Sashe 51
Sarauniyar Kyau Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da taikaci Momy Rafi'at take jefawa Daddyn hararar ƙasan ido, tana jan qwafa wato dai Hajarah ta mutu ga Ƴarta ta gaji sarauta ko, yanzu fisabilillah gata zaune a palon, amma ya tsallaketa yace ma wannan yarinyar mai kamada uwarta wani wai shalele yima ta bayanin kowa da kowa, ta kwaikwayi muryar Daddyn a zuciyarta cike da haushi qwafa ta kuma ja sannan ta mayar da kallonta kan Afeefah kamar yadda duka sauran jama'ar palon suke kallonta.
Murmushi Afeefah tayi Sannan ta kalla Deejarh ta ce "Dama ba kinaso kisansu ba ko?."
Dariya Deejarh tayi ta ce "E, mana Balarabiyar India,"
Afeefah tayi dariya sannan ta ce "Yauwa to yanzunnan zakisan kowa da kowa Insha Allah."
Tayi maganar tana kuma kallon jama'ar palon.
Sannan ta nuna wata kyakyawar mata ta ce "Sunanta Mamy Zuwaira tana aure a Jigawa State yaranta huÉ—u maza biyu, mata biyu ga matan anan ta nunasu, Zakiyya da kuma Fateemah, mazan kuma Zaid da Yusuf, amma basu zo ba.
GyaÉ—a kai kawai Deejarh take alamar tana ganewa sannan ta kalla matar da aka kira da Mamy Zuwaira ta ce "Sannu Mamyn mu."
Hajiya Zuwaira tana murmushi ta ce
"Yauwa sannu Khadijatu."
Kallon Zakiyya da Fateemah ta kumayi ta ce "Barkanku dai yayyina."
Suma suna murmushi suka amsa ma ta da
"Yauwa kema barkanki."
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* âœï¸
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana É—amfare da bin Æ™a'idar Adabin Hausa.}``` âœï¸
____________(✪)______________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•
*SARAUNIYAR KYAU* 💓
_(The Glam Queen)_ 👑
```Takun Farko```
Story & Written By:
*_The Nainarh KD_*
_In dedication to my dear Classmate Science G.S.S.S BELE ROAD._
*THE ONGOING BOOK'S*
1. *SONKI NE ƘADDARA TA*
MALLAKAR
FATIMA ABDULLAHI
_Batool Kamba_
2. *ZAN JIRA KA*
MALLAKAR
A'ISHA ALƘALI
_Mrs Aysib_
Page *45&46*
.
Afeefah ta ci gaba ta nuna wata matar dake hakimce saman kujera ta ce "Sunanta Mamy Jawaheer ita ma tana aure a Jigawa State ne, yaranta uku maza biyu mace É—aya, sannan ta nuna wasu kyawawan matasan samari da suke zaune kusada Daddy tana faÉ—in "Gasu nan da Yaya Omar da kuma Yaya Umer, sai ta nuna wata matashiyar budurwa dake zaune gefan Zaynerb ta ce "Sai wannan sunanta Husnee."
Deejarh ta gane budurwar ita ce wacca suka haÉ—u da zata shiga Bedroom na Afeefah É—azu, dan haka cikin sakin murmushi ta musu sannu duka suma suka amsa.
Ci gaba da magana Afeefah tayi Bayanta nuna wata matar
"Sunanta Mamy Jummai ita ma dai aure take a Jigawa State, yaranta uku duka mata ga ɗaya anan wacca taci sunan Mamy Jawaheer muna kiranta da 'Ƙarama' sauran biyun kuma suna karatu a Abroad.
Sai kuma Mamy Sakina tana aure a mai Duguri amma ita bata sama damar zuwa ba, gadai wakilanta wato yaranta su biyu Yaya Salim da kuma Saleemarh."
Suma suka gaisa da Deejarh cikin sakin fuska abunka da Æ´an boko wayayyu.
"Sai kuma Uncle Yusuf."
Ta nuna wani magidanci da yake zaune kusada da Daddyn sannan ta nuna wata mata da yara biyu mata ta ce "Ga matarshi Auntie Yusra da yaranshi Yasira da Yasmin, akwai Yaya Yasir amma shi baizo ba yana ƙasar Australia yana karatu, suna zaune a Adamawa State ne."
Suma suka gaisa da Deejarh tana washe baki.
