Sashe 15
Ta Daban Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko cikakken 30 mints ba'ai ba zaratan matasan Jedaans Mention suka cika hospital din, Wanda Kai tsaye Personal person ɗin juraij ɗin ne ya ƙira thabit Jedaans da kuma Sameer Jedaans. Wanda kusan loƙaci guda Manyan mazajen suka shigo Hospital ɗin. Iyaka yanayin tsaron dake zagaye da Hospital ɗin kaɗai ya tada hankalin su ba kaɗan. Bare kuma azo kan yadda tun kamin ka shiga room ɗin da Meesherh ɗin ke kwance cikin hali na Rai ko mutuwa ƙara da bututun na'urorin dake tashi kaɗai tashin hankali ne. Hakan yayi dai da loƙacin da zuciyar prof Sameer Jedaans Turaki tay wani kyakkyawan bugu na tashin hankalin ganin a yadda yanayin Meesherh yake. ☆Wani irin numfashi Prof Sameer Jedaans ya fidda yana runtse idanuwanshi kamun kuma ya sake buɗe ganinsa Ahankali tar akan Shalelen Rayuwarsa. Billionaire juraij thabit Jedaans kam daina motsi yayi se Idanuwanshi shi ma daya kafe Meesherh ɗin dashi amma baya fahimtar komai dake wakana a cikin duniyar.
Mohan Sameer Jedaans da bai daɗe da shigowa bane shima ya tsinta kansa da tsayawa wuri ɗaya chakkk. Don bai tsammaci abin yayi tsanani har haka ba duk kuwa da cewar babu da wanda yayi magana cikin su, Amman yanayinsu da yanda sukai shiru ɗin kawai ya kalla ya gama karantar komi dake shirin faruwa dasu wato rasa Meeshel ɗin su, Rayuwar su. A take shima yaji iskar wajen na canza masa da kalan tashin hankali. A natse ya miƙe yana barin accident & emergency room ɗin gaba ɗaya, daga yanayin yadda yake takunsa da cikakken ƙarfi na hasali zaka san cewar ehhhh lallai shi ɗin matashi ne mai ji da lafiya kuma cikakken namiji ne. Hannunsa ɗaya da yaji an kamane ya sanya shi tsayawa chakkk,juyowa yayi don ganin ko waye ganin Sameer Jedaans ne tsaye daga bayansa ya sanya shi risinar da kansa ƙasa sosai. Cikin muryan rauni sosai ya furta "Ina kuma zakaje bayan ana buƙatan ganin mahaifi'n Meesherh?" Yana furta hakan ya saki hannun Sheikh juraij ɗin tare da komawa cikin room ɗin da ya fito. Wani irin daskarewa a wurin yayi yana rasa mi ma ya kamata yayi. Tamkar wanda ake ja d linzami haka ya koma inda ya fito ɗin kai tsaye ya shige Room ɗin da dactor ke son ganinsa. A natse ya tura babban office ɗin da yake ƙaton gaske tamkar parlour'n wata matar, da hannu Dr Anas Mansur Ma'aji yama Sheikh nunin ya zaune shima ya ɗan fara manyan ta don har ya kusan fin Sheikh ɗin ma a haife. Idanunsa ya janye akan Sheikh ɗin tare da tura may file ɗin dake ɗauke da sakamon gwajin Meesherh wanda Taɓo da lamba da kuma hatsari dake jikin Rubutun ne ya sanya shi kasa iya furta masa komi.sabida nauyi da kuma kunyarsa da yake ji me tsanani, Hannunsa na rawa zuciyarsa na wani kalan mahaukacin bugu ya ɗauka file ɗin. Tun daga layin farko daya Runtse fararen idanuwan sa be yarda ya sake buɗe suba. Su kuwa acan woje duk suma hankalinsu ba'a kwance ba ganin shirun Sheikh ɗin yayi yawa.
