Sashe 2
Ta Daban Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
"Wllh naji mutane kam na yabonta sosae A'isha wllh kamar ba ruwanta"
Sake fuskantar Rumaisa A'ishah tayi kafin ta furta."To shikenan mu gwada sa'ar mu! Allah yasa mu dace" ta furta suna ɗaukan eskis wa me napep ɗin. Tana dab da shiga motan nata da ɗaya daga cikin securities ya buɗe mata Cike da ɗoki da zumuɗi Rumaisa ta isa gareta.tana me furta "Amm.... Am don Allah Sis kozan.... Securities ɗin da suka dakatar da itane suka sanya Jikin Rumaisa yin sanyi sosae tana jin tamkar ta muzanta kanta, kana tayi kutse wa matsayin da tasan ita bata isa takai koda kwatar wurin bane. "Ku..ku yi haƙuri amma dama photo ne kawai zamu ɗauka dama" Ɗaya daga cikin securities ne ya sake doka musu tsawa cikin buɗaɗɗiyar muryarsa yana furta.
"ku ɓace min a wurin nan, ko kunga Hajiya tayi kolo da ƴaƴan talak....
Shiru yay sakamon tsawar da shima Meesherh Jedaans ta kotsa masa.
A tare securities ɗin duka suka juya suna kallonta. Mask da kuma Baƙin shade ɗin idonta ta zare tana watsawama securities ɗin kallon me yasa kunnenku har abada baya ji?.
Kana ta juyo da dubanta zuwa ga ƴan matan biyu fuskanta ɗauke da wannan murmushin nata wanda yake ƙaramar fuskanta kyau. Ta sakar musu tana amsan woyan dake riƙe a hannun A'isha ƙurar OPPO tana furta. "Ayya I'm a so sorry sister's Password fa?" Ta faɗi cikin muryanta me shegen daɗi. Jikinsu har rawa yake suka bata password na woyar ta buɗe tana nemo camera na woyar. kana ta matso tana shiga tsaƙiyansu ta dafa duka shoulder's na ƴan matan tana ɗaukan su photo. Kuma duk ta ɗauka ne suna kallonta irin na mamakin nan lol.
Wayar ta sauƙe bayan ta gama musu pisc ɗin kana ta koma motarta bayan ta mayda mask ɗinta fuska, Har driver na shirin tada car ɗin tayi saurin dakatar dashi magana tasa ya mata da ƴan matan ID card nata me ɗauke da phone nata da kuma full address ta basu kana ta amshi phone na ɗaya daga cikinsu tana faɗin idan ta sama free time haka zata neme su.
Mamaki, Al'ajabi sune suka bi suka sake daskarar dasu Rumaisa a wurin, wuri kuwa tuni ya cika sedai ita kamm har tayi saurin ba driver umarnin suje kawai don hayaniyan mutanen harsun fara hawan mata ka.
Kai tsaye katafaren dogon ginin da kai tsaye zamu iya ƙura da da aljannar duniya suka nufa, Mention ne babba domin kuwa *_Respect and peace_*
Gidane babba wanda a yanzu haka yana daga cikin best and top mansions dasuke most expensive and attractive a cikin faɗin Nagerian kai harma da duniyan baki ɗaya.Faɗin irin tsarinsa da haduwarsa ma ɓata time ne abinda kawai zance na sani shine cewan gidane haɗaɗɗe tsararre kuma ƙerarren dayake gari guda a girma.
Sam bata leƙa ko inda Mah take ba kasancewar a gajiye ta dawo, kai tsaye samanta ta wuce kasancewan dama bata tarar da kowa ba a parlour'n. Bata fito Sai bayan anyi sallar Isha'i kana ta saƙko daga saman stairs nata.A loƙacin dakkanin jama'ar gidan suna kammale ne a babban parlour'n gidan domin yin dinner. Kai tsaye inda Abbie'nta ke zaune ta nufa fuskanta a ɗaure taki sakinta don ma gudun kada wani daga cikin mutanen parlour'n ya kawo mata wargi.B Tana sanye ne wannan karon cikin wani Turkey gown Wacce ta fidda shape ɗinta kai tsaye sosai, inda ta yi rolling gyalen a kanta.Ba laifi kuma tayi kyau sosai cikin shigar illa kawai shape ɗin ta daya fita sosai ne kawai matsalan shigan nata.
Iyaka iyayensu mata ne a wurin kai tsaye jikin Mah ta faɗa tana maƙaleta "Mah yau duk a gajiye na dawo amma ko nemana bakiy ba" ta faɗi tana tura bakinta gaba. Bakin data tura matan Mah ta ɗan mirza ba da yawaba "Ni kuma duk yau na wuni aikine gyaran room na babyn daddy" Sautin tsuƙin da aka jane ya sanya su su duka kalla duk da kuwa sun riga da sun san ko wace ɗin tay kai tsaye. Basu wani tanka ba haka har metres ɗin dake aikin ta na saving kowa dinner tazo ta jerema kowa abinda yake so.