Sashe 23
Sarauniyar Kyau Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya Jieddarh keyi tsaban dariya hadda riƙe ciki jin abin da Bilki take faɗi.
Bilki ta ci gaba da cewa "dama kawai ranar gasar nan kiyi shigar sarauta nasan zakiyi kyau, ba kaÉ—an kaÉ—an ba."
"to za'ayi kamar yarda kika faÉ—a your highness, cewar Jieddarh cike da nishaÉ—i tana sakin murmushi a lokacin da tayi imagine gata cikin kayan sarauta wow abin ba'a magana is so sweet.
Jin ana kiran sallan magarib ne yasa suka tashi a tare suka nufa ciki, yayinda Bilki ta wuce BQ ita kuma Jieddarh ta shiga ciki a main palo ta sama Æ´an gidan gabaÉ—ayan su amma banda Heesham, Auntie ne sai aAbba (Alhaji Jafar Komai Naka) da kuma Humaira, magana suke amma tana shigowa sukayi tsit, bata kawo komai ba, ta gaisar da Abba ta haye sama Bedroom É—in ta domin yin sallah.
________________________~~~~
ɯαʂԋҽ É Î±É¾Î¹
-----------------------
ɯαʂԋҽ ɱιʂαʅιɳ ƙαɾÏÒ½ É ÏƒÉ±Î± ʂԋα ԃαყα ɳα ʂαÏÒ½
Êιҽԃԃαɾԋ
Zaune take a palo saman kujera mai É—aukar mutum É—aya gefenta kuwa, Bilki ce tana mopping a palon suna taÉ“a fira kaÉ—an kaÉ—an don Jieddarh tafi mayar da hankalinta akan tv tana kallon wani ƈԋιɳҽʂҽ ԃɾαɱα ~Ïɾιɳƈҽʂʂ Î±É Ò½É³Æš~ ðš—𚊠ðš“ðšŠðš›ðšžðš–ðšŠðš› ðšŒðš‘ðš’ðš—𚊠ðšðš ðšŠðš—𚊠ðšðšžðš›ðš’ðš— ðš“ðš’ðšŽðšðšðšŠðš›ðš‘ ðš ðšŠðšðš˜ *zÌŸhÌŸaÌŸoÌŸ lÌŸiÌŸyÌŸiÌŸnÌŸgÌŸ*
Gidan ba kowa sai su biyu Auntie ta fita company gurin aiki Abba ma haka shi ma Heesham office, ita kuma Humaira bata daÉ—e da fita ba, tana karatu a University tana karantar mass.com.
Sai gidan ya kasance su biyu ne ciki, sai kuma mai gadi da sauran masu aiki.
Bilki jin tana magana ba'a kulata ba yasa ta kalla ɓangaren da Jieddarh take a zaune gabaɗaya hankalinta yana kan tv sai faman sakin murmushi takeyi, ganin haka yasa ita ma Bilkin gwanar soyayya, mayar da kallon ta, akan tv dan taga abin da ya ɗaukewa Jieddarh hankali a ciki, ba shiri ta saki murmushi ganin stars ɗin film ɗinne ake caskalewa.
Jieddarh cike da nishaÉ—i ta ce "inason wannan jarumar obaa, ta iya faÉ—a kala kala especially ma kung fu, ga iya acting.
Bilki ce ta tambayeta hanyar cewa, "miye sunan ta," Jieddarh ta ce sunan ta, *ȥԋασ Ê…Î¹áƒ§Î¹É³É * Bilki ta ce cabÉ—ijan ana suna a duniya wani irin sunane kuma 'chao liying ' ko me, ni bama zan iya faÉ—a ba.
Jieddarh tayi murmushi tana gyara mata sunan ta ce "Zhao liying' ake cewa fa, "jinki fa, wai 'zhao liying' taɓɗi, Bilki ta jajanta tana ya mutsa fuska, ta ci gaba da cewa, "ina faɗamaki ɗazu fa, har wani kallon ƙauna mutumin yamin dana gaisheshi."
Jieddarh harta buɗe baki zatayi magana sukaji door bell, Bilki ce taje ta buɗe ƙofar.
Baki da hanci ta saki ganin wacca take a ƙofar palon Ni'ima ce gabanta kuwa akwatuna ne masu kyau guda biyu, mai gadi ya kawo mata da alama hutu tazo.
