Sashe 33
Sarauniyar Kyau Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi tayi tana yiwa mai ɗaukarta video nuni da hannu alamar ta dena, sai dai da alama mai ɗaukar nata video ɗin, ƴar rigima ce domin taƙi ta dena abin da takeyi, saima juyawa da camara ɗin da take ɗaukar da ita gefe da tayi, nan fuskar wani matashin saurayi ya bayyana, kusan sakin camara ɗin, tayi tana waro ido, dan batayi tsammanin zataga mutum tsaye ba, ƙoƙarin jefar da camara ɗin, tayi tsaban firgici.
Da sauri wannan budurwa da batason a ɗauketa video ɗin, ta miƙe tsaye cikin zafin nama, ta taro camara ɗin sannan ta saita camara ɗin fuskar wancan budurwar tana dariya, ta kuma juyo da camara ɗin, tana fuskantar fuskarta, dariyar nishaɗi kawai takeyi tana bin sautin waƙar dake tashi a gurin, a hankali cikin zazzaƙatar muryarta, gefe guda kuma tana ɗaukar videon dramar da ake kwasa tsakanin budurwar farko mai ɗaukar video da wannan saurayi.
Murmushi yayi mai bayyana dimples, dai dai lokacin ita ma, tayi nata ƙayataccen murmushin, da ya bayyana dimples ɗinta duka biyun.
Daga can haɗaɗɗen dining area, dake can keɓantaccen guri cikin palon kuwa.
Cikin nutsuwa ya kammala lunches É—in nashi, sannan yakai hannu ya murÉ—a sink dake jikin table dining É—in ya wanke hannun shi, duk bada hannu yaci abincin ba, goge hannun yayi da expensive tissues.
Dai dai taƙin kuma, tsadaddiyar haɗaɗɗiyar wayarshi, wacca kai tsaye ba nace ko ƙirar wata company bane, domin banga tambarin ko wani company ba, sai wani haɗaɗɗen tambarin rubutu da akayi wanda ya tafi dan.
'á´Ò“ғɪᴄɪᴀʟ' haka akayi tambarin rubutun jikin wayar, rurin da tayi ne a lokacin, ya tabbatar mishi da kira ne ya shigo.
"Okay, Pick up,"
Ya furta ba tare da ya kallah, tsadaddiyar wayar, nashi dake saman table dine É—in ba.
Nan take wayar tayi picking call, ɗin da kanta, ba tare wani ko wata daga cikin jerin ma'aikata mata mazan dake tsai tsaye a dining ɗin, ya sarrafa ko taɓanta ba.
Shiru yayi baice komai ba, kamar yadda ɗayan ɓangaren na kiran ma ba'ayi magana ba.
To shi dama ɗabi'arshi kenan, dalilin da ya sa ma, yayi picking ɗin, tunanin shine ya bashi wata ƙila ɗaya daga cikin privet securities na shi ne ya kirashi.
"Hello, 'Official,"
On the other hand, abin da aka faÉ—a kenan, da É—an mamaki gabaÉ—aya ma'aikatan gurin suka saki baki suna kallon wayar, jin mace ta kira 'Boss' É—insu kuma ta kirashi da sunan shi wanda ba kowa ne, yake kiranshi da hakan ba.
Wato 'Official,' gabaɗaya suna da tabbaci da yaƙinin cewa ba, ɗaya daga cikin ƙannin shi mata bane, ta kirashi.
Shi kuwa 'Boss' É—in nasu in slowly ya juyo karo na farko ya kalla wayar.
"Hello, 'Official on line, and who is on the line too?."
Tsintar kanshi yayi da faÉ—in hakan, a lokacin da ya É—auki wayar, ya dawo da ita saman right hand É—inshi, kare a kunneshi again.
'Smile' wacca ta kasance ƴar asalin ƙasar china ne, kuma ɗaya daga cikin manyan ma'aikatan 'Official', tsaban mamaki da ya isheta ganin 'Boss' a yau ya amsa kiran wata budurwa, kasa haɗiye gulmarta tayi, ɗan gyaran murya tayi tana yima sauran ma'aikatan su biyar maza huɗu mace ɗaya, alama da suka kalla 'Boss'.
