Sashe 55
Sarauniyar Kyau Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da driver ya daidaita zaman motar a filin ajiye motoci na gidan, sannan Abubakar ya fito jikin shi sanye da suit Ash color, ciki ya shiga yayin da escort É—inshi suka tsaya a waje.
Wurin Hajiya Harirah ya fara zuwa mariƙiyar sa, bayan sun gaisa sannan ya wuce gurin mahaifiyarsa Dr_Raheemah, nanma sai da ya daɗe kana ya wuce Wurin Hajiya Zuwairiya, ita kam sunsha fira sosai, sannan daga ƙarshe ya wuce ɓangaren shi a gidan, domin ya huta kafin lokacin dawowar Alhaji Samir Lamiɗo ya yi.
*_*
Da yamma wuraren ƙarfe biyar Abubakar Mai Kyau yana zaune saman lallausar carpet, ya yi zaman cin tuwo yayin da ya yi tsit ya mayar da gaba ɗaya hankalin shi yana sauraron nasihar da mahaifinshi ke mishi.
Sai yanzu ma da Abbhee ya É—auko mishi wannan maganar sannan ya tuna dalilin kiran da aka mishi zancen dai É—aya ne shine maganar Aure.!
ÆŠan É—agowa ya yi ya saci kallon mahaifinsu jin tambayar da ya yi masa
"Wai ina matar Aure?."
Sai kace matan a rami ake samowa, cikin ƙasa da murya yace "A'a Abbhee har yanzu dai bansamu ba, ina dai lalube cikin duhu ne."
Murmushin manya Alhaji Samir Lamiɗo, ya yi sannan yace "Abubakar kenan to ai ita mace rufe ido kawai ake a lalubo, idan ba haka ba sai dai ka ƙare a tuzuru baka sani ba."
Ƴar dariyar da bayyi shirin yi ba ne ta kufce masa kana ya amsa da faɗar "Abbhee da gaske nake, ko budurwa ban taɓa yi ba."🙃
AL_HAJI SAMEER yace "Kenan dai kana nufin kace ka amince ni na zaɓa maka wacca ta cancanta, da kai ko?."
Cike da ladabi Abubakar ya amsa da "To shikenan Abbhee na amince, Allah ya zaɓa mana abin da yafi alkhairi a garemu."
Cike da alfahari Alhaji Samir LamiÉ—o, yake kallon yaron nashi kana ya amsa mishi da "Ameen.!"
To daga nan dai maganar tasu ta tsaya, dama ita ce mussababin haÉ—uwar tasu a ranar zuwa bayan isha'i Abubakar ya bar Jigawa State ya dawo Abuja City, ya ci gaba da harkokin sa, cike da nasara, maganar Aure da mace kuma ya Aje a gefe É—aya, domin kuwa shi a nashi ra'ayin har yanzu bai ga macen da ta masa ba, duk da dai akwai su kala kala da masu bibiyanshi, amma ko kallon kirki basu isheshi ba, abin da ya saka a gaba shine dai gina gobenshi a farko.
A yi maganar koma miye daga baya a cewar shi...
Ranar ta kasance Litini a gajiye ya dawo daga company dan haka bayan ya yi wanka ya huta, palo ya sauko ya zauna saman 3sieter yana karanta wani £nglish Book 'Nigerian Poverty.'
Wayar shi dake ajiye gefe ce, tayi ƙara alamar shigowar saƙo, ɗaukar wayar ya yi yana dubawa, saƙo ne daga Abbhee abin da ke cikin saƙon.
Da farko dai pictures ne guda biyu na wata kyakyawar matashiyar budurwa, É—aya tana sanye cikin shigar Likitoci ta É—aura Lab coat a saman kayan jikinta, babu hijabi a jikinta, sai wani Farin scarf da tayi rolling kanta dashi, tana murmushi.
Na biyun kuma tana a É—akin kula da yara ne, cikin Asibitin da alama likitar yara ce, shima dai tana murmushi akayi hoton, sannan shima ba hijabi a jikinta, sai mayafi da tayi rolling dashi.
