Sashe 28
Sarauniyar Kyau Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
"yau Haleesat saita gane aya zaƙine mai masifar ɗanɗano da ita, badai ta shigo hannu ba a yau, hadda wani cewa Feenah ya naga yau bakya cikin hayyacin kine?, tayi maganar tana kwaikwayon irin muryar Haleesat.
Suka kuma fashewa da dariyar shaƙiyanci a tare, Feenah tana taunar cingum tass tass ta juya idanu ta ce.
"ae kedai, batta kawai, da shegen zaƙin murya Like a sweet," taja qwafa.
Zuree taja qwafa ita ma ta ce, "ae barta shegiya, gata da kyau, gasu duka Æ´an gidansu masu kyau kamar Æ´a Æ´an aljanu."
Feenah ta ce "kedai bari ina faÉ—amiki, barinma wannan Æ™anwar nata, duk tafisu kyau da komai, miye ma sunan ta, wannan wacca ta shiga takarar gasar ð’ð€ð‘ð€ð”ððˆð˜ð€ð‘ ðŠð˜ð€ð” É—innan?,"
Zuree ta ce wai 'Afeefah',"
Feenah ta amsa ma ta da "E, mana ita fa, sunan ma kanshi mai daÉ—in faÉ—ane, gashi na LARABAWA.
Zuree ta ce "danma bakisan duka Æ´an gidannasu bane, shiyasa ga gashi, ga kyau, ga diri ga komai da komai na more rayuwa haba madam,"
Haka suna gossip É—in Æ´an gidansu Haleesat iyalan MISTER MAI KYAU.
Har suka isa wani madaidaicin flat home, irin ƙerarunnan waɗanda ƴan haya ƴan makaranta sunfi zama a irinsu.
Horn sukayi, mai gadi ya wangale musu gate É—in gidan, suka shiga da motar, a parking lot Zuree tayi parking, sannan suka fito a tare.
Feenah ce ta buɗe back seat ta ɓangaren da Haleesat take kwance.
Zuree ta kamo hannun Haleesat É—aya ita ma Feenah ta kamo É—ayan, a haka suka nufi cikin gidan da ita.
A wani madaidaicin bedroom suka sauketa sai da suka tsaya suka ɗan huta, sannan suka ƙara cicciɓarta suka ɗaurata saman bed ɗin.
Feenah ta kalla Zuree tana murmushin winning ta ce, "kira kice aiki ya kammala,"
Wayarta Zuree ta ciro a cikin trouser pocket É—in jikinta wata special number ta lalubo sannan ta danna ma ta kira, ringing É—aya aka É—auka.
"Sir aiki ya kammala," haka kawai Zuree ta faɗa aka katse kiran, daga ɗayan ɓangaren.
Dariya Feenah ta fashe dashi tana faÉ—in "zamu kwashi gara wallahi,"
"ai yau sai ta kasa tafiya, raping É—inta zanyi yadda ya kamata, Babe É—innan ta taramin kwaÉ—ayi da yawa fa, yau saina korar da kwaÉ—ayina gabaÉ—aya."
Zuree tayi maganar tana suɗe baki, Like a old prostitute😰
Sunkai akalla Ten minutes, suna zaune a bedroom É—in can sukaji alamar shigowar mota gidan, da sauri Feenah ta zuge curtains, sannan ta buÉ—e glass window É—in bedroom É—in tana dubawa, wata bakar range rover ce tayi parking, sannan wata kyakyawar budurwa ta fito daga ciki.
Da sauri Feenah ta koma ta zauna daɓasa saman bed, "lafiyar ki kuwa?," Zuree ta tambaya ganin yadda ta dawo ta zauna jiki ba laka.
"Babu komai," Feenah ta bata amsa.
Ƙamshin sassayan turaren white gold ne ya fara baƙuntar hancinsu sannan mamallakiyar ƙamshin ta bayyana, kyakyawar gaske sanye cikin €nglish Gown mai shaining, marron color iya gwiwar ta, fuskar ta rufe da face mask, mai rubutun 'GLAMOUR'.
Gabaɗayan su suka zuba mata ido, harta sama guri saman doguwar sofa dake a bedroom ɗin, zama tayi ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya.
"bana buƙatar kallo ya cika yawa fa, don hakan yana haddasamin Headache."
Ta furta a hankali kamar mai ciwon baki, cikin sassanyar muryarta.