Matsa ma ta Bilki tayi don ta sama hanyar shigowa, ganin tana ƙoƙarin tureta ta shiga, ko sallama babu Ni'ima ta shigo palon yayinda mai gadi ya biyota da akwatu nanta, bata kula Jieddarh dake binta da kallon mamaki ba, ta saka key ta buɗe wani bedroom anan palon ƙasan da alama anan take sauka idan tazo tunda ga key a hannunta, buɗew tayi ta shiga in.
Bilki dake riƙe da baki tunɗazu a fili ta ce "jar bala'i yau nake ganin abin mamaki kare da tallan tsire.
Jieddarh tayi murmushi ta ce !Bilki kenan akwai ki da neman magana fa,"
Bilki tayi dariya tana faɗin "ai abinne yafi ƙarfin kaina da ɗan tunanina, inaga ai koda sallama ta mana tunda dai duka musulmai ne, amma na mata uzuri saboda batasan Menene fa`idar sallama ba, da alama."
"Kedai kiyi aikin baganki kawai malama," cewar Jieddarh tana gyara kwanciyar ta saman 3sieter, tana rufe baki saiga Ni'ima ta fito daga ɗakin data sauka, sanye cikin £nglish wears riga brown color, hannun rigar anyanka ta wajen kafaɗarta sai skert pencil black iya gwiwar ta mai adon stones brown, kannan nata ko arzikin hula bai samu ba yatsa kitson attach mai tsadar gaske brown, ta zubo kitson ta gaba tayi kyau ba ƙarya sai baza ƙamshin turaren white gold takeyi zama tayi a saman 2sieter, ta ɗauka remote control ta canza channel zuwa na waƙoƙi.
Ba ido kaÉ—ai ba hatta baki da hanci saida malama Bilki ta saki tana kallon ikon Allah, ita kuwa Jieddarh ko a jikinta da alama ta saba da ganin haka.
Saida ta gama shan ƙamshinta sannan ta kalla Jieddarh ta ce "hala dai surukata batanan ne?,"
Jieddarh yi tayi kamar bataji mai ta ce ba, a zuciyarta ta ce "idan ma zaki buÉ—e baki kiyi magana ki buÉ—e malama," ganin alamar Jieddarh ba ta jita ba, yasa ta É—an É—aga muryar ta ce,
"Jieddarh, Jieddarh magana fa nake, nace hala dai suruka ta batanan ne?,"
Murmushi Jieddarh tayi sannan ta buÉ—e idonta da ta rufe kamar bacci ta ce "oh wai Auntie kike magana, ta tafi wajen aiki bata faÉ—amiki bane hala?,"
"Bata faÉ—amin ba wallahi, kuma tasan zanzo may be ta manta ne."
Ni'ima ta faÉ—a tana mai da akalan kallon ta kan Bilki cikin ya tsine fuska ta ce "Bilki kike ko, please dafa min indomie guda É—aya kwai biyu saiki haÉ—omin da juice mai sanyi cuz i'm hungry obaa.
Ajiye moppern dake hannunta Bilki tayi sannan ta nufa hanyar kitchen tana faÉ—in "ba ki da damuwa Auntie beauty wato surukar hajiya jamila."
Tana shiga kitchen ɗin ta ɗauka pot ƙarama, dai dai one indomie, ta wanke sannan ta kunna gas, ta ɗaura tukunyar, kana tasa ruwa kaɗan saida ruwan ya tafasa sannan ta zuba indomie guda ɗaya ta ɗauko mai tasa sannan tasa maggie's kala kala batasan adadi ba ita kanta, tana murmushi hadda ɗan raira waƙanta "yau za'aci indomie, a ƙoshi highly, indomie wanda ba'a taɓa cin kalan shi ba, badai yau anzo kwaɗayi ba, gidan mutane hadda shigan arna to yau za'a gane kure highly highly.
Tana girkin tana raira waƙar abinta spicy's ta ɗi bo a spoon ba adadi ta zuba, sannan tayi twisted.
Tsayawa tayi tana tunanin wani muguntar zata ƙara kuma, "yes na tuna" ta faɗa sannan ta ɗauko onion ta yayyanka a chopping board, ko wankewa batayi ba ta zuba a haka saida indomie ɗin ya nuna sannan ta juye a plate.
Da sauri ta haÉ—a lemun abarba da kwakwa, ita da zatasa sugar a juice É—in amma saboda iya shege salt ta É—i bo a cokali ta zuba, ta juya saida ta kammala komai sannan ta zuba juice É—in a cup, Tray ta É—auka ta É—aura plate É—in indomie a ciki sannan ta É—auka juice É—in shima tasa a tray É—in, É—auka tayi ta nufo waje.
