Sashe 78
Sarauniyar Kyau Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kinga xixi idan baki rufe min wannan wawawran bakin naki ba, sai na huce gaba É—aya takaicin da Yaran nawa suka cusa min akan ki fa."
___*💋 SARAUNIYAR KYAU 💋*_________ƚαƙυɳ Ïαɾƙσ__________________________________________________________💥👑ð‘»ð’‰ð’† ð‘®ð’ð’‚ð’Ž ðð®ðžðžð§ðŸ‘‘💥____________________ð‘©ð’š:ð‘»ð’‰ð’† ð‘µð’‚ð’Šð’ð’‚ð’“ð’‰ ð‘²ð’…____ð‘²ð’‰ð’‚ð’…ð’†ð’†ð’‹ð’‚ð’“ð’•ð’‰. ð‘ºð’‚ð’ƒð’Š'ð’–. ð’€ð’‚ð’‰ð’šð’‚ð’‰ðŸ¤™
Page *89&90*
Waro Manyan idanunta waje Tayi cike da Tashin Hankali Tana ƙara Ya mutsa Beauty face nata Ta ce.
"Amma fa gaskiya Momy akwai ki da kwafsi wasu lokutan amma idan ba haka ba. Nida nake Brush a kalla sau Biyar a Rana, shi ne zaki kirani da Mai wawawran Baki?, Haba Momy gaskiya kinyi ƙarya anan fa, eheee..."
Tayi maganar wannan karon cikin harshen Spanish Tana buÉ—ewa mahaifiyar ta ta duka Bakinta alamar taga dai baya warin da ta faÉ—a. ðŸ¤ðŸƒ
Tashi Hajiya Rafi'at tayi zata kaima ma ta duka.
Lura da hakan da xixi tayi ne Yasa ta kwasa da gudu, tana faÉ—in
"Ahhh lallai ma Momyn nan, kawai sai na bari ki dake ni. Bayan kuma gaskiya nake faÉ—a chabb."
Qwafa kawai Hajiya Rafi'at taja tana faÉ—in
"Au a haka zaki fita kai babu ko hula?, sannan kuma baki saka after dress É—in ba."
Sai da takai bakin ƙofar palon sannan ta juyo ta kalla mahaifiyar tasu tana bata amsa da cewa
"Momy zufa akeyi bazan iya ba, Allah kuwa domin jina nake Like a Ruwan zafi saboda tsaban zufan da nakeji."
A hankali ta tura ƙofar bedroom ɗin ta shiga, batayi ko tunanin sallama ba.
"Sister Leesat, Sister Leesat..."
Sai faman kwalawa Yayarta ta kira take, amma taji shiru, ƙarisa shiga ainihin bedroom na ɗakin tayi, can saman bed ta hangota sai faman min shari take saukewa bacci ya yi daɗi.
Cike da tsananin mamaki ta tsaya tana kallon Yayarta ta.
Da sauri ta ƙarisa wajen gadon, daƙewa tayi iya ƙarfin ta ta ɗaka ma ta duka, a gadon baya, aikuwa a firgice ta tashi zaune tana ya mutsa fuska, sai dai bata ce komai ba.
Dariyar mugunta tayi kana cikin dariyar tana riƙe waist ta ce
"Ke Sis Leesat sarkin bacci, sai ki tashi tun É—azu su Momy suke palo suna jiran mu, ko dai kin manta wurin da zamuje ne?."
Qara ya mutsa Beauty face nata tayi sannan cikin murya irin na wanda bai watsake ba ta ce.
"Kuje kawai domin ni babu inda zani tunda basu tuna damu ba tsayin shekaru É—ai-É—ai har shida sai yau."
"Ke Sis Leesat hala dai kinyi hauka ne?, ko kin manta da cewa muna barin Gidan nan ba sake dawowa zamuyi ba?."
Jin haka yasa Haleesat saukowa daga saman mattress É—in tana faÉ—in
"Ina sane, kawai dai banyi tunanin yau ne zamu koma ba."
Tana faɗin haka tayi hanyar bathroom sannan ta shige ciki, fuskarta ta wanko sannan ta fito ta nufa wardrobe ta buɗe ta ciro wani ƙaramin scarf ta yafa, kana ta juyo tana kallon Lailah laɓɓanta na furta "Muje ko."