Da sauri suka janye idonsu akanta cike da kunya,. Zuree ce tayi ƙarfin halin faɗin.
"Gata mun kawo ta, kamar yadda kika buƙata, amma please zamu iya ganin fuskar ki kuwa?,"
"Because Of What Reason?,"
Ta tambaya tana kallon su da kyawawan Blue £yes ɗinta masu shaining.
Shiru É—akin yayi, sai can Feenah ta kore shirun da faÉ—in, "ba damuwa, ae basai munga fuskarki ba, yanzu dai gata, sai ki bamu cikon kuÉ—in mu,"
Tun kafin Feenah ta rufe baki sukaji Alert a duka wayoyin su, dake hannayensu, da sauri suka ciro wayoyin nasu suna dubawa, "kan bala'i two million's" Zuree ta faɗa da ƙarfi kuma a fili tana zazzare idanu, kallon Feenah tayi tun kafin tayi magana Feenah ta ce.
"Kwarankwatsa nima haka ne, Two million's, na gani kamar a mafarki."
GabaÉ—ayan su suka mayar da kallonsu kanta cikin rawar jiki da baki, Zuree ta ce "madam duka waÉ—annan kuÉ—aÉ—en nawa ne, two million's fa?,"
Sha re maganar tayi, ta kalle su ta ce "ku fara aikin da yake a zuciyoyin ku."
"Mu fara aikin da yake zuciyoyin mu, kuma, kamar ya ya?,"
Zuree ta tambaya da É—an mamaki.
"aikin fini sa ni, oya ku fara domin nima naga yadda akeyi,"
Tuni Feenah ta ramfo menene budurwar take nufi, da sauri ta ce "mu fara fa, kikace ke banda ke?,"
"E, ta bata amsa, ta ci gaba da cewa "inaso na koya ne, shiyasa na ce ku fara ae,"
Wannan karon Zuree ce, ta ce "to a gabanki kikeso muyi, kike nufi?,'
tayi ma ta tambayar tana fito da ƙananan idanun ta waje, ita sai yanzu ta fahimci abin da take nufi.
"E, haka nake nufi, ko bazaki iya bane, na nemi wasu, ko kuwa dai rashin kunyar naku bai kai nan bane?,"
Da sauri Feenah ta ce "iyawa ma kuwa, yanzu zakiga iya aiki, tashi tayi ta haye saman bed ɗin, kallo ɗaya ma zaki fahimci yadda ake harkar, madam kyakyawa, cewar Feenah ɗin sannan ta fara kici_kicin😬
Kamar a mafarki taji ana shafata, ana kuma ƙoƙarin rabata da tufafin jikinta😳
A hankali take buɗe idanun ta da suka ma ta nauyi, biji biji ta fara ganin mutane akanta, ga wani shafa da ake ma ta kamar za'a yaga mata fatar jiki, ba shiri ta buɗe idanun ta gabaɗaya, abin da ta gani ne, yasa ta ƙara rumtse idanun ta, tana fatan idan ta kuma buɗewa taga mafarkine, ba gaske ba, amma ina tana kuma buɗewa abin da ta fara gani da farko shine ta kuma gani yanzu ma.
Da sauri ta yunƙura zata miƙe tsaye, ganin haka yasa Feenah ta mayar da ita da ƙarfin gaske.
Matsananicin kokawa suka farayi Haleesat tana ƙoƙarin qwatar kanta, yayinda su Zuree suka dage, baji ba gani, akan saisun rabata da tufafin jikinta, ita kuma taƙi ta basu damar hakan😫
Da Allah ya ba ta sa'a ta buga kan Feenah da headboard da ƙarfin gaske, amma kamar ta bige dutse, saima wani gurnani da Feenah takeyi ta kuma dawowa har tana tsinka ma ta mari a fuska.
Jama'a saiga Haleesat tana ihun neman taimako, wani cizon da Zuree tayi ma ta a cinya ne yasa, ba shiri Haleesat ta saki ihun da yasa budurwar dake zaune gefe tana kallon komai rufe kunenta da duka hannun ta tana rumtse idanu.
Da ƙarfi ta faɗin "ku rabu da ita, I say Stop It Please,"
Amma ina kamar tanayi da dutse, buÉ—e murya tayi da wani tsawa take faÉ—in.
