Sashe 29
Abbana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mansura na kwance kamar yadda ta Saba, Abba kallan Mansura ya yi ya ce "Tashi ki zauna mu yi magana." Abba ya fadi maganar yana zama bakin gadon Mansura.
Mansura tashi ta yi ta zauna tana kallan Abba batace komai ba ta maida kanta kasa.
"Man's, ya zaman gida." Abba ya ce yana kallan Mansura. "Alhamdulillah." Mansura ta ce.
Shiru Abba ya yi kafin ya ce "Mansura Ina so ki amince min a yi auranmu tare dana mommy."
Mansura dago manyamanyan idonta ta yi cikin razana da jin Abin da Abba ya ce.
Kai Mansura ta girgiza ta ce "A'a, Yaya Abba ba zai yuwu ba." Mansura ta idasa maganar tana kuka.
Abba kallan Mansura ya yi dake kuka sosai kamar wadda aka yi mata wani abun ya ce "Shi kenan, ya Isa ki bar kukan, ki yi tunani tukun."
Abba na fadin haka ya fita da sauri, dai-dai mahaifiyar Abba ta fito itama suka haɗe da Abba da yake fitowa daga bangaran Mansura.
Mahaifiyar Abba da mamaki tabi Abba da kallo, dan asaninta ko lokacin da Amina na gidan baya shiga bedroom din Amina in ba ciwo take ba ya shiga ya yi mata allura.
Abba kallon da mahaifiyarsa takemai sai ya naimi ya maidashi mara gaskiya, Abba kai ya sosa ya ce "Mama, shigowata kenan na duba Mansura inga lafiyarta na Kira wayarta bata daga ba."
Mahaifiyar Abba bata tanka ma Abba ba, cikin falon ta karasa ta zauna kan 2seater kafin,ta kalli Abba da shima ya zauna har yanzu idanshi akan mahaifiyarshi ganin kallan tuhuwar da take mai.
Mahaifiyar Abba cikin damuwa ta ce "Abba me ya kaika bedroom din Mansura?."
Abba ajiyar zuciya ya sauke ya ce "Babu komai mama, na Kira wayarta ne bata daga ba shine na shiga in dubata."
Kai mahaifiyar Abba ta jinjina alamun mamaki ta ce "Abba meye tsakaninka da Mansura? Kar dai kace maganar da Aisha ta taba fada min ina ganinta kamar a shirme ne gaskiya ce?."
Abba shiru ya yi kansa kasa baice komai. Mahaifiyar Abba Kuma ta ci gaba da cewa "Ko shi ya sa kake wulakanta Aisha har ta ce ta fasa auranka?."
Nan ma dai Abba shiru ya yi ya kasa magana.
Mahaifiyar Abba cikin daga murya yadda Abba bai saba jin tana magana ba ta ce "Abba ba da Kai nake magana ba, me ye tsakaninka da yarinyar can nace."
Abba dago idanunsa ya yi yana kallan mahaifiyarsa kafin ya ce "Mama dama ina son zan hada mommy da Mansura in aura rana daya idan kin amince."
Mahaifiyar Abba tashi ta yi tsaye tana yi ma Abba kallan banza kafin ta ce " Baka isa ba Wallhi, ban amince ba bazan taba amince waba."
Abba shiru ya yi kansa kasa, kafin ya dago yana kallan mahaifiyarsa da yake ma kallan mai saukin Kai ya ce "Mama, auran Mansura ne baki yadda in yi ba, koka in aureta da mommy rana dayane baki yadda ba?." Duka Abba ban yadda ba, ban aminta ka auri yarinyar da har yanzu taki fada Mana ainihin asalinta ba, idan har Mansura ta sanar da Kai ko ita wacece na yadda ka aureta amma idan har zata ci gaba da boyemana asalinta to ni Kuma ban yadda ba ka aureta."
Abba shiru ya yi, ya dade bai Kara cewa komai ba kafin ya tashi ya fita.
