Sashe 28
Ta Daban Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
ꨄ_The third season of *Winter Wonderland # JEDAANS FAMILY* has kicked off, offering a unique winter experience that combines entertainment and fun activities for the entire family_
ꨄ
Gaba ɗaya ɗakin tsit yake daga sautin karatun Sheikh juraij thabit ɗin daya sanya bakajin komai a room ɗin sai na sanyin AC kawai kakeji. Sai wani irin ƙamshin Air freshsheners da turarukaan wuta masu daɗi, Ɗakine me girman gaske dake ɗauke da setin royel furnitures masu tsananin kyawun gaske White colour sai ɗan adon milk da aka musu. Daga ta nan bakin bed ɗin wani haɗaɗɗen Islamabab carpet ne me tsananin laushi da aka shimfiɗa wanda yakai har tsaƙiyar room ɗin, daga gefen window's kuma wata keɓantacciyar Luxury sofa ce Ajiye da ƙaramin fridge. daga ta gefen mirror kuma wani babban table ne da aka jera littattafan Addini shimili guda gasunan, daga ta gefen gabas akayi wani zagayyen wuri na musamman wanda ke shimefiɗe da wata kalan lallausan praymed me taushin tsiya, sai wasu zagayayyun EGYPTANI'AN decoration's irin masu haskaka room ɗin na, sammm ɗakin baya da woni tarkace haka yake simple gwanin birgewa wanda mutum zaiyi normal real life nashi cike da bada cikakkar nutsuwa. Agogon ɗakin ne ya buga ƙarfe 10:31 daidai da Mirza handle na ƙofar bathroom ɗin da Sheikh juraij thabit Jedaans da yayi, Anutse ya fara ɗora santaleliyar ƙafarsa me cike da gargasan gashi baƙi siɗik akan ƙaramin carpet ɗin dake shimfiɗe bakin ƙofar bathroom ɗin. kafin ya Ida fitowa gaba ɗayansa a nutse ya fara taka sawayensa cike da nutsuwa take ɗakin ya gauraye da ƙamshin shower jurl ɗin da yayi wanka dashi. Ahankali ya nufi gaban dressing mirror yana sanye da rigan wanka navy blue wanda ya tsaya iyaka singallinsa sai wani milk saman wuyansa yana goge ruwan jikinsa dake yarara saman fatarsa da kai tsaye yake nuna cewa shi ɗin tsayayyen namiji ne me jini a jika sai faman walainiya fatar nan take tamkar woni beby sabuwan haihuwa.
Wannan fuskar da cikar kamala mai nuna barazana wa maƙiyinsa a tinƙe ɗifff tun a daren jiya wanda dole ne ma mutum ya yarda yaci wannan suna na jarumi kuma ingarman namiji me ji dantashen samartaka wanda hasalin jin daɗin rayuwa ya gama ginashi, .wanda kai tsaye a cikin bathrobe ɗin se ya ɓoye asalin n manyantan da ya fara yi kaɗan. wanda kuma na tabbatar da zallar hutu da kuma jin daɗine suke sake ɓoye manyan tan nashi. Cikin wani irin tafiyan ɗaukan hankali ya fara tafiya da zaratan sawayensa, Komai yake yi cikin tacin zuciya yake tsafff ya gama shirya kansa cikin wasu sky blue cashmere se hular daya mirza saman kanshi inda ta haska farar lafayayyar cutie face nashi ta ƙara fidda ainihin taswirar kyawu da kuma zatinsa. A natse ya isa gaban Iphone nashi inda sautin karatun ke fita take karatun kuma ya tsaya sakamakon shigowan ƙira ɗan lumshe Ido yayi ya kuma sake buɗewa ya kalli agogon dake manne jikin bango, red lips nashi na motsawa kadan alaman tasbihi yake yana ɗaukan phone in dama yasan ƙiran bazai wuce Anniey'n shi bace, ba tare daya ɗauka wayan ba ya nufi hanyan fita, kamar yadda yana yinsa na rashin fara'a yake haka yafito daga cikin ɗakin hannunsa riƙe da key nashi na car. A nutsensa ciki wannan yanayin na kamewa da yan muskilanci da ya motsa yau yake saƙƙowa daga saman stairs ɗin,Directly Sassanta ya fara nufa tamkar yacce yayi zata kuwa tana zaune akan wata royal sofa ruwan zuma, tayi crossing ƙafafunta tana watching wani series film.
Zana yayi a kusanta yanayin fuskan shi na sake sanjawa da ganin abinda take kallan. "Kafito kenan?" ta faÉ—i tana kallonsa itama tata fuskar a gimtse. Gaida ya fara yi kafin nan ya bata amsa da cewan wurin aiki ya nufa. Kai tsaye umarnin zuwa wurin Samha ta bashi tare da tura may wata leda kan ya bama Samha É—in da hannuwansa. Seda ya É—an dafe kansa zuciyan sa na kin amsan abinda woni sashe na daga cikin ta keson bijiro mishi dashi wato jin ba daÉ—i abinda Anniey'n kemai. Saurin istgfar ya fara a ranshi. Ba tare daya tsaya zaman diner tamkar yacce take may tayin ba yay fitansa. Inda kai tsaye mahaukacin street house parking loot na adana motocin gidan ya nufa
Mai karatu idan nace zan tsaya zayyano muku adadin kuɗi masu tarin yawan da kawai aka narka wajen zuba ado a departmen house kawai na adana motocin ma wani sabon ɓatama kai loƙacinne sabo ma kuwa. Get uku ne a gidan kuma kowanne get akwai wuraren Parking car's, sedai gaba ɗaya wannan shi ne ƙarshe a komai wajen haɗuwa.
Daga nan ya fice a gidan yana É—aukan hanyan gidan gwaggo Haleemah don cika umarnin anniey.