"ku rabu da ita nace," ku wasu kalan dabbobi ne wai, mace ƴar uwanku kuke ƙoƙarin yima fyaɗe, anya kuwa kuɗin mutane kuwa?,"
Da sauri Zuree dake wuya, ta juyo zata ma ta magana a zafafe, wannan juyawar da tayi, yaba Haleesat dama, aikuwa bata tsaya jiran komai ba, ta dage iya ƙarfin ta na bara dana bana ta haɗa ta gannawa Zuree cizo a damtsen hannu😂
ihun azaba Zuree ta saki tana rumtse ido, dan kuwa cizon ya shigeta yadda ya kamata, ko kafin Feenah tayi wani yunƙuri, Haleesat ita ma tayi kukan kura ta buga kan Feenah da headboard na gado da masifar ƙarfi ta ƙara bugawa saida tayi hakan fin sau huɗu, Wanda hakan yasa Feenah sakin ihun azaba nan take ta sume a gurin😅
Huci kurum haleesat take tana faÉ—in "Shegu Æ´an iska kawai, maciya amana condemned kawai Allah yayi wadaran hallinku, Æ´an kutmarrr 😳ðŸƒ
Gabadaya Haleesat bata cikin hayyacin ta, ga dogon gashin kanta ya rufe ma ta fuska.
Juyowa tayi kan budurwar dake gefe tana kallon ta babu alamar tsoro tare da ita.
A hankali ta sauko ƙasa ta zauna tayi tagumi hannu bibbiyu, tana kallon budurwar, a hankali budurwar ta takai hannu ta cire face mask ɗin dake rufe da fuskar ta.
Nan kyakyawar fuskarta ta bayyana, wanda sai da tasa Haleesat lumshe ido, duk da har yanzu bata gama dawowa hayyacinta ba, sannan ta buɗesu kar akan budurwar da bata taɓa ganin ta ba, ko haɗuwa da ita ba, tsawon rayuwarta sai yau kuma yanzu, a wannan taƙin da suke ciki.
"wato dai idan na fahimta, kece kika sakasu ko?," "to amma meyasa?,"
Haleesat ta jerowa budurwar waÉ—annan tambayoyin, shiru ta ma ta, kamar ba zata bata amsa ba, sai kuma can ta nisa sannan.
BuÉ—ar bakinta sai cewa tayi, "haka kawai, na sakasu,"
Da mamaki Haleesat take kallonta, sai kuma tayi murmushi ta ce "badai haka kawai ba akwai dai dalili, kuma wannan dalilin nakeson sa ni."
ÆŠan murmushi budurwar tayi sannan ta ce "ki yarda dani haka kawai, naji inaso nasan yadda akeyin abin, don naga Al'ummar yanzu ko nace matan yanzu sunfi raja'a akan yin hakan,"
"oh wato shine kuma, kikace bari ki gwada akaina ko?,"
Haleesat ta tambayeta cike da takaici, sannan ta ci gaba da cewa "amma sha re wannan, kinamun kama da wata, amma kuma na manta ko wacece, to komadai wacece matsalar ta, yanzu ki faɗamin, a inda kika taɓa ganina, da har kikaji sha'awar gwada hakan akaina,"
kai tsaye budurwar ta bata amsa da "a Club ne, wata ranar Sunday, idan bazaki manta ba, kinyi ma wani ma'aikacin Night club, É—in faÉ—a akan ya kawo miki whiskey ko?,"
"oho kice anan kika ganni ko, yanzu na fara fahimta," cewar Haleesat.
Budurwar ta ci gaba da cewa, shine ni kuma tun daga ranar na saka miki ido, har taƙaitaccen tarihin ki na sa mo."
Ajiyar zuciya Haleesat ta sauke, duk wannan maganar fa, da sukeyi cikin nutsuwa sukeyi kamar ƙawaye ko kuwa waɗanda suka san juna.
sannan ta ce "shin zan iya sannin sunan ki?,"
"ð–§ð–¤ð– ð–±ð–³ ð–¢ð–§ð–¤ð–ð–¦ ð–©ð–´ð–ð–¦" budurwar ta bata amsa, Nice name, Haleesat ta faÉ—a, ta kuma cewa zan iya tambayar ki wani abun kuma?,"
Jinjina mata kai Heart tayi alamar 'E', haleesat ta ce "kin taɓayin lesbian ne?,"
Da sauri Heart ta ce "a'a,"
Haleesat tayi nodding kai, ta kuma cewa "kin taɓayin zina?,"
Yanzu ma da sauri Heart ta girgiza ma ta kai alamar dai 'a'a' sannan ta fara magana.