Kallon ta Lailah tayi tunda ga sama har ƙasa, sanye take cikin Arabian gown c.green mai adon flowers coffee color, sai kuma scarf da ta yafa a gefan kafaɗarta fuskar ta ko make-up babu.
"Oh kina nufin wai a haka zaki tafi ko mene?."
Ganin zata Raina ma ta wayo ne. Yasa Haleesat ta nufa hanyar fita tana faÉ—in "Idan kin gama sai ki zo mu tafi."
Da sauri ita ma Lailah É—in tabi bayanta sannan suka fita a tare suka sauko Down can tsakiyar palon suka hango Momyn tsaye, ita kaÉ—ai sai faman duba agogon dake daure a hannunta take yi.
.
Qari sawa wurin ta suka yi sannan gaba É—aya ba tare da furta komai ba, suka fice daga palon.
Suka ƙarisa parking lot na gidan, gaba ɗaya suka shiga motoci hadda su Nainarh kana suka Bar gidan.
Wuraren ƙarfe diyu da Rabi na Rana, suka ƙarisa katafaren filin saukar jirgin sama dake a garin Abuja Mallakar Alhaji Abubakar Sameer Lamiɗo (Mister Mai Kyau).
*MAI KYAU INTERNATIONAL AIRPORT*
A hankali take taka ƙafafunta dake sanye cikin glitter stilettos shoe sky purple.
Yayin da take jinta cikin farin ciki mara misaltuwa, sai faman ƙarewa airport ɗin da yake mallakin mahaifinta kallo take yi, a zahiri zaka yi tunanin kyau da tsari da kuma yanayin yadda mutane suke gudanar da harkokin gaban su cikin tsari take kallo.
Amma kuma a baɗiri ba haka bane, kawai tana imagine ne zuwa yanzu ya Ƴan uwanta zasu kasance Especially ma, Abokiyar faɗarta Lailah da suka shafe tsawon shekaru ɗai-ɗai har shida, basu haɗu ko sunyi waya da juna ba. Tayi kewar Nigeria sosai, hadda ma mutanen cikin ta.
Juyawa tayi tana kallon mahaifin ta Abin ƙaunar ta kana ta ce
"Dad wai kuwa kana tunanin yadda su Lailah zasu kasance yanzu kuwa?, nasan dai dole ta ƙara tsayi da girma kamar yadda nima na ƙara ko?."😅
Murmushi Alhaji Abubakar Mai Kyau, Ya yi kana Yace
"Kina so kisan yadda gaba ɗaya Ƴan uwanki harda Lailah suka koma ko?."
Da sauri ta basa amsa da "E, mana sosai ma kuwa."
"Okay to kalla can wuraren."
A hankali a hankali ta mayar da kyawawan idanunta dake sanye cikin fancy Glass akan wurin da yake nuna ma ta.😎
Can ta hango wasu Family Uwa da Yaranta dukansu sanye cikin shiga kala É—aya, sai dai kuma wata daga cikin su ita shigarta daban ne da nasu.
Ajiyar zuciya ta sauke Yayin da bugun zuciyarta yake ƙaruwa da kowani taku tayi tana ƙari sawa wurin da suke tsaye, suna kallon su kamar yadda ita ma su ɗin take kallo.
Cak taja ta tsaya a gaban su kamar yadda taga shima Daddyn ta ya tsaya Yana binsu da wani irin kallo. Wanda ta kasa fassara ko wani kala ne, kallon nayi kewar ku ko kuwa Mene?.
Ɗaya bayan ɗaya take binsu da kallo fuskarta dauke da ƙayataccen murmushi, kamar yadda suma nasu fuskokin suke ɗauke da murmushin farin ciki.
Kallon mahaifinta tayi tana murmushi tun kafin tayi wata magana ya jinjina ma ta kai alamar "Eh,"
Domin kuwa yasan kalar tambayar da zata masa Already.
Juyawa ta kuma yi tana kallon su gaba É—aya wannan karon murmushin dake saman Beauty face nata yafi na baya.
A hankali ta buÉ—e bakinta sannan cikin wani kalar yanayi ta nuna Budurwar dake tsaye gabanta Ta ce
"Auntie Nainarh ko?."
