Sashe 16
Ta Daban Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
"Mohan?" Sheikh juraij ya ambata sunan ganin yadda idanunsa ke janyewa shima. "Are You okay?" Ya sake tambayansa se kuma hankalin kowa ya sake tashi ganin uku na ƙoƙarin haɗuwa duk ata dalilin numfashin mutum ɗaya rakkk. "Don ALLAH Yaya Mohan ka daure ka jure kaima karka kwanta wllh³ kana kwanciya nima duk binku zanyi.d0n ALLAH ka tsaya mu rarrashi juna" Ummeterh ta fadi tana rushewa da wani sabon kukan me ƙarfin daya san Sheikh juraij barin wurin a sukwane yana wani kalan fesar da numfashi. Tallafar kanta Mohan Sameer yayi yana ɗan bubbuga bayanta yana me kasa yin magana ko yaya ce.
*Maah*
Bayan ta farka A loƙacin ne ta sake gaskata ma al'amarin lallai ƙaddara ba ta kaɗan ba ta yawa. In banda haka wllh da tasan abinda zai faru da ɗiyar tan kenan kara ita tayi zamanta gida ita kuma ta fita abinda ya faru da Meesherh ɗin ya faru da ita in yaso. Sadda kanta kawai ƙasa tayi not saying anything saidai ita kaɗai tasan irin halin da zuciyarta take ciki da irin ɗacin dake danƙare acen cikin tsakiyar ƙirjinta. A hankali ta maida idanunta ta lumshe tana haɗiye yawun daya tokare makoshinta, zafi mai mugun raɗaɗi na dada game ilahirin zuciyarta ji take kamar ana gasa mata zuciyar a oven ne kuma a tarfa mata narkakkan dalma.
Hakan ya sanya Ahankali ta shiga É—an bugun gadon da take kwance akai comfortably tana streaming ya Rayuwar Meesherh É—in ta zata kaya a kuma wanne mataki take zuwa yanzun?
Prof Sameer Jedaans da ya zuba mata idanunsa tun farkon farkawan nata ne ya ɗan shiga takawa zuwa a hankali zuwa gareta jiki a matuƙar sanyaya.
"Ita ƙaddara da kike kalla Haleematu wajibatunce akan ko wane bawa kuma mumini mai iman!. Domin Allah baya taɓa ɗorama bawansa ƙaddarar da bazai iya ɗauka ba. Kana ita ƙaddara da kike gani rubutacciya ce tun daga rabbis samawati! Me yasa kike ma taki ƙaddarar kuka?. Idan muka sanya ma zuciyarsa mu nasibi da miƙa al'amurra ga Sarkin da shi kaɗai ne buwayi gagara misali sai kiga ya sauƙaƙa mana tarin ƙalubalen dake cikin makauniyar ƙaddarar SAMEESHERH. Ya kuma kawo mana mafita akan lamarin da take ciki,Kuma bawai sun ce lalli kwakwalwanta ya gama samun matsala bane suna hasashene akan hakan shi yasa ma suka bada izinin saka hannu domin sake binciko ainihin abinda ke faruwa da ita , kanta ne ya bugu sosai inda har suke hasashen kwakwalwanta ya haɗu da jini. Marar ta kuma wani abu ne daga cikin karafen motan ya daki wurin tare da hudawa ya faso..... Ki daure ki daure ki daure kiyi haƙuri Hali dubu na manzon Allah"
Itakam tama gaza yin maganan se kawai wani kalan shiru da tayi ga idanunta da suka janye farat É—aya.
*All-day diner*
Tsaye yake se famar kaiwa da koma yake wani irin zafi na sukarar zuciyarsa, Yasan tunda yaji shiru ba'a haskaka labaran mutuwar Meesherh ba to kuwa tabbas da sauran ranta kenan bata mutu ba. Amma a yadda ya ganta ɗin a dagargaje be ɗauka cewan zata kawo har yanzun bata mutu ba.kasancewan shi ma yana ɗaya daga cikin mutanen da suka je a matsayin ƴan kallo, Shi ya hana kowa ma tunkarar inda take a cewarsa har se hukuma tazo wurin. kuma akan idon sane Sheikh juraij ya ɗauka Meesherh'n jikinta na yalalar da jini sosai. Zuciyan sa yaji ta sake kunbura da ɓacin ran da yake ciki. Sama sama cikin sautin ban haƙuri ya fara jiyo muryan virus yana me bashi haƙuri akan wllh sunyi iyakar yinsu kumama a yadda dai jikinta yake gaskiya be zama lallai Meesherh ɗin ta kai labari. Hakan ne ya sanya shi juyowa a mugun fusace tare da wanke fuskar virus ɗin da wani shegen azababben mari na tashin hankali tare da furta.
"Will you shut that your dirty mouth up!, are you stupid Ina magana kana yimin zancen banza da wofi, kodai ka sama taɓin hankaline ban sani ba ko bana da labari Impossible wannan abu bamai yiyuwa bane.... to ni a yanzu babu abinda nake da muradin ji da gani illa naga ana haskaka labaran Mutuwar Meesherh Sameer Jedaans a ko ina a kowacce kafa ta sada zumunta"
Yadda ya hayayyaƙo musu ɗin yana masifar kadai zai shaida cewan lalle a mugun fusace yake.
"Boss ka yarda damu na rantse da uban daya haifi ubana seda mukayi raga raga da motar yarin yar nan kuma wllh wllh be zama lallai ta kai labari ba, idan kuwa takai to tabbas ba zata warke garau kamar yadda take a da É—in taba"
Kaifi yayi maganan a wannan karon yana wani zazzaro jajayen idanuwansa irin na shegu. "Stop your dirty mouth all over again" daga haka ya fice a room ɗin da suke ciki kai tsaye yana nufar gaban Motarsa dayay Parking nata. Kai tsaye woyansa ya fiddo bayan ya tada motar tare da dokama lambar Moh Ameern Saif ƙira. "Hello Moh Ameern yanzu nake tsintar wani labari wai Diamond Meesherh Jadeens ce ta sama accident right?" Daga ta can ɓangaren me ƙiran kuwa ɗan lumshe ido Moh yayi duk jikinsa sanyaye babu daɗi ya furta. "Wllh Meesherh tana cikin wani yanayi sosai director muhsin se dai a taya mu da adda'a" yana katse ƙiran ya fesar da wani zazzafan numfashin da ya sanya Mohan Sameer Jedaans dubansa yana tambayar ko lafiya? Amsa ya bashi kan abinda Muhsin ɗin ya tambaye shi. Chakkk Sheikh juraij thabit dake woya ya tsaya chakkk na wosu mintinan, kafin yay saurin ɗauke kansa daga garesu jin tambayar da Mohan Sameer ya cillama Moh Ameern ɗin. "Amma daamaki taya maganar da bata fita ba har shi yasan abinda ke faruwa da Meesherh ɗin?" Panping hand nashi yay irin oho ɗin nan.☆