Sashe 5
Ta Daban Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
★Araund 7:50 kowa na gidan ya gama kammala kansa a babban dining room na gidan inda room ɗin yake ɗauke da rassa daban daban na dining table. Meesherh itane ƙarshen fitowa kuma dama kusan kullum itane last, zama tafi fuskan nan ta kan daren jiya kan wayewar yau ta sake yin fiyau. Bata ɗaga kanta ta kalla kowa ba bare ma woni yay tunanin kawo mata wargi, kamar kuma yadda bata gaida kowa dake room ɗin ba.
Annie ce ta dubeta cike da jin zafin da bata san kona miye ba ta furta. "To Ishashshiya tunda babu tarbiyyar girmama na gaba dakai se a tashi ayi saving namu dinner,Mutum kuma in yaji haushi ya ajje aikin shirmen da yake ya koma Islamiyya kodan sanin yadda ake girman na gaba dakai"
Idan ƙasar dake wurin tayi motsi to kuwa tabbas Meesherh ɗin ta yi itama. Don haka wurin ya ɗauka wani kalan mugun shiru kowa na kissima abubuwa maban banta a cikin rayukansu. Papiey' ne kawai yay ƙarfin halin duban inda Meesher'n take bawai don beji zafin maganan da annien tay akan gudan jinin nasa ba. A ahhh sedai kara da kawaicin da ya saba ma yayyensa iyayen su juraij ɗin kenan. kasancewar shi autan su kuma mutum mafi haƙuri da jure ko wanne kalan ƙalubale daga Ahalin nasu. Ɗan zafawa yay tare da furta.
"Mamana bata ji ana magana ba ne?" Prof Sameer Jadeens yay maganan yana duban inda Meesherh ke zaune. Cike da rashin haƙurin da mijinta Sameer Jadeens yaga ta kowa take dubansa, domin kuwa ita ɗin ba sakar ya bace da zata ji ana muzanta jinin ta kuma tai shiru, "Amma ai Papiey'n Meeshel kadai fi kowa sanin cewan Meesherh bata da lafiya? Ko duk ba gasu Nainerh nan ba, su Aysha su Nanameerah su Salma ba se ita kaɗai za'a kalla ace tayi saving namu dinner"
Ya buɗe baki kenan da nufin mata magana Jedaans turaki ya katse shi ta hanyar masa nuni da eat kawai don wannan loƙacin dinner nasu ne. Kafin kowa ya miƙe Annie ta miƙe ranta na mata suyar ƙin tanka tan da Meesherh tayi. Hakan ya sanya cike da fusata ta furta, "A dai koma Islamiyya ko a samu rabon kusanta kai ga Allah"
wani irin shiru mai saka duk wanda ya shiga mutuwar jiki gurin ya É—auka, Don hatta metres sarvice É—in dake ta aikin kai da koma a wajen tsit sukai.Kallo É—aya Maminsu Moh Saif Ameen tama ma'aikatan wurin suka tare duka a take.
Ajiyar zuciya me ɗan ɗumi Sheikh ya sauƙe a natse, se kuma ya miƙe tsammm a wurin se dayay taku ɗaya ana biyun a dakata. Cikin wannan natsatstsen low tong voice nashi ya furta.
"Kiyi haƙuri Annie Amma kai tsaye daga yau na soke duk wata magana da zata fito daga bakin ki akan baby da Mah, Indai bame daɗi bace kai tsaye da yawun bakin Abbie nay magana" daga hakan ya sanya kansa yana barin room ɗin baki ɗaya, yanajin hankalinsa na dawowa jikinsa kodan umarnin abbiensa daya cika akan annie'nsa.
