Sashe 33
Ta Daban Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kuwa can ɓangaren Sheikh juraij duk abinda Samha take masa kawai ƙyaleta yayi tunda kamar yaga hakan take buƙata bawai dan yana jin komai dangane da hakan bane, amma fa duk sadda hannunta ze sauƙa a wani sashi na jikinsa ji yake tamkar narkakken dalma take ɗiga masa a wurin. wani kalan jakin numfashi ne so sarƙe shi zuciyarsa na kamar zata faso ƙirjinsa ta fito da gudun bala'i, ga wani mugun kalan zafin dake daɗa mamaye tsakiyar ƙirjinsa, tamkar wacce aka zabureshi haka ya wani kalan janyeta da ƙarfin bala'i daga jikinsa yana miƙewa tsaye tare da fara ja da baya baya yana ficewa a parlour'n kai tsaye ya nufa inda indara Land cruiser car nashi take. Wani irin gudu na ceton numfashi ya shiga gudu na tashin hankali. ALLAH ne kaɗai ya kawo shi gidansu lafiya dan wani irin gudun tashin duniya yayi wanda tunda yake a rayuwarsa ba zai iya r̃iƙe rana me kamar haka dayay kalan wannan gudun ba. Loƙacin daya shiga gidan daidai da sanda Meesherh ke duƙe gaban Railer'n parlour'n ta.
"Baby!!!" Sheikh ya ƙi rayi sunan da kaf duniya shi kaɗai ne me ƙiranta da wannan sunan idanunsa zube a kanta, ganin yacce take a duƙe a wurin hakan ya sanya shi nufota. Cike da wani kalan kwarin gwiwan da ita kanta bata san tana dashi bane ya sanya ta miƙewa a mugun hargitse tamkar wanda tayi tozali da dodo, tunkararta yake tana dada ja baya tana ƙokarin ganin ta miƙe ta gudu domin iyaka ganinshi wani shegen zafin zuciya yake haifar mata. Taku ɗaya ana biyu ya sanya hannunsa yana jawota yana tsaidata kan ƙafafunta, Innalillahi! Ya amtabata a cikin zuciyarsa don ganin yacce idanunta suka yi wani kalan ja da kuma tashin da sukai alamun taci kuka sosai harta gode ALLAH. Zuciyar sa ce yaji ta fara rawa tana wani irin yunƙuro masa domin har maƙoshinsa yake jin numfashinsa na kawowa, sake ware idanunsa akanta sosai yayi don yanajin yadda ƙafafunsa ke gaza ɗaukar gangar jikinsa. "What brought you here Baby?" Ƙara ja baya tayi tana matsawa can nesa dashi da hannu take masa alamun ya dakata kada ya motsa inda take tana yi tana girgiza masa kai irin ya dakata ɗin nan, he just trying to get more close to her. a gigice kuma ta furta "Stop Stop Stop it pa'apahh, Don't touch meeee!!!" jikinta duka rawa yake domin tamkar gani take shikenan pa'apahh'n nata ya rigada ya gama cin amanar tane. Ita kanta bata san sanda wasu wahalallun hawaye suka shiga zuba mata ba daga cikin idanunta sai da ta ji sauƙan lallausan tafin hannunsa kan fuskanta yana share mata hawayen dake zubo mata. Kanta ta ɗago a raunace tana kallonsa amma ga mamakinta se taga ya sakar mata woni kyakykyawan murmushin da zata iya rantsewa rabonta dashi tun tana ƴar yarinyantan. Tamkar wota baby'n kuwa haka ya ɗauke ta cilak yana nufar bedroom nata. Kai tsaye a katafaren gadonta ya kwantar da ita komai bai ce mata ba ya juya yana barin bedroom ɗin.
