Sashe 24
Ta Daban Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Alhamdulillh haka jikin Meesherh keta daɗa samun sauƙi zuwa loƙacin kuma tuni duk su Ummeterh sun koma dama kowa da kowa ciki kuwa harda Prof Sameer Jedaans, se ya rage iyaka Maah ce se kuma mohan. Haka sukaci gaba da kulawa da Meesherh harta worwore duk wasu karayas nata na daɗe samun sauki sosai tare da sauran raunikan datay. Sedai muce Alhamdulillh komi yayi daidai, Mameey kuwa ta tafi ne cike da sake cin alwashi akan ganin bayan Meesherh ɗin amma a zahiri kuwa kusan zamu iya cewa ma tafi kowa farin ciki da samun sauƙin Meesherh ɗin.
    *FEW MONTHS EARLIER*
Â
   Ƙarfe huɗu da mintuna ashirin da biyar na yammacin ranar Alhamis cifcif jirgin daya taso daga ƙasar SPAIN ya yayi dirar MIKIYA a cikin babban airport na Kd. Cikin nutsuwa duk wani passenger dake a cikin jirgin suka fara fitowa sannu a sannu,
A mugun natse DIAMOND MEESHERH SAMEER JEDAANS tare da mahaifiyarta da kuma yayanta da suke zaune daga ɓangaren privete section na cikin jirgin suka miƙe suma suna sanyo kansu suma cikin jerin masu fitowar. Meesherh itace ƙarshen miƙewa a wurin tana sanye ne cikin shigar ɓakar abaya se Rolling Vail pink mai haske da tay wanda yay dai-dai da kalar rigar jikinta datay Rolling din a saman kanta ya matuƙar sake ƙawata adon nata da fidda zagayayyar fuskarta data sake wani kalan fresh.A hankali itama ta miƙe tana ɗan wani ɓata fuska tamkar irin mai jin baccin nan. Yanda ta rufe idanunta da eyeglasses blue kuwa ba ƙaramin ƙara saka fuskarta kwarjini da bayyana ƙyawunta mai sanyi hakan yayi ba, sam fuskarta babu alamar wata Rama bare ma kayi tunanin daga wata jinya me zafi ta tashi.Don a kallo ɗaya zaka ɗauka cewan ma irin daga hutun nan ta dawo.
A hankali ta fesar da sassayan numfashi dai-dai loƙacin data fara taka step na forko wanda ta fito da kanta zuwa sararin garin Nigeria tana shakar yancin iskar ƙasar ta me ƴanci. "Yah Salam!" Ta furta Sabida wani irin ni'imtaccen iskar kasar ta mai daɗi mai cike da salama data shaƙa wanda take shiga duk ta inda wata hudar gashi take a jikinta. Wani rin amintaccen numfashin mai cike da yanayin sauƙe ajiyar zuciya ta sauƙe like irin wanda baya tare da natshwar nan yau kuma ya sama cikakkiyar nutsuwar. A hankali taci gaba da taka steps na benen tana saƙƙowa zuwa ƙasa. tana jan ƙaramin tsaki dai-dai tana kare fuskanta da hannuwanta.
Haka taci gaba da saƙƙowa ƙasa yanda take taku tsinin fararen takalminta irin me gammo gammon naɗin igiyoyin nan na bada sauti na jan magana,ga sautin madaidaiciyar bag Lugagge nata da take ja, wanda dama Meesherh badai iya ɗaukar magana ba. Wani irin saurin runtse idanunta tayi loƙacin da hasken Camera's suka ɗauke fuskan ta da hasken su. Wanda suka cika cika filin jirgin tun kamin su sauƙa. Nan fa suka sama aikin yi domin kuwa haska dawowan DIAMOND MEESHERH SAMEER JEDAANS a kafar sada labaran su tamkar haska ɗaukaka da kuma nasarar sune.
Wasu shegun haɗadɗun dunkulallun manyan luzury car's ne suka kutso kansu cikin airprt ɗin wanda suka kasance mallakin JEDAANS ne. Wanda ko wacce bayan mota me makon lamba ɗauke suke da sunan *JEDAANS POWER*. Domin kuwa ba'a taɓa ganin motocin da suka kasance mallakin JEDAANS ɗauke da lamba irin ta sauran motoci. Wanda kai tsaye kowa ta sunan ne yake sanin mamallakan motocin ko mallakin su waye?. PROF SAMEER JEDAANS ne da kansa yazo ɗaukar Shalelen nashi cikin rakiyar sauran jama'ar gidan. Da yar sassarfa Meesherh ta tafi loƙacin da tayi ido biyu da Paah ɗin ta tare da hugging na shi. Moh Ameern Saif dake tsaye daga bayan paah ɗin ne ya ɗan yi gyaran murya tare da furta
"Ur well come 2 u in my country Sweetie, tunda idanunki iyaka paah suka gane miki"
Shi kuwa Prof É—an bubbuga bayansa Meesherh É—in yake tare da furta "Well come to the world my shalele hppy for the well coming back again I'm so excited" paah ya faÉ—i yana sake rungume Shalelen nashi. Sake hugging nashi zaid yayi kana ya isa ga arms daya kasance amini a gareshi shima yayi hugging nashi. Sake hugging papa'n tayi itama kafin su nufi wurin dunkulallun motocin dake jiransun.