Abba ranar babu dadi a ransa ya yi barci.
Washagari ya kama weekend Abba ba za shi aiki ba, Kuma ranar sukayi Aisha zata zo.
Aisha da safe ta tura ma Abba sakon text message kamar haka " Assalamu alaikum, na kasa boye farin cikin dake cikin Raina, yau zan ga kyakkyawar fuskar yaya Abbana da nake muradin son gani kullum."
Abba sai da ya ga text din Amina ya tuna da yau suka yi zata zo.
Aisha da yake gandoki muje biki ce, gashi ta kosa dama taga masoyin nata hakan ya sa karfe goma ta yi shirin zuwa gidan su Abba.
Abba ko dama yasan mahaifiyarsa na Islamiya, tana fita shi Kuma ya shiga bangaran nasu, Kiran Mansura ya yi.
Mansura gaida Abba ta yi, Abba ko gaisuwar Mansura bai tsaya amsawa ba, da yake a matsaye yake da abin da yake son tambayar Mansurar, hakan ya sa Abba cikin sanyi ya ce "Mansura dan Allah ki fada min labarinki Mana ko kadanne, narantse miki babu wani abu da zaisa in gujeki, Mansura so kawai nake maki ba kaunace, kauna Mai zurfin gaske wadda babu abin da zaki aikata Koda duniya duka zata kiki ne ni ba zan iya kinki ba Mansura, karki ma furucina kallan kalaman baki kawai ko na fada don Ina son sanin wacece ke, da gaske nake har ckin raina nake fada miki haka. Ina jinki me ye ainihin abin da ya sa kika bar gidan iyayanki..✍🏻
Littafin ABBANA na kudi ne, 400 wa inda suka biya kafin in gama free pages daga zarar na kammala zai koma 500 ainihin kudinsa my number 08063830828
Fadila Sani Bakori ce
⭐ ABBANA ⭐
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
Masu tambayar Abbana daga farko ga Link nan
👇🏻Follow the ABBANA channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaYZGsNEFeXsr1CKQl3r
P 35-36
Mansura dagowa ta yi tana kallan Abba da jajan idanunta, baki ta bude zata yi magana ta fashe da kuka.
Abba shiru ya yi baice komai ba, yana kallan Mansura da ke aikin kuka, ganin bata da alamar yin shiru ya sa Abba ya ce "Shi kenan, baki son maganar?." Kai Mansura ta dagama Abba tana mai ci gaba da kukanta.
Abba cikin damuwa ya ce "Mansura mama ba zata bari in aureki ba idan har baki fada min ainihin wacece ke ba."
Mansura tashi ta yi da sauri zata bar falon tana kuka. Abba ma da sauri ya tashi ya rike mayafin Mansura. Mansura jan mayafinta ta yi zata fizge tana cewa "Yaya Abba ka sakan."
Abba na rike da mayafin Mansura yana kallanta ya ce "Mansura, akaran kaina Wallahi bana bukatar sanin komai akanki, amma Ina da iyaye su ba za su yadda in aureki a haka ba. Mansura idan har kina sona ki yadda dan Allah ko ahalinki in sani."
Mansura kuka take sosai wanda ya sa dole Abba ya yi shiru.
Abba na rike da hannun Mansura suka zauna, bayan sun zauna Abba handkerchief dinsa ya ciro yana share ma Mansura hawayanta ya ce "Inda dai baka son maganar bazan sake yi maki itaba."
Abba ya dade yanata lallashin Mansura kafin ya samu ta yi shiru, duk da taki cemai komai,shashshekar kuka kawai take. Suna a haka ne Aisha ta yi sallama ta shigo falon, Aisha daskarewa ta yi a tsaye a inda take ganin Abba da Mansura zaune gaf da juna.
Abba kallan Aisha ya yi yana kakaro murmushi ya ce "Mommyna, ki shigo Mana." Aisha shigowa ta yi tana yake, duk annurin dake tare da ita take ya gushe ganin Abba da Mansura da ta yi tare.
