Sashe 3
Ta Daban Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
pancake breakfast ɗin da ta fi so with honey aka jere a gabanta, kasancewar harta da metres na gidan sun san Diamond Meesherh bata cika son abu me nauyi ba. Ta gefen idon taga sadda ya shigo parlour'n,Nan parlour'n ya sake ɗaukan shiru kowa na rige rigen gaida babban yayan nasu wato *SHEIKH JURAIJ THABIT TURAKI* Kanta ta ɗauke ko kaɗan bata nuna wata alamar ta kula da shi ba har kuwa loƙacin daya kai zaune daidai kujerarn dake pacing nata. Cikin sauri Annie ta miƙe fuskanta babu alamun Rahman ko kaɗan. "JURAIJ tashi dawo nan!"
Wani irin Shiru daƙin ya ɗauka na wani ɗan loƙaci kafin ka fara jin sauƙe numfashin wasu mara sauti sosai Domin kuwa kowa ya riga da yasan halin Annie akan rashin son zamar lafiyanta, da kuma kalan tsanan da tama Meesherh ɗin.
Me ran ƙarfe Jedaans Turaki na shanu dake dap da shigowa parlour'n ne ya ƙarasa shigowa cikin ɗan hanzarin Sameer Jadeens ya ja may Sofa yana kaiwa zaune. Wani ɓoyayyen numfashi Sheikh juraij ɗin ya sauƙe mara sauti numfashin sa na cunkushewa da bugun zuciyarsa, ba tare da yace komi ba ya miƙe da niyar komawa inda mahaifiyarsan ta bashi umarni Jedaans Turaki na shanu ya ɗauke fuskansa daga kallon bugun zuciyar nashi Sheikh.
"Koma zaune a idda kake"
Haka kowa yaji sauƙan muryan tsohon, Mah ce ta miƙe da niyar barin wurin domin ita zuciyanta bame iya jure ana wulaƙanta nata bane ta ƙyale. Shirun kuma da tay tsumawa kawai namomin jikinta keyi ta kuma yunƙuro ne da niyar medama Annie da zazzafan martanin da ke kusan halaƙa nata zuciyan Muryan tsoho Jedaans ya katse mata tunani. "Kin yi lonch da zaki tashi ne Zulfa'u?" Haka ta sake tsinkayar Muryan tsohon a karo na biyu. Chakkk ta tsaya ba tare data juyo ba ta furta. "Ina da buƙatar na kaɗaice kainane kawai Baaba!"
"Da akay mike mene?"
Kai tsaye ya wulla mata tambayrn shima. Shiru tay taƙi bashi amsa zuciyanta na sake turara da wutar tsanar duk wani JINI daya danganci Annie. wata kyakkyawar ijiyar zuciya me nauyi tsohon ya kawo yana jin abu ɗaya shine zeyi maganin duk wannan matsalan {*AURE*} zuciyarsa ya furta mashi idan yace zuciyarsa seda yau tsalle to kuwa tabbas beyi ƙarya ba. Wani bahagon murmushi kuma ya saki daidai da Shigowan zaratan magidan tan gidan guda biyar. THABIT JADEENS, AMEERN JEDAANS,SAMEER JEDAANS,JAMAAL JEDAANS,EL-MUAZ JEDAANS. A natse suka ƙara shugowan kowa na nemar inda ya dace ya zauna, Baaba suka fara gaidawa kafin daga baya nan ɗaya bayan ɗayan yaran gidan suka fara gaida iyayen nasu cike da girma mawa. Wancan maganar tuni ya fice suna me fuskantan yin dinner nasu kawai. Sedai a wasu zukatan lamarin kuwa be shuɗe ba yana nan daram matankwacin yadda ake ɗora kwarya a gurbinta.
Sheikh juraij Jedaans da yafisu ƙarfin halin danne abu a zuciyarsa ne ya fara miƙewa zuwa balcony na side ɗinsa.