Kyakyawa ce Ajin farko, dan kuwa ta mallaki dukkan wani abu da ya kamata ace mace wacca ta amsa sunanta mace tana da shi, kuma da alama zatayi fara'a da kirki tunda gashi duka murmushi take lokacin da aka ɗauka pictures ɗin...😘
Murmushi ya yi yana shafa sumar kanshi mai tarin yawa, bawai yana murmushin kyawunta bane, a'a yana murmushin Abbhee ne, wato harda pictures dan karma daga baya yace "Ba ya yi, to wai yaushe ne Abbhee yasan ra'ayin sa, nason Auran mace Likita?.
Murmushi ya kuma yi sannan ya ɗauko wayar ya fara karanta rubutun dake a ƙasan pictures ɗin..
"Sunanta Rafi'atu Rafiq Rayyan.
Ta kammala karatun likitanci fanin pediatrics.
Yanzu ta kasance cikakkiyar likitar Yara sannan🩺.
Shekarun ta Ashirin da biyu, ita da Ahalinta suna zaune anan garin Abuja.
Mahaifin ta Alhaji Rafiq Rayyan, ya kasance Amini ne a gareni🤼.
Ga address na gidansu daga ƙasa 💒.
Zuwa gobe nakeso kaje ku haɗu da ita, bayan kun haɗun, idan kun dai dai ta, sai ayi tunanin shafa fahita. Domin kuwa ta mi ƙe za'ayi.
Ba batun wani saka rana da waye waye.
Ga Number ɗin ta, shima daga ƙasa.
Da Fatan zaɓinnawa zayyi maka. Ya ka Abubakar🤗
SaÆ™o daga Mahaifin ka mai Æ™aunar farin cikin ƳaÆ´an shi, a kullumðŸ’.
Good lookðŸ™."
Ya karanta wannan saƙo yafi a ƙirga, ba abin da yakeyi sai murmushi, wato dai iyaye iyaye ne, babu kamar su a kaf faɗin duniya, wanda ya kyautata musu ya huta.
To Allah yasa mu rabu da namu iyayen lafiya Ameen.ðŸ™
WASHE GARI
Bayan ya dawo daga company, kamar yadda Abbhee ya buƙata shiryawa ya yi cikin shigar hausawa wanda ba ƙaramin kyau ya yi ba, sannan ya ɗauki mota shi kaɗai, ba tare da securities ba, ya nufa Address ɗin da ya gani, a saƙon.
Isar sa gidan keda wuya gate man ya wangale masa gate da alama ansan da zuwan sa.
Shigar da motar shi ya yi ciki sai da ya daidaita zaman motar a filin ajiye motoci na gidan, sannan ya fito yana ƙarewa ƙaton gidan kallo.
Gidan Babba ne sosai, mai ɓangarori uku, ga ma'aikata sai faman zirga zirga sukeyi.
Tunani yake shin ya lalubo wannan saƙon da Abbhee ya turo masa ne, don ya duba lambarta ya kira ta, ko kuwa ya tsaya jiran tsammani?.
Yana nan tsaye jin gine da mota, bai san abinyi ba, sai ga wasu kyawawan yara maza biyu mace ɗaya su uku waɗanda ba zasu wuce shekaru biyu a duniya ba, da alama Triple ne, ga wata kyakyawar budurwa tana binsu a baya yayin da su kuma suke faman gudu sunƙi bari ta kama su.
Hango mutum suka yi jikin mota, aikuwa ba tare da sun tsaya duba ko waye ba gaba ɗaya suka Ɗafalfale shi, suna dariya, bayan sun ƙarisa wurin.
Tsugunawa ya yi yana musu wasa shima domin kuwa akwai shi da son yara sosai.
Qarisowa wurin budurwar da ke binsu a baya tayi tana sauke haki, ta kira sunan É—aya daga cikin yaran.
"Kai.! Aleem ƙariso wurina, kunga baƙone wannan, kar ku ɓata masa kaya ko.?"
Tayi maganar tana marairaice wa Yaran yayin da su kuma suketa faman ɓuya a wayanshi, suna ƙara ɗafal fale shi, suna dariya, ɗaya daga cikin yaran macen ta ce cikin gwarancinta
"Lah lah siz jaki jekemu e, idan ukazo urin ki."
Ita ma yarinyar ta bata amsa tana kuma É—afalfale shi.