A ƙalla su Sameer Jedaans sun kusan zaman kusan awa ɗaya zuwa biyu a wurin kuma har zuwa loƙacin basu ga fitowar Sheikh juraij ɗin ba daga cikin office ɗin. Hakan shike sake tada musu da hankali. Cikin tsananin ɗaci da damuwar zuciya ya fito ya fito daga ɗakin yana sauƙe numfashi me tsananin zafi zaune yakai akan kujeran da take kallan su daddy'n kafin ya ɗago idanuwansa kai tsaye yana sauƙe su akan Sameer Jedaans turaki.
★Thabit Jedaans kam kasa zama yayi saboda kansa da yaji ya masa wani kalan dummmm kafin nauyin hakan ya biyo baya ya danne. Shigowan Moh Ameern Saif sanye da riga da wando na bacci long sleeve daidai da miƙewa tsayen da Sameer Jedaans Turaki yayi a mugun kiɗime don shine ƙarshen duban file ɗin.
Idanuwansa da sukafi na kowannensu sauyawa ya ɗago ya kalli kowannensu kafin ya dawo da kallonsa kan Sheikh juraij thabit a cikin su yana neman wanda ze bashi kwarin gwiwa akan hakan. Tun kamin ya iya furta komai juraij ɗin yay hanzarin miƙewa yana ficewa zuwa ɗakin da Meesherh ɗin take, tana kwance sanɓal kai baka isa tantance a wanne condition take ba illa kawai abinda zuciyan ka zata iya Hasko maka akanta wato Rigar kowa Mutuwa.
A natse thabit Jedaans da ya biyo bayan juraij ɗin ya sauƙe ijiyan zuciyan ɓoyayya ganin inda juraij ɗin ya nufa. Daidai kuma da shigowan Maah tare da ihun kururwan data buga na ganin halin da Meesherh'n take. Ita kanta da da farko bata gane ta don farko kamar gezau idanunta suka hasko mata ita. Tana kallan itane kuwa ta fasa wata uwar kururwan ƙara tare da zubewa ƙasa sumammiya itama, Shigowan Sameer Jedaans Kenan ya fahimci akwai wani abin kenan a kuma kwai abinda ba daidai yake tafiya ba. Ajiyar zuciya da numfashi kawai ya sauƙe tare da kaiwa ƙasa daidai inda Maah take. Kowane ya fice a room ɗin ana barinsu su kaɗai se kuwa majinyaciyar dama bata san inda kanta yake a ciba. Da kyar ya samu ta kawo numfashi tana buɗar idanunta kuwa akan shi ta kife kanta a ƙirjinsa ta shiga riskar kuka na tsantsan tashin hankali. Cikin kulawa da nuna tausayawa sosai da nutsuwa da kuma sanyi a cikin muryan'shi ya furta. "Ba kuka ya kamaci ace kin tsaya zaman yiba Mamansu! Duk da nasan hakan da ciwo amma a wannan condition ɗin da Meesherh'n mu ke ciki adda'an mu da fatan Alkhairinmu kawai take da buƙata" daga haka ya miƙe jikinsa matuƙar sanyaye yana barin ɗakin. Farar takardar data faɗo daga jikinsa tay hanzarin kaiwa hannuwanta tana rarumarta. Bibbiyu idonta suka fara kallon ƙaddararren rubutun da yake tun daga rabbil izzati jalla wa'allah. Hakan ya sanya idanunta fara ganin dishi dishi sedai kasancewanta mutum me taurin Rai ya sanya taƙi aminta ta sake komawa duniyar sumewa a karo na biyu.