Jinjina ma ta kai budurwar tayi alamar haka ne, aikuwa da gudu ta ƙarisa tayi hugging nata tightly, tana faɗin
"Oh Auntie Nainarh ta nayi kewar ki obaaa."
Dariya Nainarh tayi sannan tana bata amsa da cewa.
"Nima nayi kewar ki sosai sosai, My Dear."
Sakin Nainarh tayi kana ta juya ga budurwar dake tsaye gefan Nainarh fuskarta wada ce da murmushi ta ce
"Auntie Nailah ko?."
Ita ma Nailah tana dariya ta ce "Ni ce Nailah ko baki gane ni bane?."
Ta tambaya tana ɗaga ma ta gira, da gudu ta ƙarisa ta rungumo Nailah ɗin tana dariya, sai da suka gaisa kamar dai yadda suka yi da Nainarh, sannan ta saki Nailah ta koma ga ɗayar budurwar wacca take sanye cikin Arabian gown tayi rolling da scarf.
Cak ta tsaya tana kallon budurwar kamar yadda ita ma É—in, ita take kallo sai dai bata ce ma ta komai ba.
"Oh Auntie na bazaki tunamin sunan ki ba ko?."
Afeefah ta faɗa hakan cike da shgagwaɓa. Wanda ba ƙaramin kyau ya ƙara ma ta ba.
Dariya xixi dake gefanta tayi kana ta ce "Sunanta Sis Leesat fa."
Waro ido waje Afeefah tayi, aikuwa bata jira komai ba, ta Rungumo Haleesat tana faÉ—in
"Am so sorry My Auntie Haleesat, sam ban gane ki bane fa."
Bayan sun kammala da Haleesat nanma suka yi da Momy sai dai Afeefah batayi hugging É—in Momyn ba, gaisheta kawai tayi sannan tayi gaba wajen xixi batare da, ta jira Momy É—in ta amsa ba.
Wanda hakan ba ƙaramin taɓa zuciyar Yaranta Ya yi ba, kawai dai shiru suka yi.
Nan ma gaisawa suka yi da ƙanwar nata xixi cike da farin cikin ganin juna sannan kuma....
Cak Afeefah ta tsaya tana kallon kyakyawan matashiyar budurwar dake tsaye gabanta, wacca ba zata haura shekaru goma sha shida ba a duniya.
Kallon ta take kamar yadda ita ma take kallon ta, a kalla ba'a kasara ba, sun É—auki tsawon mintuna uku suna kallon juna, suna tariyo komai da ya faru a shekaru shida da suka wuce tamkar Ranar Abin ya faru, tsakanin su.
Ita Afeefah a nata ɓangaren kallon da take yiwa Lailah bana komai bane Fa ce, kallon tsantsan kewar ta da begenta da tayi.
Yayin da ita kuma Lailah a nata ɓangaren take yiwa Afeefah kallon kin canza da yawa kin koma can kina Rayuwar ki, ko kewar mu bakiyi ba, kinyi kyau kin ƙara tsayi girma da komai da komai.
Gaza jurewa Lailah tayi da gudu ta ƙarisa ta rungumo Afeefah a chest ɗin ta tightly tana share qwallar da ya cika ma ta ido faɗi take
"Oh My Angel, Oh My Only One, wato baki damu da concern namu ba, shi yasa tunda kika tafi koda sau É—aya Bakiyi tunanin kiran mu a waya ba, ko kuma kizo mu ganki ba ko?."
Duk tana maganar ne cikin harshen Turanci tana surkawa da Spanish sannan kuma tana haÉ—awa da Harshen Jamus domin kuwa duk a tunanin ta Afeefah bata iya Hausa ba yanzu.
Murmushin farin ciki kawai gaba É—aya mutanen dake wurin suke yi barin ma dai Alhaji Abubakar Mai Kyau.
Murmushi Afeefah tayi bayan sun saki juna sannan ta buÉ—e baki zata yi magana. Domin kare kanta.
Da sauri Lailah takai fresh hand É—in ta wanda yake sanye cikin handgloves white color, ta rufe wa Afeefah baki sannan ta ce
"Kar ma kice komai ba. Yanzu ba tukunna, sai a gida yanzu dai mu fara komawa gida sannan ki amsa tuhumomi kala kala."
Dariya suka yi gaba É—aya sannan gaba É—ayan su suka shiga motoci suka bar airport É—in tare da Rakiyar escort services.