ɗago idanuwanta rinannu tai da sukai laushi ta kalla Eng Thabit Jedaans wanda shima juyowa yayi ya kalleta da idanuwansa da suka nuna babu wasa ko wargi a cikinsa.wata bahaguwar ijiyar zuciya ta sauƙe ahankali tana matse hannuwanta duka biyu a wuri guda.Ga Wani kalan shegen sanyin da taji yana ratsa ilaihir gangar jikinta. Wani kyakykyawan murmushi tsohon ya saki wanda ya fito da ƙananun teeth nashi farare tasss kamar ba na tsoho ba. Kai tsaye zaratan magidan tan ƴaƴan nashi suka bishi da ido. Wani murmushin ya sakar musu na badai zaku fahimtar komai ba. Daga haka ya miƙe tsaye da ƴar sandarsa ta narkakken zinare me sheƙi yana barin parlour'n baki ɗaya ma. Daga haka suma kowa ya miƙe kasancewar sun san lalle kenan akwai abinda tsohon yake shirin aikata koma yana dap da aikatawar.
*Sheikh juraij*
Kai tsaye katafaren dogon ginin sa ya nufa ba hasalin wanda yake a ciki yanzun ba. A cikin can ƙasan zuciyarsa yake furta. "Hamdan,khathiran,ɗayyuban barrakhallahufihi!!!" Domin ma ya rasa abin magana akan Anniensa ya kuma rasa wanda kalan tunanin ya kamata yayi. Nosemask ɗin dake cikin aljihun farin dogon yaɗin jikinsa ya ɗauko yana sakayawa a face nashi.
duk rabin face nashi a rufe da nose mask ɗin se glass ɗin daya sanya. Amma hakan ba shi ne zai hana ka gane cewan shi ɗin kyakkyawa ne ajin farko ba, Yana da murɗaɗen jiki haɗi da murjewan fata,yana da wani irin faffaɗan ƙirji tamkar irin India actor's ɗin nan.Damtsen hannun san nan tamkar sa fashe saboda training gym da yake yi a ko wacce safiyar duniya.
duk girman wajen shiru babu motsin ko wanne rai me numfashi, dama haka yake sau da dama yakan zo sa'i zuwa sa'i don kaÉ—aita kansa daga kowa musamman idan yana hali na damuwa.zaune yakai kan wata fara tas É—in sofa. jikin nan nasa se glowing na Æ™yau da kyau kawai yake kai ka rantse da Allah bai taÉ“a taka koda Æ™asa bane, Saboda tsananin laushinta da kuma yadda take É—aukan ido na tsantsan kyau. Gashin nan a kwance luff luff tamkar wani renon larabawa ko turawa.Duk inda kaji an ce Sheikh juraij thabit Jedaans to ana nufin wannan Kyakkyawan farin matashin malamin ne mai jini a jika, sosai yake da hasken fata da kallo É—aya mutane suke bashi sunan ð‘©ð’‚ð’•ð’–ð’“ð’† ko ð˜½ð™–ð™¡ð™–ð™§ð™–ð™—ð™š.
dogone cikakken namiji me cikqkkan wayewa na addinin Islama daya gama ratsa jinanen jikinsa, yana da faffaɗan ƙirji wanda yasa kai tsaye muscles nashi bayyanuwa sosai.
Wannan kyakykyawar Innocent face ɗin nashi ɗauke take da dogon hancin da ya ƙara wa fuskarsa wani kalan kyau da zati, ɗan karamin bakinsa ɗauke yake da kyakkyawan Pink lips kalan masu shining ɗin nan tamkar wanda ake goga musu lipstick. Wanda hakan ba ƙaramin kyau ya ma ɗan ƙaramin bakinsa ba ta hanyar masa ƙawanya.
A hankali ya É—ago da dara daran fararen idanuwansa masu kama da ana musu É—uren madara masu shegen kyau kamar yasa musu Æ™yalli, kwayar idanuwansa da ta kasance light irin me tsananin hasken nan mai É—aukar ido, idan kayiwa idon na shi kallo a fusge sai kaga kamar ruwane suka tarun masa a cikin eyes É—in nashi. Don kuwa sedai a fisgen don da matuÆ™ar wuya kace ka taÉ“a iya haÉ—a ido dashi koda na tsawon 1 mints ne. Don wani irin kwrjinine dashi na Zati da kuma girman da musulinci ya bashi, kai tsaye idan da za'a faÉ—a maka yawan shekarun Sheikh juraij thabit Jedaans to lallai tabbas zaka Musa ne. Don wani kalan kyakykyawan ginannen jiki me kyau da tsada Ubangiji ya ba shi, kai bakace wannan first born É—in bane na JEDAANS wanda yake matakin girma na shekaru É—ai É—ai har shekaru 47 year's. Kai tsaye kai a naka lissafin zaka iya bashi shekaru kamar irin 31/32 É—in nan ne. Kai bakace ma ya haura 30 year's ba shugaban ð™ð™ð™•ð™ð™ð˜¼ð™‰ ð˜¿ð™ð™‰ð™„ð™”𘼠ð—žðž”ð‘µð”¸ð‘µ.
