Sashe 41
Auren Hadi Part 1 Complate Hausa Novel · about 7 min read
Suna zuwa suka tub'e suka shiga wanka tare duk da Ummi a d'an tsorace take, amma tayi niyyar zama jajirtanciya kuma jaruma dan gane da duk wani abu daya shafi mijinta domin ta birgeshi.
Cikin wata kyakyawar rigar bacci Ummi ta shirya sabuwa colour ruwan powder ta matse k'irjinta amma gaba d'aya daga k'irjinta har zuwa in da rigar ta tsaya bakin gwiwa duk a bud'e take, mulke jikinta tayi da turare tare da shek'a kwalliya mai ban sha'awa, d'akin Salman ta shigo in da ta sameshi tsaye gaban madubi yana duba wayarshi.
Bai kula da zuwanta ba saida yaji ta sakaya hannayenta ta tsakiyar nasa hannayen ta rumgumeshi ta baya, lumshe ido yayi tare da shak'ar k'amshinta mai dad'i, sumbatar bayansa tayi har saida jan-bakinta ya fito hakan yasa tayi dariya tace "ga shaidar bakina nan a bayanku karku gogeshi ko wurin wanka."
Janyota yayi ta gabanshi ya rumgumeta sosai yana fad'in "Ummi ina sonki, ina son kasancewa tare da ke har abada, ina mamakin yanda nake k'ara jin k'aunarki a zuciyata."
D'agowa tayi daga jikinshi ta fara shafar bud'add'an k'irjinshi dako riga babu har ta kai kan cibiyarshi, a firgice ta kalleshi tace "kun manta baku fad'a min komai game da ciwon nan ba?"
Ajiyar zuciya ya sauke tare da kamo hannunta ya zauna kan gado ita kuma ya d'orata akan cinyoyinshi yana shafar duk wata gab'a ta jikinta ya fara mata bayani kamar haka.
"Ummi shekara d'aya data wuce baya, wani abu ya faru dani wanda ko a mafarki banyi tunanin faruwarshi ba, Ummi nasan kina da ilimi kin kuma san yanda Allah yake halittar bayinshi yanda yaso, dan haka babu buk'atar saina fad'a maki raba raben 'yan adam."
"Abun ya faru ne a lokacin da muka tafi cotonou ni da Khamis, to a wannan lokacin ne wani ciwon mara da nake fama dashi tsawon lokaci ya takura min sosai wanda takai ta kawo idan ya taso min ko kaina bana iya ganewa saboda azabar ciwon, lokacin ne Khamis ya addabeni akan dole muje asibiti dan a gane meke damuna."
"Bayan munje ne aka fad'a min abinda naji kunyar d'an uwana sannan naji kamar k'asa ta stage na shiga, Ummi kinsan me docteur d'in yace?"
Kai ta girgiza dan gabanta fad'uwa kawai yake yi, ci gaba yayi da fad'a mata "Ummi cewa yayi dole amin op
ration (thearther) wai saboda sperm (maniyi) ya tarar min a mara dole a cireshi, sannan na hanzarta yin aure da wuri kafin na illata kaina tare da bani shawara akan na daina cin kayan marmari duk saboda lafiya ta."
"Khamis yasha fama sosai dani kafin na amince na yarda amin aikin amma a can garin, dan ba zan iya kallon dangina alhalin ina da wannan matsalar ina jin kunya sosai, haka aka min aikin cikin nasara aka kammala, bamu samu wata matsala da gida ba saboda a kullum muna waya dasu muna fad'a masu muna cikin k'oshin lafiya hakan yasa basu d'aga hankalinsu ba har muka kwashe wata d'aya a can kafin muka dawo gida, amma duk da haka babu wanda muka fad'a ma munja bakinmu munyi shiru."
"A lokacin kuma nayi niyyar yin aure, sai dai a ganina babu wata yarinyar da zata iya d'aukata a lokacin dan ni nasan kaina nasan zanyi takura da jaraba ga iyalina, duk a cikin yaran dake akwai a lokacin babu wacce take da shekara shabiyar a duniya, ke kad'ai ce keda sha shida a lokacin amma kuma saboda abinda ke tsakaninmu yasa a waccen lokacin nake ji gwara na auri mai zaman kanta dana aureki."
"Dole na k'ara hak'uri na ci gaba da shan maganin da aka bani har lokacin da wata tafiyar ta kamani, bayan tafiyata kuma aka saka auren su Khamis wanda banji dad'i ba da babu ni a ciki, ya rage yan kwanaki kuma na dawo a lokacin naga Nuseiba sai naji nutsuwarta ta birgeni sai nayi tunanin neman aurenta idan an gama bikinsu Khamis duk da dai bai zama lallai a bani aurenta ba dole sai wanda Alhaji ya zab'a min."
