Sashe 14
Auren Hadi Part 1 Complate Hausa Novel · about 8 min read
Ummi data saki baki tana Kallonta tace" Jawahir kema harkin fara wannan tsirfa tsirfen na bawa kai wahala ko?"dariya tayi tace" wannan aiba na bawa kai wahala bane, wannan har lafiya zai k'ara maki, ko ba kiga da kanana a ciki ba? ga madara sannan ga dabino da kanunfari"mik'a mata tayi tace" sha kiji kema" waro ido tayi waje tace" ni, rufamin asiri kinji, wannan ai saiku masu maza" hararanta Khairat tayi tace" bana san iskanci, ke kuma fa ina kika kai mijin naki, nasan Yayana fa wallahi namiji ne na gaske, kisha dan Allah kiji akwai dad'i fa" ke wannan mutumin babu abinda zai shiga tsakaninmu, dan na tsaneshi babu ta yanda zan bashi kaina wallahi" Hafsat ce ta tab'e baki tayi tace" kinga karb'i in kinsha, in kuma ba zaki sha ba ta bamu musha" Kallon mamaki ta bita dashi tace" oo Hafsat kema wai har kinsan anfanin wannan, keda mijin naki nawa kuke?" dariya suka saka mata kafin Nadia tace" ke namiji fa namiji wallahi baya kad'an" kau da kai Ummi tayi tace" ni dai kam na rainashi gaskiya" Hafsat ce tace" lallai baki san shi bane shiyasa, amma wallahi ina jin abinda yake ko mijinki baya yinshi" Jawahir ce tace" ku baku san dalilinta na fad'ar haka ba, yaya Salman dai duk ya girme ma mazajen m
, a shekaru dama girman jiki, kinga kenan ita kad'ai tasan azabar da take ji, amma in za'a fad'i gaskiya Hafsat kinsan babu ta yanda za'a had'a yaya manu da yaya Deen" ido ta fiddo tace" ke rufamin asiri, ina ni ina wannan ai sai ya kasheni" dariya suka saka mata, Jawahir kuma ta sak
mik'o mata, sannan ta karb'a ta kifa kai, bata sauke ba saida Jawahir tace" ke bani nan malama, sai kin shanye?" dago kai tayi tace"kai gaskiya da dad'i" dariya su kayi Jawahir tace" dad'i a baka, dad'i a k'asa ba" tab'e baki Ummi tayi tace "humm, kina nufin wannan dad'in a baki haka yake ko a wajan mai gida?" shigowar Khamis ne yasa su shiru, da sauri Jawahir ta mik'e ta tare shi,nan ya fad'a masu su tashi mazajen su na jiransu, haka kowace ta kama gabanta su naji kamar kar su rabu.
Ummi na ganin hankalin Jawahir ya koma wajen mijinta ta d'aga kai ta shanye sauran, cikin sand'a ta mik'e ta shige d'akinta dan tasan akwai tashin hankali inta fahimci ta shanye.
~Kuja muje~
05/03/2019
17:28 - Mamar Latif
AUREN HA'DI
_Samira Harouna_
*ZAMAN AMANA WRITER'S*
_(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)_
*Page*
Da safe Ummi da Jawahir suna zaune tana since mata kai suna hira, Abba ta kira bayan sun gaisa take fad'awa Abba tana neman gafara akan abinda ya faru, budar bakin Abba yace,
"Haba Mamana babu komai fa ni nasan ba laifinki bane, dan haka ki kwantar da hankalinki kinji."
"Abba na gode amma ku nema min gafarar La Mama itama tana fushi dani?"
Cewar Abba "a'a ko kad'an mahaifiyarki ma bata fushi dake"
"To Abba na gode sosai ku gaishe min da kowa da kowa"
"Zasu ji insha Allah, nasan mijinki ya tafi yanzu to ke kad'ai ke zama a gidan?"
Dariya tayi tace "a'a Abba ina gidan yaya Khamis, amma fa Abba karku bari Alhaji yaji."