"humm dama sunana, eh sunana 'RISHITAH' daga mai diguri najeriya, amma kaifa?, oh na manta, sunanka 'Official' ko?,"
Shiru yayi yana mazarin abin da zaice jin irin amsar da ta bashi.
Alama yayi ma gabaɗaya ma'aikatan da su tafi, 'Smile' badan taso ba, haka tabar gurin, ranta babu daɗi dan taso taji yadda 'Boss' 'Official' zai ƙare da wannan budurwa da ta kira kanta, da 'RISHITAH' 😀
"Official, yau cikin farin ciki nake, domin naga muradin raina fa,"
haɗaɗɗen kyakyawan saurayin yayi maganar ne yana zama kan kujerar dake gefan wanda Official yake zaune saman ta, bayan ya ƙariso dining ɗin.
"To shikenan, Allah ya kawomu lokaci, zaka fara surutun naka kenan,"
Official ne yayi maganar bayan ya aje tsadaddiyar wayar nashi gefe, bayan budurwar da ta kirashi ita da kanta ta katse kiran, bayan tayi mishi introducing kanta, sannan yayi maganar yana kallon saurayin nan mai sanye cikin jallabiya ne.
Ƙayataccen murmushi yayi yana shafa ɗan gemun shi na gayu yace.
"Official a yau da gaske nake, na ganta, kuma a video na ganta, a pajin wata wai 'Æ´ar rigima' ka yarda,"
Baya Official yayi sannan jingina da kujerar dining ɗin, hannayen shi biyu, harɗe a saman faffaɗan ƙirjinshi, so yake yayi magana, sai dai da ya buɗe bakinshi babu muryar da yakeji sai zazzaƙar muryarta, 'Rishitah' haka sunan yake ƙara tariyowa a kwakwalwar shi, ganin abin zayyi yawa, {Official da tunanin mace 😂} yasa ya lumshe kyawawan idanun shi ba tare da ya furta komai ba.
"nasani, daga jin yadda yayi shirun nan baice komai ba, nasan bazai wuce tunanin ta yake ba," Saurayin ya furta ƙasa ƙasa yana kuma kallon picture's na ta, dake saman dekstop na tablet dake hannun shi.
"Bardiaa!"
Official yaja sunan idanun shi a lumshe still.
"E, sunana ne hakan, wanda ka raÉ—amin shekaru Ashirin da wani abu baya, challenging É—inka nake, shin zaka ce min ba tunanin ta kake ba?,"
"Tunanin ita wa kenan?,"
Official ya tambaya yana buɗe Blue shines £yes nashi ya watsasu kan 'Bardia'.
"Ita mana, wacca ku ka haÉ—u É—azu a shopping mall, har tana baka kyautar perfect perfume, ko zakace ba tunaninta kake ba, sannan ma ae ita ce, ta kiraka yanzunnan, 'Official' babu wani pretend da zakamin kawai dai 'KYAKYAWA' zatayi suruka Æ´ar Nijeriya nan da wani lokaci ðŸ˜
"Bardia na lura yau, ka zauce na ganinta fa, bari na baka guri, ka gama tukunna."
Official yayi maganar yana miƙewa tsaye ya ɗauki tsadaddiyar wayar shi, ya nufa haɗaɗɗen palon ya zauna abin shi. Murmushi Bardia ya raka Official dashi.
Official dogo kuma kyakyawan matashin baturen saurayi da ya haÉ—a jini da larabawa, yana da kyau obaa highly, ga kwanji jikinshi a mugun murÉ—e yake sosai, yana da yalwar sumar kai tamkar mace, don saboda yawanta har takai ga sayya É—aureta ta sauka ta gadon bayanshi.
Gabaɗaya su biyun daga 'Official' ɗin har shi kanshi 'Bardia' ɗin ba kalar samarin da mace mai ji da kanta first class lady, zata gani kallo guda taƙi ƙara kallo bane.
Dukaninsu su biyun kyawawan samari ne ajin farko a kyau kuma jinin larabawa, domin shi 'Bardia' gabaÉ—ayanshi balarabe ne, gaba da baya, iyaye da kakanni, yayinda shi kuma 'Official' have case ne domin ya haÉ—a jini da larabawa sannan ya haÉ—a da turawa.
