kinfi kowa sanin tsakanin ta da shi, ba shiri suke ba" to ai auren da aka had'a su kaga sai su fara shirin watakila ma su so junansu nan gaba kad'an" to Allah yasa haka, idan haka ta faru ai za mufi kowa jin dad'i" gaskiya ne Allah ya tabbatar da Alkairi, ya basu zaman lafiya" Ameen Inji Abba.
haka aka k'ara wani kwana ukun ana gobe Ummi zata tare an gama kimtsata yanda ya kamata kama daga kunshi kitso gyaran jiki har dama gyaran d'aki, gobe ake jira tayi saidai duk abinda Allah ya tsara zai faru to babu makawa, Ummi ce da kewa da damuwa ta mata yawa ta d'auki wayar La mamma ta kira Jamal sabida irin soyayyar da yake mata tana jin dad'i dan shine na farko da ta fara soyayya da shi, hira sukayi sosai har saida yace mata" kinsan wani abu a gaskiya ina so na sak
ganinki?" gabanta taji ya fad'i amma sai ta dake tace" um a gaskiya bazai yiwuba" da sauri yace" miyasa Ummi baki san gani na ne?" cikin i'ina tace" ba haka bane kawai dai akwai matsala ne" matsala kuma ta mi?" rasa abinda zata fad'a mashi tayi dan haka yace" kinga Ummi zan zo gidan ku yanzu ruwan kine ki fito ko ki 'ki fitowa amma kisani idan ma baki fitoba to ni har cikin gidan zan shiga in da na ajeki a ranar da muka fara had'uwa da ke" kashe wayar yayi yabar Ummi baki bud'e gabanta ya tsananta fad'uwa.