Zaune take tsakiyar royal bed nata tun fitar shi ta gaza taɓuka komi sema curewa waje guda da tay banda sauƙe numfashi babu abinda take,sai yalwataccen gashinta wanda ya rufe duka fuskanta. A hankali ta ɗago lulu eyes ɗinta wanda suke always sleepyn ta zubasu kan oval face ɗinsa mai matuƙar kyau da kuma tsari Allah yay masa baiwar kyau da kuma kwarjinin da ba zaka taɓa iya yin 4eyes dashi ba, a pisc ne amma se take kallan tamkar yana a gaban tane dubanta takai kan faffaɗan ƙirjinsa wanda yake yalwace da kwantaccen baƙi siɗik ɗin gashi mai sheƙi,Wasu siraran hawaye ne suka shiga zubo mata tuno da cewan wata ta rigada ta mata shamaki da abinda kaff duniyar tafi ƙauna fiye da komai dake cikin ta idan aka ɗauke iyayenta. Jinta take tamkar wata zautacciya irin wacce take daf da kamuwa da ciwon haukar nan. A matuƙar galaɓaice ta mike tsaye ta shiga cilli da duk wani abu data ci karo da shi, kafin takai zaune yaraf kan tsakiyar gadon ta dafe saitin Heart nata ta shiga furta.
_Na yarda da shiiiii! sabo dani dashiiii,kaga ni dakai É—aya na dogara ba rabuwa da kai.... _
Ta faÉ—i wasu hawaye masu zafin azaba na zubo mata, sake matse jikinta wuri guda tayi tare ware hannuwanta tana buÉ—e idanunta gaba É—aya da dira gwiwowinta kan tsakiyar bed É—in taci gaba da furta
_Ni ba haka ya kamata kai min baaa, ba yanda nai zato na samu ba fiye da haka É—an uwanaaaa fiye da haka pa'apahh Naaaaa..._
Taunar gefin lips nata tayi da ƙarfin daya sets taji a jikinta amma kuma bata damu ba taci da rera waƙar ta.
_Ashe sabo shi haka yake, yasa zuciyata ta tsiƙe gaɓoɓin jikina su sake,silar kaneeee silar kaneeee, kullum da s0n ka zuciyata ta kwana kai kai kaɗai nake ba loƙacina tunaninka ne kawai a gabana. Dan deda s0 a ɗau kiyayya da zafi....._
_fiye da hakaaaaa.kada kai hakaaaa kada kai haka._
Ta furta tane riƙe kanta da take jin kamar ze tarwaste gida biyu.
_Duka kakkausan lafuzanka zanji taushinsu, na baka kaina kaima kamin biyan bashi!, kome kake S0 â™¥ï¸ ka ambaceshi zan yishi, da haka na fige fiffiken s0nka ba batun tashi_
ta faÉ—i kamar zata zata tashin sedai tana kasawa hakan tamkar yana a gabanta ta nuna pisc nashi dake gabanta ta furta.
_Na baka yardaaaa, na baka yarda na duka_
Tana jin yadda zuciyan ta ke barazana wa rayuwanta ta furta.
_Niii! baka haka ya kamata kai min baaaa!, duk da hakan ma ban raina ba ka wuce hakaaaa É—an uwana Naaaaaa fiye da haka jinin jiki Naaaaa_
se kuma tunani shi tana me ambatar.
_Komai na faɗa kana jinaaa! na gane kana fahimtana, kaban madaraaaa kanan madara na ɗan ƙurfa ka bani cikon muradinaaaa....._
Ta furta hakan numfashin ta na tsayawa da aikinsa cakkkk.
Tun misalin ƙarfe 4:55 ta gama shiryawa cikin shigarta ta alfmar inda tayi wani irin sahihin yau na gaske gashinta ya sauƙa har gadon bayanta kasancewar vail ɗin da tay Rolling dashi ƙaramine, se hand bag nata dake gefenta. Ɗan sake duban wrist watch ɗin dake hannunta tayi a karo na biyu, Fitowan Maah da kuma papiey'nta ne ya saka ta sauke wata ɓoyayyar ajiyar zuciya, domin ALLAH ² take tayi tabar gidan ma baki ɗaya kai harda garin ma tun da yau ne zataje Lagos inda wasu manyan jarumai da kuma wasu ƙushoshin kasar suka roƙi da taje a fara haska wannan zazzafan Film ɗin nata na TAURARUWA a gidan Cineme mar dake Lagos ɗin, inda da taƙi yarda da tsarin nasu se kuma wannan abin na daren jiya ya sanya ta amincewa ko nauyin dake danƙare a cikin zuciyarta ze ragu.
