Sashe 6
Ta Daban Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
♡ Kai tsaye inda manyan jibga jibgan motocin sa suke a Parker ya nufa,da guda ɗaya ya fita kasancewar airport ne kawai zasu kaishi. Sedai hakan be hana wasu daga cikin securities na gidan rufa masa baya ba. Suna zuwa befi da 3 mints ba girginsu yay landing zuwa garin Lagos.
A Wani babban wuri wanda ake tanajarshi kawai domin yaɗa aikin ALLAH suka sauƙa. Fuskansa da tsananin haiba da kuma tsananin kwarjinin dake firgita magautanshi ya fara tafiya akan sawayensa. Yana Sanye cikin shigan nan ta al'farma shigar dake nuna nasabarsa ta kowacce sashi,Wanda madarar ilimin addinin daya gama kwankwaɗar romansa. A natsensa ya zaune a inda aka tanajar masa se gefinsa kuma Personal person ɗin sane tsaye cakk tamkar woni dogari.
Cikin rahama da ni'imar da ubangiji (S.W.T) yau ma wannan bayan nashi ta iya sarrafa harshe da tausasan laffuza, ya soma da gabatar da adda'o'in zaman lafiya wa ƙasar mu Nigeria. Wani kalan Shiru mutanen dake cike da wurin suka ɗauka kamilallar muryan san nan na ratsa musu har jinin jikinsu.
Bayan ya kammala tarin Adda'o'in sa A hankali kuma yasa hannunshi yana gyara zaman Microphone ɗin dake maƙale wacce ta zagayo harta bayan ƙeyarsa, wanda hakan ya zamewar kamar ƙarin ƙawata adon nashi ne. A hankali ya lumshe idanunshi kana yayi ƙasa da kanshi cikin yanayin nitsuwarsa ya buɗe pink lips nashi cikin zazzaƙan sautin muryarsa bayan ya gama kawo jawabansa akan *MUTUWAR ZUCIYA* yaci gaba da furta.
"Idan kana karanta littattafan tarihi to tabbas za ka ga a kowane zamani bayin da ake bautatarwa sun rabuwa kashi biyu ne!. Akwai bayin da ake azabtar da su!, Kana akwai kuma bayin da suke jin daɗin kasancewarsu bayi a ƙarƙashin wasu, waɗanɗa zuciyarsu ta gama mutuwa murus,ba sa tunanin ƴancin kansu Alal misali......
Zamanin da aka kwashi baƙaƙen fata daga nahiyar Afirka zuwa Amurika da Turai da sunan bayi, ana bautar da su.Wanda Bayin sun kasu kashi biyune, Bayin Gona da kuma bayin gida. Bayin Gona su ne masu yin aikin noma da sauran ayyukan wahala,kai tsaye su ne waɗanda ake azabtarwa Su kuma bayin gida su ne waɗan da suke gidajen masu gidansu fararen fata, suna yi musu aikin bauta suna cin abincin da suka rage, da sanya tsofaffin tufafinsu. da kwana a gidajensu suma waɗan nan bayin gidan suna jin daɗin bautar sune har ta kai ga ba sa tunanin samun ƴancin kansu da kuma rayuwarsu.
Su kuma bayin gona waɗan da suke cikin azaba sune wanda kullum suna tunani tare da ƙoƙarin samun ƴanci daga ƙangin bautar da suke cikin ta. Idan bayin gona suka nemi haɗin kan bayin gida domin gwagwarmayar neman ƴancin kai da kai sai waɗan nan bayin gidan su ƙalubalance su, Kana su ƙi ba su haɗin kai! sa'an nan kuma sai suje su gaya ma iyayen gidansu sirrin bayin gona na yin tawaye da neman ƴancinsu. Su kuma sai masu gidan su daƙile shirin bayin gona na neman ƴancin kai da kai bayan sun sake ninka musu bautar da suke musu akan ta baya........Su bayin gidan masu moruwa da fararen fata, suna rusa shirin yan'uwansu ne wajen neman ƴanci ba don wata hikima ko wata manufa ba, a'a, sai don kawai tsoron yankewar ragowar abinci da tsofaffin tufafin da suke samu daga masu gidajen nasu. Su a wajensu wannan ragowar abinci da tsimmokarar sun fi ƴancinsu muhimmanci. Irin waɗan nan bayin gidan su ne musabbabin rashin nasararsu wajen neman ƴanci a duk lokacin da mutanen da ake zalunta suka yunƙura. Akwai kalar mutanen da sun saba da rayuwar bauta,Waɗan da zuciyoyinsa suka riga da suka gama mutuwa ƙurmus murus, wanda suke jin kansu ba za su iya rayuwa ba a ƙarƙashin wani ba, yau da za a yi ruwan ƴanci da da lema za su riƙa yawo. Duk lokacin da waɗan da ake zalunta suka yunƙura, su waɗan nan bayin gidan ne za su ƙalubalance su. Sai ka ga azzalumi ya harɗe ƙafa bisa karaga yana kallon bayinsa na gida suna tare masa faɗa daga bayinsa na gona, don haka ya yan uwana Musulmi ya kamata ace munbar wannan mutuwar zuciyar da take neman aurenmu, Wanda muke jin ai seda wane ko wance kana ni zan kai labari!!!......
