Sashe 12
Auren Hadi Part 1 Complate Hausa Novel · about 8 min read
Maida kallonshi yayi wajen da Ummi ke kwance, wani irin fad'uwar gaba ne ya ziyarce shi ganin Ummi zigidir babu komai a jikinta komai ya fito waje, towel d'in da ta kwanta da shi ya kama gabanshi saboda gigin bacci kuma ba tasan ma an yiba, wasu irin yawune ya dinga had'iya da k'yar ga wata irin fitinanniyar sha'awa da ta taso mashi lokaci d'aya ji yake kamar ya abka mata, saidai wata zuciyar na gargad'inshi akan hakan, rufe fuskarshi yayi da hannayenshi yana fadin" a'a Salman ka zama namiji mana, kar kayi haka karka zubar ma kanka mutunci mana" maida kallonshi yayi amma ina saida zuciyar shi ce ta fizge shi ya kai hannushi a k'irjinta ya shafa, lumshe ido yayi tare da sauke numfashi a hankali yace" ya salam, Allah ka kare ni" zunbur Ummi ta mik'e tare da yayumo zanin rufa ta rufe jikinta tana kallonshi tace" miye haka kuma, kai da kanka, ashe haka kake bansani ba "?" basarwa yayi kamar ba shi ba ya tashi ya fita duk takaici ya ishe shi da kunya, sallah ya fara yi sannan yayi wanka ya shirya, yana fitowa dai-dai da fitowar Ummi da hijabinta ta idar da sallah, cike da raini tace" ina kwana" kallonta yayi yace" bara na duk'a saina gaishe ki ni" durk'usawa tayi ta sak
gaishe shi amma bai amsa mata ba, mik'ewa tayi zata shiga cuisine yace
" ki had'a iya bakinki, ni yanzu zan tafi" cike da mamaki tace" ina kenan?" baiyi tsammanin tambayar daga gareta ba shiyasa yace" balaguro zanyi" cikin ladabi tace" balaguro zuwa ina kenan?" Cotonou " ya bata amsa baki bud'e ta kalleshi tace" Cotonou fa yaya Salman,to idan ka tafi ni da wa zan zauna a gidan?" Kallo ta yayi yace"kamar ya,mi zai cinye ki a gidan to?" kawai sai tasa kukan shagwab'a tace" wallahi ni ba zan yarda ba, haka kawai ka tafi ka barni ni kadai cikin gida kamar manya" abu kamar wasa Ummi ta dinga tsala kuka, amma rashin imani na Salman ya ki damuwa saida ya wuce yace" idan kin zauna ke kad'ai mugun abu ya jima bai cinye ki ba"sai kud'in daya fiddo ya jefa mata a k'irji ya wuce ya barta nan, da gudu ta fito k'ofar d'akin ta tsaya tace" kaga kazo ka d'auki kud'inka, bana so tsiyar me zanyi dasu, tunda dai kai b
kada imani zalinci kawai ka iya mugu kawai" takalmanshi ya ciro ya jefo mata, da sauri ta shige d'akin tare da rufewa da key, d'aukar takalmanshi yayi yana fadin" zan dawo ai bacan zan zauna ba, sai kinsan kin fad'amin haka, mai kama da mage kawai marar kunya"yana fita Khamis yana jiranshi dama ya d'aukeshi suka wuce suna gaisawa, Ummi kam kuka kamar ranta zai fita.
```muje zuwa dai mutane na```
28/02/2019
17:02 - Mamar Latif
AUREN HA'DI
_Samira Harouna_
```wannan soyayya na yarda had'in allah ce, sai dai in ce allah ya bar k'auna
```
```-My Meelat```
```-My Heenat```
```Ku na Musammam ne ku nada karamci sosai a gare ni.
```
*ZAMAN AMANA WRITER'S*
( _Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)
*Page*
Khamis ne yace" wai ni ban tambayeka ba da wa kabar mutuniyar ne a gida?"uhumm to ita da wa kake so na barota to, ko kaima kana nufin na samo mata wanda zai taya ta kwana kafin na dawo kamar yanda take fad'a?" gyad'a kai Khamis yayi yace" sosai kam, kai da a tunaninka zaka barta ita kad'ai ne ba tare da kowa ba?ai kaima kasan hakan ba zai yiwuba ka bar yarinyar mutane a gida ko sati ba tayi a gidanka ba kace zaka k'yaleta ita kad'ai, dan ma kasamu ta barka ka tafi" wata irin dariya Salman ya shek'e da ita kafin yace" lallai kam akwai mahaukata da dama a garin nan, kai yanzu kana tunanin wannan yarinyar zata iya hanani yin abinda naga dama? to b
ita ba ko wacce ta fita ma bana jin ta isa bare kuma ita" haushi Khamis ya ji yace" kai kaga wallahi da gaske nake fad'a maka, bai dace ba ace ka barta ita kad'ai a wannan sabon gidan, kai kan kafa bak'one a gidan bare ita sannan babu wanda ta sani a unguwar kaga hakk'inka ne kareta da kula da ita, idan wani abu ya sameta mi zaka fad'ama iyayenmu?" shiru yayi yana tunani kafin yace" to malam Khamis yanzu fad'amin ya kake so ayi?" to yanzu dai kaga wannan tsohon mai ran k'arfe ya hanata zuwa wajensu bare ta koma can gida, haka kuma ya hana kowa zuwa wajenta bare a d'auko ko yara akai mata can kasanta ko da wasa da yara, kenan ni ina ganin in har zaka amince to yanzu idan na aje ka zanje sai na