Maah ce ta fara kaiwa zaune saman sofar parlour'n kafin papiey shima, ɗan murmushi tayi cikin tsananin ƙaunar Meesherh ɗin tare da furta "inyeeeeeee ƴen Matan ma'ama ɗin ta har an gama shiryawa kenan? Wato irin an matsu abar nan ko?" Ɗan murmushi itama tayi tare ɗan jingina kanta a jikin Maah ɗin tana furta. "A ahhh Maah, papiey kaji ma ko?" Saman fuskanta me ƙawace da murmushi papiey'n ya dan shafa tare da faɗin, "Babu komi manana rabu da wannan Moh ɗin naki kedai Ubangiji ALLAH ya sauƙeku lafiya........
Da ameen ta amsa tama miƙewa tsaye gudun kada tayi lett jirginsu ya tashi, kiss ta mannawa Maah tare da papiey tana furta. "Thanks 💠My humi darling friends" har
compund na gidan suka rakata inda motoci uku ne zasu mata raƙiya zuwa airport. Bai ma san woinar da ake toyawa ba shigowan sa kenan ya hangi papiey da kuma Maah ɗin tsaye a compound na gidan har dama sauran tsirarin ƴan matan gidan su Nainerh Nanameerah da Salma, hakan ya sanya shi fitowa a natse yana me nufar inda suke tsayen ita kuwa harma ta shige car se Lugagge bag nata da Maah ke ƙoƙarin miƙa mata.da sallama ɗauke a bakinsa ya isa wurin cikin girmamawa yana gaida papiey'n tare da Maah data wani irin ɗauke kanta gefe, Amma duk da haka ne sanya Sheikh sake gaidata da ban ba, a fisge ta amsa da lafiya lou daga haka taja bakinta ta gimtse gamm. "Abba ko lafiya naga kamar wani abu na faruwa?" Ya tambayi papiey'n risine, ita kuwa tun kamin ya iso wurin zuciyan ta ya gama tabbatar mata da lallai shi ne tafe. Haka iyaka muryansa da taji seda kusan bugar mata da zuciya. Papiey ne ya bashi amsa da cewan "Meesherh ce zata je Lagos aiki kwana biyu...... Ai tun kamin ya karasa yaji zuciyansa ta wani irin yanka masa, Amma se ya daure yana dafa jikin car ɗin da already ta gama shiga ciki, cikin kamilallar muryan san ya furta. "Amma Abba loƙaci bay yiba daaaaaa...... Se kuma yay Shiru yana gaza furta sunan Babyn da yaso ambata. "Ba komi Habeebty tama kusa dena aikin nan kota kota Ni kaina a yanzu babban burina bai wuce ace yau naga me Sunan Mama ɗakin mijinta ba, wllh kullum raina ba'a konce ba inajin tamkar har yanzu akwai abinda yamin saura daga cikin rayuwan Meesherh ɗin" ɗan numfasawa yayi da niyan sake furta woni abu, Amma komi be ce ba Maah ta taryi numfashin sa ta hanyar faɗin.
"Papiey lokaci na sake ja kar Sweetie ta missing Flight nata"
Tayi maganan ne kuma tare da tura murfin motan.Idanunta da tun wanzuwar sa a wurin suke a kulle ta buɗe tana me wa motar key tana kanta da mugun speed. Wanda ya sanya papiey da Maah saurin runtse idanunsu duk a loƙaci guda domin kuwa ba zasu manta ba last driving nata ne wannan mummunan haɗarin ya faru da ita. Tashin wata motar da suka ji ne ya sanya su buɗe idanunsu a ɗan tsorace, Sheikh juraij suka kalla shi ma ya ɗebi nashi car ɗin da mugun speed da zama su iya cewa yafi nata. Wata ƙatuwar ajiyar zuciya papiey yaja Maah kuwa ƙirjinta ta dafe tana son abinda ya taso mata ya koma.