Hakan ne yay sanadiyyar miƙewanta a razane tana fita kanta na jujjayawa la yi na kuma na ɗibarta tamkar ze yasar a ƙasa. Duk suna inda suke tsaitsaye harda ƙarin wosu ma, Tana zuwa idanun ya rine yayi jajur ta shiga nuna ma papiey takar cikin muryan da ma sammm bata san da ma wanne kalan yare daidai koba daidai ba ta shiga furta. "Papiey'n Meesherh?" Se kuma ta dakata tare da ɗago rinannun idanunta a karo na biyu ta ƙirayi sunan shi kai tsaye. "SAMEER!! Wannan file ɗin na wanene? Gashi dai ina kallon takardar sakkk me irin sunan Meesherl ɗin mu, 😳 amma sedai ita wannan wai naga ta samu
lack of memory (wato tabuwar ƙwaƙwalwa), kuma a jikin file ɗin naga kamar ansa Mahaifarta tayi damege ba zata iya haihuwa ko ɗaukan ciki bafa..... ALLAH Sarki baiwar Allah"
Ta yi maganar wasu hawayen da bata san da suba na zubo mata. Da baya da baya kowa na dake wurin ya shiga ja, kowa najin zuciyarsa ba zata iya É—aukan wannan babban lamarin dake tunkaro su ba. Hannuwan Ummeterh na rawa jiki sanyaye idanunta jawur ta sanya tana riÆ™o hannun mahaifiyarta dake Æ™arÆ™ashin sakin file É—in Æ™ass. Saurin taro file É—in tayi tare da haÉ—awa da hannun Maah É—in tana jimÆ™esu wuri guda. "Maahhhhh wannan ba file bane da zaki saki a Æ™ass iska ta tafi dashi, daganan masu shara su shara su tafi dashi bola.... Wannan É—in *GABA ÆŠAYA RAYUWAR Ꮇðž”ðž”ð˜šÎ—ðž”Æ¦h ð™Žð™–ð™¢ð™šð™šð™§ ð•ð”¼á´°á´¬á´¬á´ºË¢ ce wallafe a cikinta, wanda Æ™addara ta kaita ga zuwa wannan matakin!!!" Se kuma kuka ya sarÆ™e mata jikinta na rawa dama duk wanda basu san ainihin takamaiman abinda ke faruwa da Rayuwar Meesherh Jedaans ba.
Ɗagowa Maah ɗin tayi tare da kallon Ummeterh ɗin wacce ta gyaɗa mata kai alamar ehhhhhh lallai tabbacin maganar kenan. Amma duk da haka bata gasgata taba hakan ne ya sanya ta kwace hannunta a cikin na ummeterh tan tare da saurin riƙo na papiey. Cikin idanuwan sa ta jefa nata kwayar idanun can tsakiyar su, shima kan kawai ya iya ɗaga mata wasu hawayen da tun farko suka ƙi zuwar masa na saƙƙo masa. Hakan ne ya sanya bama tasan sanda ta zare hannunta cikin na papiey'n ba tana juyawa ga ummeterh'tan tare da sauƙe mata wani bahagon marin da ya ratsa zuciyar kowa dake wurin.
"Ashe dama ke ma bame hankalin bace Ummeterh? Me yasa sai kece wacce zata fara taryana da wannan mugun labarin. Ko dan kawai kunga ina ƙaunarku da yawa da yawa da yawa..... Amma ai duk da haka ban cancanta irin wannan wasan ba, naji Meesherh tayi accident amma iyaka yau ɗaya ai baici ace duk taji waɗan nan abubuwan ko?" Tai maganan kanta na tangal tangal ganinta kai tsaye na sauƙa akan juraij dake tsaye nesa dasu kaɗan kansa kuma ƙasa babu me iya fuskan tan ainihin yanayin da yake a ciki. Wani murmushi wanda ake ƙira da kafi kuka ciwo ta saki tare da buɗe baki da niyar magana taji tamkar an buga mata abu a tsakar kanta itama hakan ya tilas ta mata haɗiye maganar makut babu shiri tana riƙe kanta ƙam ƙam. Cikin abinda bai wuce kiɓtar idanu ba Sameer Jedaans Turaki yai hanzarin taro matarsa zuwa jikinsa tana karasa somewar jikinsa. Yana saurin nufar emagency room yay da ita. Dagowa Mohan Sameer Jedaans yayi tare da buɗe idanunsa don shima se sannan yasan ko me ke faruwa da Rayuwar Meesherh ɗin tasu. Bayan Mahaifinsa yabi da kallo zuciyarsa shima najin yadda tazo ta toƙare nashi ƙirjin.
Maah kuwa daga nan bata sake sanin abinda ya sake faruwa a wurin ba, se buÉ—e ido tai ta ganta kwance itama a nata gadon majinyatan cikin Hospital É—in.