← Book details Auren Hadi Part 1 Complate Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 49

Sashe 21

Auren Hadi Part 1 Complate Hausa Novel · about 8 min read

B'allowa yayi ya mik'a mata, karb'a tayi ta rik'e a hannu tana shirin kuka, zaro ido yayi yace "wallahi zanci gidanku kinji na fad'a maki"
Turo baki tayi tana kunkuni haka ta jefa maganin a cikin baki ta kora da ruwa, ganin tasha yasa ya mik'e zai fita daga d'akin, motsa k'afafunta tayi amma taji su gam kamar ba'a jikinta suke ba, da sauri tace,
"Yallab'ai" cak ya tsaya ya juyo yana fad'i a rans
a "wato akwai abinda kike so shiyasa na samu wannan sunan."
Kar kace kai tayi tace "dan Allah taimako nake nema?"
Ba murmushi a fuskar nan yace "ina jinki"
Da hannu ta masa alama da drower tace "dan Allah ka mik'o min coton a ciki"
Saida ya gama hararanta sannan ya nufi drower ya bud'e, coton Vania ya gani dan haka ya d'auko ya nuna mata tare da fad'in "wannan kike nufi?"
D'aga masa kai tayi alamar eh, k'arasowa yayi yace "yanzu kema kinfi so kiyi anfani da wannan, a maimakon kiyi anfani da abinda zaki wanke da hannayenki bayan kin kammala saboda k'iwa ko?"
"Shin ko kinsan darajar wannan jinin, Allah ne fa ya halinceku dashi saboda dacewarku dashi d'in, yafi daraja da mutunci mace tasa hannayenta t
wanke da kanta, duk da yana k'azanta amma kuma ta wani b'angare cuta kuke fitarwa, sannan shed'anun aljanu suna samun damar sauk'in shiga jikinki a lokacin da kuka jefar dashi cikin shara dama duk wani mai son cutar daku ta hanyar samun jinin hailarku."
Girgiza kai tayi tace "a'a yaya Salman wallahi bana aiki dashi haka kawai, sai inhar zan fita unguwa saboda gudun kar jikina ya b'ace ban sani ba da kuma canzawa idan buk'atar hakan ta tashi,dan shi d'in yafi k'yale wani lokacin, amma tun lokacin dana fara Mama ta fad'amin komai akanshi,harma da mahimmancin wankewa da hannuna."
Ya gamsu da maganarta sosai dan haka ya bud'e ya ciro d'aya ya mik'a mata, tana karb'a yace "yaushe bak'on naki yazo?"
Baki bud'e ta kalleshi kafin ta kawar da kanta gefe, jin tayi shiru yasa yace "dake fa nake magana?"
Ba tare data kalleshi ba tace "yanzu"
Juyawa yayi danya mayar da coton d'in yace "yaushe zai tafi?"
Dam!taji gabanta ya fad'i, a ranta kuma cewa tayi "wannan jaraba har yaushe da irin ta, ko ina ruwanshi kuma."
Kamar daga sama taji yace "ba jaraba bace, kawai dai inaso in sani ne dan nasan kwana nawa kike bakya sallah"
Kallonshi tayi k'asa k'asa yanda ba zaiji ba tace "ashe yaji"
Nan ma ji tayi yace "a'a banji ba, nasan dai abinda zaki fad'a kenan"
Hanyar k'ofa ya nufa zai fita tace "to yallabai" juyowa yayi cike da jin haushi yace "miye kuma yanzu? bacci fa nake so nayi"
Cike da shagwab'a tace "kayi hak'uri naga baka d'aukomin pants bane kuma zaka fita"
Rik'e k'ugu yayi "ke wai d'an aikinki kina mayar dani ko me?" jin tayi shiru yasa ya nufi wadrob d'in ya bud'e, da hannu ta masa ishara inda take aje k'ananan kayan, haushi yaji ya kama shi dan ganinsu gasunan masu yawan kuma duk sabbi, gashi ya riga ya siyo mata masu yawo shima.