Palo ta fito a lokacin Ni'ima tana waya, ita kuma Jieddarh tana kwance a inda ta barta da alama ma bacci yayi gaba da ita, saman center table ta É—aura tray É—in sannan ta matso dashi gaban Ni'imar ta yadda zataji daÉ—in meal.
Tana aje Tray ɗin ta ce "Auntie beauty gashi nan, na kammala fa," tana gama faɗar haka ta ɗauka mopper ɗinta da sauran abubuwan ta tabar palon tana dariya lols😂
Ni'ima tana kammala wayar ta matso da table ɗin gaban sosai ta yadda zataji daɗin kai loma, tana buɗe plate ɗin wani ƙamshi da tururi yayi mata sallama lumtse ido tayi tana ayyano yadda indomie ɗin zayyi daɗi.
Ɗan waro ido tayi ganin bata soya mata eggs ɗin da ta sakata ba, qwafa taja tana faɗin wannan yarinyar batada hankali, na sakata aiki taƙiyi."
Ta faÉ—a a daidai lokacin da takai indomie cokali É—aya bakinta, wani uban yaji ne da magi yayi ma ta sallama, ai ba shiri ta dawo da shi waje, da sauri ta É—auka juice É—in takai bakinta domin ya ma ta maganin raÉ—aÉ—in azabar da ya ziyarci bakinta.
Tana sakawa a memakon taji sasauci ina, ai saima wani uban gishiri da taji har wani É—aci É—aci game da bauri bauri yakeyi.
Ihu ta kurma wanda yayi Sanadin tashin Jieddarh a tsorace, saboda azaba Ni'ima tama kasa magana sai hawayen wahala take zubarwa gashi ta riga ta haɗiye juice ɗin da ta kafa a baki maƙogwaronta har wani qurjine ya fito dan azaba lolz.😳
Da sauri Jieddarh ta miƙe ta ɗauko mata ruwan gora ever, a fridge ta bata, hannunta na rawa ta karɓa ta kafa a baki saida ta kwankwade shi tass, sannan tayi jifa da gorar tana sauke haki na wahala, ido jajur.
Jieddarh sai faman ƙumshe dariya takeyi ganin yadda kwalliyar Ni'ima ya tashi aiki jam baki har kumatu tasan wannan kaɗanne daga aikin Bilki 😀
Zama tayi a kujera tana kuma kallon yadda Ni'imar take faman kakarin amai, amma yaƙi zuwa, "sannu kinji Ni'ima beauty sannu fa," Jieddarh ta faɗa tana kuma umshe dariyar ta,
Ko kallon ta Ni'ima batayi ba ta shige ɗaki ta banko ƙofar, jikake garamm.
"a'a ai bani na kar zomon ba, rataya aka bani Auntie Beauty," cewar Jieddarh tana fashewa da dariya a fili ta ce "Bilki kin taho march wallahi, Allah yasa kinada ƴan wasa lol 😂
Remote ta ɗauka ta sauya tashar waƙoƙin da Ni'ima tasa zuwa korean drama MY STRANGE HERO.
~~~~
ð™³ðšŠ ðš¢ðšŠðš–ðš–𚊠ðš ðšžðš›ðšŠðš›ðšŽðš— ðš”ðšŠðš›ðšðšŽ ðš‹ðš’ðš¢ðšŠðš› ðšðšŠ ðš›ðšŠðš‹ðš’ ðš—𚊠ðš–ðšŠðš›ðšŽðšŒðšŽ.
Êιҽԃԃαɾԋ☆ÊυɾαҽÊ
Kamar yadda ta saba Jieddarh tana kwance a garden saman lallausar carpet É—in da ta shimfida, laptop ne a gabanta tana search na 'Ïɾιɳƈҽʂʂ ԃɾҽʂʂ' kala kala a youtube.
Gefenta Bilking ce zaune a ɗaya daga cikin resting chairs na garden ɗin taci ado cikin riga da zani na atamfa, ga ɗan kwalin nan tayi ɗaurin zarah bahari dashi, tayi kyau ba ƙarya Fuskar nan tasha light make up da Jieddarh ta ɗanɗasa ma ta.
Hannunta kuwa yasha jan henna lalle, wanda ya ƙarawa farar fatarta kyau, Bilki kyakyawa ce ita ba laifi.
Kallon ta Jieddarh tayi tana É—an murmushi ta ce "wai duk wannan kwalliyar kamar zakije gasar SARAUNIYAR KYAU ta duniya, duka na yaya 'H' ne?, gaskiya anaji dashi sosai fa,"