Sashe 8
Ta Daban Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
***Daga Inda yake tsayen yay wani kalan Runtse fararen idanunsa da suka masifar kaɗewa irin mai ban tsoro ɗin. Yana jin zuciyarsa tamkar zata ɓallo ko ta faso rufin fata bakwai ɗin dake ƙirjin ta fito. Wani hucin numfashin azaba ya fesar yana soma taka stairs ɗin bibbiyu yana yowa ƙasa.
Tana isa babban office nata daya ƙawatu sosai da kayan mo re rayuwa takai zaune saman cough ɗin dake gaban table editing chiers ɗin, tare da zube manyan wayoyinta tare da Lugagge bag nata. Ijiyar zuciya me ƙarfi ta sauƙe tana me tallafar kanta da duka hannuwanta biyun, Mayataccen ƙamshin da taji ya soma shiga hancinta ne ya sanya ta Cikin nutsuwarta da rashin rawarn kai ta ɗago idanunta kaɗan tana bin ƙofan shigowa office ɗin da kallo, dan wannan shegen unique ƙamshine da baya taɓa ɓacewa daga cikin rai da tunaninta. Daidai ganinta na sauƙa daga inda yake tsaye jingine da bayan ƙofarn. ƙirjinta taji yay wani irin motsawan tsoron biyo bayan tan da yay. Dan a Jinin jikinta tasan cewan dama yana cikin company'n. Sosai taji ƙirjinta na amsan dakan uku ukun da yake mata, zuba masa idonta tay tana masa kallo irin na mamaki ko ruɗani ma zamuce ne oho. Amma kasancewarnta mutum bame barin ko wanne irin hali take bayyana bane ya sanyata majewa. fuskarnta na a daken alamun babu wani shock da taji ta tsinta kanta a ciki. Ya sani ze kuma iya rantse yafi kowanne mutum na cikin duniyar sanin halinta ciki da bai kasancewanta renonshi ce.Nunawa tay bata damu da yadda ya tsareta da idon ba se ma janye idanun ta da tay slowly tana maidawa gefe daban.
Gently shima ya lumshe nashi fararen idanuwan san da kalan ɓacin ransu ke a bayyane. Ahankali ya shiga motsawa gabanta hannuwansa biyu ya sanya yana dafe table editing chiers ɗin dake gabanta. Se da ya ɗauka sama da 5 minutes tamkar me rowan yin maganan, kafin kuma cikin ɗan kaushi kaushin murya ya furta. "Babyyy!!!" Se kuma ya ga za ci gaba da maganar da yay niyan faɗin mata. Wani irin bugawa gabanta yay, a raunace ta ɗago da kanta tana zuba idanuwanta cikin ysakiyar nashi idanun. A tare kuma kamar an tunasar dasu wani abu suka janye daga kallon junansu. Ƙasa tay da kanta tanajin gabanta naci gaba da bugun da yake mata, Soft fararen zara zaran yatsun hannunsa uku ya sanya yana me ɗago fuskan nata.★ Lumshe idanunshi yay yana sake shaƙar sassanyar iskar dake kaɗawa me garwaye da daɗdan ƙamshinta da yake shigan masa hanci. har zuwa lokacin kuma shi be janye idanun nasa a kanta ba
Runtse idanunta a karo na biyu tai tana ƙoƙarin kwatar numfashin ta dake barazana wa gangar jikinta. danne dukkan abinda ke yunƙuro mata a kan shi tay. A natse lips inta har na ɗan rawa a ƙoƙarin ta na ganin ta ambaci kalmar Pa'apah kaɗai. Sedai laɓɓantan sun mata nauyi sun gaza bata haɗin kai wurin yin maganan tan yadda ya kamata.
Lips natan dake motsa ya zuba idanunsa har adams apple ɗinsa na ɗan motsawa a maƙoshinsa."Me yasa Babyn pa'apah bata jin magana kamar yadda ta dena jin tausayinsa" A tsanake yay maganan Slowly yana janye idanunsa daga kallon lips.