Wasu jajaye ya d'auko mata a had'e da bras d'in yake, jefo mata yayi tare da fad'in "size nawa kike sakawa?"
Ta gefen ido ta harareshi tace "to waini wannan wace irin tambayar k'wak'wafi ce haka?"
Bata rai yayi yace " ke in zaki fad'amin ki fad'a, dan naga kamar kina saka wanda suka fi k'arfin ki"
Kallon raini ta masa cike da masifa tace "wacece, ni d'in, wallahi sai tayi, kaji in fad'a maka number 40 nake sakawa na bras haka ma pants,ashe ma kallon tsoro kake min bakasan babbar macece ni d'in ba."
Saida ya k'are mata kallo ya juya zai fita, cikin kunkuni tace "haba bakasan niba ne, kai kullum tunaninka bai wuce an haifeni a gabanka ba, amma muna nan da kai akwai lokacin da ni d'innan zan d'aukeka tsaf wallahi."
Cak Salman ya tsaya tare da juyowa saida yazo gabanta ya rusuna kamar zai sumbace ta sannan yace "karki sak
tunanin haka ko a mafarki, nafi k'arfinki ko kad'an ba zaki iya dani ba, kafin abinda kike tunani ya faru sai an had'a kamar ki guda goma, dan ke kad'ai kinmin kad'an, tamilon wofi."ya fad'a tare da dan gware mata kai.