á´€ ʜᴀɴᴋᴀʟɪ ɪᴅᴀɴ á´á´œá´‹á´€ á´›sᴜɴᴅᴜá´á´€ ᴄɪᴋɪɴ ʟᴀʙᴀʀɪɴ ᴢᴀá´á´œ ғᴀʜɪá´á´„ɪ á´‹á´á´á´€Éª á´…á´€ ɪʀɪɴ ᴅᴀʀᴀsɪɴ á´…á´€ ʟᴀʙᴀʀɪɴ Êᴀᴋᴇ ᴛᴀғᴇ á´…á´€sʜɪ🥰
ð’€ð’‚ð’ð’›ð’– ð’…ð’‚ð’Š ð’Œð’‚ð’˜ð’‚ð’Š, ð‰ð®ð¬ð ð¦ð®ð²ð¢ ðœðžð¥ðžð›ð«ðšðð¢ð¨ð§ ð§ðš ð›ðšð²ð²ðšð§ðšð« ð‰ðšð«ð®ð¦ðšð§ ð‹ðšð›ðšð«ð¢ð§ ð¦ð®ðŸ¤©
ð™ºðš„ð™³ð™°ð™¸ ð™ºð™°ðš†ð™°ð™¸ ð™ºðš„ ð™ºð™°ðšð™ºð™°ð™³ð™´ ðš‰ð™°ð™½ð™¸, ðš‚ð™°ð™½ð™½ð™°ð™½ ð™ºðš„ ð™¶ðšˆð™°ðšð™° ðš‰ð™°ð™¼ð™°, ð™³ð™¾ð™¼ð™¸ð™½ ð™ºðš„ðš†ð™° ð—¦ð—”ð—¥ð—”ð—¨ð—¡ð—œð—¬ð—”ð—¥ ð—žð—¬ð—”ð—¨ ðšˆð™°ð™½ðš‰ðš„ ð™°ð™ºð™° ð™µð™°ðšð™°,T̥ͦḀͦK̥ͦU̥ͦN̥ͦ_F̥ͦḀͦR̥ͦK̥ͦO̥ͦ_____ ðšˆð™°ð™½ðš‰ðš„ ð™½ð™´ ð™²ð™·ð™°ð™ºðš†ð™°ð™ºð™¸ðšˆð™°ðš ðš‰ð™°ðšƒð™° ð™µð™°ðšð™°, ð™±ð™°ð™³ð™°ð™¸ ðš‚ðš„ ð™»ð™°ð™¸ð™»ð™°ð™· ðš‚ðš„𙽠ðš‚ð™°ð™ºð™° ð™¹ð™°ðšðš„ð™¼ð™°ðšð™¼ðš„ ðšƒð™° ð™ºð™¸ðšð™° ð™¹ð™°ðšðš„ð™¼ð™¸ð™½ ð™¼ðš„, ð™° ðš†ð™°ðšˆð™° ð™±ð™°, ð™±ð™°ðšˆð™° ð™³ð™° ð™·ð™°ð™ºð™° ð™ºðš„ð™¼ð™° ð™°ð™¸ ðš‚ðš„𙽠ð™·ð™°ð™³ðš„ ð™° ðš‚ð™·ð™¾ð™¿ð™¿ð™¸ð™½ð™¶ ð™¼ð™°ð™»ð™»_______ð™ºð™°ðš†ð™°ð™¸ ð™ºðš„ ð™±ð™¸ðšˆð™¾ ð™½ð™¸__K̬̂ĥ̬â̬d̬̂ê̬ê̬ĵ̬â̬r̬̂t̬̂ĥ̬_Ŝ̬â̬b̬̂î̬'û̬_Ŷ̬â̬ĥ̬ŷ̬â̬ĥ̬🤙☆тнє✦nÒ‡aÒ‡iÒ‡nÒ‡aÒ‡rÒ‡h҇✦к∂💅
____💓ð‘»ð’‰ð’† ð‘®ð’ð’‚ð’Ž ð‘¸ð’–ð’†ð’†ð’💓___________________________________________________________________☆☆☆☆☆Ⴆყ☆ƙԋαԃҽҽÊαɾƚԋ☆ʂαႦι'υ☆ყαԋყαԋ
*ð‘·ð’‚ð’ˆð’† 29&30*
'ᴋᴡᴀɴᴀᴋɪ ʙɪÊá´œ ɢᴀʙᴀ'
ð‘´ð’‚ð’Š_ð‘²ð’šð’‚ð’–_ð‘ºð’„ð’Šð’†ð’ð’„ð’†_ð‘ªð’ð’ð’ð’‚ð’ˆð’†_ð‘ºð’†ð’„ð’ð’ð’…ð’‚ð’“ð’š_ð‘¨ð’ð’…_ð‘¼ð’ð’Šð’—ð’†ð’“ð’”ð’Šð’•ð’šðŸ’
Ta furta sunan da taga an rubuta, a saman makarantar, akan laɓɓanta sai kuma ta kalla uniform ɗin dake jikinta skirt pencil iya gwiwa ash color, sai riga white color, sai kuma rigar sanyi a sama maroon color, tana sanye da safa doguwa wanda takai ma ta har gwiwa, ga takalmin ƙafafunta shima ash nd maroon color, mai igiyoyi.