Ajiyar zuciya yayi tare da sumbatar kumatunta yace "ashe kana naka Allah yana nasa, ashe ni Salman nine zan zama mijin Ummi, a ranar da aka d'aura aurena dake naji kamar na sake ki a lokacin, amma saina hak'ura saboda bana so na zama na farko da zai kafa tarihi na saki a familyn Alhaji, bayan tarewarki kuma naso na mayar dake gida sannan na fad'a masu ba zamu iya zama a matsayin ma'aurata ba, amma kuma sai tunanin La Mama da Abba ya hanani, bayan kuma wani lokaci saina fara jin wani abu a tare dake da ban tab'a jinshi a game da wata 'ya mace ba."
"Yau, yau gani gaki mun zama kamar wad'anda aka haifa suna son junansu, Ummi Allah ya bar min ke, ina kuma fatan zaki iya hak'uri da juriya dani."
Cikin kukan shagwab'a ta rumgumeshi tana fad'in "Allah sarki mijina na kaina, ashe kasha wahala."
Murmushi yayi yace "sosai kam, dan idan ciwon nan ya taso min wallahi kamar zan mutu."
Kallonshi tayi tace "yayana insha Allah na maka alk'awarin hak'uri da kuma juriya a duk yanda na sameka, kuma zan zama mai amsa kiranka a duk lokacin daka kirani ba zan tab'a gajiyawa ba bare kuma k'orafi, zan d'auke hankalinka daga wajen matan banza dan na taya ka kare mutuncin addininka dama naka da nawa da namu baki d'aya, sannan na godewa Allah da yasa har tsawon wannan lokacin baka tab'a neman sauk'i ko biyan buk'atarka ta hanyar haram ba."
Cike da jin dad'in kalamanta ya rumgumeta suka fad'a kan gadon, nanfa suka fara bayyana wa junansu tsantsar k'auna da soyayya kamar ba gobe, Ummi ta darje ta cire kunya ta farantawa mai gidanta ta hanyoyi da dama wanda ta sani a matsayinta na 'yar zamani, Salman yayi ihu yayi kuka yayi dariya yayi....kai sauran ma basu fad'uwa.
_Daga wannan lokaci komai ya sauya zama sai farin ciki kawai a gidan ma'auranta._
25/03/2019
16:14 - Mamar Latif
AUREN HA'DI
_Samira Harouna_
_WANNAN PAGE *SADAUKARWA* CE GA *RAHEENAT* MY HEENAT DA KUMA AUNTYN MU *AISHA UMMA* TAKU CE KUYI YANDA KUKE SO DA ITA.
INA SONKU
*ZAMAN AMANA WRITER'S*
_(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)_
*Page*
Haka rayuwa ta dinga tafiya ma Salman da Ummi cikin farin ciki da k'aunar juna, sun dunk'ule sun zama d'aya yayin da suka zama abokan juna suna hira da kuma shawartar junansu akan duk wani abinda ya shafesu.
Lokaci gudu yake yayin da kowace awa ke wucewa cikin gaggawa, kwana kuma tamkar k'yabta idone a lokacin kuma kwanaki ke taruwa suna zama shakara, a haka kuma har aka fara k'idaya shekaru.
*BAYAN SHEKARA HUD'U*
Abubuwa sun faru da dama a cikin shekarun nan, Ummi ta kammala karatunta cikin nutsuwa da kwanciyar hankali tare da taimakon mijinta d'aya tilo kuma gwarzonta, wato Salman.
Tun kafin Ummi ta kammala karatunta Salman ya mayar da ita 'yar kasuwa ta hanyar siyo mata takalma da jakunkunan mata tana siyarwa, duk abinda Allah yasa ma albarka to tabbas akwai nasara da ci gaba a ciki, tun ana kawo mata guda hamsin har aka fara kawo mata guda d'ari har d'ari da hamsin daga nan kuma sai ya fara kawo mata less, atamfofi, material, da boyel, da mayafai, had'e da takalma da jakunkuna.
Kasuwanci na tafiya yanda ya kamata saboda jajircewar Ummi akan harkarta, ko kad'an babu wanda ya isa yama Ummi wasa da al'amarin kud'inta, tofa za kaga tijara tana da sauk'in kai wajen mu'amula amma idan ka fara mata wasa da hankali wajen biyan kud'i to ba zaka ji da dad'i ba, lokuta da dama Salman yakan sha dariya idan yaji tana waya tana fad'a akan k'in biyan kud'i, wani lokaci kuma yakan sa ta d'aga ma wata k'afa musamman idan yaga mai shirin biya ce, duk lokacin da zata tafi karb'ar kud'i da kanta to Salman ne ke kaita in dai har yana gari, in kuma basuyi tafiya tare ba saboda karatu to dama ya bata izinin zuwa ko ina in dai akan maganar data shafi kasuwancinta ne akan babur d'inta daya siya mata.
Yanzu dai haka Ummi ta zama gwaska a kasuwancinta, tana yinshi yana kuma tafiyar mata yanda take so, yanzu haka burinta d'aya take so ta cimma wanda ta shawarci Salman ya kuma girmama tunaninta.