← Book details Sarauniyar Kyau Takun Farko Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 96

Sashe 96

Sarauniyar Kyau Takun Farko Complete Hausa Novel · about 4 min read

Murmushi Hameeda tayi bayan ta zauna a kujera 2sieter ita da Lailah. Yayin da Afeefah da Mah'eesha da kuma Deejarh suka zauna a 3sieter kusa da Jiddarh wacca har zuwa lokacin bata cire Niƙab dake fuskarta ba.

Da yake palon ƙatone kuma kujeru set Biyu ne, shiyasa ya wadace su duka.

Ta ce

"Ni ce mana Humaira kice dai kuma kunzo ganin Juwairiya Jabir Bici ce, me yasa bakizo da Jiddarh ba ne."

Tayi maganar tana kallon Jiddarh dake zaune da alama bata gane ko wacece zaune ba.

Murmushi Humaira tayi sannan ta nuna ma ta Jiddarh ta ce

"Ga Jiddarh ɗin, anan gulma ne kawai ya sakata rufe fuska da niƙab, hala dai baki gane ta bane?."

Da sauri Hameeda ta kalla Jiddarh tana washe Baki ta ce

"Ikon Allah kunga dai wani katari again wato ga sᴀʀᴀᴜɴɪʏᴀʀ ᴋʏᴀᴜ ta Abuja anan, sannan kuma ga sᴀʀᴀᴜɴɪʏᴀʀ ᴋʏᴀᴜ ta Kano State. kunga wani ikon Allah ko?."

Tayi maganar tana kallon Afeefah sannan tana ci gaba da faÉ—in

"Feefah Mai Kyau gafah Jiddarh SARAUNIYAR KYAU ta nan Kano State."

Sannan ta kalla Jiddarh still murmushi É—auke saman kyakyawar fuskarta take cewa

"Lah Jiddarh kema dai ga Feefah mai kyau SARAUNIYAR KYAU ta madinatul Abuja City anan. saboda Haka What next?."🔥💃🔥

Da Wani irin mugun sauri zuciyarta na mugun luguden bugu, Juwairiya Jabir Bici ta ɗago dara daran idanunta tana kallon su gaba ɗaya.🙄

Yayin da ita ma Afeefah fuska ɗauke da ƙayataccen murmushi ta juya tana kallon budurwar dake zaune wacca Hameeda ta kira da Jiddarh SARAUNIYAR KYAU ta kano State.🥵

Yayin da Lokacin Ya yi daidai da ita ma Jiddarh ta cire wannan niƙab ɗin dake fuskarta, ta juyo tana kallon Kyakyawar Budurwar wacca ita ma Hameedah ta kira ta da ita ce SARAUNIYAR KYAU ta Madinatul Abuja.💥💃💥

💫💫 Ⓦⓗⓐⓣ ⓝⓔⓧⓣ?💫💫

Menene zai faru gaba a tunanin ku?.
Akwai chakwakiyoyi fa a gaba domin bana ce chakwakiya ɗaya ba🔥🔥

Na farko dai
Shin Momy Rafi'at zata rabu da su Afeefah kuwa, ko dai still akwai abin da take shiryawa?😟
Na Biyu
Shin bakwa tunanin kashe Hajarah akayi bawai mutuwa tsakani da Allah tayi ba😓
Na Uku
Shin wanene ko wacece ta shirya sace Haleesat Rashid Rayyan da aka yi, Menene Kalmomin guda shida da aka rubuta a hannun Haleesat Rashid Rayyan suke nufi?😔
Na huÉ—u
Shin Juwairiya Jabir Bici zata haƙura ne da burin ta son Zama SARAUNIYAR KYAU ko kuwa ya ya zata kaya?🤔
Na Biyar
Wai shin ba za ku so sanin Labarin Soyayyar Zaynerb ba?, Wani kalar ƙalu bale ta fuska da ya janyo ma ta shiga shaya shaye?😰
Na shida
Shin ba za ku so sanin Wacece zata zama Miss Nigeria ba wai, Afeefah Mai Kyau ce ko kuwa dai Jiddarh Komai Naga ne?🤑
Na Bakwai
Shin wanene Bardia Wacece Budurwar da yake gani a video?🙄
Na Takwas
Wai shin wanene wannan Official ɗin ne?🤔
Na Tara
Wai Wacece Heart Cheng Jung ce wani kalar alaƙa ce tsakanin ta da Sunainah?🥺
Na Goma
Wai shin Auren Maleek da Husnee zai yiwu kuwa?…..
Wanene Likitan ƙasa da ƙasa da ya taimakawa Maleek a Rasha ne??????????🌀🌀🔥🔥

*You duk amsoshin waÉ—annan tambayoyin suna tafe cikin Takun Tsakiya wato SARAUNIYAR KYAU ba*

*Ke dai kawai ki hanzarta bi*
*With This Details.*

_-_-_-_-_-_
*The Phone Number*
*08081129487*
*The Acct Number*
*8081129487*
*The Bank Name*
*Palmpay Bank*
*The Acct Name*
*Khadeejarth Sabi'u Yahyah*

~Karku bari a baku labari fa🤩~

~*SARAUNIYAR KYAU*~🔥🔥Takun Tsakiya_-_
*Iya kuÉ—in ki iya shagalin ki Hajiya*

ALHAMDULILLAH END OF BOOK 1
______________________________________
DOMIN SAMUN CIGABAN LITTAFIN SARAUNIYAR KYAU BOOK 2, MUTUM ZAI BIYA 500 NE, VIP KUMA 1000, WANDA YA SHIRYA BIYA SAI YA TUNTUƁI NUMBER TA, 08081129487 KADA KU BARI ABAKU LABARI FAH 🔥

👸👸👸👸👸👸
👸👸👸👸👸
👸👸👸👸
👸👸👸
👸👸
👸
W_&_S
The Nainarh Kd💝

*Magana akan Payment sakamakon wasu suna tambaya akan cewar shin zasu iya turo da katin waya?* ☺️ *Eh, zamu karɓa kati ko wani kala Like Zain Or Mtn.*

*Idan Zain ne sai ki turo na 300# ta wannan lambar dake ƙasa👇👇*

Zain
*08081129487*

*Sannan idan Mtn ne zaki turo 300# ne ta wannan lambar dake ƙasa👇👇*

Mtn
*07067953066*

*Sannan kuma idan kuɗi zaki turo 300# sai ki turo ta waɗannan Bayanan dake ƙasa 👇👇*

*Account Number*
*8081129487*
*Account Name*
*Khadeejarth Sabi'u Yahyah*
*Bank Name*
*Palmpay Bank*

*Sannan sai ki turo da Evidence of payment ta wannan lambar, 08081129487,🤗 Via WhatsApp Only*🥰

*Sai naji ku Fan's Khadeejarth Sabi'u Yahyah ce 🤙 (The Nainarh Kd)*

*🔥 SARAUNIYAR KYAU 🔥*
*TAKUN TSAKIYA*

*KAR KI BARI SAI AN BAKI LABARI MADAM*😇
Chapter 96 · 0% Book details