A hankali a hankali yake yin baya baya yana ƙoƙarin danne abinda ke yunƙuro masa game da Babyn tashi. ƴar kuma rikicin sa Meesherh, da idanunta da suka fara ƙyalli alamar taruwar hawayen da suka tara.tana jin yadda jinin jikinta ke wani irin harmutsawa tamkar ana aza wuta a jinin jikintan haka take ji, da idon taci gaba da binsa tana jin wani abu me kama da bijirewa kowa da zuciyarta akansa na ƙoƙarin ingiza ɗan ƙaramin lissafin ta. Yana fita ruwan da suka cika idanunta na zubowa da taji bala'i bala'in zafi da ƙunar da suka haifar mata. "I hate that bai ci ace zuciyana kinci gaba da yaudarana akan shi ba, and I LOVE YOU pa'apah dika nake son jin tsanar ka da kuma ƙaunarka, Inson jin tsanarka kan ƙoƙarin shata min layi da kuma buri na da kai ƙoƙarin yi tun a baya, ina kuma ci gaba da son jin S0 da kuma ƘAUNARKA a matsayin ka na pa'apah Naaaaa dikaaaa!!!"
Haka dai ta shiga surkullen maganganun ta tana yin fatali da duk wani abu me amfani dake cikin babban office ɗin nata. A haka seda ta gama hargitsa komai, Babban P'A ɗin ta Tanim teddy ne ya shigo da shirin faɗin mata ta fito ya tarar da ita cikin wannan halin. A take ya ƙira Iklima wata ma'aikaciyace itama a cikin company'n, itane tay ƙoƙarin dakatar da Meesherh ɗin shi kuma ya shiga tattare komai yana killacewa wuri guda, marassa amfanin wanda suka tashi a aiki yana fita dasu. Tun a take yay ordering daga ɗayan company'n suka zo suka sake docoret na office ɗin. Zaman meeting ɗin da ba'ai ba kenan a ranar Iklimar ce ma ta taimaka mata wajen dawo da ita gida.
Kasancewar da night bayan sun dawo a sallah al'adanshi ne se yaje yayo sabon wanka ne yake sanya shi zuwa dining room din a ƙurarren loƙaci kullum.Fararen riga da wando na fendi masu azabar laushii da kwanciya a jikin mutum ne a jikinsa. Fararen sawayensa kuma suna sanye cikin Blue Lorenzo's slippers masu taushi, ga wannan mayen ƙamshinsa dake rige rigen kaima hancinansu ziyara tun kafin isowansa parlour'n.
Wani irin tsalle taji zuciyarta yayi a karo na biyu,iyaka ƙamshinsa kaɗai karyar mata da zuciya yake, se dai kwarai da gaske tana ƙoƙari wajen shanye hakan,Cikin irin jarumtar da take da ne ya sanya kallo ɗaya ta masa ta ɗauke kanta tana ci gaba da sipping coffee creamer ɗin ta. A cikin zuciyarta ayyanawa take ehhhhhh lallai Pa'apanta na daban ne kuma me kyau ne da kuma tsafta. Wanda indai magana ake ta wanka yabi jiki to kuwa ba tantama tasan pa'apanta ƙarshe ne. Sam babu ko ɗigon annuri a kyakykyawan farar fuskan shi haka babu wasa ko alamarsa a saman fuskarsa nashi da tai wani kalan fayau, wanda kai tsaye ita tasan dalilin daya haddasa may hakan.