Abba wajan zanma ya nuna ma Aisha.
Aisha cikin sanyi ta gaida Abba, dan gaba daya farin cikinta ya gushe.
Abba cikin sakin fuska ya amsa gaisuwar Aisha ya ce "Mommyna, ya mutanan gidan, shi ne baki kirani ba kika sanar dani zuwanki ba ko?."
Aisha murmushi ta yi ta ce "Ka manta Yaya Abba, yau na sanar da Kai Mana a text din da na tura maka."
Abba sosa Kai ya yi ya ce "Ni Kiran waya nake magana ba text ba." Aisha kallan Abba ta yi tana murmushi ganin alamun canji da yayi, ada idan yana tare da Mansura ko kallo bata isheshi ba, hakan ya sa Aisha cikin sakin fuska ta ce "Afuwa Yaya Abba, hakan ba zai sake faruwa."
Abba kallan Mansura ya yi da kanta yake a kasa ya ce "Mansura kawo Mata ruwa."
Aisha kamar tace a'a, Amma saboda wadda ya sa ta kawo mata ruwan ya sa bata ce ba.
Mansura tashi ta yi ta je ta dakko ma Aisha ruwa mai sanyi ta kawo mata.
Aisha bude baki ta yi ta ce "Sister ana wannan sanyin damunar, idan akwai mara sanyi kiban in Sha."
Mansura Kai ta girgiza ta ce "Babu duk sun yi sanyi." Ta fadi maganar ahankali kamar an yi mata dole.
Abba kallan Mansura ya yi ya ce "Ki je falona akwai ruwa ki kawo Mata babu sanyi."
Mansura juyawa ta yi ta fita ta nufi bangaran Abba.
Aisha kallan Abba ta yi bayan Mansura ta fita ta ce "Yaya Abba, dan Allah meye tsakaninka da Mansura?."
Shiru Abba ya yi, sai kuma ya ga ya yakamata ya fadamata gaskiya kamar yadda tanaima inda yana fadan auransu duk a hada a yi tare dana Mansura, hakan ya sa Abba ya ce "Mommyna, Mansura matar da zan aurece, rana daya nake so ayi tare da naki."
Aisha dago idanta ta yi tana kallan Abba cikin gigita da jin Abinda ya ce, Aisha da hawaye har ya fara taruwar mata Kai ta girgiza ta ce "Yaya Abba indai hakane na hakura da kai Wallahi, na hakura ba zan iya kishi da Mansura ba, na hakura na bar Mata kai." Aisha ta idasa maganar tana tashi zata fita tana kuka.
Abba hannun Aisha ya kamo cikin tashin hankali, dan yasan idandai ta furta ta hakura dashi ya bani wajan mahaifiyarsa. Hakan ya sa Abba cikin damuwa ya ce "Mommyna, dan Allah karki yi min haka Mana, ki zauna mu yi magana." Abba ya fada Yana nuna ma Aisha caution ta zauna.
Aisha Kai ta girgiza ma Abba ta ce "Yaya Abba Ina sonka Amma Wallahi idan har da yarinyar nan zaka hada ka auremu na hakura dakai, ka sakar min hannuna tafiya zan yi."
Abba goge zufarsa ya yi ya ce "Aisha na ji tom ki zauna mu yi magana."
Daidai lokacin Mansura ta shigo rike da faro a hannunta, tsayawa ta yi tana mamakin abinda ya sa Aisha kuka.
Abba kallan Mansura ya yi dake kallansu, Abba hannun Aisha ya kama ya ce "Muje in kaiki gida." Abba ya fadi maganar yana tafiya. Kallan Mansura ya yi da itama shi take kallo ya ce "Bari in Kai mommy gida."
Mansura Kai ta daga ma Abba bata ce komai ba.
Abba tare da Aisha suka jera suka bar falon, Aisha har yanzu tana goge hawaye.