d'aukota na kaita can gidana sai su zauna tare da Jawahir nasan za tayi farin ciki da hakan." kallonshi Salman yayi yace" kana ganin hakan babu wata matsala?ni fa bana son abinda zai raba ni da dangina" kai ya girgiza yace" insha Allah babu abinda zai faru da yardar Ubangiji zan kula sosai" d'aga kafad'a yayi yace" OK ba damuwa ka d'aukotan kawai, amma kafin ka d'aukota ka biya ka siya mata yar k'aramar waya wacce zata dinga kunna tocila da dare idan an d'auke wuta, dan karta takura maku kuna tsaka da hutawa" dariya Khamis yayi yace" saboda ta kunna tocila za'a siya mata wayar? badan ka dinga kiranta kana jin halin da take ciki ba? kumafa karka manta kai ka amsar mata waya kuma babbar waya ka amsa amma sai kace a siyo mata yar k'arama, wato ka siyar da ta-ta kud'in kuma k'arfi ya cinye ko?" dariya kawai Salman ke yi tunda Khamis ya fara magana kafin yace" e mana na cinye dan na nuna ma duniya da kai da kaya duk mallakar wuya ne." gira Khamis ya had'e tare da d'agata sama yace" eyee,lallai mutumin nan, ai banyi tunanin zaka fara irin wannan tunanin akan Ummi ba kaga kuma idan kana jin irin haka a ranka to fa wata rana za muga yar k'anwar tamu da juna biyu" yana k'arashe maganar ya fashe da dariya yana kallon Salman, shi kuma photon Ummi ne ya dawo masa cikin 'kwa'kwalwa lokacin da ya ganta babu kaya a jikinta da irin sanyin da ya ji lokacin da ya tab'a k'irjinta lumshe ido kawai yayi ya jingina kansa a kujera yana murmushi, ina ma ace hakan zata sake faruwa ko da tab'awa ne yayi, Khamis ne ya katse shi yana fad'in" to malam kawo kud'in ko?" hararanshi yayi yace" kai gafara can dallah k'anwarka d'in dan zaka siya mata abu saina baka kud'i? to b
zan bayar ba." dariya Khamis ya ci gaba da yi yace" kaji mutum kai, baka ji ance gwamnati ta hana aikin banza ba? ka kawo kud'i matarka ta samu waya ka dinga kiranta kuna gaisawa, ka k'i bada kud'i kuma kaje ka dawo ba tare da kayi magana da matarka ba." to sai me? na fad'a maka ina san jin muryarta ne, ni bata dameni ba" wani Kallo Khamis ya watsa mashi yace" malam manu kenan har yanzu baka san mace ba amma, daga ranar da zaka san wacece Ummi to fa a lokacin zaka fara damuwa da tunani a kanta." tsaki Salman yaja yace" kar Allah ya kawo ranar da zan santa ko, yarinyar da nake Addu'a naga tsorona a idonta sai gashi yanzu d'an zaman da mukayi na fara ganin wannan tsoron, haka kawai lokaci d'aya saina b'arar dashi,Allah karya nufeni da ganin ranar da zan tub'e kayana a gaban wannan k'azamar yarinyar harna kusanceta."murmushi Khamis yayi yace" banda fariya manu, kai yaro ne baka san tasirin mace a wajen namiji ba shiyasa, amma tunda Allah ya had'aku zama a inuwa d'aya to ina tabbatar maka zaka sani lokacin zai zo, s'il pla
t a Dieu."
Tsaki Salman yayi yace" insha Allah haka ba zata faru ba" shiru su kayi babu wanda ya sak
magana har ya aje shi gidan Bus Sonef su kayi ban kwana, kamar yanda tun jiya yayi ban kwana d
iyayensu suka masa Addu'a sannan ya juya, sa
da ya tsaya ya siya mata waya tare da sabon puce( sim card) sannan ya wuce gidan.
Tunda Salman ya fita Ummi ta zauna saman kujera ta fara kuka, Sallamar Khamis ne da taji ya sata saurin goge hawayenta tana amsa sallamar, tunda ya shigo ya fahimci kuka take amma da yake mutum ne shi wanda bai san shiga rayuwar kowa dan haka koda suka gaisa yace" k'anwata ko dai dan ya tafi ya barki kike kuka?" kai ta girgiza ba tace komai ba dan haka shima yace" to kinga tashi ki had'o kayanki zan tafi da ke can gidana ki zauna tare da yar uwarki har lokacin da zai dawo" kai Ummi ta girgiza tace" a'a yaya Khamis ka barni anan idan yaji na tafi can bada izininshi ba zai min fad'a ko ma ya dak
ni, kawai ka barni zan zauna ni kad'ai Allah zai kareni" tausayinta yaji ya kama shi sosai amma sai yace" haba hajia Zeinabou karki damu fa, shi yace nazo na d'aukeki" da sauri ta d'aga kai tace" da gaske yaya Khamis ?
" k'warai Kuwa tashi ki had'o kayanki mu wuce" tashi tayi da gudu tana farin ciki Khamis kuma a zuciyar shi cewa yayi,lallai duniya ta kusan tashi wai yau Ummi ce take tsoron fad'an Salman ha'ki'ka yayi gaskiya da yace ya fara ganin tsoronshi
a idon Ummi kuma ga dukkan alama labarin Salman da Ummi ya kusa canzawa.
Tsaf ta had'o duk wani abun buk'atarta ta rufe gidan suka tafi bakinta har kunne.