Ƴan media kuwa tuni suka yaɗa dawowan DIAMOND MEESHERH'n cikin aminci na Ubangiji dan danan ko ina ya ɗauki pisc na dawowan DIAMOND MEESHERH SAMEER JEDAANS ɗin ya zama latest version.
Kan kace me maganar dawowantan yayi spreading tamkar gobara a bushashshen ciyayi.
Cikin gida wata jarida ta *ZAMANI TV* Wacce ta wallafa nata salon Rubutun da yasha ban ban dana sauran kai tsaye su kuma ne suka wallafa.
~Ur well come 2 u in my country ð˜¿ð™„ð˜¼ð™ˆð™Šð™‰ Ꮇðž”ðž”ð˜šÎ—ðž”Æ¦h ð™Žð™–ð™¢ð™šð™šð™§ ð•ð”¼á´°á´¬á´¬á´ºË¢~ꨄ
*_ð˜¿ð™„ð˜¼ð™ˆð™Šð™‰ Ꮇðž”ðž”ð˜šÎ—ðž”Æ¦h ð™Žð™–ð™¢ð™šð™šð™§ Singh_*
ꨄ
_ꨄꨄꨄ_
_ꨄShin ko kunsan cewa anyima Diamond Meesherh Jadeens tayin Aiki acikin film É—in *LOƘACI RIGA*. A LoÆ™acin da ake tsaka da shirya film É—in?. Amma taÆ™i amsa saboda yanayin time na Shooting kuma a sannan tana tsaka da aiki akan wannan FITACCEN Film É—in nata ne me suna, *TAURARUWA* Da kuma wasu ayyuka nata da take kan shirye shiryen su.ꨄ A LoÆ™acin ne kuma aka sanya Khadija yobe babbar Aminiya a gareta. Wannan shi ne dalilin da yasa bamu ganta a cikin film na *LOƘACI RIGA* Ba Kuma ta bayyana cewa tayi nadamar hakan ba ganin Irin yadda film É—in ya samu Amsuwan ga Al'umma ba. A Ƙarshe dai an É—auki Khadijah yobe wacce ta taka rawa a film É—in A Maimakon Diamond Meesherh din. ꨄð˜¿ð™„ð˜¼ð™ˆð™Šð™‰ Kenan Wannan AÆ™idar nata shi yake Æ™ara birge dubban jama'a a tare da Ita, Babu ruwanta da duba waye Jarumi ko kuma Director wajen Amsan Script kai tsaye tana amsan abinda yayi daidai da Ra'ayinta Ne â¤ï¸ðŸ˜ðŸ¥°_
*_ꨄJa Muje ð˜¿ð™„ð˜¼ð™ˆð™Šð™‰ Ꮇðž”ðž”ð˜šÎ—ðž”Æ¦h ð™Žð™–ð™¢ð™šð™šð™§ ð•ð”¼á´°á´¬á´¬á´ºË¢ðŸ˜Ž ð˜šðš™Ò½ï½ƒâ…ˆÉ‘ÊŸ_*
Wannan shine kyakykyawan rubutun daya sha ban ban ya kuma É—auki hazo a duniyar ta gajimare wato media.....
*BY AMMEY LAYLERH âœï¸*
*༺♡ð•‹ð”¸ ð˜¿ð˜¼ð™±ð”¸ð‘µâ˜†à¼»*
_ð˜šðš™Ò½ï½ƒâ…ˆÉ‘ÊŸ _
♡
ð™ˆð™–ð™§ð™®ð™–𙢠ð™‰að™¨ð™šð™šð™§ ɱⅈð”¯ð”¯É‘Ò»
_ð˜¼ð™ˆð™ˆð™€ð™” ð™‡ð˜¼ð™”ð™‡ð™€ð™ð™ƒ_
ð™‹að™œð™š
17&18
https://whatsapp.com/channel/0029Vb4EHwq6LwHgpTokZA3D
✯ *🌠JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION💫*
(J.W.A)
♡
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸*
Waɗanda suke buƙatar samun litattafan *AMEEY LAYLERH* za ku iya shiga shafin ta na Telegram don samun su kai tsaye daga wurin ta.
Ga link nan ga masu buƙatar shiga
👉https://t.me/ammeylaylerh_novel
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