Don kamar yadda yasan duka halayensa haka itama ta san duka halayensa da kuma kalan damuwan da yake shiga ko akasin hakan. Kowa dake parlour'n wani kalan shiru yay har ya gama saƙƙowa,kallon kowa baiyi a cikin parlour'n ba saima ta bayan parlour'n daya zaga yana shigewa cikin balcony in da kai tsaye nan ake jera may abu mara nauyi duk daren duniya ba tare da su yake yin lonch ba. Wayane maƙale a kunnensa wanda da dukkan alamu wata wayace yake yi muhimmanci.
yana yin wayar ne kuma hannunsa na É—auke da wani haÉ—aÉ—É—en glass cup mai É—auke da Whipped cream a ciki yana sha. Gefensa kuma Mohan ne da bay jima da biyo bayansa ba shima zaune saman sofa se woyansa da yake aikin dannawa wanda alamu suka nuna kai tsaye chatting ne yake yi. Shima nashi hannun É—auke da Extreme milk shakes É—in dake a saman É—an table É—in dake gaban Sheikh juraij É—in.
★ Bayan ya kammala woyan kai tsaye ya maida kallonsa ga Mohan ɗin. "Yaya abubuwa sosae suke yin kyau game da binciken sirrin da muke yi kamar yadda ka buƙatan ama. To Alhamdulillh se dai mu ce Masha Allah" Gefin lips nashi ya ɗan ciza kaɗan se kuma ya furta "don't worry zamu magana daga baya ina buƙatan hutawa yanzu" kansa ya gyaɗa may yana miƙewa harya fara tafiya kuma ya tsinkayi muryan babban yayan nasu yana ambatar sunan shi kai tsaye da *Mohan Sameer* chakk ya tsaye tare da waigowa alamar gaskata in ƙiran ne ya koma. nodding Kansa yay alaman ehhhhhh ƙiran yay, baya ya dawo yana zama inda ya tashi. Magana yake son may game da Meesherh amma bakinsa ya masa nauyi se kawai ya fiddo da wani kyakkyawan ƙaramin kwali me kyau da ɗaukan hankali "Na lil juraij Mohan ne" amsa yay fuskansa ƙawace da murmushin jin daɗin kulawan da Sheikh ɗin kema yaron san, duk da yasan kome yake da buƙata shima a cikin duniyar yakan iya narka kuɗaɗen sa wajen siyan ko miye se dai ita kyauta ɗaya ce kuma daban take. Duk yawan tarin dukiyar da kake da to fa idan wani ze ciri wani abu ya baka as matsayin kyautatawa wani kalan jin daɗi kake. Kwarai kyauta Rahma ce kuma takan sanya mutum yaji daɗi da shauƙin kyautan da aka masa. Godiya ya may cike da fara'a yana barin wurin gaba ɗaya don bashi space ɗin kamar yadda ya buƙata.
A ƙalla seda ya debi wasu ƴan lukuta masu tsayi kana ya miƙe yana bin ƙofan fita wajen parlour'n ta baya.
Ji yay a jikinsa tamkar ana kallonsa loƙacin da yake tafiya domin nufar ɓangaren sa, tana tsaye cikin kayan shan iska amma ba masu nuna tsiracin mutum ba kanta babu cap hannunta riƙe da woya tana daddannawa. Ido biyu sukai tay saurin janye nata tamkar dama can ba shi take kallo. Se hakan ya Hasko wani abu daga cikin memory'n baya cann. Ko me ya tuno kuma oho amma kome ya tuni me girma ne dan wani kalan tattausan Murmushin gefin baki ya saki yana wucewar sa kai tsaye. Wani kalan luuuuuuu da nata idanun itama tayy tana yin bayaaaaaa......
*BY AMMEY LAYLERH âœï¸*
More Information
08104493215
https://whatsapp.com/channel/0029Vb4EHwq6LwHgpTokZA3D
༺༻
*♡ð•‹ð”¸ ð˜¿ð˜¼ð™±ð”¸ð‘µâ˜†*
༺༻
_ð˜šðš™Ò½ï½ƒâ…ˆÉ‘ÊŸ_
ð™ˆð™–ð™§ð™®ð™–𙢠Naseer ɱⅈð”¯ð”¯É‘Ò»
_AMMEY LAYLERH_
Page
7&8
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