A hankali ya fara motsa idanuwansa da suke a ɗan lumshe har dogayan eye Lashes ɗinsa na motsawa suma sosai ,wanda hakan ya sanya sosai girarsa take a cike itama motsawa da haɗewa sabida cikarta ya sanya motsa fuskan nashi dayay suka haɗe da juna, gefe da gefen fuskar sa duk gargasar gashi ne da yasha gyara irin me luff luwai ɗin nan kuma veey mood for anything, A natse ya ɗan kai hannunsa ya shafi kyakkyawar dark brown hair nashi fuskar nan ɗaure take tamau kamar bai san me dariya ba ma a duniya.Wani irin ƙamshinsa ne baki ɗaya ya gama gauraye ilahirin gurin hutawan. Wanda kai tsaye kowanne hanci dake shaƙan ƙamshin yake masa laƙabi da na musamman, don tsadansa da kuma ƙamshinsa ya banbanta da wasu ƙamshin sbd kai tsaye shi nashi ƙamshin cikin sanyi me nutsuwa yake shiga ya wuce zuciya mutum kai tsaye.
Jin motsin shigowar Personal person ɗinsa wato Al-Ameen Hafeez gurin ne kuma ya sanya buɗe idon kai tsaye yana sauƙewa akansa. Waya ya shigo yana yi wanda kai tsaye akan zuwan su Lagos ne da zasu wanda wasu manyan malaman can ɗin suka turo masa gatin gayyatarsa ta cikin email address nashi dama saƙon kai tsaye. Tun kamin ya ƙara so inda yake ya kashe wayarsa ya ƙaraso har inda Sheikh ɗin ke zaune, Nuni ya masa daya zaune daga kujeran hutawan dake gefen sa, System nashi ya buɗe directly a gaban Sheikh ɗin nan ya shiga gabatar masa da yadda tsarin tafiyan nasu ze kaya da booking flights ɗin daya riga tun daren jiya ya musu. Sosai ya gamsu da jawaban Al'ameen ɗin kuma nan da 45 minutes jirgin nasu ma ze tashi kasancewan a yau ɗin suke zon zuwa Lagos ɗin kuma su dawo a yau ɗin. Daga nan Personal person ɗin nashi ya fice shi kuma ya miƙe yana shigewa zuwa ɗaya daga cikin ɗakunan palonsa ya zauna ahankali akan 2 seater ta turkish luxury sofas dake palon ya zauna, wanda ƙamshi da sanyin ac/n suka gama ratsawa.Wayarsa dake gefensa ajiye ya kai dogon hannunsa fari tas ya ɗauka yana cireta daga flight mode ɗin daya sata kai tsaye yana calling wata No.
Maganan seconds sukai ya ma kashe woyan baki ɗaya a natsensa ya miƙe bedroom dake palon ya faɗa. Minti kaɗan ya fito cikin wata shigar ta daban, Ta can wata sihirtacciyar hanya yabi domin sauƙaƙama kansa tafiyan. Apartment na iyayensa ya yaje ya musu sallama don tsaff yake da shirinsa na tafiya Lagos ɗin. Adda'a Abbiensa ya may Annie'nsa kamm ko inda yake bata kalla ba, Se kuma yaji duk babu daɗin hakan har yaji tafiyan ma nason fita masa a rai gaba ɗaya, ganin yanayinsa take ya sanja ne ya sanya Abbie ƙarfafa masa gwiwa harda ma daɗin yar nasiharsa bayan anniey tabar palon.