Sashe 27
Ta Daban Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
~012 Alongside films shot~
*G 9 building* 4:22pm
✯
Yau kwanaki biyu 2 Kenan da haskaka wannan zazzafan film É—in na *LOƘACI RIGA* wanda sammm jama'ar da suka kalla be woni karÉ“u sosai a wurinsu ba, domin sammm acress É—in da aka bama role ma Bata É—au ko hanyar iyawa ba. a kuma daren jiya ne suka saka Film É—in wa duniya baki É—aya wanda jaruman ciki suka kasance Khadijah yobe ce tare muhsin Aliey Yahya se kuma wani jarumi London boy tare da Naveen Wanda duniya ta san shi da can baya, se kuma gashi kwasam a daren jiyan sun sake ganinshi a cikin shirin *LOƘACI RIGA* wanda dama can baya da woni farin jini. Wanda tun a daren jiyan suke amsan Æ™orafe Æ™orafe daga jama'a da dama kan yadda film É—in be fita ba kana kwata kwata be kuma fidda wota ma'anar komi ba. Wanda dama tun daga tallan Film É—in wasu suka fara Æ™orafin a sanya musu cikakkiyar jarumarsu wato ð˜¿ð™„ð˜¼ð™ˆð™Šð™‰ Ꮇðž”ðž”ð˜šÎ—ðž”Æ¦h ð•ð”¼á´°á´¬á´¬á´ºË¢, wanda ata sanadiyyar hakan ne komi daya faru da ita ya farun. Don su masana'antar ana su tunanin suna son dena aiki da Meesherh É—in ne kawai wacce basu san cewan itace haske a cikin masana'antar tasu ba.
Kacaniyace me ƙarfin gaske ta sake ɓallewa wanda ya sanya har wasu daga cikin tsirarin mutanen kewaye Industry ɗin. Dalili hakan ya sake jefa zuciyar muhsin Aliey cikin kunci da kuma hasalashi. Har yaji yana son sake kallar film ɗin tare da bi ɗaya bayan ɗaya yana karanta ƙorafi akan hakan. Zaman meeting na gaggawa Abdulazeez Dakata ya haɗa a take a wurin tare da direktocin da suka tace Film ɗin dama screen pleyar's da suka tace labarin.
Wani gauran numfashi Abdulazeez Dakata ya sauƙe yana jingina kansa da jikin doguwar kujerar da yake kai yana duban duka kowa da kowa dake wurin tare da furta.
"Ni kaina nayi mamaki da ganin hakan domin shi ne shirin Film na farko da aka taɓa aiwatar da irin wannan cakwakiya, Amma kuma idan mutum ya zauna ya nutsu ya kalla da kyau tabbas Film ɗin ya fidda ma'ana me kyau,amma kuma kafin nan ina son ganin marubucin labarin?" Ya faɗi kansa na sake juyewa da labarin sosai. Tsaye muhsin ya miƙe se wani kunbura dacin magani yake ya furta. "Idan na haɗu dashi ba"
Hakan ya sanya kowa juyowa yana kallonsa da alamar tambayar suma. Kansa ya jijjaga alamar hakan se kuma ya furta. "Ni babu wani Writer daya min rubuta nida director Kamaal Jigawa muka rubuta muka kuma tsara labarin mu" se kuma kowa ya shiga sakin ijiyar zuciyan jin abinda muhsin É—in ya faÉ—i.
Daga nan suka sake tattauna wa akan wasu muhimman abubuwan da suka shafa Film É—in. Amma duk da haka hazon be dena tashi a sama ta sake zama spreading tamkar gobara a bushashshen ciyayi. Wannan al'amari shi ne dalilin daya sanya har Meesherh da har yanzu take killace cikin gida ta magantu.
Wani shahararren matashin tictoker Abis fulani shi ne ya fara ganin new video na Diamond Meesherh Jadeens.
Ba tare da ko ya buÉ—e video'n ba kai tsaye yay Repost na video'n da Rubutu kamar haka.....
*TURN ON THE LIGHT*
Kan kace meee sega View's na mutane fiye da 1.5m sun kalla. Cikin ƙanƙanin loƙaci gaba ɗaya media ta sake hargitsewa da kwarabniyar dawowan Meesherh. Inda video'n nata kai tsaye befi na wasu ƴan minutes ba. Ga abinda video'n ya ɗauka. Tana tsaye jingine da jikin Railer na upstairs nata, kayan dake sanye a jikinta kuwa ba wasu masu hayaniya bane riga da wando ne kawai marasa nauyi se covering face nata da tay da marsk.
_ÆŠaukakar jaruma ko sunan datay ba shi ne kaÉ—ai abinda masu kallo ya kamata su fara fahimta tattare da ita jarumar ba_
Gyara tsaiwarnta tayi tare da crossing ƙafafunta kana taci gaba da furta.
_Abinda masu kallo ya kamata su fara lura tattare da jarumarsu shi ne yaya Qualities nata yake? Amma kafin nan ma d0n ALLAH ina da wata tambaya?_
Ta sake fatar maganar tana ɗauke mask ɗin dake saman kyakykyawar beautiful Innocent face nata tare da harɗe hannuwanta a ƙirji kana tana me ci gaba da fadin.
_Wai don ALLAH maimaita jaruma guda É—aya a kowanne Film baya gundurar masu kallo ne?_
Se kuma ta sauƙe ijiyan zuciya tare da matso da face nata wurin video'n sosai ta furta.