Ganin Yaran ba zuwa zasuyi ba, yasa budurwar ta kalla baƙon dake tsaye gabanta, yana ta wasa da yaran abin shi gunin burgewa, cikin faɗuwar gaba mara dalili ta ce
"Barka dai Mister Mai Kyau, dan Allah ka shigo daga ciki, Auntie Rafi'at É—in tana ciki fa."
Tayi maganar tana yunƙurin kamo Yarinyar amma ta kasa.
Murmushi Abubakar Mai Kyau ya yi sannan Yace
"Barta kawai, ba zuwa wurin ki zatayi ba, tunda tayi sabon Yaya a yau."
Ita ma tana murmushi ta kuma cewa "Am sorry Mister mai kyau, Yaran duk sunbi sun ɓata maka kaya, akwai su da ƙiriniya sosai."
Maganar take cikin kulawa da kuma nuna girmamawa a gare shi.
Abubakar Yace "Ai Yaran kenan, karki damu kinji 'precioso'."
Da sauri ta É—ago tana kallon sa duk da ba jin yaren Spanish take sosai ba, amma ta fahimci sunan da ya kira ta dashi yanzu wato *KYAKKYAWA*
Murmushi tayi da ya bayyana kyakyawan dimples ɗin ta sannan ta ce "Shigo ciki please, na barka a rana kayi haƙuri fa."
Gaba tayi yabi bayanta, du ka hannayen shi riƙe dana Ƴan uku sunƙi bari ya yi ko nesa dasu, kamar dama can sun saba dashi ne.
Palon baƙi ta kai shi sannan ta fita, bata daɗe ba, ta dawo da Tray a hannunta saman Tray ɗin, an rufe da wani ƙayataccen gyalle Like a Indian People.🤔
Saman center table ta aje sannan ta kamo hannun Yarinyar suma sauran ta kamo da wayau da dabara, kana ta kalle shi cikin murmushi take faɗin "Am sorry Mister Mai Kyau ga Auntie Rafi'at ɗin nan ta kusa ƙarisowa."
Ah maimakon ya bata amsa, sai ya tsinci kanshi da faɗin "Por favor! cuà l esta vuestra nombre.?"
Ma'ana { "Please! what is your name?."
"Dan Allah! Menene sunan ki?." Da Hausa kenan, shi kuma da Spanish ya ma ta maganar.
Kallon sa tayi da kyau, tana mamakin abin da zai sa ya dinga ma ta harshen Spanish bayan kuma Hausa take masa.
"To kodai yasan a ƙasar Spain nayi karatu ne?."
Ta tambaya kanta sai kuma ta share, bata kawo komai ba a ranta cikin sakin fuska ita ma ta bashi amsa da
"I'm Haleesat Rashid Rayyan."
Tana faɗin haka ta nufa ƙofa zata fita, sai kuma ta tsaya a hankali ta juyo zata saci kallon sa, aikuwa karaf suka haɗa ido, ai a tamanin ta ƙarishe fi cewa daga palon hartana buge kanta da ƙofa.
Ajiyar zuciya Abubakar ya sauke yana jin bugewar da tayi kamar shi ne ya buge, shafa sumar kanshi ya yi yana sakin murmushin da bai san dalili ba.
"A ah kai Mister Mai Kyau.! dakata mana da wannan Nonsense tunanin, wai wannan 'Babe" ɗin ba ƙanwa bace a wurin Yarinyar da kazo gani bane?."
"Eh mana haka ƙanwar Yarinyar da nazo gani ce."
"To me yasa kake ɗarsa wa zuciyar ka tunanin ta bayan ta kasance ƙanwa ce, ga Yarinyar da ake shirin Aura maka?."
"Ni ma dai bansani ba."😞
"To dakata, tukunna wai ma, me yasa naji ita wancan Yarinyar da nazo wurinta an kira ta da Rafi'at Rafiq Rayyan. Ita kuma wannan ta kira kanta da 'Haleesat Rashid Rayyan'. Toh yanzu wacece ta kasance Asalin Ƴar gidan kenan?."🤨
Duk wannan uban surutun shikaɗai yake abin shi, a can cikin zuciyar shi, shi da zuciyar ta sa.🤣🤣
Ajiyar zuciya ya kuma saukewa sannan a fili yace
"Ooho dai."
Ciro tsadar diyyar wayarsa ya yi a aljihun doguwar Rigar shaddar dake jikin sa, ya fara latsawa a hankali.