Afeefah ta ɗanyi shiru sai can ta ce "Akwai Uncle Saminu yana zaune a Lagos da iyalansa, amma suma basu sama damar zuwa ba, sai kuma Uncle Yunus yana zaune a ƙasar France shida iyalansa."
"Sai wannan da kike gani Mamy Suwaiba matar Uncle Sagir ce."
kana ta nuna wasu kyawawan Æ´an mata biyu da wani saurayi tana faÉ—in
"Yaranta ne Haseeya da Mah'eesha sai Yayah mahfuz."
Ajiyar zuciya Deejarh ta sauke tana kallonsu su duka a zuciyarta tana mai faÉ—ar "Lallai ma, wato su kowa yanada twin's ne a familynsu?, babu inda basu ko'ina suna nan."
Ta kalla Afeefah ta ce "Lah Balarabiyar India.! Baki faÉ—amin garin da suke ba, dukansu."
Afeefah ta bata amsa da "Ki cin ka mana."
ÆŠan shiru Deejarh tayi tana kallonsu kana ta ce
"Ina ganin Kano ne ko?."
Afeefah ta amsa ma ta da "E, haka ne."
Da sauri Deejarh ta ce "To wai ina Ammah ne, naga basu zo da ita ba?."
Wannan karon Zaynerb ce ta ce "Kedai Deejarh rabu da Amman nan rigima take ji taƙi zuwa, wai sai dai mu muje can fa."
Nainarh ta karɓe da faɗin "Ai ni nayi fushi da ita, tunda taƙi zuwa a taya Afeefah murna da ita."
Nailah ma ta ce "Mu ai sai muje can mu sa me ta, idan mun tashi tafiya gida ko?."
Deejarh ta kalla Afeefah ta na faÉ—in "Balarabiyar India kema zakije na bi ki?."
Kafin Afeefah tayi magana wata daga cikin Æ´an matan wacce Afeefah ta kira da suna 'Husnee' ta ce
"Ni fa ina da tambaya?."
Kallonta sukayi Haleesat na cewa "Muna jin ki, go ahead."
Husnee ta ce "Wai meyasa naji wannan yarinyar..." ta nuna Deejarh. "Tana kiran Afeefah da Balarabiyar India ne?."
Lailah ta bata amsa da "Muma hakan muke ce ma ta ai wasu lokutan."
Wannan karon Umer ne yayi tambaya da faÉ—in "To saboda me kenan?."
Deejarh ta amsa "Saboda ita kyakyawa ce."
Yasira ta ce "To amma ae naga babu Larabawa a Indai ko?."
Yasmin ce taba Yasirar amsa da "Kika sani ko akwai su, kece baki sani ba?."
"Ni dai nasan ba wasu Larabawa a ƙasar India, dama dai Qatar ta ce ko kuma Sudan ko Egypt da dai sauransu dai, dana yarda."
Cewar ƙarama. Ɗiyar Mamy Jummai.
Deejarth ta ce "Ai saboda babu Larabawa a India ne, yasa nake ce ma ta Balarabiyar India fa."
"Because of what?."
Haseeya ta tambaya
Deejarh ta ce "Saboda duka Indiyawan tafisu kyau."
Dariya aka saka Mahfouz yana faÉ—in "Ni dai banga laifinta ba, ai gaskiya ta faÉ—a, domin Afeefah kyakyawa ce, ni ma daga yau Balarabiyar India zan dinga kiranta dashi gaskiya."
Nan ma aka kuma saka dariya Mamy Zuwaira ta ce
"Nima dai hakan."
Fateemah da Zakiyya suka haÉ—a baki wajen faÉ—ar
"Muma haka gaskiya."
Nanfa kowa ya shiga faɗin shima haka, daga haka dai aka dasa sabuwar fira a tsakanin familyn cike da farin ciki da fahimtar junan su, suke firan nasu gunin burgewa abin nasu.😎
Can suna cikin fira sai ga Elina da Ummi ma'aikatan gidan masu girka lunch suka ƙariso wurin sanye cikin kayan ma'aikata, sun ɗaura apron blue a saman kayan jikin su, wurin Momy Rafi'at Elina ta ƙarisa cike da ladabi ta ce
"Madam the lunch is ready, shin a jeresu a Dining Room ne, ko kuma a kawo nan?."