_Na faɗi hakan ne bawai don son ɓatama mabiyana rai ba A ahhhhhh se dan magana ake ta gaskiya da gaskiya, wanda kuma wannan gaskiya take fitowa tun daga ƙarƙashin ƙasan zuciyata. Kamata yay ace sunan jaruma ko kuma ɗaukakarta ba sune abubuwan da ya kamata kuna crossing failure na wasu jaruman ba, shi kansa yawan maimaita Film da jaruman da kuka fiye yawan gani koda yaushe a kowanne Film kan sanya masu kallo suji sun fara gmgundira dashi. Anan abinda nake son faɗi shi ne a duk loƙacin dakika taka wata *NASARA TA RAYUWA* To ƴan bayanki ya kamata jarumar ta fara waige, dalili na anan shi ne se ta ɗan bama sabbin fuskoki ƙofa suma su sanu sosai kafin kuma loƙaci ɗaya tay dirar MIKIYA ta dawo_
_Tamkar dai yadda cikakkun jaruman India keyi irin su PRABHAS sharukhan Rama Charan like haka, idan suka tashi dawowa kuma_
Se kuma ta ɗan buga ƙafa tare da furta
_"WOhoho!!!, To anan ne ita kanta wannan jarumar zata gane me ake nufi da hasalin soyayyar Fan's, duk ma mu bar wannan maganar kai tsaye mu tafi kan maganar mu, Ni kaina na kalla Film na *LOƘACI RIGA* kuma tabbas Film ɗin ya fita sedai abu ɗaya ne kawai mutane ke da buƙata shi ne DIAMOND MEESHERH SAMEER JEDAANS. POWER Kenan to IN SHA ALLAH Meesherh Jedaans tayi alƙawarin sake wanko muku Film na LOƘACI RIGA duk da cewan ata sanadiyyar Film ɗin komai daya faru ya riga da ya faru kuma akwai abubbuwan ban mamakin da zato bai zace su ba Nagode ƙwarai. don haka akwai 🔥 Fire🔥🔥🔥🔥🔥🔥 a gaba amma a cikin Film nawa me suna *_☆TAURARUWAꨄ_*
_Don haka Aaaaaaahhh gimtse👌😜_
Ta ƙara sa faɗin hakan da kashe Ido ɗaya daga nan kuma vedio'n ya ƙare.
Wai WOhoho zokaga yadda ake hasalin tada hazo a yanar gizo gizo, daganan aka saki komai waɗan nan kalamai na Meesherh shi ne ya gigita Media ɗin ma baki ɗaya ba Tiktok kawai ba. Kai har matan aure a gidajensu zancen kawai suke wasu na faɗin abinda jarumar tayi daidai ne wasu na faɗin tsabar iyayi ne kawai don tasan ta gama daukaka ne. Kuma dama kunsan dole a sama hakan tsakanin mutane. Don duk inda mutane ya kai ga iya taku da taka tsantsan ɗin sa be isa yace ze haskaka duniya shi kadai ba, abinda kai wasu sukani sonka to kuwa wasu wannan abinda dakay wasun suka soka su kuma a shi ne zasu ƙiƙa haka taken wannan maganar yake.
Don haka wata se mutane suka fara Repost na wasu paya payan video nata na baya masu shige da kalan waÉ—an nan kalaman.
Kamar irin su inda take furta.
_Kada ka yarda da kowa ka yarda da kanka kai kaÉ—ai É—in ka inda ka yarda da kanka to koma waye kada ka yarda dashi illah ka zama naka kai kaÉ—ai.Yare É—aya ne a duniyar nan wanda kowa yafi fahimtarsa, shi ne kada ka yarda da kowa wannan shi ne_
To fa kunsan dama haka media take da zarar an ɗan samu wani sabon update se a saki wanda ake kanyi a kama sabo, haka dai aka ci gaba da kaftawa wasu na goyan bayan maganganun Meesherh wasu kuma na kushewa. A loƙacin da wasu daga cikin jaruman fina finan suka kalla wasu da yawa ta birgesu tamkar yadda wasu da yawa bata birgesu ba ,don su gani kawai suke danta fito daga babban gida ne kuma dama duk wata fira da za'a i da ita idan aka tambaye ta menene dalilin daya sanya ta shigo kannywood amsar ɗaya ce shine *RA'AYI* Bawai don ta ɗauka hakan a matsayin sana'ar ta bane kawai Ra'ayin da ta ce to kuwa ra'ayin ne, don sun san in suna take nema to kuwa iyaka ƙarfin dukiyarsu ya gama zage ko ina bare kuma JEDAANS FAMILY. Wanda kowa babban fata da kuma burin sa shi ne JEDAANS FAMILY.
*BY AMMEY LAYLARH âœï¸*
*༺♡ð•‹ð”¸ ð˜¿ð˜¼ð™±ð”¸ð‘µâ˜†à¼»*
_ð˜šðš™Ò½ï½ƒâ…ˆÉ‘ÊŸ _
♡
ð™ˆð™–ð™§ð™®ð™–𙢠ð™‰að™¨ð™šð™šð™§ ɱⅈð”¯ð”¯É‘Ò»
_ð˜¼ð™ˆð™ˆð™€ð™” ð™‡ð˜¼ð™”ð™‡ð™€ð™ð™ƒ_
ð™‹að™œð™š
19&20
https://whatsapp.com/channel/0029Vb4EHwq6LwHgpTokZA3D
✯ *🌠JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION💫*
(J.W.A)
♡
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸*
Waɗanda suke buƙatar samun litattafan *AMEEY LAYLERH* za ku iya shiga shafin ta na Telegram don samun su kai tsaye daga wurin ta.
Ga link nan ga masu buƙatar shiga
👉https://t.me/ammeylaylerh_novel
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