Babu hijjab a jikinta sai dai wata hular saƙa, mai ɗauke da launi ash nd maroon color's, ga sumar kanta mai yawa wanda tasha gyara ya zubo ta bayanta.
Da sauri ta kalla Afeefah da tayi parking a cikin makarantar, tun kafin ta ce wani abu Afeefah ta rigata da faÉ—in.
"Surprised" tana dariya, ita ma Deejarh É—in dariya ta fashe dashi, sannan ta ce.
"Balarabiyar india, wai yaushe kika san inasan makaranta ne?,"
Afeefah tana dariya ta bata amsa da faÉ—in, "a mafarki naji kina faÉ—a wani lokaci, da nazo bedroom É—in ki, naji kina faÉ—in, 'wayyo makaranta ni a sakani a makaranta, kona gudu daga gidannan,"
Fashewa Deejarh tayi da dariya, Afeefah ta ce "koba haka bane?," rufe fuska Deejarh tayi tana dariya, Afeefah ta kuma cewa "shine, ni kuma nace bari nama Daddy magana ya sakaki a school, tun kafin," sai kuma tayi shiru tana murmushi bata ƙarisa ba.
Buɗe back seat tayi ta ciro wata haɗaɗɗiyar backpack ta miƙawa Deejarh.
Da sauri Deejarh ta karɓa tana murmushi ta ce "kai Balarabiyar india kina surprising ɗina highly, yau fa, thank you so much, Allah ya ƙarawa Daddy Mister Mai Kyau ake cewa ko?, to Allah ya ƙarawa dukiya albarka, kuma ta kasance mai amfani, da kuma yawa fiye da cikin duniyar nan💴💶😅
Ba shiri Afeefah tayi dariya tana amsawa da Ameen Ameen dear, hannun Deejarth ɗin ta kamo suka nufa office ɗin principal, Deejarh sai kalla kalle takeyi, na ƙauyanci, don har yanzu abin bai saketa sosai ba.
Kwankwasa glass door É—in office É—in principal É—in Afeefah tayi, daga ciki aka bada umarnin shiga, da sallama suka shiga ciki hannun Deejarh cikin na Afeefah.
Yana Zaune a Royal chair inshi tana juyi dashi, yaba ƙofa baya, saida ya gama shan mulkin shi, sannan ya juya kujerar ta juyo dashi.
Ganin wacca take tsaye tana kallon shi ga wata beautiful Girl kusada ita, yasa ba shiri ya miƙe tsaye.
Gabaɗaya ya da burce, ganin Afeefah wata ƙila bayyi tunanin ita bace, rasa mai zayyi yayi sai kawai ya ɗaga hannun shi dake rawa yayi salute ɗinta 😂
Ƙumshe dariya Deejarh tayi ganin wannan matashin dattijon wanda akalla ya kai shekaru arba'in da biyar yana saluting Afeefah abin gunin ban dariya.
Cikin Rawar jiki da na murya yake faÉ—in, "ah um madam, ah wai kece, dan Allah zazzzauna mana, ga guri ki zauna hajiya madam mai kyau," gabaÉ—aya cikin zare ido da inn ina yayi maganar in violence.
Zama Afeefah tayi a kujera, sannan ita ma Deejarh ta zauna kusada ita.
Sai lokacin shima ya zauna yana goge zufa amma fa na tashin hankali.
Murmushi Afeefah tayi dan ta fahimci abin da yasa yake duk wannan rawar jikin, toh kuwa yayi a banza.