Tayi maganar cikin harshen turanci, tana jira a bata amsa, É—an murmushi Momy Rafi'at tayi sannan ta amsa da
"Ah inaga a kawo nan kawai domin za'a fi enjoying da kyau."
Cike da ladabi Elina ta amsa ma ta, sannan ta juya ita kuma Ummi ta shimfaÉ—a lodojin cin abinci daga can gefe a wuri biyu ma'ana da wurin maza dana mata mabanbanta.
Cikin ƙanƙanin lokaci suka kammala jere komai akan lodojin, sannan Elina ta dawo ta faɗawa Momy Rafi'at sun kammala, kana ta koma ciki.
Magana Momy Rafi'at ta musu gaba É—aya mutanen palon suka tashi suka nufa wurin cin abincin, kowa ya zauna a wurin da ya dace dashi, yayinda Ummi take binsu É—aya bayan É—aya da roba da ruwa a hannunta suna wawwanke hannayensu a ciki, sai da suka kammala tsaf sannan ta koma ciki.
Su kuma suka fara ɗu'amun sannu a hankali cikin nutsuwa.🥳
A hankali Deejarh dake zaune gefan Afeefah, ta matsa da bakinta sai tin kunnen Afeefah É—in tana faÉ—in "Balarabiyar India, shin zan iya tambayar ki wani abu?."
Afeefah ta ce "Inajin ki."
Deejarh ta ce "WaÉ—annan matan da suka raba abinci, su kuma daga ina suke?, Naga ma harda arniya a cikin suðŸ˜."
Murmushi Afeefah tayi dama tuni ta rubuta ta aje cikin zuciyarta sai Deejarh ta ma ta wannan tambayar. Ita ma cikin ɗan ƙasa da murya ta bata amsa da cewa "Ma'aikata ne su, wa'innan da kike ganin su Degree, garesu akan fannin girge_girge anan gidan namu suke aiki ana biyansu Salary mai tsoka, duk wata."
Deejarh da mamaki ya kamata ta ce "To meyasa kusan kwanana goma anan, amma ban taɓa ganin su ba sai yau kuma yanzu?."
Afeefah ta bata amsa da "Saboda sun tafi gida hutun watanni har biyu ne, yau suka dawo shiyasa bakisan su ba."
Deejarh tana gyaÉ—a kai alamar gamsuwa da bayanan Afeefah ta ce "Ooho kice ba'a nan garin suke ba kenan?."
Murmushi Afeefah ta kumayi, ita fa Wallahi bata gajiya da shirmen tambayoyin da Deejarh take ma ta, saima sakata nishaɗi da suke yi🤣
Ta ce "E, ita Ummi anan kusa take amma dai bansan sunan garin su ba, sai dai wata ƙila ma, anan Abuja suke zaune. Ita kuma Elina Ƴar Lakwaja ce, ita ma dai bansan sunan ainihin garin da take ba..."
"Wai kam nace gossip É—in wa akeyi ne haka, naji anata qus qus fa?."
Cewar Husnee tana kallon su Afeefah É—in.
Dariya Deejarh tayi ta ce "Sirri ne, tsakani na da Balarabiyar India ta."🤥
"Oh tunda haka ne, bari na barku ku ci gaba, ayi gulma da kyau guy's."
Husnee tayi maganar tana mayar da hankalinta wajen cin abincinta.
Hayaniyar da suka ji, yana tashi ne daga can waje yasa duk sukayi shiru, suna so su fahimci abin da ke faruwa.
Jin da sukayi hayaniyar ba mai ƙarewa bane, yasa ba shiri gaba ɗayansu, suka mimmiƙe suka nufa waje domin ganin abin da ke faruwar.
Gaba É—ayansu fitowa sukayi waje, don ganin komai. Daga can tsakiyar compound É—in gidan suka hango gaba É—aya ma'aikatan gidan sunyi curko curko dasu, ga wani saurayi ya juya baya yana zuba musu ruwan masifa kamar wanda baya cikin hankalin shi.
Da sauri suka ƙarisa wurin su duka Daddy yana tambayar Peter mai bawa flowers ruwa abin da ke faruwa. Cike da girmamawa Peter yake faɗi cikin hausar sa wacca bata gama karyewa a harshen shi ba.
Yace.
"Sir wannan ne,"
Ya nuna saurayin dake faman zabga masifa kafin ƙarisowarsu wurin amma suna ƙariso yayi tsit sannan kuma yaƙi juyowa.