Sashe 25
Ta Daban Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
♡
Tunda suka É—auka hanya ta sake nutsewa cikin kujerar motan tare da lafewa luff tana jin yadda bugun zuciyarta ke ta faman kai da kom0.
Kai tsaye a gaban tafkeken gidansu daya gama amsa sunansa gida duka car's ɗin suka shiga buga hong da sauri get man yazo ya buɗe musu get ɗin farko na cikin Mention ɗin, kafin su kuma shimgiɗe motocin nasu saman kwaltar dake malale a gaba ɗaya kata fanin gidan. Gaban get na biyu suka kuma danna hong shima get man yazo ya buɗe musu, wanda wasu kattin manyan soldier's ke harabar wurin zagaye da ko ina na gidan wanda inhar ba sani kayi ba tabbas zaka daɗe kuwa kana ƙiran *JEDAANS MENTION* da *SOLDIER'S HOUSE*ne. Domin irin sojojin dake ta kai kawo a duka harabar gudan,A get na uku ma dai hakan take bayan sunyi tafiya mai ɗan nisa kaɗan kafin suka Isa wurin hasalin cikin gidan, direct parking deposit car suka nufa duka motocin suna kutsa kansu har zuwa Parking car na gidan, Anan duka driver's ɗin suka parker manyan luzurie's car nasu.
Gaba ɗaya Jama'ar gidan baki ɗayansu suna tsaitsaye ne suna ganin motocin na gama daidaita parking nasu dukan su suka nufo motocin.Kusan Mameey ce gaba ita da Ummeterh kafin sauran matasan gidan su biyo baya daidai kuma loqacin da aka fara bubbuɗe musu motocin, Motar da Meesherh take kai tsaye Ummeterh ta nufa tana buɗe motar sunan ALLAH ɗauke a bakinta, tare da sanya hannuwanta ta kamo na Meesherh ɗin, ɗago kanta tayi don ganin wanda ya taɓa tan. Numfashi
ta sauƙe don ganin Yayarta Ummeterh da tay itane ta fito da suna rungume juna kai tsaye. Welcoming nata tayi cikin tsantsan farin cikin ganinta tsaye tar Kan diga diganta.
Saurin kawar da kanta daga kallon Aunty Ummeterh tan tayi domin kai tsaye taji abubuwa da yawa nason suyi crosing mind nata marasa daÉ—in da suka rigada suka faru.
Idanunta ta lumshe tare da buÉ—esu tana fata da burin Ubangiji yaci gaba da bata kwarin gwiwan shanye komi, haka suka dinga rungumarta É—aya bayan É—aya. Duk wasu maids dake aiki suma a gidan hana suka zo suma suka gaidata da mata ya jiki.
Daga nan suka nufi katafaren parlour'n gidan, Hajiya Ama ce zaune akan kujera 2str hannunta riƙe da tasbaha tana ja. Kai tsaye wajenta Meesherh ta nufa tana zuwa ta rungume tsohuwar. Kanta Hajiya Ama ta shiga shafawa tare da buɗe bakinta cikin kamala ta shiga faɗin.
"ALLAH kai ne ALLAH. ALLAH Mun yi tawassali da sunayenka tsarkaka, ALLAH don soyayyar ka da Habibinka, ALLAH don alfarmar annabawa da manzanninka, ALLAH don isar ka da ikon ka, ALLAH don matsayin Alkur'ani Littafin ka, ALLAH ba don halayenmu ba ALLAH kai ne mai amsa adda'ar bayin ka, ALLAH mu masu rauni da yawan zunubai ne, ALLAH kawunanmu a ƙasa hannayenmu a sama mukeyin wannan roƙo. ALLAH kai ne ka faɗa mana inna ma al'usru yusrah ALLAH ka kawo mana sauƙi a bayan wannan tsananin jarabar da muke ciki. ALLAH kafimu sanin daidai Allah karka barmu da son zuciyarmu. Allah Kai ne Allah kai kaɗai ne zaka iya maganin matsalolin mu ka kuma share hawayenmu a wannan loƙacin ma ALLAH ga SAMEESHERH nan ya ALLAH!!!" Se kuma kuka ya sarke Ama dama duka jama'ar dake kewaye da parlour'n. Daddy ne yazo ya janye Meesherh shima yana ɗauke guntuwar kwallar data sauƙo masa.
Cikin aro jarumtaka daddy'n ya raÉ—a mata cewan "Kin ga shalele dena biye Hajiya je yanzu maza kiyo wanka ki fito akwai suprise na musamman dana tanajar miki"
  "Thanks you sweet daddy"
Ta faɗi tana ɗan rungumesa da sumbatar hannunsa kana nufi hanyar hayewa sama Ahankali Meesherh ta dakata daga tafiyan da tai niyan yi tana tsayawa charkk tare da ɗago fararen idanuwanta dasuke sak da nasa tana waiwayo cikin sanyi hancinta na shaƙo mata kalan ƙamshinsan da tun tana zanin goyonta ta gama haddcesa fiye da komi a cikin rayuwarta. Wanda a wurin sane kaɗai take iya jin wannan unique ƙamshin. Inda take kallon duka mutanen wuri suka juya suna kalla suma nasu hancinan na shaƙo musu ƙamshinsan tamkar dai ita.
Daidai loƙacin da yake ƙara sako kansa a natse cikin wani irin kwarjinin daya sanya kowa ɗauke kallonsa daga gareshi cike da girmamawa a gareshi saboda da tsananin kwarjinins, kai hatta hasken fatarsa dake wani irin shining na hutu da kwanciyar hankali tareda daula lafiyayyar fatar ke samu ya saka kyansa yin yawa sosai irin over ɗin nan. A hankali ta janye idanunta a kallansa tana jin dukkanin jikinta na mutuwa wani sanyi yana sauƙa zuciyarta yana mamayewa, tabbas har zuwa wannan loƙacin babu abinda yafi mata daɗin kallo a rayuwarta sama da kallansa pa'apahh'nta tun tana ƙanƙanuwarta.
Kyansa da asalin kamannin dake tsakanin su iri ɗaya komai da komai ɗin su. Shima itan yakeb kalla cike da wata irin kewanta dake cinsa da yay kaman cikin kansa zai kunce amma kai tsaye babu wanda ya isa karantar yanayin da yake ciki. Ɗauke kansa daga kallon ta yayi hasken idanuwanta zuwa dogon hancinta na sake nakastar da kwarin gwiwa da jarumtakarshi. A sannu yaji wata nutsuwa na zuwar masa acen ƙasar zuciyan sa yake godewa Allah da dawowantan cikin aminci da kuma karamcinsa. Ahankali ya buɗe bakinsa cikin sauti me nutsuwa da rashin hayaniya ya furta.