Yana fita tayi wata doguwar k'wafa tare da cewa " aiko zaka san ka fad'amin haka, dan wallahi sai nasa ka gane kurenka, kuma wallahi saika d'and'ani kud'arka dani kake zancen, kai har yanzu bakasan Annabi ya faku ba, ba komai ne shekaru keyi ba amma zaka fahimci haka ranar da ka zubar da hawayenka a kaina."
Daga zaune ta gyara ta sak
pants d'in tasa coton, sannan ta gyara kwanciyarta sai bacci.
_To Allah yaba mai Rabo sa'a_
```Muje zuwa```
05/03/2019
17:31 - Mamar Latif
AUREN HA'DI
_Samira Harouna_
*ZAMAN AMANA WRITER'S*
_(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)_
*Page*
Cikin dare Ummi ta farka bayan tayi fitsari tayi brush ta dawo ta kwanta taci gaba da baccinta.

Haka ma Salman koda yayi alwala masallaci ya nufa tunda yasan Ummi bata sallah, yana dawowa kuma shima kwance yayi yaci gaba da bacci.
*Safiya*nayi Salman ya shigo d'akin Ummi dake bacci har yanzu, pillonta ya girgiza dan haka ta bud'a ido tare da tashi zaune tana addu'a, kallonshi tayi lokaci d'aya kuma ta kawar da kanta gefe saboda fad'uwar da gabanta yayi, bak'ar singlet ce a jikinshi ta kamashi sosai duk surarshi ta k'akk'arfa ta fito, sai dogon wando shima bak'i murya k'asa k'asa tace "wannan ba k'aramin k'ato bane gaskiya a daren farko zai kasheni, dan haka na hak'ura da d'aukar fansa ta"
Wani shu'umin murmushi yayi yace "aiba ma zan fara ba, dan kuwa kin min kad'an sai an har had'a irinki guda goma sannan zaki isheni kallo."
Kalllonshi tayi tace "ni d'in, wallahi nasan na isa harna wuce, waya fad'a maka mace nawa namiji kad'an , hasalima kune kukewa yaran mutane fyaa..." saurin kame bakinta tayi, kallonta yayi yace,
"Ki fada mana, nasan za kice maza kewa yara fyade, amma ki sani ba irina bane su dan ni bake ba wacce tafi kima tamin k'arama bare kuma ke, sannan ki sani mace nawa namiji kad'an amma namiji bayawa mace kad'an."
"Ki fito falo ni zanje gida." ya fara ya dak'ile
Juyawa yayi zai fita ummi tace "to wa zai fidda ni?"
Tsaye yayi yana kallonta kafin ya matso yace "d'an aiki kika mayar dani ko me?"
Shirun da tayi yasa ya matso yana shirin d'aukarta, da k'arfi ta d'aga murya tace "a'a ni bana san d'auka goyo nake so"
Cikin b'acin rai yayi k'wafa sannan ya juya ya sunkuya, Ummi kam tintsirewa tayi da dariya kafin tace "to yaya Salman taya zan hau nan?ai sai an aza min tsani ko kai bakasan dogo bane?"
Juyowa yayi yana nunata da yatsa yace "wallahi karki b'atamin rai da safiyar nan kinji na fad'a maki."
Turo baki tayi tare da d'aga hannu cikin shagwab'a tace "pardon"
Tsaye tayi akan gadon tare da d'anewa bayanshi, amma ko kad'an tak'i yarda jikinsu ya had'u ta mashi wani zok'ok'o kamar ya d'auko buhun k'aya, cikin masifa Salman yace,
"Ke wannan wane irin iskanci ne, kinsan bakya son had'a jiki dani miyasa kika ce saidai na goyaki, munafuka kawai."
Tunda ya fara magana take ta murgudar baki kamar ta cireshi, a hankali tace "to haka kawai saina had'a jiki da kai"
Haushi ne yasa Salman finciko hannunta ya manna ta a bayanshi da k'arfi, wani numfashi ta sauke jinta a bayanshi kwance, Salman kam mutuwar tsaye yayi jin gaba d'aya albarkatun k'irjkinta sun sauka akan bayanshi da k'arfi.
waya aike ka dama?_
Kunya ce tasa Ummi ida narkewa a jikinshi ta kasa d'agawa, da 'kyar Salman yayi k'arfin d'aga k'afarshi ya doshi hanyar fita idonshi lumshe, tunda yake bai tab'a jin abinda yake jiba a yanzu a haka suka kai falo ya direta kwance kamar yarinya, juyawa yayi ya mata runfa da faffad'an kirjinshi kamshin turarenta ne ya fara tafiya da imaninshi, duk da ba sosai ake jinshi ba sai kana gaf da ita.

Kallon fuskarta kawai yake wani abu na fizgarshi da k'arfi, ganin Ummi tak'i had'a ido dashi yasa ya cusa kanshi tsakanin kafad'arta da fuskarta ma'ana a wuyanta yana shak'ar kamshinta yana sauke shed'a sannu sannu.

Ummi duk bata jin dad'i saboda ganinta yau kwananta biyu ba tayi wanka ba saboda ciwo, duk da dai tasan akwai turare a jikinta wanda ko zatayi sati tofa zai zauna a jikinta.

D'ago ido yayi harsun canja kala cikin wata irin murya k'asa k'asa yace "sunan turarenki ma? gaskiya yana da dad'i."
Murmushi Ummi tayi jin wata irin tambaya a jirkice kafin tace " *ARABIAN OUD*"
D'agowa ya sake ya kalleta saidai, baisan lokacin da ya had'a bakinshi dana taba ya fara tsutsa kamar mai shan sweet, tun yana abun a hankali harya fara mata cikin sauri da son aika sak'on cikin gaggawa.

Ummi najin hannun Salman na shirin shiga cikin rigarta tayi saurin rik'e hannun tare da tureshi daga kanta, zaune ya fad'a akan kujerar har yana shirin danne mata k'afa, kanshi kasa idonshi rufe yake sauke numfashi da sauri sauri ya kasa tuna komai, haka ya tashi ya shiga d'akinshi ya saka rigarshi yayi tsaye yana k'are ma kanshi kallo.

Yana fitowa ko kallonta baiyi ba ya wuce, yana shiga mota ya kifa kansa a stiyari ya jima kafin d'ago kanshi yana fad'in "pourquoi, pourquoi je fais
a, pourquoi je fais
a de cette idiot fille?

"
"Pourquoi je envis de cette pagaille fille? oh mon Dieu aide moi."
Ya jima kafin ya tayar da motar ya nufi gida, tunda yaje gida babu walwala a tare dashi haka ya karb'i abincin ya fito, saida ya aje abincin a mota sannan ya shiga gidansu Ummi dan su gaisa dasu La Mama.
Chapter 21 · 0% Book details