Dariya Abba ma yayi yace "karki damu ba zai ji ba"
Haka su kayi sallama, Ummi da Jawahir haka suka wuni suna shan hirarsu suna aiki har dare Khamis ya shigo yace masu Nadia bata da lafiya.
Bud'ar bakin Ummi cewa tayi "haba ni nasan sai anyi haka dama, dan tunda naga Nadia jiya nasan akwai wani abu a cikin cikin nan nata data aje."
Jawahir ce tace "ke kuma ina ruwanki da cikinta to?"
"Haba wane ina ruwana dan Allah kina ganin yarinya ta d'auki ciki duka ko sati uku ba ayi da aurenta ba."
"To sai me in ta d'auka ai albarkar auren kenan "
"Gaskiya tayi sauri kawai daga ta b'ata sai ciki kamar dama jira take, ai wannan tayi saurin bada kai nasan ma yaron kama zaiyi da ita idan ta haiho shi."
Khamis daya saki baki tunda ta fara magana yana kallonta ne yace "lallai Ummi ashe kin wuce in da nake tunaninki."
Tashi tayi cikin jin kunya tace "kayi hak'uri yaya Khamis na manta kana nan"
Jawahir kam dariya tayi ta haye k'afafun Khamis tare da shafar cikinta tace "nima fa ina ganin kamar na d'auka"
Shafa cikin nata yayi yace "ashe dai ni bana wasa bane"
"To ba zan iya ganewa ba"
"Oho haka kika ce? to bari yau d'in nan saina saka mashi dan haka ki shirya da kyau kuma babu raki babu wannan kukan."
Haka su kaci gaba da hirarsu irin ta ma'aurata cike da nishad'i.
*Da safe*Ummi na kallo bayan sun kammala cin abinci Jawahir ta shirya suna shirin fita ita da Khamis, cike da mamaki Ummi tace "Jawa yau kuma tare zaku fita kenan?"
"E tare zamu fita amma ni gidan Nadia zai aje ni."
Zama Ummi ta gyara tace "kinji 'yar banza, yanzu zaku fita tare amma shine kika k'yaleni?to tare zamu tafi yarinya."
Khamis ne yace "a'a kar ma ki fara dan babu in da zaki je sai kin fad'awa mijinki sannan ki fita."
Cikin shagwab'a tace "haba yaya Khamis dan Allah ka bari naje idan na dawo saina fad'a masa."
Cikin tsawa Khamis yace "ke ashe ba kida hankali, to wallahi babu in da zaki a gidan nan, in kuma kina so kije ki kira ki fad'a masa"
"Haba wallahi dana kira na fad'a masa k'wara na zauna banje ba, wannan d'an rainin hankalin idan na kirashi zai cikani da surutun banza kuma k'arshe ba zai bari naje ba."
Cikin jin haushi Khamis yace "ke Ummi ashe ba kida hankali ina kallonki kamar mai hankali, mijin naki kike fad'a ma haka, to bari kiji in dai kina so mu shirya dake to dole ki girmama mijinki in dai muna tare dake dan ba zan d'auki wannan rainin ba, kuma wallahi na sake ji saina nuna maki d'anyan kai fiye dana Salman."
"Shashasha kawai kina nan kina shirme kin kasa tsayawa ki kula da mijinki har kinsa shi tunanin k'ara aure ko wata d'aya baki cika ba a gidanshi, za kiyi kuka in kika bari ya auro Nuseiba k'anwarki a matsayin abokiyar zamanki." yana fad'a ya fice daga gidan.
Ummi kam tv ta k'ura ma ido ta kasa d'aukewa har saida taji hawaye nabin fuskarta.