Idonsa toshe da bakin gilashi ajiyan zuciya ya saki abinda ya danne ƙirjinsa da daɗewa yaji ya yana ɗan lafa masa yana jin ɗan sassaucin ba kamar ɗazun ba. Shiru yay yana tsaye daga jikin doguwar Sofa irinta hutawar nan, lumsassun fararen idanuwansa ya buɗe yana fesar da wani abu me kama da ɓacin rai. Mohan Sameer Jedaans da tun ɗazun yake tsaye a bayansa ne yay gyaran murya domin lura da yay kamar juraij ɗin ma be san da tsaiwarsa wurin ba. Wata coffee cough ya janyo ya ajiye seti da inda Juraij ɗin ke tsaye yana ɗora ƙafansa kan ɗaya yana tallafar kuncinsa da left hand nashi. A hankali cikin tsanani na nisan kiwon dayay a duniyar tunani ya buɗe fararen idanuwansa da haskensu ya ɗan ragu na ɓacin ran daya ɗan wanzu ya sauƙe akan Mohan ɗin wanda babu kamannin kowa akan fuskansa kai tsaye sena Diamond Meesherh Sameer Jadeens. "Yaayaa sheikh beci ace har zuwan yanzun kana barin damuwowi irin haka suna brain out naka har haka ba" Mohan Sameer Jedaans ya furta yana jin shima ƙunci da damuwar gakan na sake mamaye zuciyarsa.
Bayansa ya juya may don a yanzun baison yin magana da kowa hakan da yay ne ya sanya Mohan fahimtar mi hakan yake nufi. Wani abu me raÉ—aÉ—i Mohan É—in ya haÉ—iye kafin ya buÉ—e bakinsa ya furta. "Idan Yaayaa Sheikh ya dawo daidai ko zuwa safiya ne inason magana da shine kai tsaye. Hannunsa yaÉ—an wara may alamun yaje yana jin sadda Mohan É—in yay may nisa da barin balcony É—in ya buÉ—e fararen idanuwan san yana me bin bayansa da kallo.
★
*Meesherh*
Bayan bajewan kowa a dining room É—in ne suka tattauna irin maganganunsu da ya shafi iyaka su tsakaninta da tsohon daga haka tamay sallama tana wucewanta zuwa nasu ainihin Passes É—in.
Tana dap da shiga Annie kuma na kawo kai zata fito daga sassan da tayi niyar janye wa amma da taga matar ne se kawai ta sa kai tana tafiyar ta. Daga inda yake tsayen yake kallar komai hakan yasa shi ɗauke idonsa akansu yana jin wani abu me kama da gazawa ko kasawa na son wanzuwa a ransa. Ganin yana wa'azi domin al'umma dama duniya su zauna ƙalau da juna se gashi a familynsa sam hakan yana ƙoƙarin ruguzuwa. Zuciyarsa yaji tana sake cunkushewa da wasu tarin abubuwa maban banta. Wasu shuɗaɗɗun al'amurra da suka jima da shuɗewa na ƙoƙarin zeroying mind nashi.
Zaune takai gefen bed nata tana duba tarin reports na acct histories na duka companies nata tana ganin yanda komai ke sake haɓaka kansa, Wasu rubutu masu ɗan tsayi tay kafin ta miƙe akan laptop ɗin tana faɗawa toilet. Da alwula ta fito duk da kasancewar tasan ba sallah zatay ba amma kuma hakan ya riga ya gama zama ɗabi'anta tun tana ƙanƙanuwanta, tun tana ƴar renonsa shi da kansa ya ɗora ta akan duka tsarikansa. Kafin wani rubutaccen Al'amari me kama da walƙiya yazo ya gitta wannan shaƙuwar. Ko bayan faruwan komai taso ta yafitar duka al'adunsa sedai wasu kammm samm basu yakitun ba.
Saurin kawar da wancan tunanin tay tana tofe ko ina nata da addaan bacci.
A hankali Moh Ameern ya rufe ƙofar ya mayar sam babu ƙarar takun sa ko kaɗan akan floor ɗin, shi yasa kuma bata lura ya ƙaraso har gaban gadon ba kasancewar ta riga da ta kashe bals, bata rufe bedroom nata sauda dama amma kuma saran shigo mata room Kai tsaye da Moh Ameern ɗin ya kowa ne ya tilasta fara rufe room nata. Ko a yau ɗin ba mantawa tay bata rufen ba bayan fitar wata mets data biyota da cup me ɗauke da tea party bata na al'ada wanda shi kansa hakan taso yakitarwa sedai shima hakan yaƙi yakituwan. Zamansa ya bakin bed ɗin harma yana ƙoƙarin yaya blanket data rufa dashi shine ya farkar da ita daga gajeren bacci daya soma ɗaukanta kasancewanta mutum bame wuyar bacci ba haka kuma bame wuyar tashi ba.