A ahhhhh ba haka bane kai kanka ba zaka gane hakan ba se loƙacin da kaganka a tsayayyen ingarman Namijinka sannan zaka tabbatar da cewan lallai ba seda wani wanin yake rayuwa. Ka sama kanka yaƙini da ƴancin cewar ehhhhhh lallai tabbas zaka iya💪. To da ga nan ne se Ubangiji ya jiɓanci dukkan lamuranka da kasa gaba, se kaga ya zaman kama wasu zarra da nisan kiwon da koda gudun ceton rai aka haɗa shi be Isa kamo koda kamu ɗaya bane. Don haka har gaban abada zuciyar kowannenmu ta kasance jajirtacciyace me jin zata iya. Ya kori wannan nakasar dake bisne cikin zuciyarsa domin Ba kasawa bace...."
Ƙiran sallar la'asar da aka ƙirane ya sanya Sheikh juraij thabit tsayawa chakkk, daga ta cikin zuciyarsa kuma yana me ambatar wannan addu'ar ta ƙiran sallah. Kowa dake wurin be so ba haka suna ji suna gani sheshin malamin ya kuma gudanar da addu'ar tashi bayan ya musu alƙawarin Inda Rai da Rabo wata rana INSHA ALLAH zasu ɗora daga inda suka tsaya. Sahu ya biyo shima kamar yacce al'adansa yake bawai irin al'adan wasu daga cikin manyan malaman mu na yanzu ba. Ko nace masu mulki da wasu masu kuɗin, Yazo dap da wasu matasa biyu karaf buɗaɗɗun kunnuwansa suke nan kamar na maciji suka jiyo masa wasu munanan kalmomi daga gare su.......
.........kunsan dama ance É—an Adam ba'a iya masa?_
_Yaya kuke tunanin wasan ze kaya?, Gadai sheik juraij thabit Jedaans nan ga kuma waÉ—an nan samarin nan_
*BY AMMEY LAYLERH*
08104493215
Byeeee
https://chat.whatsapp.com/DGIo9iiSjlgJPPqFHNtddH
༺༻
*♡ð•‹ð”¸ ð˜¿ð˜¼ð™±ð”¸ð‘µâ˜†*
༺༻
_ °♡◦༺ _ð˜šðš™Ò½ï½ƒâ…ˆÉ‘ÊŸ_ °à¿_
ð™‰ð™– ð™ˆð™–ð™§ð™®ð™–𙢠ᴺᵃˢᵉᵉʳ ɱⅈð”¯ð”¯É‘Ò»
_AMMEY LAYLERH_
*_Ø¨ÙØ³Ù’م٠اللَّه٠الرَّØÙ’مَٰن٠الرَّØÙيم_*
_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._
*Happy juma'art mufeedah in advance to all Muslims 💅*
BOOK ONE…………ñ†¬âœ
Page 5&6
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
Paid Book
07085041758
The Writer's of
*MIKIYA*
*KAREN BANA*
*JALAAL AREEF*
*ƘAUNA BIYU*
*And Ongoing ð•‹ð”¸ ð˜¿ð˜¼ð™±ð”¸ð‘µ*
✯ *~🌠JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
# ⲚᕪᜠⲨᕪᵃʳ'ˢ
# 𖢧ᑋᕪ ᵗᕪá¢Ë¢á‘Šá¤á¢ ꕯᢠ𖢧ᑋᑊˢ Sᑦᕪá¢á•ª
# SoulmateVibes
# DeeplyInLove
# TogetherForever
# UnbreakableBond
# Endless Love
# SilentLoveAffair
# HiddenHeart
# ForeverAndAlways
# Ɩ૦ðš…𞔠Ʀ૦Ꮇð”¸ð‘µá‘•ðž” ð—•ð”¸ð—•Ⲩ
# Hot Romance scene
# Real life
# Hot love scene
# A.k.a AMMEYLAYLERHðŸ‘👉
👇
https://t.me/+ISpf1lql0GwyNmJk
Duk me neman AMMEYLAYLERH ganan link nawa na Telegram Wanda kai tsaye idan kabi link É—in ze dinga kaika ga post namu kai tsaye.
👇 https://www.facebook.com/share/1A1gMDViUG/
Sannan kuma ganan na facebook don samun post nawa kai tsaye shima.
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
"_Wato mutumina nifa lamarin wasu mutanen tsoro ma yake bani,Kai ban da ma iyayi da rainin hankali irin na wannan malamin ya za'ai gashi nan ƙannensa a gidansu ƙarƙashin su' suna aikata abinda suka ga dama be hana su ba se mu! Ta ya be fara gyaran gidansu ba yake tunanin ze gyara waje in banda rainin wayo. Kai nifa Maganar gaskiya ma saboda kawai naji wannan zazzaƙar muryan nashi kawai nake jin wa'azin sa bawai zanyi amfani da abinda yake faɗi ba.Nifa mutumina wllh ma se nake ga kamar dani ma kawai yake........
Be tsaya ƙarasa sauraron yaran ba yay gaba abinsa ba tare dama sun san shi ɗin bane. Bayan an idar da sallar zaman ganawa kawai yay da wasu Manyan malaman Lagos ɗin daga nan suka sake biyu jirgin yamma liss zuwa Kd,Manyan motocin da suka zo ɗaukarsa sune suka maida su har airport. Daga nan jirginsu ya lula yana keta sararin samaniya, tafiyan awanni kaɗan ce ta kawo su babban airport ɗin