05/03/2019
17:28 - Mamar Latif
AUEEN HA'DI
_Samira Harouna_
*Choukoura (maman deeja)*
_Ina jin dad'in comment d'inki sosai, nima ina yinki
_yan uwanmu, kuma ma'kotanmu *NIGERIA* muna muku fatan alkairi, muna tayaku addu'a Allah ya zab'a maku shugaba na gari mai adalci da taussayinku, Allah yasa baba *BUHARI* yaci gaba da mulki dama ire irensu masu adalci da 'kaunar talakawansu._
_My Heenat ( *RAHEENAT)* ina tayaki murnar kammala wannan daddad'an littafin naki mai suna *RAYUWAR SAUDAT* tabbas ya fad'akar kuma ya ilimantar tare da wa'azantarwa, ina maki fatan alkairi tare da kaifin bassira da zak'in hannu, Allah kuma ya yafe maki kura-kuran da kikayi a ciki, dai-dai kuma Ubangiji ya baki lada ya kuma sa sanadiyar shigarki aljanna kenan_
```Daga Samirar ki
ina sonki 'yar hannun dama na.```

Abu kamar wasa sai Ummi ta d'aga murya sosai tana kuka, kusan minti biyar tayi a haka, daga bisani wata zuciyar ce ta tambayeta" wai mi kike ma kuka ne, auren da akace zai 'kara, ko kuwa dan an hanaki fitar?"
Da sauri ta goge hawayenta tana fad'in" haba ni d'ince zan tsaya ina kuka saboda zaya aure, to ina ruwana da aurenshi, idan yana so yayi mata hud'u lokaci guda ma, ni ina ruwana."
Maida kallonta tayi ga tv, amma sai taji wasu hawayen sun zubo mata, kawai saita saduda, danta fahimci ciwon daga k'ark'ashin zuciyarta ne yake tasowa, dan haka ta fad'a saman kujera ta 'kara fashewa da kuka, d'aci kawai ta keji a cikin zuciyarta to amma meyasa.
Tunda Salman ya dawo daga dubo kayan da suka kawoshi garin, ya kwanta akan dan madaidaicin gadonshi a k'aramin gidan daya kama haya.
Sosai ya shagalta da kallon pic d'in da tun jiya yake kallonshi, wanda jawahir ta tura masa, ya burgeshi sosai jeans ne a jikinta bleue dark iya gwiwarta, sai bak'ar riga mai kama da singlet d'in maza, tasha kitso k'anana sosai wanda ya zubo har kafad'unta, pink colour d'in jan-baki ne a bakinta sosai pic d'in ya burgeshi.
Ya rasa me yake damunshi amma tun jiya yake jin babu dad'i, har yanzu bai sak
ganin Ummi en ligne ba amma har k'asan zuciyarshi yana ji yana so ya sak
hira da ita, watak'ila kodan bai tab'a hira da mace bane irin haka, amma yana so ya sak
hira da ita ko zata deb'e mashi kewar dake damunshi.
Wayarshi ya d'auka ya danna, pic d'in Ummi na gani a
cran d'in tasha abaya bak'a ta yane
kanta da k'aramin dan kwali, sai jan-baki ja da tasa, yana bud'e code d'in wayar nan ma pic d'in tane ya fito inda take sanye da wandon nan, saida ya kalli pic d'in da kyau sannan ya shiga WhatsApp saidai Ummi bata en ligne, ba yada zab'i daya wuce kiran numberta.
Ummi na ganin kiran Salman taji ranta ya b'ace gaba d'aya haushinshi ya kamata, d'aukar wayar tayi ta kashe gaba d'aya dan karya sake damunta.
Takaici ne ya rufe Salman ganin ya kirata amma ta kashe masa waya, k'arshe tama kashe wayar gaba d'aya, tana tunanin ko ya fara damuwa da al'amuranta ne shiyasa zata masa wannan wulakanci, k'wafa yayi yace" ba laifinki bane, laifina ne dana damu sai nayi magana dake, dama wannan nake gudu shiyasa nake nesanta kaina dake, amma ba komai, wallahi ba zan sak
kiranki ba harna dawo." jefar da wayar yayi ya sak
mirginawa akan gadon.