Zaune tay saurin tashi tana kunna bedside lam ɗin dake gefen gadonta. Ta cikin ɗan hasken daya haska room ɗin ba da yawa ba ta nuna may hanyar fita a room ɗin tana me furta "Out Moh!!!" Cikin mugun ɓacin rai. Hannunta yake ƙoƙarin ganin ya lalabo "kinga rilax beb wani aikine yanzu aka turomin ta email address shine nake son nuna miki ba komi ba!"
Ya furta yana sake matsota, "Amma get out nace ma ko?, Ko WhatsApp ba amfaninsa hakan ba da seka ratso har room nawa? Kodan kawai kaga ina baka fuska shine a kullum kake sake bayyanar min da munanan halayenka na ɓoye?"
Ta furta da ƙarajin da badan ace ƙofa ce mara fidda sauri da kuwa tsaff kowa da kowa dake a side ɗin na iya jiwota. A sanyaye ya miƙe yana kama hanyar barin ɗakin. Ak'adansa ne kullum se yayi zagaye don tabbatar da komi na dede ko wanne matashi kuma na a makwancinsa. Yazo seti da window'n room nata yaji kamar ihun faɗarta, Hakan ya sanya shi zagayowa domin ganin komi ke faruwa duk kuwa da yadda zuciyansa ke gargaɗansa akan aikata hakan. Gilmawar inuwar kawai ya gani amma kasancewar mutum mai kaifin brain da kuma karantar halayyar ɗan adam kai tsaye ya gane ko wanne ya gilma ɗin.
Dummmm haka yaji kansa ya bada sautin yanajin zuciyan sa kamar ana sauƙeta a ƙasa, sassan jikin sa kuma tamkar ana kwara musu ruwan suna suna tashi a aikinsu. Da ba ya baya ya shiga komawa cikin kamalallar takunsa har dogon wandon farar shaddar jikinsa na neman shatalarsa. Da bibbiyu bibbiyu idonsa suke gani haka harya kaishi ga dangana da sashinsa, jagwab ya kai zaune amma kuma cikin nutsuwansa da kuma cikakkar kamalarsa yay hakan.
"Kamar Yadda Allah yake juya dare zuwa Rana. Ya Ubangiji na roƙe ka ka juyar da damuwarmu zuwa farin Cikinmu🙠domin na san cewa ƙaddarorin yanzu ne suka fara! Yanzu ne LABARINMU zai soma......"
*By Ammeylaylerh*
08104493215
_Tofa Fan's shi kuma wannan nashi salon kenan, da wannan muka fara_
_Jedaans Mention yau kuma ta kansu Labarin ze soma_
_to my fam nawa idan kunason ayi tafiyan daku seku biyo NI AMMEY LAYLERH domin jin yadda wannan zazzafar tafiyar zata kaya_
_Karfa ku manta sunan wannan littafin TA DABAN, to wai ma wace ta daban É—in kowa dai a karan kansa yasan cewar ai shi na daban ne, to kuma ga wata AMMEY'NKU LAYLERH tace wai ita É—in SPECIAL ce ta daban...._
_to ya kuke kallon wasan ze kaya? Ya kuma kukaji salon rubutun wannan karon? _
_Ni ban ze ce ma kowa komi ba kawai dai nasan zance mu haÉ—u a kashi na gaba domin jin yadda zata kaya_
https://chat.whatsapp.com/DGIo9iiSjlgJPPqFHNtddH
༺༻
*♡ð•‹ð”¸ ð˜¿ð˜¼ð™±ð”¸ð‘µâ˜†*
༺༻
_ð˜šðš™Ò½ï½ƒâ…ˆÉ‘ÊŸ_
*_Ø¨ÙØ³Ù’م٠اللَّه٠الرَّØÙ’مَٰن٠الرَّØÙيم_*
_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._
ð™‰ð™– ð™ˆð™–ð™§ð™®ð™–𙢠ᴺᵃˢᵉᵉʳ ɱⅈð”¯ð”¯É‘Ò»
_AMMEY LAYLERH_
BOOK ONE…………ñ†¬âœ
Page 3&4
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
_015/01/2025_
Paid Book
*Maman Ihsan tawa duka wannan page É—in na sadaukar miki dashi kiyi yadda kike so dashi idan ma kinso ki hana kowa ciki kuwa har dani AMMEY LAYLERH*
*MIKIYA*
*KAREN BANA*
*JALAAL AREEF*
*ƘAUNA BIYU*
*SANYI YA HAIFA WUTA*
✯ *~🌠JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